Sashe 21
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basho "yace ina fa wani yafita da tini banshigoba, ai wallahi baccin yan canji nnan da tini nakama gabana.
Tsohuwa batace komiba ta koma
Palo, taga Moopy harta sallame sallayh tana ta kwararo Addu'oi hannunta sama idonta na zubda hawaye
Tsohuwa ta sauke ajiyar zuciya tare da fad'awa toilet tai wanka dan jikinta tsami yakemata, tana fitowa tasa rigarta ta dauki hijjob tai Sallah.
Acen wajekam Bulama naganin shigarsu yatashi ya shake modibbo yamai Dan banzan duka,kana ya sakeshi.
Basho yakaraso wajen zai fara fada Bulama yafadamai komi Basho yace kayi dai-dai.
Nan suka hada abunda zasu hada cikin sauri sukabar gidan, sukabar Modibbo zube kamar kayan wanki kasa yana kuka.
Bayan sungama sallah Ammar yashigo palon tare da robar ice cream yaba Moopy ta karɓa tamai godiya tare da bude ledar tafarasha shima yasha nashi
Tsohuwa ta fito wajen tare dafadin duk mungama ci gaba..
Moopy ta rife robar da bata wani sha sosai ba ta fara daga inda ta tsaya.
Faduwar da Baba yayi taj awomai matsala babba dan take dukkan sashen jikinshi ya mutu.
Bakinshima ya jirkice haka naita kuka ina salati ganin yanda mahaifina abin sona yadawo lokaci guda, shikanshi Baba yanataso yaman magana Amma ina halsheshi yakare saidai hawaye yay tayi .
Na É—auki wayata nakira Imran cikin kuka na shedamai halin da ake ciki.
Bai wani jimaba yazo shima iya rudewa ya rude, yasanya duka karfin shi zai É—auki Baba amma Baba yayi nawie sosai na ban mamaki, nakama kafar baoba yakama hannun haka muka fita dashi waje muka sanyashi motar Imran muka nifi Asibiti, muna zuwa a'kafito da gadon marasa lafiya aka É—ora Baba aka shiga dashi É—akin da za abashi taimakwon gaggawa, sunjima sosai cikin É—akin kana likitocin suka fito, É—aya yace ma Imran É—anshi ne kai..
Imran yace eh muduka yay'an shine.
Likitan yace ku biyoni office yayi gaba.
Haka muka bishi inata kuka Imran na rarrashina
Muka shiga muka zauna, munajiran muji abunda zaice..
likitan yashare gumin dake tsattsafowa daga fuskarshi ya kallemu tare da fadin kunson ita kaddara ba a'tayanda bata zuwa, kuma duk wanda yayi Hakuri sai Allah ya masanya ma da Al'khairi, gaskiya Mahaifinku nada matsala dama ta Hawan jini, dan jinin shi ya hau sosai mafarin faɗuwar da yayi ta zomai da tsosai, a'yanzu haka maganar da nike maku gaskiya yasamu matsalar shanyewar ɓarin jiki, amma zamu barshi yaɗauki kwana biyu muna kula dashi zuwa sati biyu, zamu dan faramai gashin kashi mugani.
Sosai nike kuka jin abunda yasamu Mahaifina,naita tinowa da ko ɗazu zaune muke muna fira cikin jirgi, da ƙafarshi ya sakko da kafarshi yashiga gidanshi amma cikin awa biyu sai gashi tsautsayi ya af'kamai, Allah kenan mai yanda yaso aduk sadda yaso.
Imran yamai godiya tare da biyan duk a'binda aka kashe, ya bukaci yanason amaida Baba Aminity dan matarshi tai jinyarshi hankali kwance..
Likitan "yace ba damuwa indai zaku iya biya.
