Sashe 19
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna zuwa muka an'gama fenti gidan yayi fess, akamasu fenti kala d'aya dana gidan dan Alhajin nan, wato farin fenti sai get din akasa baki, ba k'aramin haska Unguwar gida jan nan sukai ba muka shiga mukaga ba kowa sai wani saurayi tsaye fari sol mai maseefar kyau ya zubaman idanuwanshi, na sakar mai harara dan baifiye son ana kallo na ba, ya nuna kanshi alamun dashi nike? na d'agamai kai "ya Langwabe kanshi alamun shagwaba..Ba k'aramin kyau salon yamai ba banson sadda nasaki murmushi ba na juya gefe .
Baba ya k'araso wajenshi tare da bashi hannu saurayin yaki mikamai saima dukawa da yayi ya gaida Baba har kasa.. Baba ya amsa cikin farin ciki Yace amma kai D'an Alhaji. ne ko?
Saurayin ya saki murmushi tare da cewa eh Baba nine d'anshi na biyu, suna na Imran, daddy Ya ce " in tsaya yason zaku k'araso, yana cen Gidan Big bro gobe zai zo ana ida sanya kayan dakina.
Baba "Ya ce to Masha Allah, Allah ya kawoshi lafiya" ya amsa da Amin.
Baba yace inba damuwa zamu shiga a'zuba kaya.
Saurayin yarike baki "yace wane kaya bayan wanda aka zuba d'azu?
Baba Ya ce" kaya kuma?kai ba nan ba dai wannan yanzu nasawo su.
Saurayin zai magana sai ga Alhaji ya k'araso cikin Gidan da han zarinshi, ya kalli Baba Ya ce" malam yana ganku da kaya haka?
Baba yace wallahi Alhaji bayan tafiyar mu jiya muka saye su shine yanzu muka biya aka taho dasu.
Alhajin Ya ce" ikon Allah daba kai saurin saye ba dan nazubama ta wasu yau-yau dinnan suma a'kagama d'aurawa dan bana nan bane, kana aka tsallaka aka sama Babana nashi .
Baba yasaki baki yana kallon Alhajin.
Alhajin Ya ce" kumuje ai sai asanya palon kasa tinda wayan cen sama aka dorasu..
Haka mukabi shi saman bene Masha Allah na fara cewa, sadda muka shiga falon yasha fenti mai maseefar kyau onion color da milk, wajen yabada ma'ana ga fitulu an sanya wajen yayi kwal tamkar rana... Alhaji yahaye sama muma muka bishi har muka k'arasa , woow na furta da karfi har saida Baba yajuyo dan yadauka wani abu yasaman, wasu daka-dakan kujeru ne farare sol Royal masu masifar kyau, ga wata katuwar plasma data mamaye bango guda harda show glass, a tak'aice yah Ammar yanda kason Äakin amarya harda gado yasaman fari sol mai kwalliyar pink color..Banson sadda na ruga na rungume Alhajin nan ba, da banta ba tsayawa nai maganar data wuce gaisuwa dashi ba, nafara mai Addu'a tamkar yanda nike wa Baba na, tare da fatan Allah yabani Abun da zanmai wanda zaishi farin ciki.
Ya d'agoni tare da zubaman idonshi Ya ce" karki damu Dota, kinson haduwar jini?to haduwata daku haduwar jini ce Allah ne yahadamu daku dan mu taimaki juna, wannan gudum muwatane ina maki fatan Alkhairi Allah yakawo miji nagari.
Na dukar da Kai bance komiba, daga bayan mu naji ance Ameen Daddy yama kawomata gani nan tsaye.
Muduka muka juya muka zubama saurayin da Ya ce mana sunanshi Imran ido.
Alhajin Yayi dariya Ya ce" baka gajiya da zaulaya Imran, wato bazaka ma jira Yayan ka ya faraba kamin kafara ko?
Imran ya sosa kai Ya ce "Allah Daddy indai zakaban inaso wallahi.
