Sashe 19
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Abas ya kalli Hajiya datake buÉ—e kayan da Hajiya Maimuna ta kawo
"Malam Abas kayan nan basuyi yawa ba kuwa"Abas yashafi kansa yana murmishi ya ce "Hajiya basuyi yawa ba duba da gidan daza'a kai kayan"
"Shikenan Allah yasa albarka" hajiya tafaÉ—a, Allahji Abubakar Mahaifin Abas yashigo kallon tarin akwatinan da manyan manyan jakukunan dake zube a falon kallon kayan yayi ya zauna saman kujera
"Hajiya wannan kayan fa kamar za'a buÉ—e babban store"
"Kayan É—anka ne yanzu Hajiya maimuna ta kawo su" buÉ—ewa Hajiya tasomayi tana nuna masa
"Masha Allah kaya sunyi Abas Allah ya sanya alkhairi"
"Amin Baba"
"Au kace Amin" dariya akayi gaba É—aya, Abas yamike yana shirin fita daga É—akin
"Abas ina zaka barmin kayan nan anan, maza gayawa su Alhaji Habu da yamman nan suzo sukai kano"
"Abba wai kai lefanma bazakaje ba?"
"To inje inyi me Abas ga wakilai na nan su Alhaji Habu ma sun isa komai" Abas yafita batare daya ce komai ba, a ranar aka kai lefan Abas gidansu Aimanah tareda invitesion na ɗaurin aure a baban kwali lodi guda, sati biyu ya rage hakan yasa ta ko'ina shirye shirye kawai ake daga ɓangaran Abas harna Aimanah tuni Anty Hasana ta ɗauke Aimanah zuwa gidan ta dake Kabuga gyara sosai take mata tareda magani sanyi bata zuwa ko 'ina, ko aikinta ma ta daina zuwa ta ɗauki hutu, ta kara kiba da haske alamun hutu sun bayyana karara a jikinta Abas tunda yazo washe garin da aka kawo lefe bai sake zuwa yana Abuja yace sai ranar ɗaurin aure zai zo waya kawai suke ba kama hannun yaro soyayya sai abinda yayi gaba,
Bawan Allah Mustapha ya kasa mantawa da Aimanah yanzu suna waya sosai ana gaisawa ba batun soyayya sai zumunci, a gidansa kuwa gaba É—aya Sumayya ta kasa gane kansa yafitar sabgarta wataran saita kwana ta wuni ma bata saka sa a idanunta ba, ga komai ya tsaya boka cin kuÉ—insu kawai yake aiki baya ci, dan sosai Musty ya rike addu'a musaman azkhar É—in safiya da maraice baya wasa dasu kusan ko yaushe yana makale da wayarsa yana karatun kur'ani cikin haka ne yasami karin girma da canjin wajan aiki aka maidasa CBN bank reshansu dake legos, shi kaÉ—ai ya tattara ya tafi bayan yayi sallama da Ammi tasa masa albarka, wata kalar rayuwa yake a legos mai É—auke da kunci da damuwa baya zuwa ko ima sai office É—insa kusan duk abinda zai siya ma oder yake akawo masa har gida,ko yaushe ka gansa fuska ba walwala, cikin haka har yau yarage saura kwanaki uku bikin Aimanah shi baima sai ba, saida yakira Ammi suka gaisa take ce masa
"Mai babban suna baza kazo bikin Aimanah bane?" kirjinsa ne yai wata irin bugawa da har saida ya rikesa
"Zanzo Ammi yaushe ne?"
