Sashe 45
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannu da dawowa Baby"
"Sannu fa, ya kike ya gida da yara?"
"Alhamdulillah gida lafiya" gaba yayi ya shiga É—akinsa yai wanka ya shurya cikin jallabiya marun kana ya shiga É—akin Sumayya dake kwance tana chat dasu lina,
"Sannu da zuwa"
"Yawwa"
"Muje ko abinci na danning" jerawa sukai zuwa wajan damning area É—in yana cin abincin a hankali yana satar kallon Aimanah dake can nesa da su ta dukufa tana danna systam da alama aiki take mai mihimmanci, murmushi Sumayya tayi sanda taga yakai cup É—in lemu bakinsa, nan take yaji kansa ya wani sara masa, yai lu zai faÉ—i, Sumayya ta tallafo sa kamar wani mai jin barci ta gaban Aimanah suka zo suka wuce Sumayya na rike da shi, maimakon ta kaisa É—akinsa saita shiga da shi É—akinta ta kwantar da shi kan gadonta tana murmushi ganin yanda yai lamo kamar mara lafiya,
Rawa tayi tai juyi ganin aikin ta yayi kamar yanda malam ya shaida mata, tana kallon yanda yake barci, malam ya tabbatar mata Wannan barcin idan yayi sa to yana farkawa zai manta da kowa, komai sai tace yayi sannan zaiyin, aiko hakance ta faru da asuba ya farka sai dai ji yayi jikinsa ya masa nauyi ya kasa ta shi, sai da Sumayya ta ce
"Kaje kayi sallah" kana yasami kwarin gwiwar mikewa yai alwala yatafi masallaci, ko acan wani iri yarinka ji Allah Allah yake a idar da sallar ya dawo gida yaga Sumayya
A ranar gwaggo fulani tasami labarin rasuwar babbar yarta tafiya ba shiri lokacin Mustapha na barci É—akin Sumayya, ta kira wayarsa yafi a kirga bata shiga haka yasa tai Kncking na kofar Sumayya, lekowa Sumayya tayi tana kallon Aimanah a wulakance
"Barka da safiya Sumy, dan Allah ki faÉ—awa Baby Anma Gwaggo rasuwa zata wuce kano"
"Barci yake kuma yace kada a tashe sa" Sumayya nagama faÉ—ar haka ta maida kofarta ta rufe tabar Aimanh baki buÉ—e, jiyowa tayi tana kallon gwaggo daketa rusar kuka Salman na lallashinta
"Salman zaka iya tuki zuwa kano?" Aimanah tafaÉ—a a sanyaye
"Bazan iya ba Anty bana cikin nutsuwa"
"Shiryawa gwaggo kayanta, saina kaiku tasha" Aimanah da kanta takai su Tasha ta biya masu mota shata ta É—aukar masu sukai ciniki ta biya kuÉ—in motar, gefe sukayi da Salman ta basa Atm card É—inta
"Salman karike wannan a hannunka dan Allah duk wata harka ta kuÉ—i inta taso ayi amfani da kuÉ—in ciki suna da yawa nasan zasu isa komai daga anyi bakwai ka dawo sabida makarantarka Gwaggo kuma ta zauna in mukazo kano nida Baby sai muje mu tawo da ita zuwa sannan ta gama amsar gaisuwa, motar har É—anbatta zata kaiku na biyasa kuÉ—in sa"
"To Anty Mun gode Allah yasaka da alkhairi" Salman yafaÉ—a yana share hawaye
"Kadaina kuka Salman ka lallashi gwaggo Allah ya mata rahama ya raya abinda tabari"
"Amin" yafaÉ—a tana kallonsa ya shiga motar suka tafi tana É—agawa gwaggo hannu, sai da taga futarsu daga tashan kana ta shiga tata motar taja itama ta tafi gida,
