Sashe 30
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Jiyo sallamar Ahmad a falo yasa Musty ya fito yana rikeda Aimanah a jikinsa,
"Yadai malam dogo ina ɓata lokaci ko?" Ahmad ya taɓe baki yana nuna masa agogo tareda yamutsa fuska
"Saura yan mintuna fa jirgi yatashi" bai tsaya jin mai Musty zai faÉ—a ba yaja trolly É—in Mustyn yafita, Musty ya koma É—aki ya É—akkowa Aimanah hijab yasa mata
"Reina kimin rakiya zuwa airport"
"Baby, bazani ba kuka zanyi kabarni kawai anan" zare jikinta tayi daga nasa tayi baya tana É—aga masa hannu alamar bye, tashige É—akinta ta rufe da makulli ta sulale a kasa tana fashewa da kuka, yana jiyo kukan nata hakan yasa ya juyo zuwa kofar
"reina please ki buÉ—e mu tafi tare kin sani bana son kukan nan naki" tana jinsa yakaraci bugunsa ta kyalesa, fita yayi inda Ahmad da shaheed ke jiransa
"Yayanmu ka ɓata lokaci da yawa fa, Allah yasa ma ba go slow a hanya karya rike mu"
"Ahmad kabi ta gadon kaya ina jin nan ba goslow sosai" Ahmad baice komai ba aikinsa kawai yake na tuki,
Ammi jin ana kiran sallar insha yasa ta kalli Surayya da Rumana
"kuyi salla kuje ku taya Aimaah kwana" da sauri Rumana ta kalli Ammi
"Ammi mu tayata kwana kuma?"
"E! haka nace Mustapha ya koma legos yau"
"Ammi ai na zaci tare zasu tafi" Surayya ta faÉ—a tana danna wayarta da murmushi a fuskarta da alama chat take da Mas'ud
"Nima haka naso amma Aimanah ta kawo dalilin dana aminta data zauna anan É—in" ba wanda yasake cewa komai sai salla da suka muke sukayi abincin dare suka ci sun gama ci kenan wayar Rumana tayi kara, gabanta ne yai wata irin bugawa ganin lambar Abbas na yawo a fuskar wayar, "Abbas" tafaÉ—a a hankali, mikewa tayi tana satar kallon Ammi ta wuce bedroom É—in Ammin
"Hello Hayatie" Abbas yafaÉ—a yana lumshe idanu daga inda yake kwance saman bed dake cikin gidansa
"Uhmm umhnm Rumana ce" Rumana tafaÉ—a muryarta na rawa
"Na sani ai Hayatie ya kike"
"Anya na can canci wannan sunan kuwa da dai ka daina faÉ—a"
"Kin wuce haka ma a zuciyata ina kau..." shiru yayi yai saurin saka hannu ya danne kirjinsa dayaji lokaci É—aya numfashinsa na shirin É—aukewa
"Na riga na sani daman" Rumana ta faÉ—a tana dariya
"Kika san me? kisa a ranki Rumy kece madadin Aimanah a zuciyata"
"Anya kuwa zan iya zama madadin nan"
"Zaki wuceta ma insha Allah, karki faÉ—awa kowa cewar Aimanah ce ta haÉ—amu ki barshi a nina kawo kaina gareki kema kuma kisa haka a ranki"
"Nasa"
"Kin tabbata"
"Gaske"
"Bani labari"
"Yana wajanku, bari zamuyi waya anjima naji Ammi tana kirana" sallama sukayi da Abbas ta sa wayar a kirjinta kana ta sumbaci wayar ta buÉ—e idanunta karaf idanunta cikin na Ammi da batasan ta shigo É—akin ba, murmushi Ammi tayi tana kallon Rumana
"Dawa kike waya? koma dai nasani nayi suruki Allah yasa alkhairi" Rumana da gudu ta fita daga É—akin tana dariya, tare suka jera da Surayya zuwa gidan Aimanah suna tafe a hanya Rumana taruko hannun Surayya suka tsaya
"Sury mai zakice min idan nace maki Abas É—in Aimanah É—azu munyi waya dashi wai! wai!! wai yana sona" Surayya ta dafa kirji
"Kai nayi farin ciki matuka ke kuma mai kika ce masa"
"Bance komai ba kina ganin hakan bazaija cece kuce ba a family"
"Banajin hakan zata faru akwai fahimtar juna a tsakanin iyayanmu maza da mata banaji akwai wata matsala, ina maki fatan alkhairi"
"Nagode matar Yah Mas'uf" dafe kirji Surayya tayi tana dariya
"Ya'akayi kika sani duk ɓoyewar da muke"
"To garama ku fito fili kuyi soyayyarku sabida kowa ya san inda kuka dosa" dariya sukayi gaba É—aya kana suka cigaba da tafiya, falon a rufe da alama a rufe yake sunyi looking amma ba'a buÉ—e ba hakan yasa suka kira Ammi wayar Aimanah taki shiga, Saheed ne yakawo masu kay suka buÉ—e suka shiga.
