Sashe 2
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Umar Farouk mai naira hafaffan garin kano ne a karamar hukumar Ɗanbatta wani karamin kauye dake karkashin ɗanbatta local govement mahaifin Alhaji Farouk ba fulatanine yanada arzikin shanu kaji zabbi akuyoyi da tumaki Farouk shine ɗansa guda ɗaya tak daya haifa hakan yasa bakaramin so yakewa Farouk ba, birni yakawo sa anan yayi karatun sceoundry bayan ya kammala yatafi A b u zariya acan yayi digiri yai masters ɗinsa, yadawo cikin garin kano da zama kasuwanci yafara kafin daga baya yafara koyarwa a jami'ar bayaro dake cikin garin kano, yahaɗu da matarsa Hajiya Aisha anan garin kano sukai aure shekera guda ta haifo ɗanta namiji ranar suna aka saka masa Mansur Aisha irin matan nan ne masu haihuwa duk shekara hakan yasa kafin shekaru shida auransu ta haifo yaranta maza biyar Cif Mansur ne babba Muneer Mas'ud sai Mus'af da Ma'ruf daga nan ta saida haihuwa ta koma karatu tazama cikakkiyar likitar mata tana aiki asibitin nasarawa, Bayan wani lokaci tahaifo kyakkyawar yarta budurwa yarinyar datasha gata wajan yayunta maza ba kamarma Mus'af wanda yaɗau son duniya yaɗorawa babyn da tun randa aka haifeta Ya Mansur dake ajin karshe a makarantar scoundry yasa mata suna Ummu Aimanah suke kiranta da Aimanah, Alhaji Farouk yanada babban aboki Kamal wanda sukai A b u zariya tare babban abokinsa ne kuma amini tare akai bikinsu da Farouk ya auri Asiya haihuwarta biyu duka mata anan gidan Farouk Alhaji kamal yaga kanwar Aisha Saudat ba ɓata lokaci akai auransu ta tare gidansa inda yake zaune da matarsa, Asiya da Saudat zama suke na amana bakajin kansu wata tara Saudat ta haifo santalelan ɗanta namiji aka saka masa Mustapha bayan wani lokaci Alhaji kamal na zaune da matansa da yaransa guda shida Asiya da Saudat zama suke na amana ba'ajin kansu atsakaninsu baka banbance wancan ne ɗan wancan gaba ɗaya yaran nasu ɗaya suka ɗaukesu suna kiran Asiya da Momy Saudat kuma Ammi, wata rana Alhaji Kamal sunje taro Katsina shida Alhaji Farouk anan yaga Naja bayan wasu satittika aka ɗaura auransa da ita yakawota cikin gidan sa yahaɗeta da matansa daga farko zaman nasu abin sha'awa sai daga baya Naja tafito da wasu halaye na rashin mitumci bata ragawa kowa a cikinsu hakan yasa suka tattara ta suka ajjeta gefe suka rungumi yaransu, Mustapha yana kammala scoundry ɗinsa kanin babansa Alhaji Sadik yatafi dashi jordan inda yake aiki, acan yayi karatunsa na gaba da scoundry harya fara aikin banki har sannan bai dawo nageriya ba yana can saidai waya, sosai suke zumunci da yaran gidan Alhaji Farouk waɗanda suka dungule suka zama zuri'a guda Mas'ud da Mustapha sa'anine abokai kuma komai nasu tare, scoundry ɗaya sukayi koda Mustapha yakoma jordan abotarsu bata rabuba kullum suna tare a waya,
