Sashe 10
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Modibbo ya watso da gudu yarike kafar tsohuwa. tare da Äago kanshi yace tsohuwa kiji abunda matsiyacin mai gadinki yaban insama fuskata, ruwan da fur'auna yafaÉ—a cike ne yabani injika fuskata, saigashi cikin lokaci Takoma man kamar ta sauro.....
Tsohuwa ta kalli modibbo ta saki salati tace shege haka yar fuskarka Takoma kamar kilishi, maza tashi kabar man gida kamin Incima uwa, dan yanda na tsani Mussa haka natsani mutum mai karamar fuska, dan yakan bani tsoro inyi zaton ɗan mazuru ne gabana.....🖊�
25/03/2022, 22:26 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
UMMY AYSHA
💘â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🅿ï¸?2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
"Modibbo yafashe da kuka yace wlh tsohuwa kike ko sabuwa, babu inda zanje dan ba haka maciÉ—o yakawoni ba, wlh sai anbiyani fuskata" yasake fashewa da kuka.
Tsohuwa tasaki wani mahaukacin ihu" aguje su Irfan sukayo waje, Ammar yace miyafaru dazaki cika gida da ihu haj tsohe?
Tsohuwa tace wlh Amiru kaga É—an shegiyar dakeso yaga na yanki hanya tsirara jibi yanda ya maida fuskarshi.
Ammar ya kalli fuskar modibbo" bai san sadda dariya ta kufce mai ba, yace kai lfy haÉ—ari kasamune?
IRFAN" yace iskanci daine kawae, wayasani ko wani abu yashafama fuskar zaizo yanama mutane rashin kunya.
Cikin bacin rai modibbo yace irtam saboda kaifa wannan maseefar tasameni, kashin da ka dankara cikin wando na Äauka nasama fuskata, shine wancen mahaukacin yaban ruwan da fur'auna yafaÄa nasama fuskata to yaushe kam zanga dai dai jibi yan da fuskata ta koma.
"Irfan yafara raba idanu yace to naji uban da yakaika" yasanya kai zaikoma ciki "tsohuwa tabiyoshi hadda Äan gudunta tace zonan katon banza mai takashin yara, kawai saika saki kashi kenan ya tabbata kai kayi tinda bakayi gardamaba, to wlh muje bayi inmaka tsarki tinda halin yara kazaÉ“a Ni namasa kafara girma ashe yaro ne jagaf, takarasa tana sakar mai mahaukacin duka a'bayanshi.
IRFAN ko kallonta baiba yashige ɗakinshi, anan ya iske Ammar yana ta kallon fuskarshi ta madubi, Ammar yace Irfan miye alakarka da yarin yar nan, da har taje gidanka kuka samu saɓanin da har aljannu ta suka tashi?
IRFAN yace karka damu share wannan kawai.
Cikin ɓacin rai Ammar yace haka kace ko? to shikenan zanshare kamar yanda kace, Indai nacika ɗan halak wlh wlh nagama......
IRFAN yarufemai baki tare dafaÉ—in Kadaka ta zan faÉ—a ma Sarkin zuciya" itace yarinyar nan dake ZAMAN TASHA wadda ta lalataman mota.............
Saida yaÉ—aÉ—amai komi har karshe..
Ammar yace lallai IRFAN duk laifin nakane A'zahiri gsky Yakamata ka tausayamata matsayinta Na mace, daka ganta bakin Tasha baka da masaniyar abinda yakaita take ZAMAN TASHA, Yakamata ka kasance mai tausayi ga naƙasa da kai, zaka samu kowa na sonka na maririn kasancewa dakai, daka fahimci bataso ataɓa mahaifinta saika hkr kadaina, gashi nan kajawomana ɗan yen dukan da nidai da wayona wlh ba a'tabayiman shiba.
Irfan"yayi shuru tare dafadin kai wlh natsaneta, kaima kason babu abunda zaikai macen kwarai ZAMAN TASHA,nifa abundama idona yagwadaman kamar tana jigilar mutane,kuma daga baya aka tabbatar man da hakan kaga kenan komi akace zatayi zatayishi ba haufi.
Ammar ya,kalli Irfan yace wlh bloody inaji araina yarin yar nan abunda kake tinaninta dashi ba hakabane, dan ranar da na isheka da mutafi a'nkirani asibiti ka duba wata yatinya, "itace wlh, kana dana tambayeta waya karyata ceman tayi mahaifiyar tace kaga kenan ko tanan ya isa ka tausayamata, muhaÄa karfi da karfi mu ceto rayuwarta sai dai babban abin mamaki a'dan gane da ita ya akai take zaune wannan gidan nakusa da gidanka? ko aiki take agidan? shin inkuma aiki take ya ake take hawan manyan motoci ?kaga atakaice akwae lauje cikin naÄi kenan, amma nayi alkawarin bincikar komi cikin sauki batare da wahalaba, zanshiga jikinta zan zamemata garkuwa, dan azahirin gsky kyakyawar yarin ya kamar wannan inada bukatar sanin komi na rayuwarta, dan wlh tausayi tabani" barima inje induba hannunta yanzu. yafada yana halhada jikkar aikinsu dake gidan tsohuwa yafita batare dayacema Irfan komiba.
