Sashe 27
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sumayya kusan kwanan zaune tayi tunda asirin da sukayiwa Al'mustapha ya karye ban sake bin ta kanta ba a shimfiɗa sai jiya, hakan yasa yau take jinta duk ba daɗi bazata taɓa manta jiya ba a rayuwarta sabida rana ce da ta kasance da Mustapha ta kwana a jikinsa tayi barci mai daɗi, hawayan idanunta ta goge ta ɗauki wayarta ta shiga youtube tana kallo ko zai mantar da ita damuwarta,
Aimanah tun barcin farko da tayi ta farka barci bai sake ganin idanunta ba, juyi kawai take wani bin har tashi zaune take taga yanda Musty ke barci hankalinsa kwance ya wani dungule waje É—aya yana fitar da numfashi a hankali kai daga gani kasan yanajin daÉ—in barcin nasa sosai, sake shiga bathroom tayi ta haÉ—a ruwa mai zafi ta shiga ciki wani tsananin zugin azaba takeji a kasanta, ta jima sosai cikin ruwa sannan ta fito tana tafiya a hankali kamar mai koyon tafiya tsayawa taji jikin kofar bathroom É—in tana É—an hutawa, dai dai sannan Musty ya farka da sauri yata shi zaune ganin Aimanah tsaye
"Yadai reina maiya faru" idanunta suka kawo kwalla dai dai sanda ya karaso inda take tsayan ya kama hannunta ya zaunar da ita gefan bed
"Kai ba barcinka kake ba ka barni da azaba" kama baki yayi yana yar dariya kaÉ—an kaÉ—an
"Au wai wajan bai dana zafin ba, ko sakewa zanyi kila ya daina" da sauri ta karasa hayewa gadon tayi ta juya masa baya, balanket taja ta lulleɓe duka jikinta har kanta, Murmusawa Musty yayi kana ya hau gadon shima ya kwanta nesa kaɗan da ita,da asuba bayan yadawo daga masallaci a kan dadduma ya tarar da ita, gaidasa tayi ta koma ta kwanta bayan ta gama azkhair na safiya, Musty zanin gadon daya cire jiya daga kan gadon wanda yaɓaci da jini ya ɗauka ya sakko kasa da shi ya zagaya can bayan gidan ya wanke ya shanya kana yadawo, ɗakin Sumayya ya shiga ya tarar tana gyangyaɗi saman dadduma
"Barka da safiya Yayanmu"
"Barka dai Sumy fatan kin tashi lafiya?"
"Lafiya kalau" shuru ya biyo baya kana ya mike ya fita yana faÉ—a mata ta kwanta ta huta, sanda ya koma saman tini Aimanah tayi barci, shima kwanciyar yayi, harya mike zai fita gidan Ammi sai kuma ya koma ya kwanta bayan ya kalli agogo yaga har sannan bakwai na safe batayi ba,barci yakoma shima Aimanah ta riga sa tashi wanka tayi ta gasa jikinta ta dawo ta shirya cikin Atamfa É—inkin riga da siket ta kafa É—aurin É—an kali kalar na yammatan wannan zamanin ta É—auki wayarta tana chat, sai wajan tara da rabi Musty yatashi a barci idanunsa kan Aimanah suka sauka ya bi kyakkyawar fiskarta da kallo tasha kwalliya fuskar nan tayi kyau sosai, batasan yatashi ba hakan yasa lokacin daya saka bakinsa saman kunnanta yana mata raÉ—a ta firgita tai wurgi da wayarta saman tiles haÉ—e da sakin kara
"Matsoraciya nine fa"
"Kai Yayanmu Allah ka tsorata ni"
"Nifa karki sake kirana da wani Yayanku malama kisamin suna mai daɗi irin na masoya" cuno baki tayi gaba tana harararsa ta sunkuya ta ɗauki wayarta, rau rau tayi da idanunta tana kallon wayar ta fashe da kuka, Musty ya leko ya kalli wayar yaga yanda ta fashe, taɓe baki yayi yana kallon yanda Aimanan take kuka
