Sashe 16
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malam ya ɓata fuska tare dacewa ok shikenan bari mucanza wani wurin.
.
"cikin sauri mutumin yace aa malam kayi hakuri ba haka nike nufi ba tazo mugani.
Haka a'kashiga dani wani dan É—aki !!muna shiga naga ina hango Baba na da malam ta cikin glass hankalina yakwanta, anan mutumin yabani takardar tare da saman wani gin'gimemen abu a'kunne yace in fara karanta rubun takardar amma cikin waka.
"Sosai abun yaman nawi a'kunne haka na daddage nafara karanta wakar cikin takarda, har nakai karshe mutumin baiceman komiba saida nagama na kalleshi shikuma tacikin glass din ya kalli wani mutum dake zazzaune yana lallatsa computer wajenshi na wajen ya É—agamai hannu alamun komi dai-dai...
Yacireman a'bubuwan tare da cewa gaskiya kinada murya, Allah yabaki basira cutt akwai dai zakin murya, to yanzu tinda naga zaki iya zan koya maki yanda zaki lankwasa halshenki da jan bakin abun yanda zai bada ma'ana, sai musamaki kiÉ—a dai-dai da wakar.
Nace mai to.
"Haka yafara koyaman nai tsaye ina kallon shi dan har na har dace abunda yaceman..
Bayan yagama a'kasake saman a'bun saman a'bunan ga kunne, nafara raira wakata mai masifar daÉ—i data bada ma'ana sosai,babu kuskure ko É—aya. bayan nagama mutumin yashiga tafaman tare da cireman a'bun muka fito.
Bayan mun fito suka kunna wakar saiga muryata cakwai acikin computer, sosai Baba yayi mamaki wai nice da wannan wakar malam mubarak kau sai murmushi yake tare da cema wanda yakoyaman Rafel kace bazata iyaba?
Rafel ya sosa kai tare da fadin afuwan USTAZ nadauka bazata iya bane wlh, gaskiya Baban ta ya haifi hazuka, dan wannan komu wlh inza a'bamu munaso dan akwai masu son mata su masu am'shi.
Malam mubarak yace ga mahaifinta nan saika tambaya kaji.
Rafel yatambayi Baba akan zai barni in an'samu su kirani in amsamasu?.
Baba yace zamuje gida muyi shawara tukunna!!! haka mukai masu sallama muka fito, muna ta howa malam mubarak ya dakko dubu ukku yaban, nace aa bazan karɓaba.Baba ma yace aa baza ta am'saba." malam mubarak yace aiko malam bukar sai kai hakuri ta karɓa dan dama sauran reshen makarantun suka haɗa baniba.
Babu yanda Baba ya iya haka ya amsa mukatafi gida cike da farin ciki
Muna shiga mukaga Ammi zaune bakin rijiya tana jajjagen kayan miya..
Baba yakarasa wajenta tare da cewa hauwa kinji ikon Allah yau uwata tashiga studio harda raira waka...
Afusace Ammi ta É—aga kai tace mikakace bukar tela ..........âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
NA UMMY AYSHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ðŸ’˜
🅿ï¸?3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
"""Baba ya zaro ido jin a'bunda ta ce "Ya ce ni kike kira haka ga tsau babu lada bi Hauwa..?
Ammi tace nacemaka, Wallahi da akwai sunan da yafi wannan zama ga'tsau da saina fadama, haka a'keyi har washe baki k'ake dan kaza ma Uban banza zaka zo kana fad'a man wai d'iyar ka tashiga tsiririo...
"Ban san sadda na kwashe da dariya ba jin furucin Ammi."
A'kufule ta yo kai na taha'yeni ta fara jib'gata, tare da cizgo Kai na Ta ce saita gurje bakina da k'asa sai taga da Uban da zanyi wakar, da kyal Baba ya samu ya kwace ni daga hannun Ammi.
"Ammi ta d'ago a'fusace Ta ce" Wallahi na tsaneki! na tsaneki!! tsana mafi muni, duk wani jin dad'ina kin da kushe-shi a'kanki kin shiga tsakani na da Mijina, komi sai Yace sai ke kin ki zuwar man tallah bayan gaki zaune ba kya komi," ta rushe da kuka kamar wadda aka zalunta".
