Sashe 4
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga saiga Alh Fahad Yana fadin sannu dazuwa haj MOOPY.
Tace yawwa yallabai. bayan sungaisa ta turamai taƙaddun gabanta tare dafadin wannan wakar Nike bukataryi anjima in Allah yamaidoni lfy, so Aman clearing din komi asaita kiɗan dazai hau da ita, inyaso danazo zamuyi muwuce wurin,abu na biyu kuma akwae bikin gidan HON.HASHIM YARIMA zamuyi wasa a'wajen da Aliyu nata.
Fahad yace angama gimbiya MOOPY mai maƙwogaran zinari.
Tayi dariya tare dafadin zan wuce sai nadawo.
Fahad yace Allah yakiyaye ya tsare hanya ga wannan dubu É—ari ne mun bada kwali biyar na kifaye.
Tace bamatsala ka ajesu wajenka kadauki 30k kaba baba 20k ka ajeman 50k sosai yamata gdy dafatan alkhairi dan duk wanda ke ƙasa MOOPY yasan bata da baƙin ciki abunta na kowane.
Tana fitowa zata fita saiga baba da gudunshi, yayi mata manyan lodoji da kayan lambu sai ƙwai dasu kaji da yayi saurin gyarawa yace haj kema kitafi da wannan gida ko?
Tace to baba ngd Allah yasaka da alkhairi.
Yace ameen haj.hadda gdy keda abunki amma bakya É—iba saidai anbaki.
Tace haba baba dan yana nawa saikuma inta fadin adibarman, Ni banima da lokacin dafasu amma zansamu mai aiki insha Allah, tai Mai sallama ta wuce.
Bata zame ko inaba sai unguwar tudun-wada, inda ta aje motarta kamar jiya kasan bishiyar bedi, Takifi kanta da sitiyarin motar, tare da fadin ya rabbi kajiyar Dani alkhairi, Allah kakaraman juriya akan abinda zantaras a gidan nan.
Takira wani yaro da yazo wucewa tace dan Allah daukar man kayayyakin nan kashiga dasu gidan cen, tanunamai gidansu da hannu.
Yaran yadauka itama ta rufe motar tare da daukar wasu ledoji tabishi suka shiga tare.
Suna zuwa gidan ammi nazaune gaban murhu tana hura wuta da bakinta, idanuwanta sunyi jajir ga uban hayaƙi ya turnike gidan.
Da sauri tazaro dari biyar tacema yaron karba ngd jeka, ya aje tare da amsa yayi gdy yafita.
Yana fita da sauri Yar Cara's takarasa wajenta tare da fadin ammi kawo in huramaki wutar.
Cikin daka tsawa ammi tace kauce daga nan dan uban ki, da wannan tanba daddan baƙin, zaki huraman wuta? so kike takara macewa kenan? wuce kiban wuri kije kisamo man kudin halas inma yarana sanwa nafadamaki.
Cikin kuka Yar Cara's tace wlh ammi kudina na halal ne ,narokeki da Allah kibani dama inmaki bayanin dazai gamsar dakei,wlh ammi rayuwata bataman daɗi duk uwa da tausayi ɗanta aka santa,kibani dama Ammi indauki nawinku dana ƙannena ta hanyar amfani da abinda Allah yabani bawai sai nayi ZAMAN TASHA ba.
Ammi taimata wani kallon banza tare da furta kikasakeman magana saina tsinemaki wlh.
Jin abinda tace yasanya Yar Cara's yin gum da bakinta, tare dafadin Ammi kiyi hkr ga wannan tafaÉ—a tana nunamata ledojin data zodasu.
Cike da isa ammi tazo tabude ledojin tare da warware dukkaninsu ta bude kwalin da kifi keciki, nan take yawunta yatsinke tadago idon ta tare dafadin yaukuma tanan kika biyo?
To bazan taba cin abinda ya fito daga hannunkiba, saboda bansaniba ko da jinina za'kiman abinda zanci, maza wuce TASHA kinemoman na halak ga L.B najiranki.
Cikin kuka jin furucin da mahaifiyarta kemata tashiga wani tsohon É—akin su tare da neman kayanta nada, tadauka wata atamfa tasanya tare da karamar hijjob tafito zata wuce.
