Sashe 5
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsohuwa tasaki baki tana kallon balele daya zubamata idonshi sha anin mahaifiyarsu nabashi mamaki, ko miyasa batamasu fada cikin gida ta iskeshi yana shirinshi tace sufita waje zasuyi sirri kar safara'u taji tinda ba ita taimata nakudarshiba balle tasaki halittu taji sirrinsu ashe abunda xataimai kenan, nan yakada kai tare dafadin innamu kiyi hkr bari intafi aiki kar aita jirana. tayamutsa fuska tare dafaÉ—in to bakaga nayi bakuwaba bakabani kudi insaimata nama kuma wlh gida zani zanyi lalle saikaban kudin.yazaro dubu biyar yabata tare dafaÉ—in gashi innamu aman addu'a. tace bakomi jeka Allah yakiyaye kaidama kake yaro ko yau kamutu ai'baka da zinibi bakaga fuskarkaba kwal irin ta jarirai ai'girman mutum kaganshi da geme amma kai fuska kamar ta jariri jeka nace kaiman tsaye,tace tana zare ido. yajuya yatafi tare faÉ—awa motarshi yana jinjina rikicin tsohuwa tare da mamakin inda tason yar Cara's datamai tsaye arai tin ranar farko daya fara ganinta.
Tsohuwa naganin yawuce ta wangale da dariya tace yar cakwal kece yau?
Yar Cara's tace nice nazo, nace bari inzo inganiki ingaidaki.
Tsohuwa tace kai amma naji daɗi wlh Allah yamaki albarka kice masu rabon wahala kika dakko yau aini dashiga motarki har abada yar banza, rannan kikaman daurin goro nama fasa baki hamsin din danayi niyya naira ashirin zanbaki wlh takwance habar zaninta tare da fiddo naira ashirin garine sauran da akabata kuma ta sanya ahaɓar zananta, tace wannan kudin karkisamasu ido "IRFAN zansaima man-Ƙuli inmai dan-wake aikinsanshi ko?
Hakanan yar caras taji gabanta nafaduwa kamar ta taɓajin sunan ganin zataba kanta wahala tace aa tsohuwa bansanshiba shima nan yake?
Tsohuwa tace aa kenifa nan autana nazo gani gidana na katsina amma duk bala'inki banfaÉ—amaki sunan wajen danike kiman salawaitin talala kisa ashiga arideni ina bacci kinsan yanzu banyarda dakowa sai yan unguwar danike "Sabon gida.
Yar caras tayi dariya sosai tare da fađin kikace bazaki fadamanba gashikuma kinfadaman.
Tsohuwa tasanya kuka tare da fađin Allah yashiga tsakanin nagari da mugu wlh bakinane dake kama dana aku" shegen zuba yawwa aibanfadamaki wajen danikeba, dukda gidana kanashiga kwana yake amma bazaia taɓa ganeshiba takarashe tana dariya tare dacewa yar firit mushiga gidan balele kiga dakin da akaban kamar dakin ƙuliyan gidana.
Yar Cara's tayi dariya tace aa inna wucewa zanyi sai yaushe zakikoma?
Innatace kekika sani wlh kinganni nan ban iya rarrashiba balle in tararrayeki karkije kuma bazan komaba sai gobe.
Yar caras tace to inzo inmaidaki?
"Tsohuwa tace amma inkin yarda babu maganar gudu kuma wlh banyarda kidauki namiji ko É—ayaba dan maza kafurin wari garesu, gasu yan daba kinga rannan da masheki ko makashi kika hadani ko?to gobe nikadai zantafi barima inkira mai lalle taman.
Yar caras tace bakomi inna Allah yakaimu sainazo nagode tajuya. inna tace ke ga kudinki karkitafi kibarni da Allah tamikamata naira Ashirin Yar Cara's tace ngd ta amsa tashige mota tare da kallon ashirin din tajuya kenan. inna tace Dan Allah yar firit inkinje katsina kigaidaman "IRFANU" wlh banmai sallama nagudob Allah yakiyaye. daga cikin motar taÉ—agamata kai tare dafadin shikenan.
