← Book details Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 32

Sashe 30

Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Irfan yace da izinin wa zaki tura katti su dakkoman matata? kin sonfa ni ina kishinta, kwara kice ta tuko kanta ta zo da kanta da kice wani gardi ya kawota.

Tsohuwa tace oho dai banda lokacinka, in kaga dama kaje kasanya kayan mutunci, kasanya wayan nan yan iskan kayan duk halittunka waje kai zaka wajen matarka ko? to jeka ka sanya manya kaya na tura Ammar ya d'akko uwar matar taka, kuma ga mahaifinka da uwarka nan tafe, kwara a'yita yau ta kare agwadamata y'ayanta takulada Abunta, kaima asanya ranar da zaku tare tinkamin a'wayi gari aga kayi b'arna kwara abaka ita salin.alin.

Kai Irfan ya sosa ya koma É—aki badan ance harda Ammi ba da babu wanda zaisanyashi canza kaya.

Yana tsaye saijin k'arar motoci yayi...
25/03/2022, 22:32 - Khadeejaht Salisu Fari: ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
ZAMAN TASHA
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
NA UMMY AYSHA
🅿�7️⃣3️⃣&7️⃣4️⃣

""" Tsohuwa ta'ce fad'aman gaskiya nadamar gaskiya kikayi ko ta karya?

Ammi zatai magana sai ga Modibbo yashigo da gudu yana nishi..

Azabure Tsohuwa" tace kai wane irin mahaukaci ne, uban mi nene kuma?

Modibbo ya saki kuka ya'ce" Bala keson kawo maku masifa, Dan naki bude gidan shine yazagi Macid'o.

Tsohuwa" tace garken shanu yaci ubanshi batakaran Macid'o ba, kaje kabud'emishi mahaukaci banza, Ashe kai ka hana sushigo tin d'azu muna zaman jira.

Modibbo ya saci kallon Irfan yaga bashi yake kallo ba, Afusace yasamu kunnan Tsohuwa" ya'ce kwartuwar Irtam ce keson tashigo nan suyi Bad'ala, Ma'ana iskanci, Kwanaki taje gidan shi har yafito ba wando gabana."

Azabure ts6ohuwa ta turo idanuwanta duka tana toshe hanci .

"Ta'ce kai matsa shege zai kasheni da wari, Irfanu ne ya fito ba wanda gaban ka? Kana nufin dan iskane?

Irfan ya ďago kanshi yazubama Modibbo idanuwa yana jiran jin ba asi.

Ido Modibbo ya kyafta sai kuma.

"Yace kika zagi Macid'o bako kunya ko? CIKIN ihu yace jama'a natab'a ganin Irftam ya fito da gudu ba wando, Yarin yar da Bala yakawo tabiyoshi, Amiru shedane gabanshi akayi Wallahi.

Itfan ya tashi ranshi a'bace yayi kan Modibbo.

Dadi da dariya takamashi yayi sauri ya cafko Irfan.

"Yace zonan my Son! kabar Modibbo bashi da cikakiyar lafiya fa."

Daddy yace Ammar jeka bud'e gidan.

Ammar ya fita shikanshi ranshi a'bace yake taya za ayi Modibbo ya watsa Irfan gaban Sirikar shi.

Bud'e gidan yayi Bala yashigo da motar yayi parking.

Su Moopy suka fito su ukku ita da Amina sanye da jar abaya tasha duwatsu sunyi masifar kyau kamar larabawa.

Shikuma Aminu sanye da jar riga da bakin wando .

Ammar ya musu iso ciki suka shiga Moopy na faďin Inna! Inna!! .... I miss y....

Bata kai ga k'arasawa ba idonta ya sauka akan Irfan dake tsaye shida Daddy .

Ido ya zubamata ko kyaftawa bayayi, Yayin da Ammi taji numfashinta kamar zai d'auke ganin yaranta baki ďaya.

Tsohuwa ta tashi cike da farin ciki da fara'a "tace I MICIYU kema Yar firit,Wato tin Asibiti da kuka watsar dani kika barni ko? Aminene Zo gareni nayi kewar ku keda Aminu nah.

Amina ta faďa jikin Tsohuwa suka rungume juna tare da sakin kuka .

Amina tace Inna wallahi nayi kewar Abincinki fa sosai.

Tsohuwa tace nima nayi kewar surutunku.

Dady ya'ce" yakamata muyi abunda yakawomu Inna dan allah kubar kukan nan.

