Sashe 9
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi dariya tace aa nayi bacci ne .
Ya amsa kuÄin zai rife gidan. tace basai ka rufeba xantsaya anan takaraso wajen get Äin tayi tsaye shikuma ya wuce bata jima da tsayuwaba saiga Ammar da ketatta rigarshi har kana hango vest dinshi ,yafito daga mota IRFAN ma ya watso da gufu da yar jallabiyarshi suka karasa wajen mai gadi da tini wahala ta sashi yin bacci cikin flowers, yaÉ—aÉ—amai duka yace katafi garinku na sallameka kar inakara ganinka.
Cikin bakin cikin abunda IRFAN yacemai, yakware murya yace huuuu.... huhulahu katon banza mai fiddo tsiraici, ai inasane wlh tinda aka kasheni da mari nason cewa kaima ubanka akaci, to zantafi Allah yakara hadaka da aljanna tashima uwa dakanka kamar bread tanimu, wlh saina kai kararka ma.
Afusace Irfan yayi kanshi.... daga nesa yaji andakamai tsawa da sauri yajuyo idonshi idonta da sauri yafada mota, Ammar ma ganin itace yasashi shiga motar a'guje sukabar wurin, "Irfan yadafe kanshi zicciyarshi bakikirin yau yarinya karama ta wulakantashi amma yayi alkawarin bazai sake bi takantaba" ammafa watsa shi datai saiya rama yana rokon Allah yahaÉ—asu bakin tasha yamata abunda tamashi....
25/03/2022, 22:26 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸
"Ammar yajuyo ya kalleshi ganin yanda yaketa faman kaɗa kai kamar ƙadangare, yace wlh IRFAN zan saukeka anan wurin, banason iskanci, yaushe kayi sanadin an'wulakantani an'gigitaman kumatu zakazo kana man kwana, marifa marifa kaiiiii.... ya rabil a'lamina karka sake nunama wanna bakar rana ko a'mafarkine, abinda bantaɓa zato ko tsammaniba, aljani yaɗata hannu ya zubama tafi batare dana,son laifin minayiba.
"IRFAN yasaki fuska yana kallon yanda fuskar Ammar tayi sankum, kamar jiƙaƙƙen garin kwaƙi, baison sadda dariya takamashi ba, yafara dariya kamar sabon kamu, "Ammar yataka wani wawa'n burki cikin fushi yafita daga motar tare da tsaida wani mai acaɓa yahaye.
IRFAN dariyarshi taki tsayawa ganin yanda Ammar ke tafiya rigarshi a'watse kamar AlMAJIRI sosai yake kwasar dariya yama kasa tukin motar.
Kamar wasa yaji antada motar anatafiya dashi, agigice yasaki salati tare da saurin juyo da kanshi yaga ko Ammar ne, amma ina bakowa cikin motar, kuma gudu ake tirtsatsawa dashi, "IRFAN yasaki kuka abu goma da ashirin cikin kuka yace kimin rai baiwar Allah, nayi alkawarin bani bake wlh dan zatin Allah a tsaya nan zansauk....
Kan yakarasa yaji dariya tsoho gefen shi, cikin magana tsaffi yace ina daganan har ɗakin dakayi niyya zuwa, ɗan Iskan yaro, kajiko kadai baka daraja mutane ko? kazo hannuna Ni TARABATSA sai nakoyama hankali guuuuuu akasake watsawa da IRFAN da gudu har sabon gida, suka shigo wani tafkeken gida zuwa lokacin wandon IRFAN cike yake dam da gudawa, maimakon a'tsaya abude get saigani yayi an ratsa get ɗin an shiga tare da hankaɗashi waje, yaji an kama mai kunne tare dafaɗin sai nasake dawo wa. aka dungure kanshi,, duk abinda akemai baya ganin kowa da rarrafe yakarasa cikin palon inda ya iske tsohuwa da mai gadi gidanshi zaune suna magana, da rarrafe yayi wurin tsohuwa yana kallonta yana rarrafe harya kusan cimma ta "tashi tsaye cike da tashin hankali tace IRFANU ne koko? tashiga taɓa hannuwa tana faɗin ina lakkar bayan taka data fita?
IRFAN baice komiba yayi saurin giftata yashige ɗakinshi. wani mahaukacin wari yakawoma hancin tsohuwa da modibbo ziyara" modibbo yadinga kallon tsohuwa yana yamutsa fuska, itama tsohuwa kallon shi take ranta a'ɓace tace miye hakane modibbo kamar ɗan yaro?
