Sashe 62
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gaba É—aya rayuwar duniyarta ta gigita gidan ba daÉ—i Æ´an kuÉ—in account É—inta duka ta cinye su wajan siyan abinci, Murjana ta kira ta roki ta taimaka mata da dubu goma zata zo kano, tana ganin alart É—in ta saka hijab ta nufi tasha ta hau motar kano, kafin su sauka a kano amanta yafi biyar gaba É—aya ta galabaita sai tsangwamarta yan motar suke, a wahale ta shiga gidan Ammi kai tsaye sashin Ammin ta nufa, Ammi na magana da Shaheed sai ga Sumayya kamar wacce aka jefo
"Ammi dan Allah ataimaka min da abinci" tafaÉ—a a wahale sanda ta zauna kasan carfet, Ammi kamar bazata bata ba sai kuma ta mike ta kawo mata abincin harda ruwa da lemu, Shaheed sai hararta yake kamar ya kai mata duka haka yakeji, duk yawan abincin da Ammi ta kawo mata sai da ta cinye sa tas sannan ta gaida Ammi cikin kuka take bata hakuri akam ta taimaka tasa Mustapha ya É“
Maidata wallahi ta tuba bazata sake halinta ba
"Sumayya yace fa saki Uku ya maki ta ina zai maidaki ki dai yi hakuri Allah ya haÉ—a kowa da rabonsa na alkhairi,"
"Ammi dan Allah karki ce haka, kodan abinda yake cikina a tausayamin" zabura Shaheed yayi kamar zai kai mata duka har sai da Ammi ta rike sa
"Shegiya muna fuka makaryaciya a ina kike da ckin inma cikin ne dake to bana yayanmu bane can kije ki nemi ubansa"
"Na rantse da Allah ba cikin wani bane wallahi na Mustapha ne ban taɓa sanin wani ba inba Mustapha ba" Sumayya ta faɗa cikin kuka, Ammi wayarta ta ɗauka ta kira Mustapha wanda ke zaune a gidan sa yana tunana yanda sukayi da Aimanah yaga kiran Ammi kamar bazai ɗaga ba ya mike zai fita zuwa gidan sai kuma dai ya ɗaga kiran
"Zo maza Mustapha" bata jira abinda zai ce ba ta katse kiran da sauri ya fita zuwa gidan, zuciyarsa har zullo tayi ganin Sumayya zaune a falon Ammi
"Ammi mai wannan mushirikar take yi a gidan nan"
"Zauna Mustapha magana zamuyi" a hannun kujera ya zauna yana kumbura fuska
"Mustapha wai Sumayya nada ciki kasani"
"Na sani Ammi taje ta haifa tana haihuwa ta kawo min abin data haifa bazan taɓa barin jini na a wajanta ba, da da dama ma wallahi cikin zubar da shi za'a yi," murmushi Ammi tayi tana kallon Sumayya cikin tausayawa
"Sannu! yanzu ina maman taki?"
