Sashe 55
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
SUMAYYA
Suna komawa gida daga stesion wanka kawai tayi ko magana da Mustapha batayi ba tai shirin tafiya enugu, gaba É—aya ma ta manta da wata amarya dake kwance a asibiti ba lafiya, ta isa enugu lafiya ta zube gaban malam har kuka saida ta masa akan yataimaka mata kar asirinta ya tonu, wasu É—alasimai yafara karantawa take wata tukunya ta bayyana a gabansa yacewa Sumayya leka kiga kanta tai kasa da shi tana leka cikin tukunyar Aimanah ce ta bayyana cikin tukunyar kwance kan gadon asibiti
"Mu muka sakata wannan dogon barcin muna jiran kizo muji mai kike so a mata"
"Malam amata duk abinda yadace nidai so nake Mustapha yazama nawa ni kaÉ—ai"
"Hhhhhjj shikenan zamuyi, zamu tashe ta daga dogon barcin da take aljani zai shafe tunaninta bazata iya tuna ita wace ba sai nan da wata uku sannan ta zama ba matar mijinki ba zata dawo hankalinta,muddin tana hankalinta asirin jikin Mustapha zai karye, Mijinki kuma mun rigada mun gama komai a kansa kije sai yanda kikayi da shi yanda kika dama haka zai sha ko kara kika ajje kika ce karya tsallaka bazai tsallaka ba"
"Yawwa malam nagode,"
"Ba'a mana godiya kije, wannan tukunyar zansa aljani yanzu ya É—auke ku keda tukunyar ya maida ku gida ki ajjeta waje mai kyau inhar ta sake fashewa to bani da abinda zan maki kuma ki kula sosai sannan in kina son magana da ni ki leka tukunyar nan ki kirani zan bayyana, rufe idonki" da sauri Sumayya ta rufe idanunta jikinta na karkarwar tsoro, tsawon lokaci idanunta na a rufe can taji kamar wacce aka ajje kan wani abu ta buÉ—e idonta tana buÉ—ewa taganta zauna kan gadonta, zabura tayi har tana buge Mustapha dake barcin safe
MURJA
Kuka sosai take sanda taga Mama kwance a gadon asibiti ko zama bata iya yi, Alhaji Jameel shi yayi komai aka mata hoto wanda ya nuna lakarta ta rigada ta tsinke ba ita ba sake iya zama sai dai kwanciya, Amarya tayi kuka tai nadamar abinda ta aikata da bin son zuciyarta da tayi, Alhaji Jamil yadamu sosai ya rinka tambayar Dr É—in ba yanda za'ayi ko zama a samu tarinka yi suka ce basuda kwarewa a wannan harkar sai dai zasu turasu kano asibitin kashi dake dala, a motar asibitin aka kawo Amarya asibitin kashi anan kano, bayan hotunan da sukai mata suka ce zasu mata aikin da zata iya zama amma itada sake taka kasa har abada, sanda aka gayawa Murja kuÉ—in aikin hankalinta yatashi naira miliyan huÉ—u da rabi, Alhaji Jamil shiya biya kuÉ—in yai komai aka mata aiki, alhamdulillah aiki yayi kyau sosai tana iya zama amma sai an taimaka mata sai dai bata iya tashi da kanta komai a inda take zaune take hakan yasa aka saka mata ledar fitsari, sanda aka sallamesu rasa inda zasuyi da Amarya Murja tayi, Amarya ma kuka tayi sosai na nadama yau sai gashi ta tina da iyayanta dake katsina can Murja da Amarya suka tafi a motar da Alhaji Jamil yasamo masu a tasha ya biya kwana É—aya yabawa Murja ta dawo sabida jibi zasuyi tafiya,
Dakyar da lallashi iyayan Amarya suka karɓeta dan har rantsuwa sai da Babanta yayi baza ta zauna masa a gida ba sai da Murja ta nemo wani wan baban yayi masa magana kana aka bata ɗakin da zata zauna, Murja ta kira Sumayya tana kuka ta gaya mata halin da mama ke ciki, hankalin Sumayya yatashi hakan yasa tabi jirgi zuwa Katsinan itada Murja suka shiga suka fita suka samo wata tsohuwa da za'ana biyanta zata kula da Maman tasu dan mahaifiyarta rantsuwa tayi da abinda zai kasheta bazata taɓa Amarya ba, washe gari Murja da Sumayya suka baro katsina, kafin wani lokaci Amarya baya ya rarake yayi wani zurfi sai wari da yake fitarwa ko ɗakin ba kowa ke iya shiga ba duk da kuwa tsohuwar na matukar kula da Maman, Sumayya ita ta koma aka samu nurse ɗin dake zuwa tana wanke wajan kullum, daya warke kuka sai wasu tsutsotsi yan mitsi mitsi da suke futowa daga gabanta cukus ba kyan gani Amarya ta rame ta kanjame duk da kuwa su Murja na matukar kula da ita suna ajje mata komai na amfani