Modibbo"yace wlh nima tambayar danikema kaina kenan dama tsofaffi sunayi kenan? aiko zan bada shawara gaskiya, duk sadda na kai hamsin a"sanyaman cingom Alikeman takashi, ina dalili ashe kana girma abun nakara bunkasa, yakarashe yana Harara tsohuwa, Dan tamungu bashi haushi, kawae daga ganin tashin hankali saita nemi kumbura mai ciki.
Tsohuwa"tace kai dan ubanka mikake nufi da wannan magana,koso kake kace ni nafidda wannan iskan? kajiman Äan yamutsatsa uwa.
Modibbo yace aa kaka barganinfa kin tara, aradun Allah ki kiyayi me nema. haka kawae" kijirkice Äan Æ™ugunki irin na yara" kisakoman alburusai haka kawae kidin ga horani, bayan banmaki komiba.
Tsohuwa"tasaki kuka tace modibbo nikake gaya ma haka? Ni tsarakace modibbo.?
Modibbo yace wai bakiji mi akecema mai karya ba É—an wuta fa, to ina dalili banyi komiba kice nine.
Suna haka Ammar yabude wani É—aki yafito sanye da kananan Kaya sun mai kyau sosai, yazauna tare dacema tsohuwa a'bani abinci.
Tsohuwa tasaki salati tace mizan gani haka Amiru ubanwa yakaima naushi?
Ammar yace bakowa bugewa nayi,Aban breakfast É—ina.
Modibbo yace gaskiya abokin yallabai ba girmankabane" duk da dai yau naga girman naku ya zube, wato tsohuwa yallabai yafara hauka, hakanan sai ya cire kaya yabar wandon mata jiki shi, yafito suna kokoyi suna gwadama junansu tsiraici ,Allah danashi iko yau suna cikin abun sai suka burge aljana, aiko tsohuwa aljana nata kallonsu suna iskanci su, zuwa cen yallabai da yashigo da rarrafe yanzu, yayi tsalle yafaÉ—a kan jaririn aljana dake shan nono, itakuma tjai haushi tahaÉ—asu tazanesu,nidai naga mutane nata tsalle tsohuwa duk É—aukata cikin motsa jikinne, wai ashe zanesu ake irtam natacewa inbuÉ—e kofa, nikuma nai zamana dan nasan wannan yake gwadamawa yanuna Ammar" yanda zasu dire tasaman get É—in shine fa yadinga marina har ya kunburaman fuskar nan, daga karshe yace uban machiÉ—o, yakarasa cikin kuka.
Kaka datin É—azu tasaki baki tanajin maganganun modibbo tasaki salati tare da faÉ—in shikenan duk zuri'amu babu mai jinnu sai irfanu, aiko dole ka koma gidan ubanka badai gidan mai gado ba wlh, haka kawae katon banza katon wofi, kaidama ga kira kamarta samudawa, kuma kayi tsirara cikin gida" gayanan aljana ta aureku, azoma akiraman wanza? yafara dubaku tin kamin tashafeku tamayar daku mata maza, ina amfani kungirma bakusan kungirmaba, kaikuma wannan Ammar Äin sai bin modibbo kake dawasu jajayen idanuwanka kamar na talo-talo, bazaka faÄaman gaskiyaba ta aureku kokom yakukaga suffar taku?
Ammar yakauda kanshi yanajin bakinciki marar musultuwa aranshi, baitaɓa jin zafin wani a rayuwarshi. Ba kamar yanda yake jin zafin modibbo.
IRFAN yafito yasha wanka da wata babbar Leda ahannunshi Sai kakkaucewa yake da gudu yafita waje modibboma yace bari abishi akamoshi tsohuwa Dan karsu tafi dashi.
Tsohuwa tace yawwa modibbo hanzartaman dan Allah, taya za ai nikam Inbarima katafii baccin Allah yasa maka son jinina, maza maza.
IRFAN dasauri yafita wajen get É—in yayarda ledar yadawo yafara wanke hannuwanshi yana gamawa yadawo cikin falon.
Modibbo kau a'hankali yake sanɗa har yaga abinda IRFAN ya yarda" dasauri yakaraso wajen tare da ɗaukar ledar yasa hannunshi yajawo kayan da karfi, babu inda sukai parking saiga fuskarshi, wata razananna ƙara yasa, yana faɗin sun makantar Dani ta hanyar yiman yaɓe ga fuska, wayyo Ni modibbo Sarkin gulma jikan machiɗo mai shayi......
25/03/2022, 22:26 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🅿ï¸?2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
"Da gudu mai gadi ya'leko tare da kallon fuskar modibbo" dan shima lura da kayan jikinshi yasa yafahimci ko waye, ya yamutsa fuska yana toshe hanci yace kaiko mahaukacin inane, mi yakawoka nan harda kwasar najasa kasama fuskarka.?