Aimanah canji tagani daga Mustapha daya zama ko kallon inda take bayayi bare kuma yaran, kwanaki huÉ—u kenan ko gaida sa tayi baya amsawa kullum yana É—akin Sumayya daga yadawo a office ya shiga bazai sake futowa ba sai safiya, ko abinci Sumayya bata bari yaci nan falo sai dai a É—akinta, tunda gwaggo ta tafi bataje aiki ba daman gwaggo take bari da yaran yanzu kuma bata nan, yau ta tarawa dawowar Mustapha haka yasa ta zauna nan falo tana jin tsayuwar motarsa ta fita compound É—in da sauri dai dai zai shigo ita kuma zata fita, gefe tayi ganin yana kokarin ture ta, ta tsaya gefe
"Yaya Mustapha yaya zanyi da yaran nan inason zuwa wajan aiki fa"
"Kiyi duk yanda zakiyi da su, ke kada ma ki kara fita wannan aikin naki, and dan Allah ki rinka nesa dani banason ganinki" cak ta tsaya tana kallon Mustapha dake faÉ—ar maganar nan cikeda mamaki, Sumayya dake tsaye jikin kofarta dariya ta saki tana tafa hannuwa kamar wata sabon kamu, hannun Mustapha taja suka faÉ—a É—akinta, Aimanah bata gama shan mamaki ba sai washe gari da Sumayya ta risketa a É—akinta lokacin ta idar da sallar asuba kenan tana azkhair na safiya,
"Mustapha yace ki wanke masa motar sa, sannan ya ce nagaya maki duk wani aikin gidan nan daga yau ke zaki rinka yi kama da gyara compound wanke motocin gidan nan bawa fulawowi ruwa dan na sallami mai kula da fulawoyin jiya" Aimanah a fusace ta mike tana kallon Sumayya sama da kasa
"Kije ki gaya masa bazanyi ba, ba aiki nazoyi gidan nan ba, ke Sumayya ki fita a idanuna miji ne kin janye sa nabar maki ki jiƙa abinki ki sha amma ki sani kinyi tsararo wallahi kisa na maki bauta a cikin gidan aure na" Aimanah na gama faɗar haka ta fice daga ɗakin zuwa kichin ta ɗorawa yara abin break, wayam taga store ɗin babu komai, afusace ta fito ta banka kofar ɗakin Sumayya ta shiga, Mustapha na zaune gefan gado yadafe kansa da'alama da abinda ke damunsa,
"Malama ina kika kai mana kayan abincin cikin store" Aimanah tafaÉ—a tana kallon tsakiyar idanun Sumayya
"Shi yace na kwashe su ana masa ɓarnar Abinci"
"Mustapha kai kafaÉ—i haka?" Aimanah ta tambayesa tana kallon sa, kai kurum yaÉ—aga alamar e
"Fine" Aimanah ta faÉ—a tana ficewa daga É—akin, yaranta ta É—iba suka fita babban store ta je tayo siyayya sosai ta jibge su a babban kicin É—in dake comopound nan take komai nata daga ta gama tasa key ta rufe ta koma É—akinta, Sumayya bayan Mustapha ya fita É—aki ta koma tasa key ta kira lambar malam da fina ta bata bayan sun gaisa take masa bayani kan Aimanah
"Ranka yadaÉ—e malam yarinyar nan fa sam bata tsorona in na bata umarni bata yi, É—azu fa kawai dan nace ta wanke mana motocin gidan nan baka ga yanda tayo kaina ba kamar zata dake ni"
"Sumayya yarinyar tanada hatsari banajin zan iya komai a kanta sabida a tsaye take kan ibada da azkhar amma zan duba inga ta inda zamu ɓullo mata"
"Yawwa malam ka duba É—in dan Allah nasan dai ai babu abinda ya gagare ka" shekewa da dariya malam kibauu yayi kana ya kashe wayar sa.
