Sashe 28
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai kalamanta ke shawagi a'kwalwar Irfan, ya tsaya ya auna shin miyene yamata data kemai wanna zazzafar kiyayya, dama ita haka take kenan!ta iya zurfafa kiyayya koda ka k'askantar da kanka kabata Hakuri, in hakane miye ribar hakurin da yabata acikin mutane, rai ab'ace ya mike tsaye had'i da k'arasawa wajenta! kamo hannuwanta yayi ya zaunar da ita akan katifa, shikuma ya zauna a'kasa, yana fuskan tar ta.
"Duka hannayenshi yahad'a wuri guda ya fara rokonta cikin karayar zuciya, idonshi jawur.
"Yace bansan soba ban son mi ake nufi da so ba, ta kalamai nafahimci soyayya .
Mufeeda a'yau d'aya inaso ki dago kanki ki kalleni muyi magana ta fahimta,yakamata duk wata gaba mukawo karshe ta a'yau din nan , mufuskanci Rayuwa da zamufara! Zan miki magana wata Allah ki yarda wala Allah kuma ki karyata.
*Mu biyu iyayenmu suka haifa nida d'an uwana, nayi ilimi mai zurfi na karanci likitanci ta fanni gyaran kashi da matsalar kashi,a'shemarata ta karshe da zangama karatuna nazo gidan kakata data zameman uwa kuma uba, dan acen muke rayuwa nida a'mmata D'an uwana A'bokina.
*Tsohuwa tana da maseefar son jin ta saurari Radio.!
Wata rana nashigo gidan dan yimata Sallamah dan inaso in koma school! dan gidanmu zan wuce in yi bankwana karfe shabiyu jirginmu zai tashi.
Na iske ta tana saurara Radio ta shagala har kad'a kafarta take alamun shauki.
Naje gabanta ta furgita tasaki ihu wai tasanya mawakiyar dake raira wakarce ta fito daga cikin Radio.
Bancemata komiba!" nace zan wuce gida yau, cikin dare jirginmu zaitashi.
"Tace to in tsaya tagama jin wakar saita dakkoman dambun naman dataman ,da kilishi data siyomun,in tafi dashi.
Nayi zaune bance mata komi ba nayi shuru.
A'hankali wakar nan ta fara Ratsamun zuciya, tana zagaye kowata gaba da jijiya ta jikina.
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: Zaman TASHA
💘💘💘💘💘
🅿ï¸?6ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
"""Sosai Moopy ke kuka kamar ta shid'e, jin maganar shi .
Kyawawan idanuwanta ta d'ago ta zubamai, sosai take kallon shi abunda bata tab'ayiba k'urama abu ido.
Irfan ma ido ya zubamata tare da ai'kamata da wasu sakwanni masu wuyar fassarawa..
Moopy tace a'wannan karan ta haka ka biyo mun?
Bafa ni kake soba! Moopy mawakiya ka keso.
Nikuma gani a'gabanka amatsayin yar ZAMAN TASHA,
Som baka dace da niba, a'matsayina na Yar ZAMAN TASHA Irfan, ka tashi ka ficceman daga d'aki kuma na yafema Wallahi, na yafemaka, ta fada da karfi cikin kuka.
Irfan ma kukan ya samata had'e da rungumeta.
" ya'ce shikenan-shikenan shuru a'binki kinji .insha Allah bazan matsamikiba a'wannan karan,kana bazan kasance mai son kai naba Moopy, kodan ki daina kallona a'matsayin Azzalumin da kika saba kallona zan barki kamar yanda kika zab'a, amma yazakiyi da mahaifina? Dan baitaɓa ceman inyi banba Moopy, a'wan'nan karan ma bazan faraba Insha Allah,amma nabaki dama kisameshi da maganar in sakeki nikuma zan sakeki Insha Allah kinji ,ya fada yana shafa kumatunta hade dayimata murmushin da yafi kuka ciwo,yatashi yana layi kamar mashayi yafita..
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 🅿ï¸?6ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘
BAYAN SATI BIYU::
"Irfan na kwance gidan Tsohuwa yana kallon photon da yakema Moopy duk sadda zaije gidanta batare data saniba,
Cikin kuka yana dafe da kirjinshi
*yace nayi Alkawarin ko mutuwa zanyi bazan sake zuwa gidan kiba da yardar Allah, tinda kika daukeni Azzalumi maketaci, bayan son da nikemaki yasani kishin kasancewa da kowace mace saike, a'rashin sani namiki abunda bantaba tinanin ke ceba, banga abun zurfafa k'iyayya ba anan,tinda na durkusa na baki hakuri, tari yafara ba kakkautawa dakyal ya tsaya mai .