Daddy Yayi dariya tare da cewa to bari kaji nason malam bazaima Maman shi auran dole ba, dan haka gaka gashi Daddy yajuya zai fita.
Baba Ya ce" a a alhayji katsaya ayi komi gaban ka nidai in nine banda matsala nidai na bada mamana kina son shi ko?..
Banson sadda na ruga toilet na rufe ba dan sosai kunya takamani bantaba jin wani Ya ce" yana sona ba, saida naji ma tsaye kana naji ana bugawa," na bude kofar ina dire kafafuwa cikin shagwaba nafara fadin haba Baba yazakaban kunya gabansu..
Bashi bane yar shagwaba!!!
Da sauri na dago kaina idona yasauka a kyakyawar fuskar Imran,
Nai saurin sunkuyar da kaina k'asa tare da fara wasa da yatsun hannuna. Dan kunya takamani nasanya Baba ne.
Imran Yace Mufeeda dan Allah ki kalleni kiman magana.
Na d'ago dara-daran idanuwa na nasakasu anashi,cikin lokaci naji zuciyata ta aminta da Imran, araina ina yaba tsarin halittar da Allah yamashi.
Imran yace Moopy kina sona?...âœï¸
Carasss 💃💃💃💃💃
Am happy today Wallahi I love you all my fans 🥰🥰😘
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
NA UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
🅿ï¸?3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
""Moopy ta kalleshi bata cemai komi ba saima k'ok'arin bi ta gefen shi Tayi tawuce.
Imran yasha gabanta tare da fad'in "ban CAN'CANTA ba ko Moopy?shiyasa ko Amsa bazan samu ba ko?
Na kaÄamai kaina tare da "fad'in ba haka bane, dan Allah kabar ni in wuce kawai.
Imran "Yace shikenan Moopy" ya bani hanya na wuce zuciya ta fal da tausayinshi dan da gani zayyi saukin kai.?
Ina fitowa nagaa Baba na'karasa wajen shi nai tsaye ina sunkuyar da kaina kasa.
Imran ya fito tare da k'arasowa wajen Daddy shi dake tsaye gefe "Yace muje Daddy bata Sona.
Wata irin kunya ta kamani da har ban son sadda "nace kai Imran kaji tsoron Allah ba.
Cikin sauri ya kalleni tare da fadin Moopy kina nufin kin amince?.
Na rufe fuskata tare da komawa cikin palon.
Sosai su Baba sukaji Dad'i wato lokaci guda ko ince rana guda Allah yahada ni da Mijin aure..Nan Baba da Alhaji suka tattauna Alhaji ya buk'aci ayi komi cikin lokaci, Baba ya nunamai baida matsala Insha Allah duk yanda Yace.
Cikin kan'kanan lokaci shak'uwa mai yawa tashiga tsakanina da Imran a'koda yaushe muna tare a waya har Gidan mu yakan zo muyi zaman mu shago, bai tab'a tambaya ta miyasa bana zaman gida ba dan nafahimci mutum ne mai saukin hali baida yawan surutu a'kan Abin da bai shafeshi ba.
Imran Shi ya mana cuku-cukun komi har mukaje K'asa mai tsarki nida Mahaifina mukayi ibadar mu cikin natsuwa na roki Allah yazaba'man Abun da Yafi Alkhairi dan'gane da rayuwa ta da Imran, ko kad'an ban yiwa Ammi Addu'a komi ba dan har gobe nidai ban yarda itace Uwata ba...Haka muka gama ibadar mu muka dawo gida.
A ranar da muka dawo ko bacci bamuyi ba saboda masifar Ammi haka tai ta bala'i tana cema Baba na tsohon banza, ya turani karuwanci na samo kud'in da muka tafi Makka.. Da yake shima dan Duniya ne haka ya bini muka tafi ba ko kunya, sosai take ai'banta Baba nako ma gefe ina kuka jin Yan da Ammi ke wulak'anta Baba da yayi shuru kanshi a'kasa.