"IRFAN sosai rayuwarshi ta kuntata cikin kwana biyunnan ko Abban shi yalura da sauyin É—aya samu, baida aiki sai tinanin kullum da tinanin dayakeyi baida burin daya wuce yasamu wani labari daga yarinyarnan wanda zaisan ta inda zai wulakantata yatozartata a'idon duniya burunshi abunda tamai yamata gaban dubban al-umma dasukaci uban cikin wa'yanda tawatsashi, yana wannan tinanin aka turo kofar dakinshi akashigo mami takaraso ciki hamshakiyar mace mai masifar kyau fara tas gata da murzajjen jiki daka ganta kason ba makawa daga tsatsonta
"IRFAN"yafito tazauna bakin gadon tare da burkito dashi tace my son miyafaru haka?akwae abunda ke damunkane haka ko wani abu kakeso ko wani abu yafaru?
Baison sadda yafashe da kukaba tare dason fara magana amma muryarshi taki fita sai kuka yake yana sauke ajiyar zuciya taita shafa kanshi har sadda ya gaji yadaina tabashi ruwa yasha tace autana miyasameka?
Cikin shagwaba yafara yace Mami wasa zanyi a CHAMA PARK amma ina tsoron abba yahanani shiyasa yakarashe cikin turo baki.
Tayi dariya tare da faÉ—in karka damu insha allayh zansa yabarka kaji autana "kwantar da hankalinka. yadaka tsalle kamar yaro yace sai uwata takaina Allah yabarmake yasakarmata kiss A'hannunta tare da rungumeta yace ngd Ammi tace karka damu auta kwantawarka kamar kaje wasa kagama insha Allah.
Ammi tafita tajamai kofar tare dakarasawa dakin Abba tana shiga ta iskeshi yafito wanka bayan yakimtsa yaci abinci tai zaune tare da buga tagumi, Abba yakataso wajenta tare da fadin mi akai Ammi IRFAN"?ammi tace wlh habibi autanane yake cikin damuwa sosai hadda kukanshi,yanaso yaje wasa yana tsoron kahanashine dan Allah habibi kataimakama yaronnan kabarshi yadinga sakewa da abunda ranshi keso.
Abba yace hmm aidama wlh nason ba banzaba da anganki cikin damuwa nason akan É—ankine kawae, haj amina kin lalata IRFAN kinkoyamai samun duk abunda yakeso yakamata a'matakin ilimin IRFAN ace yana zaune office dinshi amma duk baidamu da wannanba sai wake waken banza da raye raye inama amfani miyakesamu a wakar?
Ammi tace wlh Alh. yana samu sosai inbaka yarda da maganataba katambayi Ammar kaji, ko katabajin duk inyace zayyi abu yace inbashi kuÉ—i ko kai kabashi?dama kawae yakeso kabashi dan haka narokeka da Allah akan kabarshi yayi abunda yakeso Alh ko wane bawa da inda Allah ke ajemai abincinshi kasama harkarshi albarka kawae.
" Abba ya jinjina kai tare dafaÉ—in shikenan Allah yabada sa'a.
Ammi taji daÉ—i sosai tare da rungume Abba tace Allah yabarmankai mijina bari infaramai albishir indawo ko?
Abba taÉ—agamata kai yana murmushi da sauri tafita tafada dakin IRFAN daketa tinanin yar caras sai safa da marwa yake danshi harga Allah dan Ammi takyaleshi yafadamata saboda wasa, amma bakin cikin abunda tamai ke cinshi yace waini yar ZAMAN TASHA zata wulakanta;AMMI taturo kofar tashigo taganshi tsaye tajawo hannunshi tare dafaÉ—in to sai asamu natsuwa anbarka kaje kaitayi amma dan Allah kakula da kanka dan Allah karkaje kajawoman abun fada, afara zagina ace ni nagoyi da bayanka dan haka nafadama kakula dakanka Allah yabamu alkhairi,"yace kai first love nagode Allah yabarmake yakaramaki lfy da tswon kwana tsayama kiga nan yafara rairamata wata waka mai maseefar dadi da akecewa.
WAYA KAMATA NASO WAZAN NUNAWA KAUNA
NAH. SAI AMMI NAH💃CIKIN MATA WAZANBA FANSAR RAINA. SAI AMMI NAH,, 💃 ATINANI KAF BA TAMMAR AMMI NAH.
Sosai yake zagaye Ammi yana tafa hannuwa yana mata waka itama bakaramin daÉ—i tajiba tatashi tana É—an zagayeshi tana É—an rausayawa, tare suka sanya dariya tace bari intafi dakin abbanku karyaji shuru Allah yamaka albarka yace amin ammy nagode.
Yana zama bisa kujera yaji wayarshi na ring yana dubawa yaga bala driver yadauka tare dafaÉ—in ya akai?
Cikin rawar murya bala yafara fadin yallabai nasamo wani abu game da yarinyar nan wlh.
