Sashe 43
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Wai Mustapha ya koma ne? tunda nadawo daga gidan Ana ban gansa ba" Ammi ta tambayi Anty Hasana, taɓe baki Anty Hasana tayi tana kyauda kai gefe
"Ni nasan masa ne, Allah ne fa yai mana taimako da tuni kila Aimanah ta kuma É—aukar wani cikin, nan fa nazo na tarar da shi ya tisa yar mutane a É—aki yana latsata" Ammi dariya tayi kawai batace komai ba
"Allah yaya saudai kisa yarinyat nan ta yi planing kafin ta koma dan da alama mahaifarta mai saurin É—aukar ciki ce indai kina lisaafe da watan auran su watan Aimanah tara da kwana goma sha biyu ta haihu"
"Yau nake ganin rayuwa au har kwanaki kika arga masu bayan watanni"
"To yaya abinne ai daga aure sai haihuwa"
"Allah ya kyauta amma Aimanah bazatai planing ba, dama can family É—inmu bamasu yawan haihuwa bane azo kuma ayi wani planing daga baya azo ana nadama inaga fa duk cikinmu Yaya Aiahatu ce kaÉ—ai ta haifi shida daga mai biyu sai mai É—aya saini da yaya Mukhtar da muke da uku,"
"Kuma hakane yaya, Amma dai inzata tafi karta tafi ita kaÉ—ai nida cewa nayi ko Gwaggo fulani za'ayiwa magana tazo su tafi tare kinga ta tayata kula da su Taanim"
"Kuma fa hakan za'ayi bari Ana ta warware sai asa driver ya É—akko ta daga É—anbattan"
Mustapha bai samu an maida sa kano da aiki ba, Abuja aka tura sa haÉ—e da garmin girma da lambar girmamawa, anan legus yabar Sumayya ya sauka Abuja nan ma dai gida aka basa karamin gidan da bazai É—auki mata biyu ba inma an zauna zai zama a takure, hakan yasa ya fitar da kuÉ—i yasai dankareran gida babba plate hause ne ginin tsakiya Babban falo mai É—auke da manyan É—akuna kowanne da banÉ—akinsa a ciki ga kicin nan cikin falon da kuma wani babba a compount na gidan, shiya saka komai na gidan daya kamada da kayan gado manyan kujeru labilaye kayan kicin komai ya zuba iya yanda zai iya kicin komai yaji babu ce kawai babu duk wata na'ura akwai ta a kicin É—in nan nan cikin falon da babban dake farfajiyar gidan, gidane da ya kawatu da bishiyoyi na yan gayu da furanni ta ko'ina, mai gadi yasa sai mai kula da fulawoyin gidan, sai da yagama komai sannan ya sanarwa dasu Ammi sukazo itada Mah da Anty Hasana da momy harda yayun Mustapha guda biyu mata da Ahmad da Murjana wacce keta yaba gidan tana hotuna tana turawa Sumayya dake legos, ga Daddy da Abba
Sun yaba gida sosai sun kuma sanya albarka, Abinci mai kyau Mustapha yasa aka kawo masu da lemu da ruwa nan suka yini sai dare suka bi jirgin karfe tara na dare suka koma kano kowa na santi da yaba gidan
Daddy har yayi shirin kwanciya yana kokarin kashe wayarsa kiran Mustapha ya shigo, ban gajiya ya masa har zai katse kiran Daddy ya kira sunan sa
"Mustapha"
"Na'am Daddy"
"Gida yayi kyau sosai Allah yasa rai akayiwa, sannan Sumayya itace babba ita yakamata ta fara zaɓar ɗakin da yayi mata kafin Aimanah"
"Insha Allah Daddy za'ayi yanda kace"
"Masha Allah ubangiji yakara arziki mai albarka akuma ci gaba da rike amana harkar banki wuya gareta misamman kana ganin gilamawar kuÉ—i, ka tsarkake zuciyarka kagadai yanda gaskiyya ke kai ka gaba, rike gaskiyya da amana shike kai mutum ga matakin nasara, aci gaba da riko da gaskiyya a kuma kau da kai daga haram komai kankantar ta"
"Insha Allah Daddy"
"Yawwa Allah yamaku albarka ya kara haÉ—a mana kanku aci gaba da zumunchi koda bama raye"