Ammi tace ubanwa zakibarma kayan nan ?maza kwashesu kitafi dasu kamin intsinemaki.
Da sauri tafara kwasar kayan tana zuwa zata fita ƙofa, ƙannanta suna ƙoƙarin shigowa Amina tace adda inazaki?
Cikin kuka tace nakawomaku kayan marmari da kaji dasu kifi, Ammi tace intafi dasu. da sauri Aminu yabuda ledar tare tare da kwasar kaji sosai yace wlh bazaki koma dasuba, haka kawai kwana mu nawa bamu ciba,sabo da bakin halin Ammi tahanamu amsa, basaimamu kuma zataiba, itama tanaso,mu bamu ita kartaci, yafaÉ—a yana daukar kaza ukku da kayan marmari. cikin raÉ—a yace mata dan Allah ban dubu daya in kai agasaman bakin hanya, cikin sauri tabar kofar gidan tare dafaÉ—in muje mota inbaku kuÉ—in.sukabita mota tabasu,dubu É—ai É—ai tare da karama su da kifi mai yawa takaramasu kayan marmari, dagudu suka karya kwana itakuma ta adana kayanta data cire cikin mota tare dasanya ledojinta bayan but tazauna tana tinanin komawarta gida kai kayan duk cikin cin lokacine, tana wannan tinani wata mata tataho ajigaca da tsohon ciki tana waya tare dafadin wlh since banima da jini ajikina nidai kawae zan hakura in Allah yatadani Alhamdulillah inkuma yadauki Raina Allah yasanya mucika da imani takarashe cikin hawaye.
Da sauri Yar Cara's tabude motarta tafito tare da isowa wajen matar nan tacemata baiwar Allah kibar kuka kowace ƙaddara da Allah zai jarabci bawa shi yayi hkr wata rana sai lbr.
Matar tace hakane kawata kinganni cikine dani na farine, Muna zaune cikin rufin asiri mijina maginine nikuma ina sana'ar kayan miya cikin gida, watanmu shidda da aure yafado daga sama yakarye kafa, haka yan uwanshi suka kawo manshi suka kama gabansu, basu ban ko Naira dazan ɗawainiya dashi ba,dahaka haka Naita mai magani kudinmu duk suka ƙare, ga yunwa ga babu wadataccen abinda zamuci, ɗan cikina baya motsi sosai naje asibiti shine suka tabbatar da babu wadata cen jini ajikina ga wannan watan Nike haihuwa takarashe tana kuka sosai.
Yar Cara's da idonta yacika da hawaye tace amma natausayamaki, amma kiyi hkr insha Allah komi zai warware, inkin yarda dani ki hau motata insaukeki gidanki,saboda inaso intaimakamaki har raina.
Jin abinda tace yasa matar fadin wlh muje bakomi Nima nayarda Dake. haka tashiga gaba tana nunama Yar Cara's hanya harsuka iso wani É—an madaidaicin gida. anan Matar tacemata ga gidanmu kishigo.
Yar Cara's tace nagani zanzo gobe yau akwae inda zani amma inba damuwa ga wannan tamikamata 50k tare dafaÉ—in gashi saikifara rikewa, ga kayanan a but dama rabonkine yasani fitowa dasu tafaÉ—a tana fitowa.
Matar nan hannunta yadauki rawa dan bata taɓa tsammaniba, yau itace da wa'yannan kudin haka hannunta, kaji rabo bata ida gigicewaba saida taga anata fiddo manyan ledojin na kaji da kwalin kifi da kayan fruit.
Yar Cara's tace Naga kinyi nawie muje inkaimaki ciki duk da banyi niyya shugaba suka sanya kansu matar nan natafiya tana waiwayen Yar Cara's, tsoro take ta waiwaya taga batanan. data juyi sai tamata murmushi bayan sun shiga suka iske mijin tsaye da sanduna "katako" yana gwada tafiya da sauri matar nan takarasa wajenshi tare da fadin kayi hkr sulaiman mazauna karkace zaka fara tafiya yanzu.
Cikin kuka yace dole infara humaira kijifa halin dakike ciki, innazauna zanga zama wlh.
