← Book details Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 32

Sashe 8

Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tace tabbas kai kwartone, inba kwartoba babu wanda ya isa yashiga dakin budurwa yasanya hannunshi ya sungumota. koni nasaka?

Jiyake kamar yashaketa kowa yahuta, sosai bakin cikin abunda take fadamai keneman kayar dashi, haka yatashi yana ďigar fitsari yayi hanyar toilet yana zuwa yazare wandonshi yazo cire riga daya ďagota saiyaji shar kamar anazubomai ruwa kota ina najikinshi, bakin ciki yamashi katutu arai afusace yaja rigar amma dayake kayane bana yaku bayiba sunki kecewa! yayi iya yinshi abu yafaskara yasaki wani ihu tare da fidda rigar da karfi sosai fitsari ke ďigomai daga saman kanshi har akan fuskarshi kota ina jikinshi yabaci, a'fusace yajefa rigar cikin washing machine yasaki shower sosai yake wanka yana dirzar bakinshi, jajayen lips dinshi sun sake jajir saboda tsananin dirzar dayakemasu jiyake kamar bawanka yakeba kota ina jikinshi zarni yakemai, akaro na ukku kenan yarin yarnan ta wulakantashi duk abunda takemai ba abunda yamai zafi kamar na yau.

Saida yakwashe awanni kana yafito ďaure da towel yana fitowa idonsu yatsarke dana juna yasakarmata harara tare da fadin yar ZAMAN TASHA kawae, wadda bata ďauki kanta abakin komiba sai iskanci kawae,inbandama kina karuwa taya zaki sani cikin jikinki harki shekoman fitsari saboda baki ďauki namiji yatabaki abakin komiba tir da halinki wlh natsaneki namugun tsaneki zankuma iya ganin bayanki, sannan kitashi daga kan gadonnan kije kigyara jikinki kizo ki gyaraman ďakina.

Bakaramin bakinciki magan'ganunshi suke bataba, duk da tason cewa suna yar tsama amma bazata taba cewa ta tsaneshi ba, wannan wane irin mutum ne haka? yau kau kozata sake karyewa saitabar gidannan kamar yanda yabukata.

Afusace tayo wani juyi saigata tafado kasa tim "tace wash!!tadaure tasake gwada tashi amma sulɓin wurin yakasa bata damar hakan, ga hannunta anmata kyakyawan ďauri ansargafo da wuyanta.

Akaro nafarko arayuwarshi dayaji tabai tausai, yaga tana ta kokarin tashi sulɓin wajen najanta, amma tsabar girman kai bazai iya taimaka mataba.

Yar Cara's tasake gwada kama gadon sosai tarike takusa mikewa Irfan yasakarmata naushi akafafuwanta,take tasake zamewa tasaki ihu saboda hakoranta daya datsi bakinta, nan take laɓɓanta suka fara jini sosai har saida yaɓatamata ba'ki.

Tajuyo tazubamai jajayen idanuwanta, ga bakinta yayi sasir sai jini yake,batace komiba tasake gwada tashi Allah yataimaketa tamike tafara tafiya tanajinta aharďe kamar zata faďi,batason takan ďakinba hakan yasa batabi kofar dayabiba tabude gudar kofar tafito,nan taga tangamemen palone wurin, taita bude kofofi saida tabude ta ukkun taga hanyace tasaki ajiyar xuciya tasa kafa ďaya kenan taji anjanyota da mugun karfi.

Irfan yadauketa da mari tare dacewa iskancin naki har yakai kifita haka, saboda baki da hankali kinga rigar jikinki halittu awaje saboda ZAMAN TASHA yabi jikinki bakyajin komi, kai!!ke kaudai anyi yar asara waima wane mahaukacine ubanki? dahar yabarki kike ZAMAN TASHA ko gurguneshi ina uwarki?

Wani irin juyi Yar Cara's tayi tare da ďaukeshi da wani wawan mari, tafashe da kuka tare dacewa Irfan natsaneka natsaneka,!! fiye da yanda katsaneni, bani kaunar ganin mai sunanka ba ataba wulakantani arayuwataba kamar yanda kake wulakantani, mahaifiyata duk abunda takeman baitaba damunaba saboda nason ita takawoni duniya, mahaifina baya raye kana bimanshi da zagi saboda kai kaga iyayenka nada rai ko? kason dalilina na ZAMAN TASHA ?baka damasaniya dalili dakesani ZAMAN TASHA, ka wulakantani kajiman ciwo abaki ka mareni ka hankaďani, kasake karyani duk wannan baimakaba saika hada dazagin ubana. to wlh wlh wlh sainagwadama wacece Moopy awannan lokacin sai nagwadama ainafin ni yar ZAMAN TASHA ce takare maganar tana sakarmai wani wawan duka akirjinsh,i tarike kofa da hannun ďaya tasaki wani mahaukacin ihu tare dasanya kafarta ta dama takaimai naushi a'ciki, take towel ďin jikinshi yayi yayi ƙasa cikin rufewar ido tararumo wata katuwar fanka dake kasa tasakomai ita sosai take ihu.

