← Book details Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 62

Sashe 17

Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Murjana ta fito shirye tsab cikin shirinta na fita unguwa tana kallon Amarya batace mata komai ba har takai bakin kofa Amarya ta ce
"Murja ina zakje ne yauma jiya fa baki kwana a gida ba"
"Amarya ina ruwanki da inda zani gari zan shiga kuma jiya da ban kwana a gida ba naga ina gidan Kawarki maman Salim can na kwana tare da shi kinsan sun shigo kano" Amarya ta washe baki jin anyi maganar Salim
"Masha Allah Æ´ar albarka abinda nakeso ki gane kenan, yawwa kiÉ—an masa wayo irin naku na yammatan zamani ki samo mana yan kuÉ—in jiya nace wajan boka kiri kiri yakimin aiki wai saina basa dubu saba'in"
"Bakida damuwa É—ari ma zan kawo maki gobe inna dawo"
"Yawwa ƴata shiyasa nake alfahari dake kin fuye min waccan Sumayyan data kasa taɓukawa kanta komai" Murjana sa kai tayi ta fita wajan gidan inda wata haɗaɗɗar mota ke fake, shiga tayi cikin motar, Salim yatashi motar yana aika mata da kallo
"Kinyi kyau kaunata, yau dai ina fatan za'a bani dama na shiga koramar nan da jiya aka hanani shiga aka barni da zulumi" Murja dariya tayi tana gyara zaman mayafinta ta ce
"Yau kam insha Allah zaka shiga can ciki ba shamaki duk da dai inajin tsoro bantaɓa yi ba"
"Haba karkiji wani tsoro aiba da zafi zan maki ba, jiya na tabbata baki san harkar ba ganin yanda jikinki ke rawa, gaba É—aya kin hanamin nutsuwa barcin danayi gaba É—aya mafarkinki ne, yanzu ma fa saida nayi wanka da zan fito, bakiji yanda na kwaÉ—etu da naji zumarki ba, kinsan ku yan duma duma É—in nan kunada wani sirri daba kowanne namiji ne yasan shi ba, shiyasa a kallo É—aya dana maki randa mom É—ina ta aikani wajan Mom É—inki na faÉ—a" Murjana dariya tayi tana kashewa Salim idanu
"Yanzu to ina muka nufa?"
"Gidanmu mana"
"Wai kana nufin yau ma acan za muyi nifa kunyar Mom É—inka nakeji"
"Mom ai vatada damuwa, Dad ɗina ne masifaffe shi kuma baya ma kasar yana thailand kuma ta kofar baya zamu shiga gidan ba wanda zai san ina gidan ma bare a hanani morewa" Murja tayi shiru tareda kwantar da kanta saman kujerar motar, har suka karasa gidan bata sake magana ba, Salim da kansa ya buɗe get ɗin bayan ya shiga ya faka motar a ciki ya maida get ɗin ya kulle, buɗewa Murja kofa yayi ta fito suka jera kai tsaye zuwa ɗakinsa, babban ɗakine daya sha kayan alatun more rayuwa kamar wani ɗakin Amarya basu tsaya a falon ba kai tsaye bedroom ya wuce da ita ya zaunarta gefan gado yafara rage kayan jikinsa, yarage daga shi sai gajeran wando Murja gaba ɗaya kunya ta kamata ta rufe fuska ya zauna kusa da ita ya hata da jikinsa ya kama hannunta ya ɗora saman j ɗinsa, jikin murjana ya kama karkarwa saboda hannunta daya taɓa abinda bata taɓa gani ba,
"Kinga nutsu muyi magana nawa ne farashin wannan ranar" Murjana jin anzo wajan da take bukata ta saki jikinta tana kallonsa
"Nawa zaki biya?"
"Zan biya farashi mai tsada indai kinmin abinda nakeso" Salim ya biya bukatarsa wacce yadaÉ—e yana fata da buri akanta, shi daman harga Allah ba auranta zaiyi ba, bukatarsa kenan, tun daga ranar yamaida Murjana tamkar matarsa sanda duk yaji bukatar kasancewa da ita waya kawai zai mata yaje ya É—akkota in bukatarsa ta biya yadawo da ita gida da makudan kuÉ—aÉ—e da siyayya kala kala Amarya tayita rawa tana murna Æ´arta mai farin jini.

*Al'Mustapha*
Chapter 17 · 0% Book details