Aminu ya rar'rafo wajena nasa hannu zan dauke shi ,Ammi ta bugaman butar kar'fen dake hannunta take goshina ya fashe, bakin cikin hakan yasanya Baba yin kanta zai kai mata duka ta goce cikin tsautsayi kafar Baba ta zame take ya fadi faduwar datazomai da tso'tsan da yayi silar zama Ajalinshi. Moopy ta fashe da kuka tana ganin yanda Baba yayi kamar a'lokacin Abun yafaru..
Ammar da idon shi ya koma kamar kuli dan girma dan sosai yake kuka kamar Yaro, ya bude baki zai magana saiji sukai an fyace majina daga bayan su, da sauri suka juya sukaga Tsohuwa zaune Tayi rashe -rashe bayan su tana kuka, ko kallabi babu a'kanta, jin sunyi shuru Tsohuwa ta d'ago kanta tace cigaba Dan Allah yar Caɓas....
Moopy ta share hawayen idon ta, tace Inna gida zan tafi mangari ba yakawo kai, kuma lokacin Sallah Yayi zan dawo wani lokacin..
Tsohuwa ta tashi ta ruga da gudu ta rufe kofar tare da dan'na key, sai da ta tabbatar k'ofar ta rufu sosai, tazaro key din tana gwadaman Moopy "tace in kin tashi ki É—auka a'nan ta nunamata dan bantan ta dake cikin zane, ta bude Aljuhun ciki ta sanya, tare da rushewa da wani mahaukacin kukan da yasa Irfan ya fito da sauri ya k'araso yana tambayar ta ko lafiya?..
Tsohuwa "Tace matsa cen shege da kumburar'ra fuskar ka kamar giginya, Uban mi zaka iya yiman Azzalumi mai cutar marainiyar Allah, matsa kaban waje tasa ke sakin kuka" cikin kuka Tace "nace kici gaba.."
Moopy da tin shigowar Irfan taji jikinta ba Dadi dan ta tsani Abun da zai K'ara hadata zama waje daya da mugun nan," Tace kiyi hakuri Inna ina buk'atar tafiya a'kwai abunda zanyi..."
Tsohuwa "tace ke banason iskanci, karki ga ina lallashinki yanzu na baki kashi, ke kika kawo kanki ko Aljannun ki suka kawoki, A A zakiman iya shege, sha kurumunki nima Aljannu na zan san ya su mai daki kinji...?
Moopy ta tashi tsaye tana kuka mai cin rai, ta nuna Irfan da hannu "tace muddum mutumin nan na cikin palon nan bazan iya furta ko kalma d'aya data shafi rayuwa ta gaban shi ba, Wallahi sai dai in kwana a'nan ta fad'a a fusace.
Ba k'aramin tsoro ya kama Tsohuwa ba, dan bata manta a'bunda akai mata ba, har yanzu bata iya d'aura kallabi, dan mugun ciwo kanta ke mata, ga kuka tana tayi kan yasake tsukemata.
Tsohuwa "tace kiyi hakuri kai Irfanu koma É—aki kan in'sanya taci Uban ka"
Irfan yayi tsaki tare da shigewa Äakin shi yayi kwance yana wani tinani dan gane da bayyanar Moopy mawakiya, Fatan shi dai Allah yasanya kamin lokacin fuskar shi ta sace..
Moopy zata fara magana sukaji ana buga kofar da mugun karfi, tare da fad'in abude! abude!! abude!!! Ba lafiya Tsohuwa ga yan wuta sun bayyana, wayyo Allah nah kun shiga ukku , nidai nayi nan zasu balbakaku Modibbo ya fad'a da mahaukacin ihu..
Da gudun bala'i Tsohuwa ta tashi tana fad'in na shiga ukku Modibbo miyafaru?
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
NA UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸
4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
""" Modibbo "yace inkin bud'e da wuri kya'gani, dan Hurawa zanyi sama Wallahi".