"Baba ya da kama ta tsawa!!!Ya ce" ke in barcin ma kina mahaukaciya taya zaki tsani a'bunda kika haifa, har kina fur tawa da bakin ki, Moopy kuma waka yanzu ta fara bazan tab'a da kushe ta ba Wallahi, dan ban son a'bunda gaba zata haifar ba.
Nan fa Ammi ta rikice ta fara zage-zage,Baba yakama hannuna muka tafi shagonshi muka cigaba da labarin mu, yasiyo mana abinci mukaci muka koshi, nan yafara ko yaman yankan É—'inkin cikin lokaci na fahimta har nafara daukar kyalle ina kwatan tawa....
.Agurguje.
Bayan shekara bakwai
"""Abubuwa da dama sunfaru na farin ciki da a'ƙasin haka, ta ɓan'garan Ammi babu a'bunda ya canza nagame, da tsanar da takeman, kuma bata sake haihuwa ba har lokacin ba dan tana tsari ko wani abu ba, amma hakan bai dame taba saboda tana ganin ya'yan matsalane kotama haife su Uban su bazai bari taci gajiyarsu ba, "acewarta tinda baya bari suje tallah."
Ta ɓan'garan d'inki kuwa sai dai in koya ma wasu, dan ɗ'un kunan nike na mata sosai masu maseefar kyau, dan da nan nafara Tara costumers, ganin haka Baba yasai man sabon keken d'inki na fara yi dashi, in kaganni gidan mu to wanka zanyi ko wata buk'ata ina mawa zan fita in koma shago, a'takaice dai rayuwata da mahaifina na santa, shine Uwar shine Uban, ko sadda girma yazoman Baba yakaini wajen Ammi akan ta gwadaman yanda zan gyara jikina, saita ko rani akan shi aikin mi yake, haka ya zauna ya kwatan'taman duk yanda zanyi, cikin ikon Allah na fahimta dan ina da wannan ilimin an ce dai ko kana da kyau yakama ta ka kara da wanka.
A'bangaran waka kam ban sake yiba, dan Baba yace ko zanyi waka saina kammala saukar, Alkur'ani na na biyu ,dan nayi sauka ta farko inada shekara sha biyar,nazo na fara tishi daga farko, haka kam akai su rafel sun zo harsun hakura sun'daina zuwa..
Baba yasawoman wani katon banki yace daga yanzu Moopy in kinyi d'inki kidinga zuba ku d'inki anan kinji ko?
"Nace Baba kwara in baka ka ƙara kayi hidimar gida ko?
Baba yace karki damu Moopy a'bunda nike samu sun ishemu.
haka akai nafara tara kud'i na dan danan a'susu na ya fara nawie, dan babu ranar da zatazo banyi É—unkuna na manyan mata ba, a'haka har nayi shekara biyu ina tari na, lokacin yayi dai-dai da cika shekara ta 21 ,Allah ya yiman kyau da zati na ban mamaki, wanda ganin hakane yasanya baba'na yiman manyan hijjob dan sitirta kaina, a'lokacin na kammala hardata ina da cikakken Alkur'ani A'kaina, A'makaranta Malam mubarak Kam an'yayeni Dan yanzu ina daya daga cikin masu koyawa yaran dake tasowa.
Wata rana Baba yace Uwata ya kamata fa ki fito da bankin nan mu kilga kud'in ciki, mugani kinji ko?
Nace to Baba bari in fiddo!! na tashi cikin natsuwa nafiddo bankin na aje kusa dashi, yata shi Yarufe shagon ya haskamana fitila, Anan muka juye kudi dasuka bamu tsoro nida Baba na, dan yan dubu-dubu ne, sai yan É—ari biyar.
"Baba sai cewa yake Alhamdulillah shikenan Uwata ta zama mai kud'in katsina."
"Nai dariya muka ci gaba da kidaya ƙud'in mu har muka gama, muka hadasu suka dawo naira dubu nari bakwai da sittin da yan kai, bakaramin mamaki mukasha ba nida Baba, nace Baba kaga a'bunda nasamu kuwa?