Modibbo yace" dan meshima uwa baka ban mawanki in gyra kaina,sai kaitaman surutu, kai shigama kace yallabai irtam yazo, katon banza kashinshine wlh, yazo ya wankeman.
Mai gadi yakwashe da dariya yace wai dagaske kake? kuma wlh na yarda amma miyakawomai haka? dan naga yafito da leda nace yabani inzubar, yakaÄaman kai ashe ba banzawo. shege gudawa maisa Alh yazama jariri.
Modibbo yayi tsaki yashige ciki yasamu ko Äadda fuskarshi yadinga wankewa, saiga mai gadi da gudu yamikamai hypo yace ungo wannan, kanasawa zakaga tayi kwal, amma inkasa zakabarshi yaÄan daÄe kaÄan saika wanke, wlh haka mai saidawa yaman bayani, yace zakaga farin abunka yayi kwal, to kaga kaima farin ne, ga gudun muwata.
Modibbo yace wlh yakubu banson kaunata ka keba sai yau, fasa ka zuboman.
Yakubu yafasa yaxubamai.modibbo ya kalli abun yace ikon Allah dama anama ruwa tsafi kenan? suki canza kallo sai dai suyi wari.
Modibbo yace aiko dai haka suke.
Moopy kwance palonta tana cin haÉ—aÉ—É—a kazar da Fahad yakawomata. sai kamshi take sosai takejin daÄinta tanaci tana korawa da exotic, ko kaÉ—an taman ta da wata Ammi cikin lamurran ta, da tinaninta yafara faÉ—omata arai zataji kamar anshafe kwalwarta, tamanta baki Äaya, harkar sana'arta kawae take cikin gidanta, dan kota ina Fahad yatsayamata, har wani katafaran studio aka fitar mata a'falonta na É—aki guda akasamai kayan kiÉ—a na zamani, sosai wurin yaÆ™awatu takanas tayi oder su daga india.
Tana gamaci saiga fahad yayi sallama yashigo yana kallonta cike da burgewa, a'rayuwarshi moopy na burgeshi batada damuwa ko kaÄan, amma a idon mutane akanganta kamar wata yar duniya kawae dan tana ZAMAN TASHA.
Moopy takaÄamai hannu da faÄin yadai Fahad?
Yace bkm kawae ina kallon ikon Allah ne.
Ta juya idonta tace namifa?
Yace banson miyasa ƙikaƙi yarda ki bayyana kanki ga duniya ba moopy,bakison a'dadin mutanen dakeson kiba suke fatan ganinki koda a tv ba, amma kinki yarda kiga masoyanki suma su ganki moopy why!! why!! Yakarasa cikin ɓacin rai.
Moooy tai murmushi mai ciwo tace karka manta kwanaki baya nafaÄama zanyi wasa nida Aliyu nata, danshi kanshi mukanyi waya dai badon yason niba, ko alokacin banda taccin halarta taron gaskiya, amma inada niyyar zan samu wadda zata wakilceni, saikuma Allah yakawoman wanna tsautsayin, Fahad bazaga taba gane dalilina narashin son bayyanama duniya kainaba, amma karka damu nayi,maka alkawarin dana warke duniya zatason wacece Moopy Bilal khabara insha Allah, dan a'wannan lokacin ba tsoro ba shakka, zanbayyana sana'ata ga duniya, naÉ“oye kaina amma É“oyen baiman ranaba, anaman kallon yar ZAMAN TASHA, kwara duniya tasa Ni sana'a nike ba bariki ba, takarasa cikin hargagi idanuwanta sunyi jajir.
Wani irin ihu Fahad" yasanya yafara taka rawa yanamata kirari dan farin ciki marar musultuwa zaka hango ƙarara a'fuskarshi, yace burina yakuson cika MOOPY dan ALLAH MOOPY inaso kibar zuwa kina ZAMAN TASHA nan, bayan Allah ya azurtaki da abinda inkinso zaki iya cida mutum ɗari arana.
MOOPY tace umarnin uwa tane, bawai son raiba Amma karka damu lokaci yakusa bayyana komi ta tashi ta haye sama.
Modibbo kwance yana ihu, fuskarshi takoma kamar jar'dawa, duk ta É—aye sai ihu yake,
"Tsohuwa tafito da sauri tana gyara zani tace wai dan uban innaku miyasa kuke bani wahala ne? kun baro iyayenku na sisikar gero kunzo nacikamaku ciki da shinkafa shine da kunci kun tumbatsa saiku faraman maseefa, kai modibbo tashi ka koma gidan aikinka.