"Mama batada lafiya ta sami matsalar laka tana katsina"
"Shikenan to Allah yabata lafiya, yanzu ki koma gidanku na nan baya ki share É—akin ki ki zauna"
"Ammi ya..." Ammi ta katse Mustapha da faÉ—in
"Yimin shuru Mustapha, ka É—akko duk wani abu da kasan nakane kabar mata gidan ta zauna tana É—auke da cikinki har yanzu nauyinta na kanka har zuwa sanda zata haihu ta yaye É—an"
"Ammi bazan taɓa barin jini na a wajan Wannan bakar kadarar ba, tana haihuwa zata bani ɗana ko nononta bana bukatar ya sha bare ya gado wasu muna nan halinta" Sumayya dai mikewa tayi tana yiwa Ammi godiya tanan cikin gidan tabi kofar da zata sadata da gidan nasu, juyi tayi tai tsalle ta kwanta kan kujera ganin burinta nason komawa Mustapha yafara cika, lambar malam ta kira sai dai taki shiga jiki san yaye ta shiga ɗakinta ta faɗa gado tai kwanciyarta ba sallah bare salati daman tuni ta daɗe da jingine sallah a babin rayuwarta, Ammi tasa Mustapha yaturawa Sumayya dubu ɗari a account ɗinta danta rinka samun abu mai kyau tana ci,
Mustapha rai ɓace ya dawo cikin gidan nasa yaɗau duk wani abu daya san nasa ne ya maida sa ɗakin Ahmad acan yagama week end ɗinsa safiyar Litinin yabi jirgin safe ya koma Abuja, sanda ya koma gida sai yaji gidan yai masa faɗi shi kaɗai ba motsin kowa, ko ina ya kalla sai moment ɗinsu da Aimanah ke faɗo masa rayuwar da suke tare itada yara da yanda yake shiga cikinsu suyita tsalle tsalle wani bin harda tsairan gudu, hawayan fuskarsa ya share yana jin zuciyarsa ba daɗi, ba shiri yabar gidan ya nufi wajan aikinsa, Sumayya tana ganin alart ɗin dubu ɗari daga Mustapha har rawa ta taka tana cewa gobe sai enugu wajan malam, sai dai safiyar litinin ɗin Ammi tazo har gida tasata a gaba sukaje asibiti duk wasu abu daya dace ayiwa mai ciki shi aka mata sannan aka bata ranar dazata dawo awo, safiyar talata kuwa Sumayya sassafe tabi mota zuwa enugu, sai dai tayi rashin sa'a ta tarar bukkar Malam a kone kurmus a wajan wasu take jin labarin ai kawai gani akayi bukkar ta kama da wuta ta kone malam ɗinma a kone aka fito da shi wuta duk ta gama kone sa a haka aka bunnesa, ko kaɗan bataji zuciyarta ta yi laushi ba saima cin alwashi datayi zata nemi wani malamin daga zarar ta koma kano.
Aimanah rayuwarta take ta jin daÉ—i da walwala tuni ta koma B U K ta É—ora da karatunta, ta koma gidan redion data ke aiki da taci gaba da aiki da su, yara na hannunta shi yasa hankali kwance take rayuwarta har kiba tayi ta kara haske, Yasar ya matsawa rayuwarta duk da ya koma Madina amma kullum yana nacin kira akan ta amince da soyayyarsa ta taimaki rayuwarsa a É—aura masu aure ta biyosa madina su zauna, ita sam yanzu aure baya gabanta karatu da aikinta kawai tasa a gaba, koda zatayi aure ma batajin zata auri saurayi bare Yasar data ke ma kallon da kaÉ—an ya girme ta a yanda take zato yasar bazai wuce sa'an Ma'aruf É—in gidansu ba, har ÆŠanbatta taje ta É—akko Gwaggo Fulani suka ci gaba da zama tare tana kula da yara, Mah na Saudiyya wajan mijinta Tuni suka koma har Ma'aruf da ya kamu da soyayyar Azinatu harma manya sun shiga an tsaida masu ranar biki, shiyasa Yasar yake ta mata nacin ta Amince sai ayi bikin tare danasu Yaya Ma'aruf É—in, Mustapha tunda ya koma Abuja bai dawo kano ba sai da ya shafe watanni biyu sai dai suyi waya da Ammi yaransa ma yasa an kawo masu waya sabuwa dal a kwali Gwaggo Fulani ke haÉ—asu da yaran su É“ata lokaci suna hira, Aimanah na kallonsu wani lokacin har vidio call zata ga anayi, Musty yasha kiran wayar Aimanah bata É—agawa sai dai kullum kamar shan maganin bature sai ya mata tex messages sau uku a rana duk da bata taÉ“a masa reply ba bai fasa ba, Maza da dama na zuwa wajan Aimanah masu santa da aure amma ko kaÉ—an bata taÉ“a bawa wani dama ba, wani Alhaji Sadam ne ma takan É—anyi waya da su kusan kullum shi tana ganin mutumchi da kimar sa yaransa biyu mata maman yaran ta rasu shekaru biyu kenan bai kara aure ba acewarsa yana neman wacce zata iya kula masa da yara bai samu ba sai da yaga Aimanah yaji a ransa itace wacce yake fata da burin ta zama matarsa yana ganin zata kula masa da yaran sa, ya mata alkawarin da zarar ya aure ta ta tawo da yaranta zai haÉ—a duka ya rike su.....âœðŸ»