Sashe 27
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhamdulillah Irfan ya'ce" tare da cewa ba komi Daddy na yafemaka, ba komi Allah ya tsare gaba, itama na yafemata duk abinda tayi da igiyar aurena dake kanta, tinda cikin rashin sani tayi.
Daddy yace Masha Allah nagode my Son, ya juya ga Moopy yaga kuka take ba k'ak'k'autawa fuskarta tayi jawur, Daddy ya'ce" subhanallahi Mufeeda bakison d'an uwan nakine?.
Moopy tai shuru taya zata iya kallon tsabagin idon mutumin da ya tallafi rayuwar ta, ya in ganta ta, tace batason D'an shi.
Idon Irfan kamar ya fad'o dan a'tsorace yake da tace wani abu, bai son sadda yace Daddy dama soyayya ce tsakanin mu, yanzu ma fira mukazo nida Ammar ko Ammar?
Ammar yayi Murmushi Tsohuwa ta'ce"kai Irfanu mikace.?
Irfan ya kyafta mata ido alamar roko, Tsohuwa ta kauda kai dan itama tana maseefar son AURAN nan na yar cakwal.
Daddy yace Moopy kin amince? Dan bazan maki dole ba yanzun nan sai ya sakeki?
Moopy ta fashe da kuka tare da tashi ta shige d'aki ta rufe.
Dariya tsohuwa ta saki tace yar kwal ub, ashe akwai masu irin al:kunyar mu tada, ai'mu alokacinmu da mace tayi haka to ta amince ne.
Dariya Daddy yayi yace masha Allah, Allah yabada ZAMAN lafiya.
Irfan yace Ameen Daddy mungode Allah ya k'ara maku girma, bari muje musiyo Kaji mudawo sai kutafi dan kar a'barta ita kad'ai ko?
Baki daddy yasaki tsohuwa kam salati ta saki tace shege sai ya nunama duniya ya fara tsayuwa ba asheme yake ba,daga magana kamar jira kake sai murna zaka an'gwance? Shiyasa nike cema ubanku ya aurar daku tin kamin kujawo mana magana,amma sunk'iya to kaji da kunnan ka , sai ka d'auki mataki.
Irfan ya sakarmata harara dan baiso hakaba yaso,yau yakwana da matarshi,.
Daddy yace irfan banyanzu zata tare ba sa nan da wata daya zuwa lokacin yakamata ku fahimci juna sosai, Tsohuwa tashi mutafi in ajeki in wuce gida.
Tsohuwa tace Wallahi bazan tai ko inaba sai tare da yarin yar ,haka kawai ya hak'e mata cikin dare murasa yazamuyi.
IRFAN bai ko kallesu ba yafaÉ—a É—akin da Moopy tashiga ya maida y rufe harda sanya key.
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: ZAMAN TASHA 💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
🅿ï¸?5ï¸âƒ£8ï¸âƒ£&5ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
💘💘💘💘💘💘💘
"""Salati Tsohuwa ta sanya tare da rike hab'a.
"Tace yanzu wannan yaron da yashige ciki mi yak'e nufine yaro?" ta'ce da Daddy daya sunkuyar da kanshi yana jaddada tsaurin ido na Irfan, ashe dama haka yake"
Daddy ya mike tsaye yace am Inna ai nason zai fito dan kawai yaja kita fad'ane shiyasa! ni bari in wuce.
"Ba gidan uban da zani har sai sunbude sunfito, kai tafi kabamu wuri da wata rigar banzarka iya gwiwa kamar brazia! cewar Tsohuwa"
Saurin sunkuyar da kai Daddy yayi ya fita yabar gidan, Ammar ma yabi bayanshi suka fita .
Daga Tsohuwa sai su Amina aka bari.
"Tsohuwa tace kai kumatso nan inji suwaye ku! kunwani makale akan kujera kamar.mata da miji, ai yanzu kun isa a'rabamaku muhalli amma saboda kidahumar uwa kuka samu ta ko yamaku zama wuri d'aya, naga wannan namijin har lumshe ido yake kai zonan mikake nufi da haka?
"Su Amina sukayi murmushi suka dawo wajanta"tace suwaye ku?
"Mu k'annan Adda Moopy ne".
"Wai kuna nufin yar cakwal"?
"Eh ita" cewar Amina.