Imran yace ba matsala washe gari aka maida Baba Aminity inda na koma giufa na faÉ—ama Ammi abunda yafaru,ita kanta tasha jinin jikinta taceman bakomi zataje an'jima, da yamma ta shirya tare da kwasar kayanta tantafi asibitin ta kwana, da safe bata tsaya komi ba ta dawo gida nakoma cen na yini Ammi tazo ta kwana haka nike zaman jinyarshi, Baba baya iya komi sai an'mai ko wata bukata zaiyyi anan yakeyinta sai nadawo gida nafadama Ammi akan Baba yayifi fitsari ko kashi. bataceman komi zata tashi ta tafi ta gyrashi tai dawowar ta
Har saida muka samu sati biyu Imran da Alhajin shi keta hidima da Baba, an'mai gashin kashi saidai muce Alhamdulillah, bad'an laifi Ammi tazo ta daina kwana dan tace zata fita ta dinga nemo na abincin dazataci ita da É—anta, bazata zauna waje dayaba dan tsautsayi ne.
Aranar da akabamu sallama Imran ya mai domu gida nai ma Baba shimfid'a É—akinshi aka kwantar dashi,
Na biyo Imran na mai godiya" yaceman ba komi yiwa kaine sai munyi waya.
Ina shigowa gida Ammi tayi man wata shakar wulakanci tare da cewa ta sake ganina da wannan kwarton yaron saita kasheni ,nacemata ba kwarto bane wallahi taimakona yake, taja kunne na tare da fadin" kin daiji na fadamaki in kika kara bani bake "nace mata to "
Bayan sati biyu abubuwa sun damu rayuwata na farko dai amymi ta kori Imran dan dakanta tafita ta wulakantashi, yaman waya tare da fadin inyi hakuri in'kula da Baba zaibar zuwa .nasha kuka na nagode Allah tare da fadin yanzu Imran wazai dinga kaishi Asibitin duk sati?
Imran yace Insha Allah zata sassaf ko, zandinga kashi ko wasu su Fiddoshi sai in'kaishi .
Haka mukaita rayuwa yau da dadi gobe a'kasin haka, har wata rana muna waya da Imran na nunamai gaskiya gidana zan koma da zama, dan Ammi tana matsaman kuma inaso in koyi mota tinda ina da ita..
Imran ya goyi bayana da daddare ammyi ta tafi yawonta Imran yazo yatayani kwasar Baba, nima na had'a kayana nakwashe komi nawa harda keku nan É—unkuna na, na É—orama a'daidaita sahu sukabi bayanmu har goruba, nayiwa Baba shimfida É—akin kasa, Imran ya ajeshi muka zauna muka fara magana nidashi akan inaso in iya mota gaskiya, kuma inaso in samu wanda zai dinga kulaman da mahaifina tsakani da allauh zan biyashi kudi...
Imran yace ba matsala zai ma Daddy shi magana.
Washe gari saiga Daddy Imran dawani babban mutum sukazo suka duba Baba'na suka kawomana kayan bukata, Daddy ya yaba da shawarata tare daceman shima zai dinga zuwa akai-akai, ga wannan Baba labbo kanan mai gadin sune- zai dinga zuwa yana jinyashi,nikuma zai sanya akawoman Tsohuwa acikin masu aikin gidanshi muna zama da ita, nai mai godiya suka tafi a'kabarni nida Imran da wannan mutumin ,dayashiga É—akin Baba yagyara mai jikinshi yacanzamai kaya yafita da nashi ya wanke.
Baba nada wata biyu nakware da iya mota har lokacin bankara waiwayar su Ammi ba,dan d'unkuna na kawai nike inata tara kudina, wani lokacin kuma inje Studio inyi wakata in dawo dan lokacin nakware sosai banda burin daya wuce in Tara kuɗi mai yawa in fidda Baba'na ƙasar waje.
Baba nada wata biyar cur da fara jinya, ina zaune da Inna
Asibi Dake tayamu zama taceman kamar fa tari Babanki keyi. Da gudu Nashiga É—akin zaro ido nayi ganin Baba ya...🥴âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
NA UMMY AYSHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ðŸ’˜
🅿ï¸?4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
""""Baba ya k'usa fad'owa, a'guje Nai kanshi na tallabo shi ina jijjigashi tare da tam'bayarshi miyake so?
Hannunshi mai lafiya ya dinga nuna man sa'shin da littatafai na da nike a'jiyewa saboda rubuta waka. cikin mamaki " nace Baba littafi zan b'aka?
Ya d'aga man kanshi tabbacin eh .