Yar Cara's da idonta yacika da kwallon tausayi shi, tamai ya jiki tare dafadin Allah yabaka lfy, ga kayan humaira saina dawo bata jira cewar taba tai tafiyarta tai parking din motarta inda ta saba ajewa tahaye machine yakaita TASHA...🖊�
25/03/2022, 22:12 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🅿ï¸?1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
"Tana shiga tasamu sit din datake zama a'kodayaushe abakin TASHA, tazauna zamanta keda wuya Big yawatso da gudu tare dafaɗin yar Cara's Cas haba sai yanzu ga mutanecen na danna a'mota tin dazu inaganin sunfara tsogwamin driver shuru narife yan banza na ɓoye, ina cen naganki,toga key nan Allah yatsaremanake yar Cara's. tace ameen tare dashiga TASHA mutane natamata magana amma saidai taɗagamasu hannuwanta kawae tawuce hartashiga cikin motar tai addu'a tahalbata kwalta, sosai take gudu mutanen cikin motar suka fara salati ganin yar budurwa ce ke tuka motar wai zata kaisu Jibiya, nan suka fara tsogwamin su kala kala ko kallonsu batayiba tai tafiyarta har Allah yasa tashiga TASHA HURAIRA dake Jibiya tajuyesu, tare dafita daga motar tana mika" alamun gajiya nan tadauki karamar wayarta tafara lallatsawa zuwa cen tace ɗan barno na iso, kaimaza kaman sabon lodin katsina kasan yau lahadi anyi kasuwar jibiya to za asamu masu zuwa katsina innakai sai indawo insha Allah, ta aje wayar tana tsaye wannan tsohuwar data aje rannan tafaɗomata arai nan tasamu kanta da murmushin tinowa da masifar da tsohuwa tadingamata, tasake ɗaukar wayarta a'karo na biyu ana ɗagawa tace ɗan barno bara inje indawo bazan jimaba, "dan barno da harya karaso gabanta wayarshi kange akunne yasauke wayar tare da faɗin haba yar Cara's yaukuma inazaki? baccin harna samo maki fasinjoji.tace bazanjimaba insha Allah. bata jira cewarshib tahau motarta tare da figarta aguje batai wata tafiya mai tsawoba ta iso wanar gidan data aje tsohuwa" daga nesa taga wata mata tarike wani babban mutum, tai parking tare dakarasawa wajen dasauri mizata gani. tsohuwace tsaye tashaki kwalar balele sai maseefa take yar Cara's ta isa wajen tare dakama hannu tsohuwa guda ɗaya dabata rike dashiba tace inna lfy kuwa?
Dasauri tsohuwa tasaki kwalar rigar balele tare da kaimai naushi akirji tace shege ji nono shi kamar nawa, kullum cikin É—aga karfe kake gasunan sunrikitaka narasa gane mace na haifa ko namiji, wannan manyan nonuwa dan Allah yar cakwal kirakamanshi asibiti aduba tinda yar ZAMAN TASHA ce ke za ayi komi gaban idonki, wannan bala'i dami yayi kama, wlh balele saikabar aikin sojoji haka kawae yar salaf zoki dubaman fuskar balele kigani babu tsiron gashi ko daya shegen yaronnan narasa gane yana girma ko bai girma, sai uban kirji kamar kyaure fankacece dashi, wai abun takaici dazu nasha wanka kuluwa diyarshi tadauki kayan kwalliyata takasheman madubi saiga balele yayo aski dan faharin kuÉ—i fuskar nan sai walkiya take kamar bayan silba, wlh ingayamaki ina dukar da kan balele sai ga fuskarta fesss aciki nan nakwantar da hankalina natsara wanna kwalliyar dake fuskata saida nagama bakinciki yashaman kai, ace kan É—anane madubi nah kenan yan wajen aikinsuma haka zasuyimai dama gashi dawani luliyayyan kai kamar kwaryar kauye.
Sosai yar caras ke dariya hadda kwalla abunda bantaba ganin tanayiba. tanayi tana nuna balele dayayi tsaye ya xubamata narkakkun idonshi tasamu tsatsagaita dariyar tare dafadin inna kingane ko, duk soja dama haka yake bazaki taba samunshi da sumaba ko É—an sanda saboda duk cikin ka idar aikine amma barashin girma bane karfe kuma dole yadinga motsa jiki saboda yanayin aikinsu inbai motsaba inna ai wani aikin bazai iyaba takarashe cikin dariya sosai.