"Tsohuwa tace amma yanaga sunfi kama da namijin ! Ke macen daga kasan hancinki ya bud'e kamar tattasai."
Sosai auyke dariya suka zauna sukabata labarinsu, sai ta fara kuka tare da tashi tace wallahi bazan kwana da kuba,ashe da fatalwa nike magana,ubanwa yace su Irfanu su dawo dake duniya bayan kin sheka, shege makilbaci waishi lukuta?..
Sosai Amina ke dariya harda rike ciki Aminu na ta yata"tace kai Inna wai lukuta".
*************************
IRFAN na shiga cikin d'akin ya danna key! A'samana katifa ya hangota kwance tana ta kuka .
Ko kadan baiji daÄi ba, ya k'arasa wajenta cikin k'asaita ya zauna gefen katifar tare da d'aure fuska..
""Cikin sassanyar muryarshi ma'aboci sanyi da narkar da zuciya mai sauraro "yqce kiyi Hakuri kibi umarnin Mahaifinki abun soyuwa a'gareki! kamar yanda zanyi Hakuri inbi umarnin iyayena, nida ke ba mai son kowa, hasalima fad'ane a'tsakanin mu, kuma nazo nabaki hakuri dan sauke hakkin ki dake a'kaina,daga baya nafita harkarki ba abunda yashafeni da lamarinki, sai dai in rako d'an uwa gidanki ba abinda yashafeni dake.
Dalilin da yasa kikaji nacema mahaifina soyayya ke tsakanin mu ba komi bane dan in sashi farin ciki,amma gaskiya yanda bakyasona nima bawai sonki nikeba, dan haka Hakuri zakiyi kawai muyima iyayenmu biyayya, ya fada yana kara tsuke fuska. Azuciyarshi kam kamar ya d'auketa ya goya dan dai bayason ta rainashi ne.
Ido Moopy ta dago tare da tashi tsaye ta dawo saitin da yake ta zauna.
Jajayen idanuwanta ta zubamai .
"Tace taya za ai inyi zaman auran da mutumin da yafi kowa tsanata aduniya?nima na tsaneshi.
Taya zan iya yimaka biyayya bayan banasonka.?
Taya zan iya zama inuwa d'aya da azzalumin mutum irin ka.
Awajema ka karyani ka mareni, inaga a'gidan ka! danmi Baba zaiman haka" tafashe da kuka sosai ".
Cikin kukan ta sake d'ago kai ta kalleshi tace na rokeke da Allah ka sakeni batare da sanin kowa ba, kuma namaka alkawarin babu wanda zai gane. "Wallahi na tsaneka bana sonka."
"Ido IRFAN ya rintse da k'arfi! take duk wata jijiyar dake kan goshinshi ta mike sanbal." cikin karaji yace sai mi! ko baki fad'aba nasan kin tsaneni, nason kinjuma bakyasona kamar yanda ban sonki bana k'aunar ki.
" Moopy ta'ce To in har dagaske kake ka sakeni ."
"Irfan yace Bazan sakeki ba,saboda ni ba jahili bane, da zan sab'a umarnin iyayena."
"Cikin kuka Moopy tace in kai ba jahili bane kenan Maye ne dahar zaka iya nacewa akan abunda baya kaunarka, baya muradin kasancewa dakai.
" Afusace Irfan yayi kanta yana Wallahi tallahi sai na nunamaki ni Maye ne yanzu!! da karfin tsiya ya kamota ya sanya k'arfi ya keta rigarta daga sama har k'asa, ko-kowa suka fara amma ina k'arfi namiji dana mace ba d'aya ba.
Da karfi yasa hannu ya b'alle karfen bra din dake jikinta.
Ihu Moopy ta kurma ganin yanda yayi ido hudu da cikakkun breast d'inta yatsaya yq zuramasu ido, da karfin bala'i tayo kanshi ta rukunkumeshi shikuma ya kauce tare da sanya hannu ya kashe hasken Äakin take dakin yayi duhu da karfi ya sunkuceta yayi kan katifa da ita, hannunshi Dad'e da bakin ta.....âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
6ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*Natsuwa ta mussaman ta saukar man har banson sadda wakar ta kareba, saida naga innya na share hawayen fuskarta tana fadin.
* Wallahi wakar yarin yar nan saita tinoman soyayya damukai da kakanka Abdul Maleek Darma..