Amarya na tsaye gaban madubi sai shafa wannan goga wancan take, ta kashe É—auri ta kalli Murjana batace komaiba ta yafa mayafi tana kallon Murja dake kwance saman gado lamo kamar mara lafiya
"Dan Allah Murja kekam wai mai kike son zama ne kinbi duk kin addabi rayuwarki da tunani" Murjana bata ce komai ba saima gyara kwanciyyarta da tayi ta juyawa Amarya baya tana jinta harta fice daga É—akin, wata haÉ—aÉ—É—iyar mota ce a fake a waje take jiran Amarya cikeda gadara ta buÉ—e bayan motar ta shiga tana hura baki da hanci, direban motar yaja suka bat layin batare dayace mata kala ba, kofar wani haÉ—aÉ—É—an gida motar ta faka Amarya ta fito tana karewa gidan kallo, direban motar ya fito
"Hajiya ki shiga daga ciki, mai gadi zai maki jagora har zuwa cikin gidan" batace masa komai ba ta tura haɗaɗɗan gate ɗin ta shiga bako sallama, getman yataso da sauri yana tambayarta ina zataje, card ɗin hannunta ta nuna masa yace ta biyo bayansa yana gaba tana binsa a baya idanunta na kallon ko'ina na gidan, gida ne haɗaɗɗe daya sha fulawoyi ta ko'ina, kanta bai gama kuncewa ba saida ta gansu tsaye gaban kofar glass ya danna wani madanni kofar ta buɗe suka bayyana a wani kawataccan falo daya gaji da haɗuwa, sakato tayi da baki tana kallon falon da iya tsawon rayuwarta bata taɓa ganin haɗaɗɗan falo irin wannan ba, tayi hulda da manyan mata masu kuɗi na garin nan amma kam bata taɓa ganin gidan daya kai wannan haduwa ba, matar da suka haɗu a wajan boka mai suna Hanne ita ce ke sakkowa daga saman bene tana sanye da riga da wando jajaye kanta bako hula saima uban gashin doki data cika kanta, kai tsaye tana zuwa kusada Amarya hannu tasa a jikinta tana shafata tana wani lumshe idanu, getman juyawa yayi ya fita yana girgiza kai
"Sannu da zuwa tun É—azu nake jiranki ashe da gasken zaki zo"
"Zanzo mana ai na gaya maki indai zan sami kuÉ—i zan iya aikata komai" kai Hanne ta jinjina tareda zaunar da Amarya kan kujera ta miko mata lemu a cup tace
"Yawwa sha wannan bari na shiga daga ciki ga kayan abinci nan kici duk abinda kike so zan komasama inada baki ne yanzu zan sakko inna sallamesu" Amarya kai kurum ta ɗaga ta kai cup bakinta bako bisimillah ta kwankwaɗe lemun daya sha magunguna tas a bakinta, mintina kaɗan da shanye lumun nata tafara jin wani yanayi a jikinta na daban, tun tana jure yanayin har ta mike ta hau saman tasoma laluban inda zataga Hanne, Hanne dariya tayi sosai ganin Amarya na laluban inda zata ganta kenan maganin ta yayi aiki dariya tayi sosai , fitowa tayi daga ɗakin ta ja hannun Amarya suka faɗa ɗakin, Amarya ba tinanin komai ko abinda zaije yadawo ta biyewa Hanne suka aikata ma sha'a son ransu😰