"Amin Daddy Allah yakara lafiya da nisan kwana mai albarka"
"Amin Muhammad Mustapha" sallama sukayi Musty yaja gwauran numfashi yana tina yanda zasu kwaso ta da Aimanah idan yafara bari Sumayya ta rigata zaɓi, saboda rigimarta ya hana Sumayya ta biyo sa nan Abuja yace tabari yazo tukunna, yanzu kuma ga abinda Daddy yace
Aimanah sun zubar da wanka, tuni Anty Hasana ta koma Qatar bayan ta gama tsuma Aimanah da ingantattun maganin mata wanda Antyn ta haÉ—a mata da kanta, sai wanda kawarta yar sokoto ta aiko abawa Aimanan, ziyara sukayi sosai itada yara da Gwaggo fulani mace mai kirki wacce batada son jiki ga tsabta da fara'a, kwanan su hamsin da biyu Musty yazo kano kwanan sa É—aya sai ga Sumayya washe gari kuma ya haÉ—a su suka koma Abuja gaba É—aya,
Aimanah bin babban falon daya kawatu da manyan kujeru tayi da kallo tana kallon yanda aka kawata falon da kujeru, tsaye tayi tana bin ko ina da kallo tsaɓanin Sumayya data yiwa kanta mazauni a ɗaya daga cikin kujerun da ke falon,
"Aimah kinyi tsaye baki zauna ba, Gwaggo ga waje zauna"
"Kanuna min É—akina zan shiga" kallon Sumayya yayi kana ya ce
"Ku biyo ni" bayansa suka bi suka zagaya ko wanne É—aki suka gani Aimanah ta fara magantuwa
"Gida yayi kyau sosai Baby" Musty Sumayya ya zubawa idanu yana kallon yanda tayi kasa da kanta
"Sumy wanne bedroom kika zaɓa?" da sauri Aimanah ta ɗago ta kallesa cikeda mamakin maganar sa
"Duk wanda kace na shiga" murmushin gefan baki yayi yana kallon Aimanah,
"Ga É—akin ki can" yanuna mata wanda ke bangon yamma, bata ce komai ba ta yi baya ta shiga,
"Nifa" Aimanah ta faÉ—a tana turo baki gaba
"Ga wanda nai maki sha'awa can na kusa da na yara," batace masa komai ba ta shige É—akin, É—akun nan gaba É—aya iri É—aya ne ba wani abu daya banbanta sai ko kala na labulaye, rayuwa ta ba ruwan kowa da kowa ake tsakanin Aimanah da Sumayya, sumayya daman ma'abociyar son zaman É—aki ce, girki kowa nasa yake sai ranar girkin ka kabawa mijinka, Aimanah tuni ta koma makaranta zatai Masters dgreee, Sumayya ma gurbin karatu Ya sama mata ta fara karatu sosai ta maida hankali ga karatunta batai sake ba kamar yanda tayi a baya, Mustapha yasami nutsuwa da kwanciyar hankali, yai kiba sosai kuÉ—i sun zauna ga aikinsa da yakeyi da albashi mai tsoka ga kasuwanci dayake yi shiyasa tako ina kuÉ—i ke shigo masa, Salman É—an gwaggo fulani ya É—akko daga É—an batta yasama masa makarantar gaba da scoundry yafara zuwa yana karantar business, Mustapha mutum mai taimakon na kasa da shi, ya rungumi yan uwan Anan na Danbatta wanda basuda hali yana taimaka masu sosai,
Yaran Aimanah kyawawa masu matukar kama da mahaifinsu karma mazan suji labari, sun girma sosai dan yanzu shekarunsu uku sun taso cikin gata da kulawar iyaye da gwaggo fulani dake ɗawainiya dasu, soyayya sai abinda yayi gaba tsakanin Mustapha da Aimanah, sosai yake kamanta adalci a tsakanin matansa Aimanah taci gaba da karatunta gefe kuma tana aiki da ɗaya daga cikin gidajan redion dake garin Abuja, itama tana taɓa kasiwanci na online tana ordar perfume da abays da takalma daga waje har atamfofi kusan ba abinda bata kawowa sai dai in bakace kana soba, Mah itada Daddy tuni suna kasar saudiyya shugaban kasa ya yiwa prof ambasada a kasar saudiyya Mah da Ma'aruf da Dadyy na can, gaba ɗaya yayun Aimanah ba wanda yake kasar kowa ya kama gabansa wasu na karatu yayinda wasu ke aiki a kasar da suke