Aimanah ta taso cikin yayunta masa masu matukar kaunarta kowa burinsa ya kyautata mata gata suke bata ta ko'ina saidai gatan dasuke nuna mata baisa sun bari ta sangarce ba daga tayi ba dai daiba zasu sata a gaba suyita mata faɗa da nasiha har zuwa sanda ta girma ta zama yammata saiya zamana komai suka samu na Aimanah ne ba kamar ma Yaya Mansur daya zama babban mutum yafara aiki a wani gidan talvision dake nan garin kano, Albashinsa na farko Aimanah yakashewa su saida Alhaji Farouk dasuke kira da Daddy yayi masa faɗa tareda nuna masa ya tattala kuɗinsa yasamu yasai fili yafara gini kafin ya fara neman aure, ko ina Aimanah zataje ya Mus'af ke kaita kasancewar duk yayun nata sunada motocin hawa, yau Aimanah tun safe take ɗoki zataje gidan yaya Mansur da'akayi bikinsa watanni uku dasuka wuce bata taɓa zuwa gidanba matar yayan Mansur tana yawan kiranta yaushe zatazo takawo masu ziyara in tace zataje sai Mus'af yace bazataje ba Yaya Muneer ne yau yamata alkawarin ta shirya zai kaita, ɗoki take sosai tana dawowa daga school tayi wanka ta shirya sai dai har la'asar yayan baidawo daga kasuwa ba duk tabi ta damu tasami Mah aɗakinta bayan ta gaidata tace
"Mah Yaya Muneer har yanzu baidawo ba yayimin alkawarin zai kaini gidan Yah Mansur najisa shuru ki aramin wayarki na kirasa" Mah batace komai ba tazaro dubu É—aya sabuwa cikin jakarta tabawa Aimanah "gashi nan shiyace nabaki bazai dawo da wuri ba an kawo kaya yana store ana saukewa idan yatawo zai kira Anty Ummin saiki futo titi ku haÉ—u" da É—okinta ta amshi kuÉ—in tana tsallan murna ta fita tana faÉ—in "Mah saina dawo" Mah murmushi tayi tareda faÉ—in "Allah yakiyaye hanya"
Aimanah tajima bakin titi tana jiran abin hawa amma bata samuba saboda walahar abin hawa da'ake fama dashi a wannan lokacin, harta fara shirin komawa gida tana kokarin tsallaka titi mota ta faka a gabanta murmushi tayi da sauri takarasa wajan motan ta buɗe murfin motan ɓangaran mai zaman banza murfin motar tarufe tajuyo tana murna
"Ya Mas'ud ina zaka na jima anan ina jiran..." wanda tagani zaune wajan mai tuki yasa tai saurin katse maganar datake tana zaro idanu😳cikeda tashin hankali tasoma magana "Afuwan malam nashugo maka mota kai tsaye nayi zaton motar yaya Mas'ud ce" ɗaure fuska wanda ke zaune a wajan tukin yayi yana cigaba da tukinsa cikin kwanciyar hankali da kwarewa "Malam magana fa nake ka ajjeni"
"Na ajje ki wayace kishugo motata kin shugo kenan daman ina neman kan mutane kungiyarmu sun bukaci kan mace daga nan wajan yanka zan kaiki abani kan na wurgar da gangar jikin ko nabawa karena ya cinye"
"Innalillahi wa'inna ilaiheer raji'un kataimaka ka ajjeni su Yaya Muneer zasuyi kuka suna sona sosai" wayansa ce tayi kara yaÉ—aga kiran yana dariya bataji abinda akace ba a wayar amma abinda yace ne yasata buÉ—e baki "E ina hanya gani nan na É—akkota nan zan kawota wajan yanka a gyara wukaken nan"........âœðŸ»
07039793439
[2/13, 4:43 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Associations*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na biyu*
A tsorace tasoma kokarin buɗe murfin motar amma motar taki buɗuwa hannayanta ta haɗa waje ɗaya alamar roko "Dan Allah bawan Allah kabuɗemin na fita wallahi na tuba bazan sake shiga motar kowa ba kataimaka kaji tausayi na in koma gida inna koma bazan sake futowa ba ko makarantama na daina zuwa" Lumshe ido yayi tareda buɗesu tarwai akan fuskarta azahiri fuskarsa turɓune take ba alamar fara'a amma a baɗini dariya ce fal cikinsa ganin yanda gaba ɗaya hankalinta yatashi alamun tsoro karara sun bayyana a gareta,