What........🖊�
25/03/2022, 22:12 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
Ummy aysha
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸
🅿ï¸?1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
E.O.R
"Bala yace wlh kau yallabai ba karya nikemaba yarinyar nan ruwa biyu ce, a'bunda nakasa fahimta anan shine duk intabar tasha sai inga taje wani lalataccen gida, data shiga zakaga tasanyo kaya masu kyau tahaye motar tatafi goruba road yawwa yallabai wlh suna opposite da gidanka kuma ina da tabbacin cen take kwana dan tin ranar damukayi magana dakai ko bacci banayi inabiye da lamarin yal banzar yarinyar nan, in zatai ZAMAN TASHA ta zatace sunan ta yar Cara's,amma mai gadinta nayi magana dashi nacemai inason ganin yar Caras yaceman basuda yar Caras, "mai gidan Moopy akecemata kuma......
Cikin sauri "Irfan yace innafahimceka wannan babban gidan natane kai ina yar ZAMAN TASHA zatai wannan gidan baxai yiyuba, abu nabiyu a'rayuwata bayan iyayena banda wadda nikeso sai boyayyar mawakiyar nan Moopy, zan iya komi domin ganinta zan iya bada komi nawa domin samun muyi magana da ita zan hakura da komi akan a'tabata amma wlh wannan yarinyar data dauki sunan masoyiyata tasa sai naci ubanta, sai natabbatar mata dacewa ba yar "ZAMAN TASHA data isa tayi amfani da wannan sunan mai daraja;laifinta yazama biyu a'wurina, katabbatar nan ne inda take kwana,
? wannan yarinyar ina tinanin yar kidnapped ce baijira cewar bala ba yadatse kiran.
"Yar Caras cikin lokaci tayi sawu biyu, zuwa biyu da rabi tadawo katsina ta sauke fasinjojin data dakko taba Big key dinshi tahaye machine, kamar kullum koda ta isa gida bakowa sai Ammi nata faman tusama cikinta garin rogo cikin tausayawa dajin takaicin tsattsauran ra'ayin mahaifiyarta taimata sannu da gida amma ko kallonta bataiba, saima hannu data mikama yar caras tabata dubu biyar da dari biyu.tace kitabbatarman na halak ne cewar Ammi. "yar carays tashare hawayenta tare da faÉ—in wlh tallahi abunda nasamo kenan sai myai danaxuba kuma na jigilane bako sisina .
Ammi tace to tashi kifita kibar gidannan amfaninki yakare."yar caras tace Ammi kitaimakaman yau É—aya inkwana gidannan hakanan zuciyata takasa amincewa da kwanan gidana, dan Allah Ammi kibarni inkwana cikin Ahlina. Ammi tadaka mata tsawa tare dafaÉ—in baki isaba wlh, inkwana dake Allah yakiyaye koki fita ko inmaki dan banzan duka wlh da muciya, gantalalla kawai mai zubar da mutuncinta na ya mace.
Cikin kuka "yar Cara's tace Ammi koma miyafaru da rayuwata kece sila, dakin aje son duniya munrungumi abunda Allah yabamu da abunda kike gudun yafaru da baifaruba, amma Ammi tin ina shekara shidda kika É—auki ragama ku kika É—ora man, ina zansanya raina? yakikeso inkasance niba mazinaciyaba ba, yar garkuwa da mutane ba, bayar mafiyaba, amma kikeman haka anya Ammi ke kika haifeni kuwa ?
"Ammi tataso cikin fusata yar "Cara's bata ankaraba saijin saukar itatuwa tayi kota ina ammi nata kaimata duka da icce duk yanda taso ta kauce amma ina saida ammi tariketa sosai take kuka tana hadata da Allah akan tarabu da ita zatabar gidan yanzu ba a'njimaba, amma Ammi tashareta tasake daga iccen nan sosai tasakarmata shi ahannu hagu wata uwar kara yar Cara's tasanya tare da silalewa kasa sumamma. cikin bacin rai Ammi tace wlh tsaf zankasheki a'yanda natsaneki babu abunda ban iyamaki, kuma dan ubanki babu abunda zanmaki kingaji kitashi kitai kiban waje karuwar banza karuwar wofi, ni jamila za ace na haifi mawakiya kije kina yage baki cikin mutane kina iskanci to nasha gayamaki babu ni babu ke wanda yadaure maki gindin cen shima yanacen walakiri nacimai uwa tinda dasa hannunshi yar iska kawae tawuce daki puuu.
***********