Sashe 7
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
IRFAN"zaune bakin titi saman motarshi bayan sallah isha'i da- dai kofar gidanshi na goruba road yanata kallon buzun dakema yar CARA'S gadi har zuwa tara na dare yaga buzun yatashi yamatsa gefe yana rura garwashin wuta, cikin jin daɗi yasaka maks dinshi da bakin glass dinshi kayan jikinshi har sharar kasa suke saboda yawon dasukaimai, a'hankali ya tsallaka titin tare dabin tabayan buzun yasaɗaɗa ta cikin get din yashige gidan, baiwani sha wahalar gane hanyar palon ba dan duk girman gidan part dayane, da sauri yatura kofar palon yashige tare damaidawa yasanya key yalafe bayan labule, ganin shuru babu wanda yafito yasashi haurawa saman benen ɗakin wow yafurta tare dafaɗin "Gantalallah" ko ina ɗakinta yake? kamar wasa yafarajin ana waya kasa kasa dasauri ya lafe bakin kofar nan yafarajin yar Cara's na waya da larabci sosai take magana da larabci ko kalma daya baijiba daga abunda take fadi, yana nan tsaye yaji an aje wayar tare da bude kyaure anshiga anrufe, da sauri yafaɗa ɗakin tare da laɓewa ga labulen ɗakin yana tsaye yaga tafito sai nishi take .
Yazaro ido ganinta daga ita sai wata yar ficikar riga ga hannunta daure kamar tasamu matsala yasaki hamdala tare da fitowa daga bakin labulan yayi tsaye kyam akanta.
Cikin furgici ganin katon gardi yasha bakaken kaya daga sama har kasa tace innalillahi wa inna ilaihi raji un malam lfy?Yace sunan IRFAN KHABIR HAIFAN tare dafaÉ—in nazone kawae dan inketamaki mutuncinki, na ya mace inrabaki da izzar dakike takama da ita innunamaki waye ni duk da banda tabbacin kamulallace ke sabida ZAMAN TASHA dakikeyi, a'yau zanrama kalar wulakancin dakikaman kana in'ketaki intafiyat bayan natabbatar namaki filla fillah yakarashe yana dauketa da wani mahaukacin mari .
" Sosai marin yashigeta amma Taki kuka tacije, tare dafaÉ—in miyasa zaka shigiman cikin daki ina rokonka da Allah kafita kamin kajazaman bala'i wani yaganka.
Yace ok saboda kinsaba kenan ko?
Tace eh ai'koda nasaba bana harka da irinku kazamin baza kazamin wofi mahaukaci dabba, in'bakai dabba bane taya za ai kayi wannan shigar kazo wurina danmi kaki shigowa da rana sai yanzu wannan ke tabbatar man dakai wawane matsoraci.
Cikin bakin ciki yasake fisgota da mahaukacin karfi yashakemata wuya sosai tare dayin majjajawa da ita yawani bugata kasa ji kake bass hannunta yasake karyewa. wani mahaukacin ihu tasaki tare dafaÉ—in IRFAN kasake karyani shikenan IRFAN abunda take ta nanatawa kenan zuwa cen kuma tayi tsit taja wata ajiyar zuciya da mahaukacin karfi jikinta yasaki baki daya.
IRFAN" yace banza yar ZAMAN TASHA nizaki fadama magana kingama iskancin ki tashi wato duk cikin shirin TASHANCINE zaki zube hadda ɗaure maki hannu ko? koki tashi ko in dakko barkono wlh inhuramaki cikin hanci...jinshiru bata motsaba yabude fridge dinta yaga ba ruwa sai lemo shima rabi yayi kankara baijira komi ba ya ɓalle marfin yacigaba da kwararamata, still bata motsaba baisom sadda yajefar da kwalbar ba yakaraso wajenta tare dafaɗin ke tashi kiban hakuri infita harkarki kinji? yafada yana bubbuga kumatunta yaɗago hannunta kenan daniyyar yamikar da ita tsaye yaji hannun yaraf akasa, tabbacin karyayyene kenan. wani irin zaro ido yayi waje tare dafaɗin innalillahi nanhiga ukku na, ke yar TASHA dama karayar gaske ne ajikinki? take jikinshi yadauki rawa yin duniya duk a'binda yasan anama mutum numfashinshi yadawo yayi yayi amma abun yaci tira, sosai tsoro yacika zuciyarshi yatashi tare da fita falon yanason ya silale amma yana zuwa wajen get yaga maigadi nata kai komo, haka IRFAN yayta tsayuwa saida gari yakusa wayewa kana mai gadi yashiga toilet yabude kofar yafita jikinshi nata rawa yayi saurin fadawa motarshi daya barta waje tafigeta aguje sai gidansu.
