Sashe 32
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sumayya tunda taje Katsina tana gidan babanta wanda tun tuni yasake aure ya auri matarsa Ramatu mace mai kirki da son mutane, kusan ko yaushe tana É—aki a kwance cin abinci ke fitowa da ita daga É—akin, yau tun safe take shirin tahowa kano ta haÉ—a komai nata jira take ayi a azahar taje tasha ta hau mota, gaba É—aya batada kuÉ—i tana son tambayar Mustapha kuÉ—i tana tsoro batason ya zargi wani abu daban daga danginta, App É—inta na opay ta shiga ta duba taga sauran nawa take da shi in bazasu isheta zuwa gida ba ta kira Murja ta roketa ta tura mata kuÉ—in mota, murza idanunta tayi ta rufe su ta buÉ—e tasake rufewa ta buÉ—e kuÉ—indai suna nan kamar yanda ta gani kasa ta duba taga waya mata transfer mai kauri irin haka,
"Mustapha Kamal Sarina" tafaÉ—a a fili, rungume wayar tayi hawaye na zubowa daga idanunta, tarufe idanun tana cigaba da kuka kasa kasa, kiran daya shigo wayarta yasa ta goge hawayen fuskarta tai picking call É—in
"Ina kwana"
"Lafiya kalau Sumy ya kike ya katsinan, ga kuÉ—i nan na turo maki ki dawo gida da wuri yau zan dawo kinsan wajanki zan sauka bana son na rigaki shiga gida"
"Insha Allah" tafaɗa murya a raunane, bai jira abinda zatace ba ya katse kiran, ɗakin babanta taje ta masa sallama yabata dubu goma aciki tayi kuɗin mota zuwa gida, falonta ba wani kura sosai ba kamar ɗakunan ta ba da sukai kura da alama Aimanah na kula da falon, jakarta kawai ta ajje ko wanka batayi ba ta shiga kicin, komai akwai a kicin ɗin sosai, turus tayi taja ta tsaya bayan ta gama duba komai, hawaye suka zubo mata na takaicin duk waɗan nan abubuwan bata iya komai ba banda dahuwar farar shinkafa da mai da yaji bata iya komai ba, batajin ma ita nan rayuwarta ta taɓa haɗa miya da kanta, komawa tayi ɗakinta ta kira wayar Murjana, Murja dake tsaye a ɗaki tana kallon Amarya dake waya tana kashe murya taga kiran yayarta ta ɗaga da murmishi
"Anty kin dawo?"
"Nadawo Æ´ar uwa zo dan Allah"
"Ok gani nan shigowa" Sumayya ta koma ta zauna saman kujera tana jin kamar ta haura saman Aimanah su gaisa kamar kuma kartaje, haka ta zauna har sanda Murja tazo, Sumayya hannunta taja zuwa kichin suka tsaya Murja na karewa kicin É—in kallo,
"Sumayya kalli kicin É—in nan dan Allah gaba É—aya a hargitse kamar ba mace ke amfani da shi ba, ke komai naki ba tsabta shiyasa kuke faÉ—a da Mama"
"Murja ba wannan bama yau Musty zai dawo so nake na masa girki na rasa maizan dafa nifa inba shinkafa fara ba sai indomie su kawai na iya dafawa" dariya Murja tayi kana ta ce
"Cab ina zan tsaya ban iya girki ba, kema Allah Sumayya sake kikayi kika biyewa son jiki irin naki bakya komai, dai dai da sharan É—aki sai mama tayita fama dake kana zakiyi"
"Duk zan daina son jikin nan yanzu dai kwadamin yanda zan yi jar miya saina dafa faran shinkafa"
"Shinkafa kuma mijin naki zai dawo zaki masa wani shinkafa kamar a kauye"
"To Murja mai zanyi ni ban iya komai ba" Sumayya tafaÉ—i haka tana É—ora tukunya saman gas, Murja ta buÉ—e firij ta É—akko naman sa ta wanke kana ta soma yankawa, Sumayya na kallonta harta gama yankawa ta sake wankewa ta É—ora a tukunya ta zuba albasa da kayan kamshi komawa tayi ta sake É—ebo kayan miya a frezar ta wanke su ta markaÉ—a a blanda, ita ta haÉ—a miyan, lasar miyan tayi a bakinta da sauri ra fito daga kicin É—in ta faÉ—a toilet É—in dake falon tafara kwarara amai, gaba É—aya hankalin Sumayya yatashi ganin yanda Murja ke amai tana kallo ta gama ta wanke fuskarta suka fito
"Sumayya jiya da yau olsa ke wahalar dani wallahi da zaran naci wani abu mai maiko sai amai" Sumayya ta zubawa Murja idanu can kuma ta ɗauke ganinta daga kanta ta mata sannu suka koma kicin ɗin, kayan da suka ɓata Murja ta tattara zata wanke Sumayya ta ɓata rai
"Da kinbarsu sai anjima mu huta"
"Zaki gayyato kudaje kenan kicin É—inki, ai da zaran kin gama aiki yi wanke wanke ki gyara ko ina shine dai dai" Murja ta kalli agogo taga bakwai saura na yamma maza Sumayya jekiyi wanka ki gyara jikinki Yayanmu jirgin shida na yamma yake biyowa kar yazo ya ganki haka ba wanka"
"Kai Murja kefa daÉ—ina dake kamar wata kwaÉ—uwa haka kike da wanka É—azu fa na yi wankan da zan tawo kano" Murja rike baki tayi
"Cab zauna nan to kar kiyi wankan ki fesa turare kyaji wasu sunayi ai"
"Zan canza kaya fa innayi alwala" Murja barin wanke wanken da take tayi taja hannun Sumayya zuwa É—akinta ta turata bathroom
"Kinsan Allah Sumayya sai kinyi wankan nan"
"To sani nayi dole uwata" Murja bata kulata ba ta fice daga É—akin.