Wayarshi tayi ring ya zarota hade da d'auka ya kanga a'kunne.
"Tsohuwa tace Halo."
Cikin shak'k'k'ar muryarshi
" yace ina jinki."
Tsohuwa tace Irfanu ina kashigene kamar ba Ango ba?
Tari yake sosai ba k'ak'k'autawa cikin fitar hayyaci yace bana gari ne.
Kuka tsohuwa tasa tace miyasamekane?baka da lafiya Irfanu? Dan allah karka mutu ga matar kanan itama kullum haka take bata um bata um um,ga k'annanta suma duk basujin Dad'i, dan Allah Irfanu miyasameka?
Kuka ya kwacema Irfan yace karki damu Tsohuwa! Damuwar mi zatayi, tace bata sona bata k'aunata, akan abund namata cikin rashin sani, ta zabi inyi nisa da ita bata kaunar ganina,nikuma na amincemata saboda ta daina man kallon Azzalumin da takeman, banda tabbacin tsawan rayuwa a'halin da nike ciki yanzu Tsohuwa, amma na rokeki da Allah koda bayan raina ki rike Moopy Amana da yan uwanta, kana akwai Mahaifiyarta ko jiya naje gidan na gaisheta, kisamu ki dai-dai ta tsakaninsu, dan sosai Mahaifiyarta ta damu da rashin mufeeda akusa...
Kuka ya kwacemai yakashe wayar gabaki d'aya ya fara wani d'an karan tari, gumi yaji a'gefen bakinshi yasa hannu ya lakuto!ido ya zaro ganin jini, da sauri ya fara k'ok'arin d'akko wayarshi daya aje ya kunnata, numfashin shi na sama na k'asa yasamu ya lalubo number Ammar.
Bugu BIYU ya d'auka "yace Irfan wai ina ka tafine?
Yanzu Tsohuwa ta kirani tana kuka wai baka lafiya, nima yanzu nan nashigo garin daga jibiya kana ina.?
Cikin shassheka Irfan ya'ce gidan tsohuuuu...
Bai karasaba wayar ta fad'i gefe shima yayi ruf da ciki yana wani irin nishi.
Cikin tashin hankali Ammar ya kirawo Tsohuwa ta d'auka cikin kuka .
"tace ka ganoshi"?
"Ammar yace Tsohuwa babu lafiya Wallahi, Amma naji kamar yana fadin yana gidanki,baki koma bane? bari in wuce cen.
Moopy dake jin duk abunda sukecewa jikinta ya d'auki rawa karfa yamutu ace itace sanadi...
Da sauri ta tashi ta d'auki key din motar ta.
" tace muje Inna Dan Allah".
Tsohuwa ta fyace majina had'i da harara Moopy.
"Tace Wallahi kika kasheman jika Wallahi saikinyi jarin, maketaciya kawai, ashe baki da tausayi yar cakwall? ta fada tana rushewa da kuka ko mayafi bata D'aukaba ta fito tana Wallahi adaidaita zan hau, bamu bake daga yau.
Cikin kuka Moopy ta rike Tsohuwa had'e da rungumeta.
"tace kiyi hakuri Inna dan Allah in kaiki dan girman Allah Wallahi ina son shi Inna.
Tsohuwa batace komi ba sai hawaye data share,.
Da sauri taja hannun Inna suka fita ta sata a'mota itama ta shiga ta figi motar, gudu take shararawa kamar mi! saida ta shigo kwanar gidan Inna tace inane gidan?(saboda ranar data fita ba a'hayyacinta take ba)
"Inna ta nunamata" da sauri suka k'arasa suka fito motar .
Yayi dai-dai da fito da Irfan da akai ,gaban farar vest Äinshi kaca-kaca da jini...
Ido Moopy ta zaro da gudun bala'i tayi wurinsu.
Dakata!
Ammar yace da ita a'fusace fuskarshi a'murtuke kamar bai tab'a dariya ba, idonshi jawur kwallah kwance a'ciki .
"ya d'ago yana nuna Moopy da yatsa yace hankalinki ya kwanta ko?
Murna kike kinganshi a'halin rayuwa ko mutuwa ko..?
Bantaba sanin baki da tausai baki da Adalciba sai a'yanzu .