Furgici tashin hankali tsoro suka bayyana a idon IRFAN"tunda yake a rayuwa da hankalinshi da wayon shi babu wanda ya taba marinshi sai yarin yarin yar nan sadda tagauramai mari iya gigicewa ya gigice baigama dawowa tinaninshiba yaji ankaimai naushi dayasashi sakin gigitaccen ihu, hankali tashe yabi towel ďinshi dayayi kasa da kallo kamin yadago kai yakalleta yaji saukar abu ajikinshi kamar bango baison sadda yafara jabayaba yana neman hanyar guduwa dan tabbas abunda yake tsoro sama da komi shine jikin yarinyar wato aljannu aguje yafara neman habyar dazai koma bedroom ďinshi cikin bacin rai tadakamai tsawa data sashi kusan sakin fitsari, tace wlh kana shiga saika raina kanka ni, dakake gani nason tasalon iskancin da harka koma lahira bazaka saniba ni ba matsiyaciya bace balle kayi tinanin zanbari kana wulakantani ina kyaleka kai bakason wace Moopy ba dakason irin son ganina da mutane keman da kai kanka kaganni saika darajani muryata tazagaye duniya takai inda banjeba kowa burunshi Moopy mutum nawa kason yanason ganina ido da ido saikai karamin kwaro zaka zauna kana wulakantani inbarka wlh badai kaiba tayi kanshi....
25/03/2022, 22:24 - Khadeejaht Salisu Fari: ❤️💘❤️💘❤️💘❤️💘ZAMAN TASHA
❤️💘❤️💘❤️💘❤️❤️
UMMY AYSHA
💘❤️💘❤️💘❤️💘❤️
🅿�1️⃣8️⃣&1️⃣9️⃣

Aguje... Yafara neman faÉ—awa É—akinshi tai tsalle suka faÉ—a tare tasa kafa takaimai naushi yasaki ihu, sosai idonta yajirkice fuskarta tayi jajir.
Kota Ina jikin "IRFAN rawa yake hankalinshi tashe, Gaya dagashi sai wani ɗan wando kamar pant na Mata, Tana shigowa tasamai idonta cikin nashi "IRFAN bai son sadda yasaki wani mahaukacin dogon fitsari ba daga tsaye, dan ko kaɗan idanuwanta babu ɗigon fari ba kaƙe siɗik suka koma, sai wani a'man wuta suke aguje yaɗauki wayarshi dake kusa dashi yafaɗa toilet Yana banko kofar. tasanya karfi ta kaima kofar naushi "IRFAN ganin kofar na motsi yasashi sakin kuka tare da saurin lalubo no Ammar yafara kiranshi cikin lokaci yaɗauka.

"IRFAN yasaki kuka yace Ammar kataimakaman aljan...
Kan yakarasa tabuɗe kofar ta fisgoshi take yasaki wayarshi tafaďi kasa, takawoshi bedroom ďinshi afusace ta kwaso kafafuwanshi saigashi tim. atakaice duk wani nau'in azaba saida Moopy taima Irfan, yayi lagaf yayi laushi idonshi arufe yana jiran takarasashi kawae.

"Ammar ya danno hon da karfi! mai gadi nata cashewa rawa yake sosai afusace Ammar yafito yasa wani makeken dutsi yakaima get ďin duka.
Mai gadi yawatso da gudu tare da fadin wane ďan buuu......

Ammar yadaukeshi da mari tare da fadin wlh modibbo kakusa barin aiki gidannan dan hauka komi naka na shashancine, ina ďan uwana shida waye a'ciki?

Maigadi yasakarma ammar harara yace yo shidawafa shikadaine yake motsa jiki tin daxu nikejinshi yana naushe naushe kashiga kagani mana, wannan naushin dama kai yakaimawa shegegiyar fuskarka kamar goruba yakarashe cikin kasa da murya.
Ammar yace mikace?
Mai gadi yace,
cema nai yana naushe naushe ne dan saboda tsaro badan tsoroba.