Bayan mai gadi yafito toilet yaga karamar kofarsu a wangale bayan yason yarufeta cikin sauri yafita amma baiga kowaba, haka yadawo yana faÉ—in Allah kashiga tsakanin nagari da mugu. har gari yawaye baisamu natsuwaba yacire wayarshi tare dakiran no fahad amma shuru bata shiga.
IRFAN" tinda yakoma gida yakasa zaune yakasa tsaye waishine yau yayi kisan kai? tamutu ko bata mutuba? innalillahi wa inna ilaihi raji un miyasa yake dawata irin bakar zuciya dake hanashi control din kashi, maimakwon yayi hkr da abunda tamai gashi yaje yayi kisan kai, yanxu wane irin hukunci za ayankemai sosai yake zirga zirga ko sallah sama sama yayita yazauna yana nazarin taya za'ayi yason tana da rai kobata darai,wani tinani yafadomai cikin sauri yadauki jikkarshi ta aiki, yahalhada komi dazai bukata yatada motarshi ko wanka baiba sai gidan Yar caras yana zuwa yasaki hon "mai gadi yayanko da gudu tare dafaÉ—in shikenan ma ga fahad din, ganin haka IRFAN yasauke glass din motarshi tare dafaÉ—in barka da aiki baba. mai gidan takiranine zan dubamata hannunta daya karye batajin dadi taceman.
Mai gadi yace to to bamatsala a'fito lfy.
IRFAN yasa hancin motarshi cikin gidan yana godema Allah dabai fahimci ƙarya yakeba, "bibiyu yake hawan matattakalar har ya isa ɗakinta yanda yabarta haka ya isketa saima gani dayayi kamar ta kunbura dasauri yakarasa wajenta tare da warware wancen bandejin nan yaga hannunta na reto fata kawae tarikeshi, yayi saurin fara aikinshi cikin sauri sauri yake dubamata hannunta kamin wani lokaci yayi mata kyakyau
wan dauri hannun yayi tsaf ko allura baimataba saboda ba a'hayyacinta takeba, babban tashin hankalinshi dataki falfaɗowa, yana tashi kawae ya sabeta yajefa amotarshi yayima baba sallama ya ficce, saida ya tabbatar baba maigadi yarufe gidan kana yadawo baya yayi hon gidanshi "mai gadinshi na budewa yasakarmai harara tare da shiga da motar yamikomai dubu daya yace kasamo tea bakin hanya kasha, inka fita kasama gidan key inka dawo sai ka buɗe. maigadi ya washe bakinshi yace a'inason dole kaji tausaina yallabai wannan uwar shaka dakaiman dole kaban nasayen kayan daɗi bari inje. yaruga yafita yarufe gidan irfan naganin haka yayi wuff ya sabeta yashige da ita palonshi tare datura bedroom dinshi yakwantar da ita yaxauna fara tinanin yazayayi, kodai yakira Ammar yaji yazasuyi, yaɗakko waya kenan zaikirashi yaji wayarshi na ring yadaga tare dafaɗin ya akai matsalatu?daga cikin wayar tsohuwa tace nikakecema haka ko? to uwarka kakecema matsala, wannan yar guntuwar mai jan kunne itace matsala,yawwa irufanu ɗan arziki dama kiranka nai kaban shawara wata yarinyace tace zata maidoni gida yau daga gidan kawunku nace bari inkiraka inji inshiga motar ko kar inshiga?....🖊�
25/03/2022, 22:13 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🅿ï¸?1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
"Irfan yace wlh karki tsaya kiyi maza kitaso yanzu, koda taxo ta iske bakyanan kingane ko? dan son banzarki zaisanya wata rana ayi gaba dake duk da kin tsufa namanki ba wani dadi zaiba.
Tsohuwa tasa kuka tare dafadin Allah ya isa daka tsoratani, kuma nafasa dawowa sai wani lokacin takashe wayarta.
Irfan yasauke wayarshi, tare da sauke tagwayen ajiyar zuciya yace gaskiya kwara inbarta nan basai kowa yajiba, inkula da ita tinda ni nasake karyata, banason inmutu da hakkin kowa, duk da yar ZAMAN TASHA ce zandaure inkula da ita,saidai babbar matsala taya zansamu infahimci araye take ko amace, babban tashin hankalinshi kumburin dayaga tanayi.