Tsohuwa ta'ce" kuzo ku zauna Kazallaha najin zafin in'gaisa daku baya iya jurewa dan hassada, dan yaga shi bukumishi oyoyo ba kamar yanda kuka mun ,Ai dan kunson ban cucekuba ko? Ta faďa idonta nakan Ammi da babu abunda take kallo sai Moopy da itama tinda suka had'a ido ta koma bayan Irfan ta lafe.

Ammi tace Mufeeda zogareni, Ni Ammin kice zogareni yarin yata yar Al'barka.

Kuka Moopy tasa ta'ce" Dan Allah yah irf6an karku bari ta sake karyani, Wallahi nima banson mene yasa na manta da itaba nadaina zuwa TASHA, bansaniba Wallahi ku faďamata.

Kuka Sosai Ammi keyi ta tashi tayo wurin su.

Ido rufe Moopy ta rike Irfan gam tana kuka kamar ta shid'e .

Illahirin jikinshi shikanshi rawa yake, Saboda bayason abunda katab'amai matar shi."

Cikin k'asa da murya "yace Ammi Dan Allah kija baya kaďan.

yafada yana watsamata idanuwanshi da sukayi jawur.

Cak Ammi ta tsaya bata k'arasa ba.

Daddy ya'ce" kowa yakamata ya zauna ."

Ammi ta dawo wurinta ta zauna Irfan yaja Moopy kusa dashi suka zauna tana ta sauke ajiyar zuciya....

Yanajin kamar yashige da ita D'aki ya bata kulawa ta mussamman, Ya lallasheta ya fahimtar da ita komi daya wakana.

Bayan sun zauna Daddy ya fad'amusu komi, SHIMA Irfan ya fad'amusu yanda sukayi da Amina bayan sun dauketa a'matsayin matatta.

Moopy ta gangaro wurin Ammi ta rungumeta Ta'ce" Ammi nah yanzu kin yarda dani a'matsayin Y'ar ki?

Ammi ta rungumeta Ta'ce" kwarai ko ďiyata ina sonki dama cen rud'in zuciyane kiyi hakuri."

Moopy na murmushin jin wani sanyi na ratsamata zuciya! Wai itace yau jikin Mahaifiyar ta kwance ba kwatsa ba kyara balle Hantara, Su Amina ma matsowa sukai suka rungumeta suna share Hawaye.

Tsohuwa sai washe baki take ta kalli Mamy Irfan da batace komi ba.

Rai a'ɓace Tsohuwa" tace ke kuma kinsaki halittu kamar an zanaki kina kallon mutane dai-dai kinkasa cewa komi."

Mamy tai k'asa da murya Tace" Inna nikuwa mizance
Baya ga fatan zaman lafiya da zura'a d'ayyi ba.

Baki Tsohuwa ta washe ta''ce to na yanke tarewar'su nan da wata biyu insha Allah, ke kuma ta nuna Ammi tace kije da diyarki gidanta kuzauna ki kula da ita, Tinda batadawa wanda ya fiki,kimata gyara na mussam man ciki da waje, Waima kinmason kayan gyaran jikin kuwa?.

K'asa Ammi tai da kai allamun halin fulanin ya motsa.

Irfan ya zagayo ta wurin Tsohuwa" ya'ce Dan Allah karkimun haka, Kar kirabani da ita har tsawon wata biyu zan iya rasa raina, Ni ko ba agyarataba inaso Wallahi.

Ido tsohuywa ta gwalo taxes to to D'an Iskan Ango na magana, yace za a'wayi gari aga yayi bindiga muddum ba abashi matarshi ba koda ba a'gyaramai ita ba.

Dariya su kayi Daddy ya'ce" Inna ni da abinda nagani dama abar tarewar ta nan da sati biyu, lokacin yayi dai-dai da samun hutun su Imran, kinga sai suzo ayi hidima dasu...

Tsohuwa ta'ce" bakomi Allah ya kaimu.

Mamy ta'ce" inaga zansanya wata k'awata ta turoman Falmata yar maiduguri ce ,insha Allah zata mata komi da akema Amare, kamin lokacin zakuga yanda zata murje.

Ammi tayi kasa da murya Tace" to Hajiya Allah yak'ara girma.

Murmushin kawai Mamy tayi dan itadai badason ranta za'ace d'anta ya auri yarinyar da tayi ZAMAN TASHA , Amma kuma bazata ja da hukuncin Allah ba .

Daddy ya mike ya'ce" Imran zaizo da kayan lefe sati mai zuwa insha Allah, kai kuma Irfan saika tambayeta abunda take buk'ata nagame da abunda zasuyi.