Baba yayi murmushi mai had'e da hawaye yace nagani Uwata nagani Wallahi, nakumayi farin ciki sannan nagode Allah daya kin tsaman wannan shawara ta tarin kuÉ—in nan, a'bunda ya kamata in maki ne nakasa saike zakiyiwa kanki kiyi Hak'uri Uwata dan Allah yafada yana kuka sosai.
"Na zubar da kud'in na mike tsaye nafara zaro ido ina nuna shi da hannu" nace Baba badai kana nufin kaima tafiya zakai kabarni ba?
Baba ya gil-gizaman kai had'e da share hawayenshi yace, Uwata nasaki tarin kud'in nan ne kawai saboda halin rayuwa, da farin cikin da kike Maki fatan É—ore warshi har a'bada, amma bazance maki komiba sai gobe Insha Allah kinji ko? kawo kud'in nan a'adana cikin kwalinnan mushiga gida ki kwanta.
Haka nabashi yamasu wuri mai kyau ya aje, muka bud'e muka fito ya kulle muka shiga gida, anan muka iske Ammi zaune ta mik'e ka fafuwa tana cin ƙwaɗ'an yakuwa.
Ina shiga na duka na gai'data tare da mikewa zanshiga É—akina, Ammi ta saman kafa banyi wata wata ba na fado kanta," take ta fasa wani Uban ihu tana fad'in zataiman a'sarar ÆŠan Albarka, tinda kin ganki gantalalla ai'kwara kiman a'sara Cikin da ko yawu banta ba zidda wa kanshi ba da sunan ciwo, ta han'kaÉ—ani gefe tare da É—aukar takalma ta fara watsaman mari, Baba yayo kaina yakwaceni yafarama Ammi fad'a akan ta rika Hak'uri mana, bada gan-gan zan faÉ—omata ba.
Ammi ta dakamai tsawa tare da fadin to tsaya kaji in baka sani ba, cike ne dani kaganshi wata bakwai, Amma saboda na É—an Al-barkane ko ciwon a'kaifa banta yiba, dan haka ka jamata kunne..
Baba yadafe kirjinshi dake mai wani irin fitinan nan ciwo a'yan kwana kin nan yafara magana yana tari sosai."da sauri natashi na de bo ruwa na bashi yasha, tare da kama mai hannu na kai shi bakin kofar É—akin Ammi,yakarasa shiga nikuma na ruga É—akina na rufe tare da sanya kuba na cire katon hijjob d'ina danike rayuwa dashi babu dare ba rana.
Natashi nacire kaya na na dauki karamar riga da na É—inka ta roba nasanya nai Addu'a bacci yakwasheni.
Washe gari Baba yashigo É—akina tinda wuri, bayan mungama Sallah Asuba ya Zauna muka gaisa! yakeceman Uwata tashi kiyi wanka muje kirakani Unguwa.
Nace to Baba!! haka natashi nai wanka na iskeshi zaune tsakar gidan mu shape-shape,nashirya na sake sanya wani katon hijjob d'in nakaraso wajen shi muka fito, haka muka tako har bakin titi yatsare mana a'dai;dai ta muka shiga yace yakaimu Goruba Road. mai napep ya jamu sai goruba, a'nan ya a'jemu wani fas,keken fili da Baba ya nuna mai, Baba ya sallameshi yakama gabansa, muka karasa har cikin filin, na kalli Baba cikin mamaki nace Baba wannan Uban filin fa na miye hakane?
Baba yayi murmushi yace Uwata wannan filin zai iya yin manyan gidaje guda hudu nagani na faÉ—a, to nawane gonace ta Mahaifina dashi ma ga donta Yayi,kana wajen babu kowa to yana yin yau da gobe kinga Unguwar tafara cika da manyan mutane, to nima Baba na yabar man shi yasanya nima nace ke kadai zanbarwa, ko da bayan raina bance a'raba gidan nan da kowa ba dan nakine ina daÉ—a jadda-damaki Uwata bance ki fadama ko Ammin kiba duk da nason bazata zauna dake ba balle taji mike tafiya a'lamarinki .
Na kallai na kaÉ—amai kai nace Baba ya zanyi da wannan Uban filin bayan ni macece ba Namiji ba.?