Sashe 1
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[2/13, 4:43 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writtin by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writter Asso*☀ï¸
*shafi na É—aya*
Wani irin kuka take mai tsuma zuciya kai dagajin kukan kasan irin kukan nan ne wanda yake tasowa daga karkashin zuciya, ba kowa ke gane mai kakeji ba sai wanda yataɓa irin kukan"Yah Mus'af mai nake gani da gaske ne?dan Allah kagayamin ba gaskiyya bane wannan katin dana gani bana gaske bane kace karya ne" gaba ɗaya yayun nata dasuka zagayeta ba wanda yai magana wanda ta kira da Mus'af kasa yayi da kansa yana kwafa, kallo ɗaya zaka masa kasan ran maza yaɓaci saboda tsananin ɓacin rai yama kasa magana, Mami da batasan abin dake faruwa ba futowarta kenan daga ɗakinta da shirinta natafiya wajan aiki da sauri ta karaso wajan su inda taga yaran nata gaba ɗaya a tsugunne sun saka Aimanah a tsakiya "Mansur maiya farune kuka zagaye Aimanah lafiya?" da sauri wanda aka kira da Mansur yaɗago batareda yayi magana ba ya nunawa Mami katin hannunsa yamaida kallonsa kan Aimanah dake kuka har sannan kamar ranta zai fita, Mami da sauri ta lalubi kujera mafi kusa ta zauna saboda wani jirine yaɗebe tai luuu zata faɗi kaɗan yarage taje kass tasoma ambaton "Innalillahi wa'inna ilaiheer raji'un ban gargaɗeku akan maganar nan ba Muneer bakuji abinda nafaɗa ba"
Adakile Mas'ud yafara magana ransa ɓace "Mahh mufa bamu muka gaya mata ba da abinta ta shigo gidan nan"
"Ku bani waje, ke Aimanah zonan"
"Mah yanzu dan Allah shi..."Kamun shuru Mus'af" mami tafaɗa a tsawace ranta ɓace, fuuu Mus'af yafice daga falon kamar yana shirin tashi sama Mansur Yakalli Manneer yace "Bi yaron nan ban yarda dashiba kasan halinsa" da sauri Muneer yafita Mas'ud yakalli agogo yai tsaki yafice.
Ma'aruf yakama hannun kanwar tasa yamikar da ita tsaye yakaita wajan Mami, kanta taÉ—ora saman cinyar Mami tana cigaba da kukanta
"Yi shuru Aimanah daina kukan muyi magana, nasani nasan abinda kikeji please daina dan Allah"
"Mahh nayi shuru kike cewa fa?"Katin É—aurin auran Al'Mustapha nagani, yanzu Murja tabani shi a kofar gida har tana gayamin maganganu marassa daÉ—i"
"Naji daina manta dashi"
"Mahh daman daina zuwan da Mustapha yayi fasa aurena yayi shine kukaƙi gayamin gaskiyya kuke faɗamin yakoma jordan ashe yana kasar nan Mah mainayiwa Mustapha ya yaudare ni har haka?"
"Baki masa komaiba Aimanah lamarine ya canza" Ammi ke faÉ—in haka wacce tashugo falon yanzu fuskarta cunkushe da damuwa, a kasa ta zauna tareda wurgar da makullin motarta da handbag É—inta, hawaye yafara zuba a idanunta tana kuka sosai
"Anty yaya zanyi ina zansa rayuta yanzu ya zanyi afasa auran nan Amarya ta cuceni wallahi nasan ba haka tabar Mustapha ba harni Mai sunan manya zai kalla yace min nayi duk abinda zanyi amma baizai fasa auran Sumayya ba" rushewa takuma yi da kuka tareda haÉ—a kanta da jikin kujera
"Saudat yakike so nayi ina kuke so nasaka raina, kuka yana maganin matsala ne?"Baya maganin komai ke kuka Aimanah kuka dame kukeso naji kubarni naji da kaina dan Allah"
"Kuka bashi zaiyi magani ba gaba ɗaya ku manta da komai kuyi addu'a ke Aimanah bar wannan kuka kona ɓallaki haba duk kinbi kin tasar mana hankali saboda Mustapha yafasa aurenaki Mustaphan shine autan maza" afusace Aimana tamike fuuu tawuce ɗakinta gado tafaɗa taci gaba da kukanta son rai anan barci yayi awon gaba da ita mai cikeda mafarkan Mustapha.
