Sashe 48
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau Aimanah ta tashi jikin Islam ba daÉ—i gaba É—aya hankalinta ya tashi musamman ganin yanda take mimmikewa, kafin wani lokaci ta suma yafi sau biyu, a guje Aimanah tafita daga wajan nata tai sa'ar ganin Al'Mustapha tsaye jikin motarsa suna magana da Sumayya da alama fita zaiyi
"Yaya dan Allah dan Allah akai Islam hospital wallahi batada lafiya sumanta uku a safiyar nan, dan Allah Sumayya ki taimakamin" Aimanah tafaÉ—a tana rike kafafun Sumayya, Sumayya kafa tasa ta take hannun Aimanah wanda har sai da hannun yayi kara, Aimanah tasaki azababban ihun dayasa Mustapha lumshe idanu ya kifa kansa saman motar sa haÉ—eda rike kirjinsa da hannu É—aya
"Muna fuka baza'akai tan ba ta mutu mana waye a ciki" Aimanah mikewa tayi daga tsugun nan datayi na rokon Sumayya, hannunta wani irin azabar zafi yake mata tana fitar da numfashi ta kalli Sumayya cikin kukan azaba
"Allah yamaida maki mugun nufinki kanka, Sumayya insha Allah bazaki taɓa gamawa da duniya lafiya, bazan taɓa yafe maki wannan azabar da kike gana min ba, nasani bazan zafi da raɗaɗin haihuwa ba tunda baki taɓa yinta ba, shiyasa bazaki taɓa jin tausayin yara ba nabarki da Allah"
"Ni kike zagi Aimanah ni zakiyiwa Allah ya isa,"
"Ya isa ya isa haka Sumayya akai Islam hospital" Mustapha yafaÉ—a cikin bada umarni ya shiga motarsa yaja a fusace ya fice daga gidan da mugun gudu
"Bazan kaitan ba idan ta mutu ma nima nayi farin ciki" Sumayya tasa kai ta koma ciki, Aimanah É—aki ta koma ta kira lambar maman Hanif tana kuka ta gaya mata halinda Islam ke ciki, maman Hanif Dr É—in dake duba su ta kira a waya yazo suka shiga wajan su Aimanah tare....âœðŸ»
[2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi Na Talatin da biyu*
Dr yakalli Aimanah cikeda damuwa yace "Garin yaya akayi sake haka har olsa maleria da typoid suka kama wannan yar karamar yarinyar da bata haura shekaru huÉ—u ba" Aimanah ta share hawayen takaici tama kasa cewa komai ido kawai ta zubawa Dr É—in
"Dr lalura ce kawai Allah ya saukar mata ayi duk abinda yadace yanzun" Maman Hanif tafaÉ—awa Dr É—in, Drip dr yasawa Islam yace a kula sosai da hannun bari yaje ya É—akko allurai da magunguna yadawo, Maman Hanif ta dafa kafaÉ—un Aimana da hawayan fuskarta suka ki tsayawa
"Dan Allah kibar kuka Aimanah, komai na Allah yanada iyaka insha Allah komai zai wuce ku dawo normal rayuwarku mai daÉ—i irin tada koma fiyeda haka" Aimana fashewa tayi da matsanancin kuka tana kallon Maman Hanif
"Nagama auran Mustapha addu'a nake yasakane ni na kama gabana maman Hanif aure ma gaba É—aya bazan sake ba, aikina zanci gaba da yi na rungumi yarana shi kuma yaje su karata da Sumy ko kashe sa tayi ita ta jiyo"
"Daina faÉ—ar haka Aimanah ba rabuwa tsakaninki da Mustapha insha Allah" lamo Aimanah tayi ta zauna kamar wata karamar yarinya xuciyarta na mata wani irin zafi
Ammi
"Abba kuna waya da Mustapha kuwa?" Ammi dake haÉ—awa Abba cofee ta tambayesa idanunta nakan abinda take haÉ—awa
"Muna waya ko yauma munyi É—azu ina kasuwa ya kirani mun gaisa yace abubuwa ne suka masa yawa shiyasa bai shigo kano ba kwana biyu" kai Ammi ta gyaÉ—a kawai bata kara cewa komai ba, sai can ta nisa kana ta ce
"Inaso naje Abujan naga yaran nan"
"A wanne dalili? bazaki je ba, daga nan har abuja kawai dan kiga yara"
"Alhaji ka..."
"Na gama magana Saudat bazaki ba, za'ayi hutun karshan shekara kinsan kuma nan suke hutun ko wanne shekara, kamar yau ne fa" shuru Ammi tayi bata sake ce masa komai ba taci gaba da abinda takeyi, haka kurum inta tina Aimanah sai gabanta yai wata irin faÉ—uwa, hakan yasa ta yawaita kiran Aimanah a waya suna gaisawa kusan duk safiya saita kirata, tana tambayarta suna lafiya takan amsa mata da suna nan kalau hakan yasa hankalinta ya kwanta sai kawai take binsu da addu'a,
SUMAYYA
Cigaba tayi da jin daÉ—inta a gidan Mustapha nan da nan tai kiba ta zama katuwa masha Allah, Mustapha ko albashi ya É—auka gaba É—aya yake É—ebo su yazo ya juyewa Sumayya su tayi abinda ranta ke so, wani dankareran gini ta sa Mustapha yafara a kano can É—an bare, gida ne na alfarma wanda taciwa buru daga an kammala ginin kano zata dawo taci gaba da zama, gidanta ya zama gidan mata kawayanta take tarawa na makaranta azo aci abinda rai keso wasuma har suyi guzuri banza ta faÉ—i, gidan ne gaba É—aya ya hautsine da hayaniya yayin da wasu ke can gefe an kunna kiÉ—a ana casu da alama wani shagalin suke, Hajiya Hanne ta kalli Amarya tana fari da idanu take faÉ—in
"Anya kuwa kin gane kwatamcan gidan nan da yarinyar ta maki?"