Ammar yasanya kanshi ciki gabanshi na faduwa a'hankali yake tafiya dafe da kirjinshi dake barazana fadowa yanashiga yaga palon komi a'hargitse kamar wasa yaji tabayanshi andakamai tsawa, a'furgice ya juya abun mamaki baiga kowaba bai hkr ba yafara fuskantar bedroom ďin Irfan, Ammar yaji an yarɓamai bulala azabure yasaki ihu ya ida karasawa cikin ďakin yana shiga yyi suka gaban Irfan dake zaune kamar gunki.

Ammar kafitaaaaaaaaaa'

Yaji ance da mahaukacin karfi, da sauri Ammar yasaki wata mahaukaciyar tusa buuuuu, tare da haye kan Irfan yasaki kuka yace mike faruwa A-S gidannan, "kan ya rufe baki yaji andakamai tsawa da sauri yajuyo wazai gani yarinyar dayayima ďauri ce jiya tsaye idonta na aman wuta, ahankali take kusantosu marar lafiyar hannunta ďaure ďayan kuma sai yamutsasu take alamun kaikayi, dasauri Ammar yamike zai nufi palo IRFAN yarike rigarshi gam sosai Ammar keson kwacewa amma IRFAN yarike shi datsiya tsiya yafara jan rigar da hannun Ammar haka suke matsawa basu ankaraba sai jin wata dariya sukai kyekyekyee.

Ammar yamakama irfan mari yanemi watsawa aguje Allah yabama IRFAN sa'a shima yabiyoshi a'guje.

Modibbo na tsaye yana rawa sabuwar wakar da akasa gidan radio yana kaďa kafafuwa, sai ganin Ammar yayi karcet yafito yana tari yasaki baki yana ganin abun mamaki, wanda yashiga yana buďawa miya kawoshi da gudu haka, sai ganin mai "gida Irfan" ya watso da gudu yana wayyo Allah tabiyoni, haba ham mai gadi yaficce kofar gida tare da datso kofar yasa katon kwado.

Da sauri IRFAN yafara kwalamai kira modibbo modibbo!!! Kabude dan Allah.
Daga waje modibbo yace inaaa Allah yakiyaye, yallabai yafara hauka wato inbude kasamu damar guduwa ko? wlh bazan budeba dama tsaron ka nike kwara intsaya nan incigaba da tsareka, har iyayenka su zo nemanka in damkamasu a'manarka, haka kawae yakare magana cikin muryarsu ta filani.

Ammar ganin Moopy tafara fitowa tana wata irin tafiya tana kallonsu yafasa ihu tare da fadin modibbo dan girman Allah kabude mamu zasu kamamu.

Mudibbo yace kaiko baka da mutunshi, shikenan dan kinga yallabai ba lfy saiki gudu kibarshi, wlh bazan buďeba saboda gaki butulu tinda kinga ya haukashe saiki barshi, kaga ni nabarshine? aiganinan na tsare kofar ko zanta tsayawa har Allah yasa, Alh da haj suxo nemanku, sai a'hoďimasu.

Bakin ciki dake zicciyar IRFAN bazai musultuba, cikin ikon Allah Moopy tashafasu ta wuce ko kallonsu bataiba. da kafa tadaki get ďin sai ga kofar ta bude ta hankaďa mai gadi dake tsaye bai zame ko inaba sai cikin shukokin dake wurin, kamar wasa yajuya baiga kowaba saima ji dayayi an yankamai mari, yasaki ihu tare da fadin Allah ya isa sakanina dakai iro kake ko irtam, Allah yasakaman yakama kuka dan sosai ya maru har koma ɗaɗɗa fuskarshi ta fulani saida yaji ta yamutse.

Yar,caras tashafa mai gadinta tawuce har cikin dakinta tana xuwa tayi kwance abunta.

Bayan awa biyu ta tashi lfy garas kamar ba itabace idonta ke aman wuta ďazuba, sai mika take tana hamma ko ina najikinta tanajin yana mata ciwo, a'hankali tacire yar karamar rigarta tadannama dakinta key tashiga toilet tai wankanta tsaf da hannu ďaya tafi to, tasamu wata karamar riga amma doguwace har kasa cikin natsuwa tasanya abunta da taimakon hannun daya da bakinta tasaita ta taimata cas ga jiki, manyan manyan Brea's ďinta sunyi shar tsaitsaye cikin rigar kasancewar bata sa komiba saida ta tabbatar tagama komi taďauki hijjob dinta tayi sallolin dake kanta tana gamawa tasakko kasa tare da fitowa wajen mai gadi, tace baba ka amsoman kati dan Allah zanyima fahad waya?

Cikin mamaki baba ke kallonta yace amma haj fita kikayi ko? duk yau banji motsinkiba?
Chapter 8 · 0% Book details