A'iya fahimtata duk sadda Irfan zai zalinceki kema Aljannu dake bisa kanki sai sun ramamaki, ko kin d'auka bulus ya kesha?
Duba gefen kumatunshi kigani, duk sawun marukan da akemai ne ta dalilin ki .
Amma saboda isa da izzah da kike ganin kina da ita yasanya kike wahalar da bawan Allah, miyasa wasu mutane a'yayin daka gurfana gabansu kana neman yafiyarsu alokacin girman kansu ke tashi suna ganin sunkai.
Ko bakiyi dan shiba zakiyi dan mahaifinshi daya tallafeki a'rayuwa, amma kin manta da wannan. shima in bakiyi dan shiba nasan zakiyi dan mahaifinki daya zamemaki abun al'fahari. wace irin rayuwa kika zab'arma kanki kina ya mace? ta rikooooooi yakarasa cikin matsanancin kuka mota su Modibbo suka sanya Irfan Ammar ya faÄa ya jata aguje yana share hawayen Shi......âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
🅿ï¸?6ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
""Wani irin gigitaccen kuka Moopy tasanya ganin yanda sukatafi suka barta a'yashe, ga motarsu harta kusa fita daga layin
Ganin kuka bazaimataba yasata fad'awa motar ta aguje tabi bayan su. gudu take ba kakkautawa harta cimasu .
Sosai suke tsula gudu a'kan hanya wasu sai dai suce Allah yasa lafiya, ahaka har Allah yakaisu wata Special Hospital, daga harabar Ammar ke kwalama ma'aikatan kira.
Ganin shi agigice yasa wata nursing yankowa aguje hannunta d'auke da wheel chair .
Ammar ya fisge kujera ya watsa da gudu wajen motar "itama tabishi".
Sadda sukaje sosai Irfan ya galabaita sai tari yake mai hade da jini, Tsohuwa na rike dashi tana hawaye.
Mo6ooy na zaune cikin mota sai kallanshi take tana share Hawaye, ga tsanar ta da taga yan uwanshi namata lokaci gudakiri-kiribatamason taya zata fuskancesu ba...
Ganin an Fiddoshi A'mota an'd'orashi akan kujerar yasata kara sakin kuka, ganin yanda gaban rigarshi ya lalace matuk'a.
Da sauri ta BuÄe motar ta tafito tare dayo wajensu tarike kujera gam tare Duk'awa tasa hannunta ta tallabo Hab'ar Irfan, daya rintse ido yanajin kukanta har kason ranshi amma baya da damar dazai iya cewa komi!.
CIKIN kuka.
"Tace shikenan kuma daga zaulaya saika rike abu har yakaika ga mummunar jinya irin wannan, Dan Allah kayi hakuri katashi muyi magana ta fahimta Irfaaan.
Wani irin tashi tsigar jikin Irfan tayi jin yanda ta am'baci sunan shi a'karo na farko,a'rayuwarta, da yanda sunan yayi masifar dad'i a'bakinta.
Idon shi da kemai yaji-yaji ya lumshe tare dayin k'atsa da kanshi.
Cikin fad'a nursing din "tace Dan Allah in kunson kuna da maganin matsalar shi dan mi zqku kawoshi Asibitin? amma kunzo ga mutum na bleeding bazaku shiga dashi a'dubashiba!.
Ta fad'a cikin fad'a! ta karasa turashi da sauri ta shiga dashi ciki.
Likitoci suka rufu a'kanshi dan sun sonshi farin sani dan A'bokin su'ne.
Cikin lokaci suka gano takan matsala sukamai Allura dan yasamu natsuwa da hutu, dan in ya tashi asamu abunda akeso!
Suna gamawa suka fito dashi aka kaishi d'akin hutu kana sukacema Ammar akwai bukatar suyi maganafa.
Ammar yace ok ina zuwa! Wajen Tsohuwa daketa share hawaye da Moopy
dake tsaye itama kukan take Bilhakki ko kallonta Ammar baiba.
"Yace Tsohuwa Dan Allah a'bar maganar nan dagamu saimu, karsu Daddy suji har sai ya warke.
Karka damu d'an nan nidai fatana Irfanu yatashi Wallahi, ko mata hud'u yakeso zan saida gidana in Aura mai su, ita kuma wannan saiya Sallameta salin Alin? ko cewar tsohuwa..
Ammar baice komiba yamike yatafi office din likitan.
Tsohuwa naganin wucewar shi tace "Ransalat yar cakwal( TANA NUFIN EXCELLENT)