*Anty Amarya Home*
"Murjana ku kula da abubuwan nan sosai banaso asami matsala kisaka su a karkashin gadon idan kun gama jera komai, ki kula sosai kada su Hajiya Luba sugani kinsan dai wahalar damuka sha kafin a juyo da hankalin Al Mustapha kan Sumayya"
"Nasani Mama nafasan komai kuma zan kula da komai ba abinda zai faru, haba nabari akaga wannan layun ai bancika jininki ba Mama"
"Yawwa guda liyata Nasani nakuma yarda dake shiyasa nasako ki acikin wannan tafiyar banda ma auranku ya haramta da Mustapha ai daman da bashida mata saike"Sumayya ta haÉ—e rai tana hararar Amarya
"Kai Amarya nimafa zan iya"dariya kawai mama Amarya tayi tamike ta futa can falon ta inda yan uwanta suke shirin tafiya gidan Mustapha yiwa Sumayya jere, sai da suka fito tsakar gida da gayya Amarya tasaki guɗa tafara rawa tana wake wakenta, Ammi mahaifiyar Al Mustapha dake ɗakinta tana jiyo guɗar Amarya ranta yakuma ɓaci zuciyarta tai wani irin kunci hawaye suka zuraro daga idaniyarta kamar ta share amma zuciya taɗebeta ta fito afusace tana gafda fita daga ɗakinta Ahmad ɗanta na biyun dake tsaye a falon yana zagaye yace "Ammi dan Allah karki kulata kibarta da halinta neman abokin yi take kuyi atafi dake abaki ana faɗar bakida kirki wasuma suce bakin ciki kikeyi da auran ɗanki"
"Ahmad nabari fa kace in tsaya ina kallo anamin cin kashi akan ɗana, ɗan dana tsugunna na haifeshi amma arinkamin gadara afaɗa mana daman ai ba farin ciki nake da wannan auran ba yaje ya yaudari yar yayata sannan nayi farin ciki da nasa zaɓin Mustapha zai gani in..."
"Kidaure karki yiwa Yaya baki Ammi kimanta da komai kiyi addu'a, nagama maki shirin barin gidan nan kutafi saudiyya kuyi umara keda Aimanah ku ruki Allah akan wannan al'amarin na tabbata wannan aikin asiri ne kigafa irin soyayya dake tsakanin Aimanah da Mustapha amma yanzu ko maganar ta bayaso ayi masa"
"Ahamad saima kaga Aimanah yau tabani tausayi sai yau taji labarin auran nan bakaga yanda hankalinta yatashi ba, harna baro gida tana barci"
"Nasan za'ayi haka shiyasa Alhaji Mansur yace kar asanar mata naji daÉ—ima daya kasance yana gari hakan ta faru yace abuja zai wuce da ita" Ammi bata tanka ba ta koma ciki duk da har sannan tana jiyo maganganun Amarya tanata sakin habaici
Alhaji Kamal tsaye a É—akinsa yakasa zaune yakasa tsaye kallon kanin nasa kawai yake yanda yaketa zuba alawa biskit da goro cikin babban kwali afusace Alhaji Kamal yake magana
"Sadik nizaku tozarta? nace ba hannuna a É—aurin auran nan amma kashige gaba kunason jonyo matsala tsakanina da amini na? da wacce fuskar zan kalli prop wanda muka gama tsaida ranar auran Mustapha da Aimanah dashi?"
"Da fuskar da kaje kanema masa auran Mustapha shiya zo yace maka yanason Aimanah yanzu kuma yadawo yace yanason Sumayya to mene aciki za'ayi masa auran dole ne namiji ne fa shi kabawa Alhaji Faruok hakuri kawai yarinya tanemi wani Allah baisa Mustapha mijinta bane" Alhaji Sadik yana gama faÉ—ar haka yafuce da goransa da alawa a kwali batare daya kalli inda Alhaji Kamal yake ba.
Aimanah ko bayan data tashi daga barci alwala tayi ta gabatar da sallar la'asar da akayita tana barci addu'o'i tayi sosai sannan ta fito babban falon gidan, shuru ba kowa sai fanka da T b dake kunne suna faman aiki shuru tayi tazurawa tibin idanu tana kallo azahiri zakace kalon take amma a baÉ—ini tunani take irin soyayyar dasukai da Al Mustapha