Murjana kuka sosai take tana kallon Amarya dake zaune da wata yaloluwar doguwar rigar barci da alama bata jima da tashi a barci ba
"Mama banajin daɗin ganinki da nake a wannan gidan da aka maida tsaɓon Allah ado a cikinsa, Mama dan Allah kizo muje ki bawa Abbanmu hakuri yamaidaki ɗakinki, inma bazaki koma gidan ba ki koma katsina gaban iyayanki please mama, abinda yakamata ace mu mukeyi kina mana faɗa shi kike yi mama" Mirja tafaɗa cikin matsanancin kuka
"Murja ki fita sabagata kin riga kin girma kinyi hankalin kanki ki zaɓi rayuwar dazakiyi nima na zaɓi tawa, ca nake nan nazo maki da zaɓi na kika nuna ban isa ba kika zaɓi wanda ranki yake so, kije ki zauna da shi, yanda bana zuwa inda kike nima dan Allah ki nesanta kanki dani, basu Saudatu kika maida iyayanki ba to kije na bar masu ke"
"Mama...Murja ki fita nace kafin na saɓa maki" murja mikewa tayi ta futa tana kuka, motar Alhaji Jamil dake jiranta a kofar gidan ta buɗe ta shiga ta zauna a mazauni gaba tana ci gaba da kukanta,
Ahankali Alhaji Jamil ke tuki har cikin ransa yake jin kukan da Murja keyi hakan yasa ya faka motarsa gefan hanya ya kashe ta yai shuru yana sauraron shashshekar kukan Murja
"Murjana dan Allah ki daina kukan nan, nasan dai akan mama taki amincewa ta koma gidan Abba ne, kiyi shuru kuka baya maganin damuwa kiyi addu'a itace maganin duk wata masifa" Kai kurum ta É—aga alamar to kana ta É—ago fuskarta tana share hawayanta da hijab É—inta
"Haba ko kefa, jibi yanda kika ɓata min kyakkyawar fuskar nan taki" Murmushi Murja tayi tana daɗa jin son mijinta can kasan zuciyarta, Alhaji Jamil tukinsa yaci gaba jefi jefi yana kallon Murja, tausayi take basa sosai, ganin yanda batai dacan uwa ba, a zaman da yayi da ita ya fuskanci tanada saukin hali rashin dace da mahaifiyar kwarai da batayi ba shiya jefa ta ga rayuwar bariki wacce ta dalilinta har tayi rashin mahaifarta, yana matukar tausaya mata musamman ganin yanda take matukar kulawa da yaransa uku gaba ɗaya komai nasu itace tun sanda ya aureta kulawarsu gaba ɗaya ta dawo kanta musamman in suna kasar, daman Mamansu ba wani kulawa take da su ba aikin ta da kasuwancinta su kawai tasa a gaba nanny ke kula da su da ita suka saba sai bayan zuwan Murja suka san daɗin uwa.
Abbas ya shafi cikin Rumana mai watanni biyar, yana murmushi
"Kana son cikin nan dayawa Hayatie"
"Sosai nake son sa, karo na farko ciki ya kai wata biyar a mahaifarki insha Allah wannan zai zo duniya"
"Allah yasa Hayatie, ni duk bansa rai ba kawai ji nake a kowanne lokaci zamu iya rasa sa kamar yanda muka rasa guda uku a baya"
"Ki daina faÉ—ar haka dan Allah masoyiya insha Allah zamu ga Æ´aÆ´anmu harma da jikoki"
"Anya kuwa, kasan yanda nakeji kuwa ni kaÉ—ai nasan azabar da nake sha gani nake kamar mutuwa zanyi hayatie" Rumana ta faÉ—a tana fashewa da kuka, gaba É—aya hankalin Abbas yatashi ya rungumota jikinsa ahankali yana share mata hawaye
"Ki daina ambaton mutuwar nan Rumy ki daina bana so, in kika ci gaba wata rana zakisa zuciyata ta buga na rigaki barin duniyar, zuciyata zullo take aduk sanda kika ambaci mutuwa, muna tare ni dake zamu rayu tare zamu mutu tare Insha Allah rana É—aya lokaci É—aya zamu mutu amma ba yanzu ba" yafaÉ—a yana sumbatar kumatunta.