Sashe 33
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aimanah tun safiyar juma'a data tashi tayi sallar asuba bata koma barci ba, aiki tayi sosai a gidan itada Rumana zaman kujerun falon ma saida suka gyara haka labulaye suka saka wasu kana suka shiga kicin samosa sukayi da metpie da lemun abarba suka saka a firij wanka sukayi da la'asar suka fita, karan farko kenan da Aimanah ta fito daga gidan tun randa aka kaita, wajan saloon sukaje aka gyarawa Aimana gashinta aka mata jan lalle tayi kyau sosai sai gafda mangariba suka koma gida Aimanah wanka ta sake ta shiga kicin tana kokarin É—ora tukuya Rumana ta katseta da
"Yaya naga kamar fa Sumy tadawo"
"Data dawo sai akayi yaya sai akace karna farantawa mijina"
"Ni bance ba amma nayi tunanin wajanta zai sauka"
"Koya sauka wajanta koya sauka nan banda damuw akai abinda kawai na sani shine sai yaci abinci anan wallahi" tafaÉ—a tana haci
"Lafafa min yayarmu"
"Kece da abin haushi Rumana har kinsamin damuwa ma, nama fasa yin fride rice É—in" ta kashe gas É—in ta dawo falo ta zauna, wayar Shaheed ta kira yana É—agawa ta ce
"Shaheed zo" bata jira amsar saba ta katse kiran, mintina kaÉ—an ya shiga gaba É—aya abinda suka soya ta É—akko ta mike masa
"Shaheed ungo rabawa almajirai" ya kalleta ya kalli abinda take mika masa ya ce
"Na rabawa almajirai kuma"
"E! haka nace ko bazakayi ba" tafaÉ—a a tsawace Shaheed ya mike zai fita Rumana dake kallonsu ta ce
"Yah Shaheed na Yayanmu ne fa kawai daga nace mata yaya wajan Anty Sumy zai sauka shikenan tahau masifa da fushi" zama ya koma yayi yana kallon Aimanah sai kuma ya É—auki babban flask É—in ya koma da shi kicin harya juya zai fito sai kuma ya É—auki meatpie É—aya yafito yana ci Aimana hararansa tayi
"Wayace kaci abin mijina" dariya Rumana da Shaheed sukayi a lokaci É—aya
"Kefa Yaya Aimana rigima ce dake sai kace karamar yarinya kodan gado ba karambani ba na tini ke É—in Æ´ar Anty Hasana ce" dariya sukayi gaba É—aya sai kuma aka ware aka fara hira har zuwa sanda aka fara kiraye kirayan sallar insha Shaheed da Rumana tare suka fita zuwa gidan Ammi ita kuma Aimanah ta shiga É—aki zatayi sallah, Shaheed da Rumana na tafe a hanya Shaheed yace
"Gaskiyya meatpie É—in nan yayi daÉ—i waima maiyasa na É—auki daya kawai"
"Yai daÉ—i sosai danma bakaci samosa ba" Shaheed tsayawa yayi
"Rumana kodai mu koma to" dariya Rumana tayi harda sunkuyawa
"Kaje man ka haÉ—u da Yaya ai yau kam zanso ace ina gidan nan Yayanmu zai dawo nasan akwai dirama"
"Yaya Aimana da yayanmu na matukar burgeni har jinake inama akwai sauran wata macan kara dana kama"
"Kajira na haifa maka"
"Cab Allah ya kyauta badani za'ayi wannan abin kunyar ba tayita tacemin uncle kamar a school" dariya sosai Rumana tayi, suna gafda shiga cikin gida ta kofar baya suka hangi shugowar motar yaya Ahmad ta get na gidan Musty
"Boss yadawo" Shaheed yafaÉ—a yana dariya ko mu juya ne, juyawan kuwa sukayi wajan motar Shaheed ya buÉ—ewa Musty murfin motar yafito, É—an risinawa Shaheed yayi alamar girmamawa ya ce
"Barka da zuwa yayanmu"
"Autan Ammi barka dai" Musty ya faÉ—a yana sha kan Shaheed
"Yayanmu barka da hanya"
"Yawwa barka dai Amaryar Abbas" rufe fuska Rumana tayi tareda kwasa da gudu tabar wajan, Shaheed ne ya É—ebi ledojin dake zube a bayan motan mai É—auke da tambarin wani babban kanti dake nan kano ya shiga da su cikin falon Sumayya, yana fitowa shi kuma Musty zai shiga
"Sannu dawo ka shigawar dasu Ammi tsaraban su" Shaheed komawa ciki yayi yana kallon Musty ya ajje É—aya ledan saman kujera yana murmushi a hankali yace
"reina" ya É—akko babba daga cikin ledojin yace
"Ka kaiwa Momy kace ga tsarabansu" karɓa Shaheed yayi yana leka ledan dake ajje samab kujera yace
"Yayanmu wannan inta yaya Aimah ce bani na mika mata sama"
"Kai zaka kai min?" shaheed sosai kansa yayi kana ya ce
"Daman yayanmu wani meatpie naci mai daÉ—i nakeso na koma nasake ci"
"Kai akayiwa kenan?"