Da sauri na tashi na Äakko mai!!cikin mamaki yasake nuna wurin, nayi shuru ina nazari'n ko miyake kuma nufi " nace Baba rubutu za kai in'baka Biro?
Ya sake d'aga man kai a'karo na biyu.
"Natashi da sauri na Äakko mai na bashi, tare da samu na jir'kitoshi ta yanda zaiji daÄin rubutun abunda ya keso in mashi .
Ya fara Rubuntu tari ya sake sar'keshi, da sauri na d'auki ruwa na bashi,. ya k'afa kai wani ya shiga bakin shi wani ya fito, har'yasha ruwan Sosai,bayan ya gama yaci gaba da rubutun shi a'hankali ya d'auki 40mnt kana ya daka ta tare da kallona ya lumshe Idon shi,.
"Nace Baba in d'auka?ya d'agaman kai alamar eh, "Nasa hannuna na É—auka na fara karantawa kamar haka.
(Assalamu Alaikum ya Äiyata abin Soyiwa aga'reni, ina mai baki hakurin akan rayuwar da zaki tsinci kanki nan gaba, amma ina'so kisanya ma ranki banine gatanki ba dama Allah ne gatan'ki,kuma shi zai shige maki gaba a'duk kan lamur'ranki na yau da gobe, kiyi Hakuri da halin Mahaifiyar ki, 'ki kyaleta ki ke b'ance kanki daga gareta, ko bayan bani ban'yardar maki komawa gidan ta ki zauna ba, inaso kibar wannan gidan da bata son dashi ba a'matsayin sirri, akwai sauran bayani zakiji a'wajen Alhaji kiyi hakuri ki yafeman, abu na karshe na roke'ki da Allah karki zama mai yawan kuka a'kaina, duk abunda rayuwa zata nuna maki ki Äaukeshi a'matsayin kaddara, ina sake jaddadamaki wannan gidan na kine ke d'aya, daga masoyinki na har a'bada Mahaifinki, ki yawaita yiman Addu'a Äiyata, Nagode da kotkarin da kukeman Allah yasaka maku da Alkhairi Bissalam)
ina gamawa na fashe da kuka tare da fadin haba Baba yazakaman wanan abun dan Allah, harda doguwar takadda Baba kamar wanda zai barni.
Na d'ago da idona fal hawaye na kalli Baba, take gabana yafadi ganin kanshi a'langa'be, bans'on sadda na jawo shi duka jikina ba na saki wani mahaukacin ihu da yasanya ina Asibi shigowa da gudu ba.
""Inna Asibi tai kai na tana duba hannun Baba, take ta saki salati tana mai janyeshi ta mai dashi akan katifar shi,ta sanya babban bedsheet ta lulu'beshi tana share hawayen ta.
Duk abun da take da ido nike binta, zuwa cen jikina yafara kyarma tinowa da mutuwar Inna data Kaka," koda ina da kananun shekaru nason mutuwa.
Na dago jaj'jayen idanuwana na. Zubama Inna nace mikenan haka ?
Inna asibi ta share hawayenta tare da fadin" kiyi hakuri mufeeda kullu nafsin za ikatul maut, dan haka a'wannan lokacin Addu'a yafi bukata ba kuka ba"tafita daga dakin tana latsa wayarta...
Duk maganar da take fad'a ba komi naji ba , nakai minti talatin ni banyi kuka ba bankuma motsa ba, Zuwa cen sai ga Alhaji a'gigice shida mutane da yawa, na d'ago ido na kalleshi tare da "faÄin Alhaji kaji a'bunda Inna Asibi tace, daga yau bazan sake kwana da ita ba tinda batason Baba'na, ka gafa cewa take ya mutu, kenan tana nufin cikin kasa za a'sashi, Na fada cikin gushewar hankali, Alhaji shima ya fashe da kuka tare da fadin shikenan nayi rashin Aboki marar Hayani da bai Äauki Duniya da zafi ba, dan Allah Sirikina ka tashi yafada cikin kuka shima yana jijjiga Baba...
Wani babban mutum da yasha manyan kaya da Cas'baha a'hannunshi "yace haba yallabai yakamata fa kadaina kukan nan kana k'ara rikita yarinya, gag'gawar sutur'tashi a'kaishi makwancinshi yakamata ayi."