"Ranar Asabar ne mai zuwan nan" baice komai ba ya katse kiran ya jingina kansa da jikin kujera hawaye suka fara zubowa daga idanunsa kifa kansa yayi saman teble É—in dayake kai yafara kuka a hankali, kuka yayi sosai kafin yafara ambaton Allah a zuciyarsa tareda fatan Allah yasa hakan shi yafi masa alkhairi,
Anan kano kuwa sosai aka fara shirye shirye ba wasu event zasuyi ba dinner ce kawai ranar juma'a washe gari a É—aura aure a wuce da amarya jigawa ranar lahdi Hajiya zatayi nata yinin litinin su wuce Abuja, inda amarya zata tare sosai abas ya gyara gidansa ya zuba komai na bukata bai bari su Aimanah sunyi komai ba duk da nacin da yaya mansur yayi amma yace subar komai shi zaiyi, gida yayi kyau sosai Anty Ummi data je ta gano ranar da zasu tawo kano sai yaba gidan take a jirgi ma ta cika Mansur da surutu duk akan gidan, yau Juma'a tun yamma kowa keta shirye shiryan tafiya tafiya wajan dinner da za'a fara karfe bakwai, waje yayi kyau sosai musamman ango da amarya kowa ka gani yana cikin farin ciki dangin ango basuda yawa sosai kusan dangin Aimanah su suka fi yawa a wajan anci ansha an gyagije amarya da ango sun rausaya wajan goma na dare aka tashi saboda gargaÉ—in da Daddy yayi kan kar ayi dare, Aimanah gaba É—aya batajin daÉ—i misamman dataga ba Al'Mustapha a wajan dinner dan har Sumayya tagani a wajan, hakan yasa suna dawowa ta shige É—akinta ta kullo ta zauna gefan gado tana danna wayarta Musty ta kira, Mustapha dake kwance É—akinsa ya kasa barci ganin kiran Aimanah yai picking call É—in da sauri
"Yah Musty" kawai saita fashe da kuka
"Aimah kuka kuma kukan me kike a wannan daran daya dace ki kasance cikin farin ciki daran da nine yaka mata nayi kuka"
"Yah shine bakazo wajan dinner ba"
"Bazan iya zuwa ba Aimah na ganki da wani nayi nadamar zuwa garin nan ma inaga jirgin safe zanbi na koma inda na fito"
"Yaya kazo na ganka" da sauri yamike daga kwancan daya ke ya zari car key É—insa dake ajje saman firij ya fito, dai dai zai fito daga gidan a mota ita kuma Sumayya ta shigo bai tsaya ba kamar yanda take tsayar dashi yayi gaba, Kiran wayar Aimanah yayi ta fito compound na gidan inda yake zaune kan daya daga cikin fararan kujerun daya gani a wajan da alama wasu ne suka tashi a wajan, gidan yayi shiru kusan kowa yayi barci musamman daya kasance lokacin sanyi ne ko ba barci zakayi ba saika dangana da É—aki,
Aimanah tana hango Mustapha ta karasa wajan da gudu ta tsugunna ta fashe da kuka, shima kukan yake a haka Anty Hasana ta karaso wajan ta tarar dasu
"kukan me kike, kukan munafurci kona yaudara?"wuce ciki kafin naci ubanki anan wajan salon ki saka ciwonsa yatashi muzo muna karasa biki a hospital, kai kuma ka wani zo gabanta kana wani kuka kamar karamin yaro Allah ya kaimu gobe zanyi magana da Alhaji kamal É—in aure za'a sake maka" tana gama faÉ—ar haka taja haunnun Aimanah suka wuce ciki,
Wai akace rana bata karya sai dai uwar É—iya taji kunya hakance ta faru yau waje waje yayi manyan mutane ta ko ina an taru ana kokarin É—aura auran Abas da Aimanah liman ke kira ina waliyan amarya dana ango a matso kusa za'a É—aura aure, Alhaji Abubakar ya matso kusa sukayi ido huÉ—u da Alhaji Farouk mai naira, hannu yasa yana nuna Prop Faruk mai nera fuskar Alhaji Habu ba walwala ya ce
"Faruku maiya kawo ka wajan bikin É—ana"
"Habu kai dai zance mai kazo yi wajan É—aurin auran Æ´ata"
"Kana nufin Abas Æ´arka zai aura?"inko har hakane adakata adakata nace liman kar a É—auran wannan auran na rantse da Allah É—ana bazai taÉ“a haÉ—a jini da naku ba Faruku...âœðŸ»ðŸ‘©â€ðŸ¦¯
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na goma sha biyar*