Dasauri yadauki yayarshi yafara kiran wani abokinshi yana dauka yace abokina please in mutum yayi doguwar suma taya za ayi afalfado dashi?
Banji mi akefafamaiba naga yanata kada kai kamar kadangare.
Da sauri yasauke wayar tare dafadin anya kuwa zan iya? to bari dai insanya glass kana.
Dasauri yadawo wurinta tare da wage bakinta baki daya yatausa kyakyawan halshenshi cikin bakinta, ahankali yadinga saukemata kyakyawar iska daga bakinta yanayi yana danna kirjinta, ahankali ahankali yakusa awa harya fara kwalla dan sosai yakejin bacin rai wai shine ke taimakama yar TASHA, ga bakinshi tsafta tacce cikin bakin yar tasha dasauri yazare halshenshi tare dakaimata mari yace uban kowa yasanya nima nasa.
Marin dayayimata yasata sauke ajiyar zuciya tare da
Kokarin bude idonta dasukai jajir tabudesu fess akanshi.
Yadaure fuska tare da fadin inkika sake kallona sainasanya allura na tsiyayemaki ido banza kawae.
Cikin muryar dake nuni da sosai takejin jikinta tace dan Allah katashi katafi, abundama kaman kadai ngd nabarka da Allah.
Cikin mamaki yake kallonta yace aike daganin wani ahlinki har abada, ko wannan gidan yayi maki kama da gidan iyayenki ko ince gidan dakike karuwanci?
Sosai tabi dakin da kallo, hankalinta yatashi ,tace miyasa kasatoni?
Yace saboda inason inkoyamaki hankali da mutunta nagaba dake, daga karshe kuma in datsi abubuwan danike bukata daga gareki, in karyamaki kafafuwanki in yardake bakin hanya inkama gabana.
Batason sadda tayi murmushiba dan tason karyar banzace.
Cikin bacin rai ganin ko ajikinta yace au bama zaki fara kuka kina ban hkr ba kenan, saboda ke kan kwakwa gareki ko?
Ahankali tace ka isheni da surutu, inaso inmike zanshiga toilet ne gaya kaman daurin keta bana iya tashi,
Afusace yace aukina nufin hannuna mai.albarka zansanya indaukeki kazamar banza, shaddar kasuwa dake, uban duk dayajawo kazantarshi yajuye akanki to kindade bakiyi duk ubanda zakiyi a'nanba.
Itama afusace tace wayasa kadakkoni? wayasa kasamo wanda yaman wannan daurin zalinci kason yanda nikeji kuwa, "saikuma ta sassauto tace Irfan dan Allah kataimaka kamikar dani wlh inaso inshigane.
Cikin bakin cikin yanda takemai magana, yace bazan kaikiba, kin dade bakiyoshi ananba.
Afusace tace haka kace ko ?
Yace eh nace, akwae ubanda zakiyine.
Jin yazagi mahaifinta afusace tasanya dogayen kafafuwanta ta sarkafoshi da karfin bala.i babu inda tai parking dinshi sai tsakankanun cinyoyinta ta runtse idonta da karfi tasakomai fitsari mai dan karan yawa.
Sosai yakeso yakwace kanshi amma yakasa ga tsoro yacikamai zuciya yafara tinanin ko aljannu gareta jin abu mai maseefar Äumu nashigarmai jiki yasashi yin wata mahaukaciya gilgiza cikin zaro ido yace kutttttttttttt🖊ï¸?
25/03/2022, 22:15 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
UMMY AYSHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🅿ï¸?1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
"Taɓdijan!Aiko yau sai nasake karya ki dan ubanki, tunda baki da hankali nizakiyima fitsari ajikina?
YAR Cara's ta lumshe idonta! tare da faÄin kaman duk abunda ka keso, zuwa yanzu yakamata kafahimci banaso a'nazagarman mahaifi, fitsari kuma namaka, saboda nace katayar dani kakiya, wlh yau koda kashi nikeji zanmakashi ajiki kuma babu abunda zanji.
Cikin bacin rai "Irfan yace aiko wlh tallahi damafi girman kuskuran dazakiyi arayuwarki kenan banza kazama, inba iskanciba saiki bataman jiki, jifa a'bunda kikaman?
Tace so what! ko abunda yafi haka zanmaka Irfan, saboda har Äakina kashiga kasatoni kai ga tsohon kwarto, inka isa kabar duk wani izza da isar dakake takama da ita saina warke, saimu dasa daga inda muka tsaya.
Irfan yace nikikecema kwarto?