"Ina ni wane mutum"
"To wuce ka tafi" Musty yafaÉ—a haleda talle masa keya
"Yayanmu da zafi fa, ka ajjemin samosa biyu ko kuma na gayawa Ammi ka zane ni" dariya Musty yayi tareda shiga É—akin Sumayya yana rikeda leda É—aya a hannun sa, Sumayya rungumesa tayi tana faÉ—in
"Sannu da dawowa dear"
"Yawwa sannu ya kike ya hanya fatan kin baro kowa lafiya"
"Lafiya kalau" ta jima a jikinsa kana ya janyeta yana faÉ—in
"Muje É—akina ki haÉ—amin ruwa wanka nakeso nayi nai sallah saina ci abinci"
"Kafara cin abincin to"
"Inna dawo daga tafiya bana iya cin komai sai nayi wanka kaimin ruwan wankan dai" futa sukayi tare zuwa É—akinsa idanunsa na kallon kofar hawa sama, ajjiyar zuciya ya sauke yana danne zuciyarsa kan abinda yakeji a zuciyar, bayan yayi wanka sallah yafita masallaci yayi ya biyo ta gidab Ammi suka gaisa da su momy da Ammi ya leka É—akin Amarya zai gaidata Murjana ke sanar masa bata nan ta fita, sanda ya koma Sumayya na tsaye gaban teble tana jiran shigowarsa, loma É—aya yakai a bakinsa yayi murmushi yana kallon Sumy
"Abinci tayi daÉ—i sosai daman har haka kika iya girki" Sumayya ta rufe idanunta da hannunta tana dariya, bayan cin abincin nasa sun jima suna yar hira a zaune a wajan, gaba É—aya zuciya fa ruhinsa suna ga Aimanah so yake yahau saman amma yakasa bayaso Sumayya taga kamar bai kyauta mata ba, tare suka shiga É—akinsa ya É—auki wayarsa missed huÉ—u yagani na Aimanah gaba É—aya sai yaji damuwar tasa ta ninku mikewa yayi
"Bari naga kanwarki banji motsinta ba" batace masa komai ba tabisa da idanu har ya fita, Aimanah ta gama cika da batsewa na rashin É—aga kiranta da baiyi ba, bata sanma yadawo ba hakan yasa ta rinka kiran layinsa a tunaninta bazai dawo ranar ba hakan yasa ta kwanta a É—akin da suke kwana tareda su Surayya tana jiran zuwansu,
Falon shuru ba motsin komai sanda ya hauro saman kai tsaye bedroom É—insa na saman ya wuce inda yake zaton tana can sai dai bata nan ya fito ya shiga É—ayan É—akin tana kwance saman bed tana danna wayarta É—agowa tayi taga waye ya shigo ta gansa tsaye bakin kofa ya buÉ—e mata hannayansa, ajje wayarta tayi ta je ta shige jikinsa,
"Baby yau baka dawo da wuri ba"
"Na dawo da wuri mana ina kasa ne" zare jikinta tayi daga nasa ta koma gefan gado ta zauna taja tagumi tana kallonsa
"Dan kana wajan matarka shine ka manta dani, kaki É—aga kirana?"
"Reina ni na isa na ki É—aga kiranki ina masallaci san nan"
"Na yarda muje kaci abinci ko kaci a masallacin" dariya Musty yayi yaja hannunta suka fito falo, gaban danning ta tsaya taja masa kujera ya zauna kana ta buÉ—e babban plate dayake cike da samosa da meatpie ta ajje masa a gabansa kana ta É—akko sassanyan lemun abarba dake ajje cikin frezar ta zuba a cup
"Ha" Aimanah ta faÉ—a yako buÉ—e bakin ta É—ora masa cup a bakinsa
"Sha" tafaɗa a shagwaɓe hannunsa ya ɗora saman nata data rike cup ɗin, lemun yake sha idanunsa na cikin nata, idanunsa kawai ka kalla zasu bayyana maka asirin zuciyarsa na zallar soyayyar daya kewa Aimanah, harya shanye lemun bata ɗauke cup ɗin daga bakinsa ba itama ta shagala da kallon sa, cup ɗin ta ajje ta ɗauki samosa tasa masa a baki, ya lumshe idanu haɗe da girgiza kai
"reina daɗi sosai fa zan iya cewa ban taɓa cin samosa mai daɗi irin wannan ba, haka lemun nan yayi daɗi sosai madalla da kulawa" sosai Aimanah ta ciyar da shi bai ankare ba kawai yaga goma saura na dare,
"Rufe idanunki" ruf ta rufe tana murmushi, hannu yasa ya zaro car key daga aljihunsa ya saka a hannunta
"BuÉ—e" lokaci É—aya ta buÉ—e idanun nata kan hannunta tsalle tayi ta makale Mustapha
"Baby car key, wayyo ni daÉ—i"
"Tukwici ne na daranki na farko"
"Baby" tafaÉ—a tana sake makalkalesa
"Nagode Allah yasaka da alkhairi ubangiji yakara buÉ—i mai albarka"
"Amin reina, Allah kuma yasa daran farko na jefa kwallo a raga" rufe idanu tayi tareda boye kanta a kirjinsa
"Rakani bakin kofa na koma kasa" ɓata fuska Aimana tayi ta damke key ɗin hannunta ta koma saman bed ta kwanta, binta yayi ya sumbaci goshinta kana ya sake sumbatan laɓɓanta
"Asuba ta gari reina karki manda da addu'a, idanunta ne sukai rau rau alamar hawaye na gafda zubowa da sauri yabar É—akin, bayason ganin zubar hawayanta, key yasawa kofa ta waje tareda karanta ayatulkursiyyu kafa uku a bakin kofa kana ya sauka, Sumayya ta cika tayi fam kamar ta fashe ko sallamar dayayi bata amsa ba harya zauna kusada ita
"Ya dai maiya faru na ganki cikin damuwa?"
"Iya zuwan ma dakayi bai isa ba saika haÉ—a da wani abin kalli agogo fa awa nawa ka kwashe a wajanta kazo kuma sai kamshin turaranta kake,
"Ya ilahi nikam dai na shiga aljanna...âœðŸ»
07039793439
[2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na Ashirin da huÉ—u*