Na kalleta nace" Hmm tashi ki dakkoman in wuce."
Tana tashi akafara fad'in number wayar da za a'iya samun wakokin ki dakuma shagon da suke siyarwa .
Banson sadda na fiddo wayataba na kofesu da sauri,samun zuciyata nai fess dakuma farinciki marar musultuwa, da bansan na miye ba.
Ko tsayawa karb'ar sakon Inna banba nayi gaba abina,
Waya na dayuka nakira number wayar cikin ikon Allah aka fad'aman inda zansamu! haka na karasa Daddy nata kirana ban D'aukaba naje nasiyo guda goma nadawo na wuce gida.
Atakaice dai bayan komawata da wata biyu nakasa abun arziki kullum cikin sauraran muryarki nike mai sani nishadi.
Halin dana fada wanda ni kaina bansan na miye ba yasani b'ata shekara d'aya data rageman abanza,abunda bantabayi ba Arayuwata, ace na fadi a'jarabawa, ko a'jikina bandamuba saima samun kaina danai da son raira wakar dakikeyi nima ina canzata ina yinta dai-dai da taki, dakyal Allah yataimakan na haye wata shekara Daddy yabudemun Asibitin bana zuwa sai Ammar shikad'aine yake zuwa, in anyi sa'a a' wata d'aya naje so d'aya ko biyu to a'mun murna, dan studio na bude na kece raini,zansai wakar ki nikuma in juyata,kana in hauta .
Haka nakoma mawakin k'arfi da yaji, har yaro nayi mai suna Basho shike kawoman duk wani sabon Album dinki dazai fito,daga baya nafahimci nafada tsantsar soyayyarki mai girma, bazan iya bacciba har sai na saurari muryarki, gashi duk wanda zanma maganarki zaiceman baison wacece keba kuma bai son garin da kike ba,
Aranar da Allah ya had'ani dake moyooy sosai nashiga tashin hankalin daya hanani bacci som, ba abunda ki kaiman ya dameni ba, a'a duk sadda zan auna sautin muryar moyopy da irin yanda zata kasance duk sadda zanganta kece ke fad'oman arai, kuma a'matsayin dana ganki nason bazaki tab'a kasancewa Moopy ba, shiyasa naimaki abinda naimaki dan yakiceki daga wannan ma auni danike aunaki na masoyiyata, bantab'a sanin reshe zai juya da mujiyaba Wallahi, ina asonki Mufeeda tin ban'sonki ba,ki daure kisoni koda kwatan kwacin son da nike mikine, Allah shedane, Ammar ma shedane akan son da nike miki, na rokeki da Allah kibari komi ya wuce, kibi umarnin mahaifinki Mufeeda, duk wata rigima ayanzu ba tamuvace tinda kinga yanda Allah yatsaramana lamarin mu kisoni kamar yanda nike sonki mugina sabuwar Rayuwa data dace.....
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 6ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
💘💘💘💘💘💘
*************************
�""Sosai take k'ok'arin kwace kanta amma hakan ya gagareta,ga hannunshi yasa ya matsemata baki, ba damar yin ihu.
IRFAN tin yana d'aukar aui kamar wasa har yafara fita hayyacinshi, jikinshi ya saki sosai fatanshi yakai inda yakeso, agarin ko koyin nasu hannunshi ya tab'o danshi ta k'asan mararta, ko ba a'fad'amai ba yasan period take, sakinta yayi hade da zamewa k'asa ya kwanta yayi ruf da ciki, dan sosai mararshi ta rikemai.
Ganin ya saketa dan kanshi yasa Moopy yimishi tsaki cikin kuka tace ban yafemakaba Wallahi, ka ketaman mutunci, da so kayi ka zalinceni ko?to Allah ya fika, miyasa kake amfani da k'arfinka na d'a Namiji kana cutaman? taya zanyi in soka koda mazan duniya sun k'are! ka kasance Azzalumin samarin duk duniya a idona, ya zama wajibi in tunkari mahaifinka da maganar ya janye aurena dakai,yasa ka sakeni ko kaso ko kak'i, saboda ni zan cutu ba kaiba, baka Aureni ba ka takurani inaga ka Aureni, kaganni a'kason mulkinka ai sai dai a kwashi gawata?