Mamy ta mike tana tafiyar k'asaita ta musu sallama tsuka tafi.

Tsohuwa tayi tsaki ta'ce" mace yar dukus kamar curin fura sai isar banza, Daga gani bataso kuma sai anyi Tinda ni uwar ubanshi ina so..

Ammi da fuskarta ke cike da fara'a na ganin iyalin ta lokaci guda ta tashi ta'ce" Inna muna godiya bari muwuce".

Tsohuwa ta'ce" kai babu inda zaku sai da daddare yanzu ku zauna muyi fira kana.

Ammi tanajin nawin ta haka suka zauna suna fira.

Har lokacin Sallah yayi suka tashi dan yo Alwallah.

Irfan yaji masifar Dad'i ganin Ammi ta tashi, yayi- wuf yaja hannun Moopy dake tsaye suka fita waje,Mota ya sata ya jata da karfi yabar gidan.....
25/03/2022, 22:32 - Khadeejaht Salisu Fari: ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
ZAMAN TASHA
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
NA UMMY AYSHA
🅿�7️⃣3️⃣&7️⃣4️⃣

""" Tsohuwa ta'ce fad'aman gaskiya nadamar gaskiya kikayi ko ta karya?

Ammi zatai magana sai ga Modibbo yashigo da gudu yana nishi..

Azabure Tsohuwa" tace kai wane irin mahaukaci ne, uban mi nene kuma?

Modibbo ya saki kuka ya'ce" Bala keson kawo maku masifa, Dan naki bude gidan shine yazagi Macid'o.

Tsohuwa" tace garken shanu yaci ubanshi batakaran Macid'o ba, kaje kabud'emishi mahaukaci banza, Ashe kai ka hana sushigo tin d'azu muna zaman jira.

Modibbo ya saci kallon Irfan yaga bashi yake kallo ba, Afusace yasamu kunnan Tsohuwa" ya'ce kwartuwar Irtam ce keson tashigo nan suyi Bad'ala, Ma'ana iskanci, Kwanaki taje gidan shi har yafito ba wando gabana."

Azabure ts6ohuwa ta turo idanuwanta duka tana toshe hanci .

"Ta'ce kai matsa shege zai kasheni da wari, Irfanu ne ya fito ba wanda gaban ka? Kana nufin dan iskane?

Irfan ya ďago kanshi yazubama Modibbo idanuwa yana jiran jin ba asi.

Ido Modibbo ya kyafta sai kuma.

"Yace kika zagi Macid'o bako kunya ko? CIKIN ihu yace jama'a natab'a ganin Irftam ya fito da gudu ba wando, Yarin yar da Bala yakawo tabiyoshi, Amiru shedane gabanshi akayi Wallahi.

Itfan ya tashi ranshi a'bace yayi kan Modibbo.

Dadi da dariya takamashi yayi sauri ya cafko Irfan.

"Yace zonan my Son! kabar Modibbo bashi da cikakiyar lafiya fa."

Daddy yace Ammar jeka bud'e gidan.

Ammar ya fita shikanshi ranshi a'bace yake taya za ayi Modibbo ya watsa Irfan gaban Sirikar shi.

Bud'e gidan yayi Bala yashigo da motar yayi parking.

Su Moopy suka fito su ukku ita da Amina sanye da jar abaya tasha duwatsu sunyi masifar kyau kamar larabawa.

Shikuma Aminu sanye da jar riga da bakin wando .

Ammar ya musu iso ciki suka shiga Moopy na faďin Inna! Inna!! .... I miss y....

Bata kai ga k'arasawa ba idonta ya sauka akan Irfan dake tsaye shida Daddy .

Ido ya zubamata ko kyaftawa bayayi, Yayin da Ammi taji numfashinta kamar zai d'auke ganin yaranta baki ďaya.

Tsohuwa ta tashi cike da farin ciki da fara'a "tace I MICIYU kema Yar firit,Wato tin Asibiti da kuka watsar dani kika barni ko? Aminene Zo gareni nayi kewar ku keda Aminu nah.

Amina ta faďa jikin Tsohuwa suka rungume juna tare da sakin kuka .

Amina tace Inna wallahi nayi kewar Abincinki fa sosai.

Tsohuwa tace nima nayi kewar surutunku.

Dady ya'ce" yakamata muyi abunda yakawomu Inna dan allah kubar kukan nan.
Chapter 30 · 0% Book details