"Abas ya fashe ko?" yafaÉ—a yana haÉ—e rai, kallonsa tayi batace komai ba zuciyarta taji tana mata zafi shi kenan ta rasa wayar nan ita kaÉ—ai ta rage mata wacce inta kalli wayar takan tina da Abas, ta tina lokacin daya bata wayar ta sake rushewa da kuka, mikewa Musty yayi ya shiga wanka, yana fitowa ya fice daga É—akin bai kalli ko inda take ba....âœðŸ»
*Alhamdulillah daga wannan page É—in bazan sake posting a ko wanne group ba sai group É—in Aimanah real fans group 2 dan haka wanda yakeson cigaba da karantawa zai iya min magan ta wannan lambar 07039793439 zanyi adding nashi a group É—in karku manta free book ne naku kawai comment*
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na Ashirin*
Aimanah ta sake rushewa da kuka ta kwanta saman gado ganin ya fita bai kulata ba, tasha kukanta ta gode Allah har sanda taji cikinta yafara kiran ciroma futowa tayi falonta ta tsaya tana karewa ko ina kallo, kofar datake kallonta ta shiga inda take zaton nan ne kicin, ta kuwa gano dai dai, tsaye tayi tana karewa kicin É—in kallo, komai yaji alhamdulillah babu ce kawai babu a kicin É—in share hawaye tayi tana godewa Allah, tareda yiwa Daddy da yayunta addu'a, dubawa ta hau yi ko zata sami wani abin da zata sarrafa tasawa cikinta, gaba É—aya ta gama dubawa ba komai na nau'in abinci a kicin É—in hakan yasa ta fito falon ta zauna.
Mustapha dake tsaye a É—akinsa yagama shiryawa cikin koriyar shadda sai sheki take da walkiyya mai É—aukar idanu, yana saka hula yajiyo sallama daga falo kamar ma muryar Aimanah yaji kamar bazai fito ba sai kuma ya leko ya tsaya daga bakin kofa, Rumana ce tsaye itada Surayya dake rikeda basket cikeda kuloli kala kala, Rumana na rikeda manyan flask tea guda biyu karasa fitowa yayi daga É—akin nasa yana kallon yaran da suka risina suna gaida sa, ya kalli Rumana
"Ke ce kika zo sai wani kwaÉ—a mana sallama kike da wata muryarki irinta Aimah"
"Lah Yayanmu kaima kaji?" kowa wai haka yake cewa muryarmu iri É—aya"
"Hakane ni nazaci ma itace" Musty ya karɓi kayan hannun su yace
"Kuje to mungode ayiwa Ammi godiya, anjima kwa dawo yanzun Aimah barci take"
"Yayanmu ba Ammi bace tabayar Mami ce ta haÉ—a da kanta"
"To amata godiya zan shigo anjima" suka juya suka fita Rumana na dariya ta kalli Sumayya
"Mai kika fahimta da Yayanmu ya hanamu hawa sama wai Aimanan tana barci" dariya Surayya tayi ta rike baki tana waigen kofar da suka fito,
"Yagama kashe arna shiyasa bayaso muje mu ganta"
"Wayaga idon yaya Aimanah yau anji maza" dariya sukayi gaba ɗaya, Al'Mustapha sama ya haye, Aimanah tai saurin mikewa ta taresa ta karɓi kayan hannunsa ta ajje saman center teble ɗin dake cikin falon, juyawa yayi zai fita da sauri ta rukosa tareda rungumesa ta baya tasa hannunta ta zagayesa
"Hubbi kayi hakuri ni fa ba shine ya saimin wayar nan ba yah Mus'ab ne" juyowa yayi yana mata murmushi ya sumbaci leɓɓanta tareda haɗeta da jikinsa yana sakin numfashi a hankali
"Naji inma shiya sai maki oho" yafaÉ—a yana lakace mata hanci, tare sukayi break cikeda so da