"In sauke ki? In saukekifa kika ce na rantse bazan sauke kiba sai munje inda muka nufa" Kuka tasaki tareda É—ora hannunta aka tana karanto Innalillahi wa'inna ilahir raji'un tsabar kiÉ—imewa da tsoratan datayi har batasan an karaso gidan Yaya Mansur ba, ganin anbuÉ—e murfin motar yasa ta fita da sauri tana waige waige, motar yaya Mansur ta hanga a harabar gidan ita ta tabbatar mata da tabbas gidan Yayane da gudu ta kwasa zuwa ciki kamar zata tashi sama ta faÉ—a falon gidan bako sallama,
"Innalillahi Anty Ummi ɓoyeni a ina zan ɓuya ɗan yankan kai ne ya satoni" Anty Ummi dariya take sosai ganin yanda duk tafita a hayyacinta ta firgice
"Zo nan Auta bafa É—an yankan kai bane Mustapha ne fa É—an Ammi baki gane saba?" wata ajjiyar zuciya ta sauke tai saurin zama saman kujera taci gaba da ajjiyar zuciya har sanda Yaya Mansur suka shigo tareda Mustapha, Aimanah ta É—aga kai tana kalon Mustapha da Anty tace mata É—an Ammi ne inbata mantaba ai tasan Al mustapha babban yaron Ammi wani dogo fari marar jiki yaza'ayi ace wannan shine, wannan kakkauran mai murÉ—aÉ—É—an jiki shine Mustapha kai sam hakan bazata yuwuba, ita dai bata yarda ba jefi jefi tana yawan kallon Mustaphan wanda shima itan yake yawan kallo insun haÉ—a idanu yasakar mata murmushi itako ta harareshi ta É—auke idanunta har zuwa sanda Yah Muneer yazo É—aukarta su koma gida.
Wasa wasa saiga zazzafar soyayya tashiga tsakanin Mustapha da Aimanah wata iriyar soyayya mai zafi ko yaushe suna tare a gidan Mahh harta kai ga manya sun shuga ciki kowa yayi murna da wannan haɗin, Aimana tana gama scoundry Mustapha yabiya mata tayi jam, jam ɗinta tayi kyau sosai hakan yasa tasami gurbin karatu a jami'ar B u k tamaida hankalinta sosai kan karatu musamman daya kasance Mustapha alokacin yakoma Jordan sunyi nisa da juna amma ko yaushe suna tare a waya suna kashe juna da kalamai masu daɗi da sanya shauƙi ko yaushe suna bege da mararin ganin juna dasan kasancewa tare a karkashin inuwar aure, Mustapha gaba ɗaya zaman Jordan ya ishesa hakan yasa yatattaro yadawo kano gaba ɗaya da aikinsa, kusancin dasuka samu yasa soyayyar su takara karfi hakan yasa iyaye suka tsaida lokacin aure, kwatsam cikin hakan Mustapha gaba ɗaya ya ɗauke wuta daga zuwa wajan Aimana hakan bakaramin tasar hankalinta yayi ba tadamu sosai ko wayarsa ta daina shiga ta tambayi Mahh ina Mustpha tace mata yakoma Jordan aikin gaggawa yasa aka kirasa shine yasa tafiyar ba shiri...Aimanah tayi nisa sosai a tunani har bataji maganar da Mah ke mata ba, Mah cikeda damuwa ta zauna kusada Aimanah "Aimanah dan Allah ki daina damuwar nan kisa aranki daman Mustapha ba mijinki bane kimaida hankalinki kan karatunki kinga kina fenal year namiji kudan zumane kimanta da damuwar sa ki dubi gobenki kimanta da jiyanki"
"Mahh shikenan shikenan narabu da Mustapha bazan aure shiba"...
"Ke dayallah kimana shuru wai akanki aka fara hakane zaki tsaya kina yima mutane kuka" Mus'af ke faÉ—ar hakan a hasale kamar yakai mata duka
"Kuma kizama cikin shiri gobe zakubi jirgi karfe goma keda Ammi zuwa saudiyya"