"Haba na gane mana inaga wannan kwanar zamu sha" Amarya ta faÉ—a tana nunawa Hanne dake tuka motar kwanar da zasu yi, motoci birjik a kofar gidan da Amarya take tunanin shine na yarta Sumayya kamar yanda Murjana ta masu kwatance, kai tsaye scurity yabasu damar wucewa ganinsu gwagaggun wayayyun mata har wani risina masu yake yana kwasar gaisuwa ganin da ya masu jibga jifga da su daga gani nera ta zauna, Amarya saida gabanta yafaÉ—i ganin Sumayya cikin mata tana tikar rawa, zuciyarta tai wani tsalle kamar zata fasa kirjinta ta fito, saurin karasawa tayi ta katse kiÉ—an ganin yanda gaba É—aya basu san an shigo ba hankalinsu nakan rawar da suke anata rungume rungume, leena ta kalli Amarya tana yamutsa fuska
"Yada haka ne hajiya zaki zo ki rage mana jin daÉ—inmu"
"Ke! mamana ce" Sumayya ta katse lina da sauri tana karasowa gaban mama ta ruko hannunta ta mata mazauni nan kan kujera, Hajiya Hanne wani kallo tabi Leena da shi tana latsar leɓe, Mama na ankare da ita hakan yasa ta ɓata fuska sosai ta hau sumayya da faɗan ta tara mata a gida anata rawa maye hakan kamar a kauye,
"Mama kawaye na ne fa na school murna suke tayani na cikar wani buri nawa"
"To su bamu wari" mikewa sukai yayin da Hanne ke magana da lina ta idanu dan ta lura itama yar hannu ce, gidan tsit yayi daga Sumayya mama sai ko Hanne
"Naji gidan yayi shuru kuma ina kishiyar taki da yaran nata naji ance ta haifi yan uku ko?" Sumayya gyara zama tayi tana kallon Maman nata ta fara bata labarin abinda tayiwa Aimanah
"Da kyau Sumayya gado ba karambani ba, ko ke fa har kin wanke min zuciyata da bakin takaicin danake ciki na waccan yarinyar Murja, naji daÉ—in wannan lamari, amma a ina wannan bokan yake da kin kaimu munje mun gansa kan wasu bukatu namu"
"Mama bafa boka bane malam ne"
"Duk kanwar ja ce Sumayya yaushe zaki rakamu"
"Mama sai dai gobe yau yamma tayi kuma kinga akwai j
nisa idam muka tafi yanzu ba lalle muje yau bama"
"Yau da goben ai duk É—aya ne Sumy Allah ya nuna mana" Hanne kallon Amarya tayi
"Nan zaki zauna ne ko tare zamu koma hotal"
"Ki koma kawai ni ina nan goben dai ki fito da wuri sai mu wuce saura kuma ki nemi wata idan kikai haka ban yafe ba" dariya Hanne tayi ta fita batace komai ba, Hanne na fita ta hau dube dube kamar mai neman abu, ji tayi an rungumeta ta baya ana shafarta jiyowa tayi sukai ido huÉ—u da Leena dake wani karairaya tana juya idanu
"Hotal zamuje ko kinada gidan da zamu je"
"Muje gidana mijina baya nan yara ma duka sun tafi tare garinsu"
"Yawwa naji daÉ—in hakan" A motar hanne suka tafi daman Lina batazo da mota ba tare sukazo a motar feenah, finar kuma ta wuce,
"Mama wai har yanzu kina tareda matar nan baki koma katsina ba, mama kibar harkar nan kiyi aure kawai"
"Aure a wannan lamarin Sumayya nadai kusa barin harkar nan zan tuba ga Allah na koma gaban iyaye na na kama kasuwanci ni yanzu maza basa gabana ko sha'awa ma basa bani, wai wanna yarinyar mai tsayayyun idanuwa ina kika samota"
"Wa kenan?" Sumayya ta faÉ—a tana dariya, Amarya kwatanta mata ita ta hau yi nan take Sumayya ta gano Lina Mama ke nufi
"Ki bita a hankali, na fuskance ta yar maÉ—igo ce"
"Mama" Sumayya ta faÉ—a hannunta saman kirjinta alamar tashin hankali
"Tabbas gaskiyya na faÉ—a maki yanzu haka bana É—ebe shakkun suna tare da Hanne dan naga sunyi magana da idanunsu basu zaci na gansu ba," gumi ne yafara zubowa Sumayya tana gogewa da hannunta wani iri take ji a zuciyarta nan take tsoron Lina ya shige ta dan ita kam matsoraciya ce musamman akan irin wannan harkar, tun adaran taÉ—au aniyar zata ja baya da lina tabbas, Amarya anan gidan ta kwana washe gari sassafe suka É—au hanyar enugu.