kauna, bayan sun gama tare suka shiga kicin suka wanke abubuwan da suka ɓata, yana wankewa tana ɗaurayewa, tsokanarta yake tana dariya cikeda shaukin so da kauna, hannunta ya rike har zuwa ɗaki bayan sun gama gyara ko ina gefan gado ya zaunar da ita,
"Kiyi barci ki huta Reina zan fita, bama da komai na kayan abinci a saman nan zan aiko Shaheed ya kawo komai, sannan zanje gidan Mah, dafe kansa yayi
"Wayyo ni yau ko da wanne ido zan kalli Mah" gaban madubi ya karasa ya É—auki fashashahiyar wayar Aimanah yasa a aljihu yadawo kusa da Aimanah ya sumbace ta yayi gaba yana mata bye bye, Aimanah ta saka kanta kan filo ta kwanta tana share hawaye, shikenan ya rabata da wayar
Hajiya Hafsatu ta ajjewa Alhaji Abubakar wada lemu da ruwa a gabansa ta jiyo zata bar wajan, hannunta ya ruke ta juyo ranta ɓace tana kallon mijin nata
"Hajiya tunda abin nan yafaru kinbi kinsawa zuciyarki damuwa kin fita sabgata kamar wanda yai wani gundumememan zunubi" Hajiyar Abas ta goge hawayen da suka kwaranyo a fuskarta ta zauna kusada Alhaji tana cigaba da goge hawayan fuskarta
"Alhaji wacce irin zuciya ce da kai? baka tausayin ɗanka, yarannan Abas shekarunsa arba'in da ɗaya kenan adauniya idan ban manta ba, a wannan shekarun nasa bai taɓa kallon wata ƴa mace ba kallo irin naso sai Aimanah, sanda yazo mana da zancan nan munyu farin ciki nida kai muka sanya albarka amma saboda can wani dalili naka ka rusayawa yaron nan duka farin cikinsa, rabon dana ga Abas yayi kuka shekaru sha bakwai kenan, sai rana irin ta yau yayi kukan dabai taɓa yin irin saba a rayuwarsa, amma ko ajikinka yau satin Abas ɗaya rabonsa da gidan nan amma abin bai dameka ba, cikin kwanakin nan bance ka kira wayarsa ba bare kaji a wanne hali yake ciki, kasani haifar Abas dakayi bashi zai hana Allah yakama da laifi ba idan ka ɓata masa, shima mutum ne kamar kowa, kai waye ya hanaka auran wacce kaso mahaiyarka ita ta tsaya maka kai da fata alokacin da gidanmu suka so hana auranmu"
Hmmm Alhaji Abubakar Wada Iliyas ya sauke ajjiyar zuciya tareda share hawayen da suka zubo masa
"Nayi kuskure tabbas Hafsat nayi nadama, ba yanda Faruok baiyi daniba akan mu tsaya mu sasanta mu fahimci juna amma naki na kafe, kaicona kaicona tabbas ban kyautawa Abas ba, hajiya kiramin Abas yadawo ayau É—in nan nakoma na nema masa auran Aimanah"
"Anriga da an É—aurawa Aimanah aure da wani É—an uwanta tsohon saurayinta kamar yanda labari yazo mana nida Abas, sai dai ka nemi yafiyar mahaifin Aimanah ku sasanta, kamanta da duk wata gaba, sannan kasan yanda zakayi da Abbas" Alhaji Wada É—ora kansa yayi saman kujera ya runtse idanunsa da hawayan tausayin Abas suka cika masa idanu
"Hajiya kiri min Abbas a wayarki" sau biyu hajiya na kiran wayar Abas tana shiga amma ba'ayi picking ba, ana uku data kirane Sulaiman ya É—aga shiya shaida mata Abas yana hospital ba lafiya jininsa ya hau, hankalin hajiya yatashi sosai nan ta tubure mota zatabi zuwa garin dayake da kyar Alhaji ya lallasheta kan tabari sai gobe subi jirgin safe.