Bakim ciki yasa IRFAN kasa tankamai aranshi fadi yake Allah yasa kaga ribar shishigi. yana wannan bakar fatan wa Ammar akayomai waya, yadauka tare da sata speaker yace ya akai? Daga cen ɓan garan akace yallabai yamaganar wasan dazakayi CHAMA PARK?
" Irfan yace kai nafasa banjin daÉ—i ,sai inaga sai wani watan Nashes.
Wanda akacema Nashes yace bkm Allah yabaka lfy, albishir na biyu kuma masoyiyarka tayi alkawarin bayyana kanta akarshen watannan insha Allah.
Wata itin zabura Irfan yayi yace Nashes dagaske kake koko? TafaÉ—i garin datake ?ta bayar da number wayarta ko?
Nashes yayi dariya yace ka kwantar da hankalinka yallabai wannan duk mai sauki ne ita da zata bayyana ma kowa ya gani, wlh É—azu naji acikin Radio babban yaronta Fahad nafaÉ—a.
Irfan yace Alhamdulillah Allah yakawota lfy yakashe wayarsa, tare da dafe saitin zuciyarshi dakemai wani mahaukacin duka, yafara hararo yanda zaiganta yason tinda Muryar ta takasance mai zaƙi basai an faɗamai itama zata zama kyakkyawaba, sai dai abinda ke bai mamaki duk sadda zai hararo zallar kyau na yanda zai samu MOOPY sai Yar Cara's tafaɗo Mai arai.
Ammar tsaye bakin kofar gidan Yar Cara's yanama mai gadi maganar yazo dubatane, mai gadi yabashi izinin shiga tare da cewa afito lfy likuta.
Ammar yasanya kanshi har ciki batare da wahalaba kamar yanda Irfan ma yayi, yayi norking kofar daga ciki yaji ance yes" yatura yashiga tare da lumshe idonshi dan wani irin sanyi yashiga jikinshi tindaga bakin kwawal warshi har kasan tafin kafarshi, yayi sallama tare da zama akan kujera.
Wata dattijuwa ta,taho da saurinta tana fadin wayene haka ketamana sallama.
Moopy nazaune kan kujera tace jeki baba azumi ina nan palon ni nabashi izinin shigowa.
Ammar yajuyo ya kalleta dan tinda yashigo bai lura da itaba, yace aaa yallaɓiya sannu ki da alama hannu yafara sauki.
MOOPY" tai murmushi dan sai yanzu taganeshi tana tamai kallon sani, tace aiko ashe Dr ne ina wuni ya kake ya aiki?
Ammar yace Alhamdulillah ya jikinki Kinga nabiyoki ko?
Tace Alhamdulillah eh kenan kason gidana?
Yajinjina maganarta yace gidanki ko gidanku?
Tace a'a nan gida nane gidanmu ba anan yakeba .
Yace miyasa to baki zauna gida akai jinyarkiba sai kika dawo gidanki?
Tace saboda nafisamun natsuwa anan, kuma ga mai aiki Nan nasamu É—azu aka kawota.
Yace masha Allah kanwata kozan iya ganin hannun danshi yakawoni inata tunanin ko ya hannun jarumar kanwata yake, a'haka dai naita tinaninki kwatsam sai gani na nayi a tsakar gidanki taf nafaÄo.
Moopy tafashe da dariya sosai take dariya harda kwallah.
Ammar yace tsarki ya tabbata ga ubangijin dayayi wannan baiwar taka mai tsantsar kyau da cikar kamala.
Dakyal ta tsagaita tace kai Dr ka iya bada dariya" dan rabon da in son nayi dariya gaskiya nakai shekara baiwar lafiyayyu, duk da a'kwanakima naÄauki wata tsohuwa itama taban dariya gaskiya amma bakamar kaiba,ayaushe zakaga kafado gidana saikace tsuntsu hmmm..
Ammar yace shekara bakwai fa to kuka kike komi?
Tace ko Äaya kawae banga abunda zaiban dariya bane, takarasa tana mikamai hannunta.
Yarike hannun yana juyawa tabbas ko ba afaÄamai ba yason wannan Äaurin Irfan ne, yace amma kanwata wannan Äaurin an canzamaki shi ko?
Take idanuwanta suka cika da kwallah amma basu zuboba tace wani ne wanda yafi mahaifiyata tsanata yasake karyani, da saninshi ba don namai komiba sai dan bakar tsanar da yamani, bayan ban taba cutar dashiba dan zalinci, duk abunda yakeman bana tankamai sai yahada da mahaifina, takarasa hawaye nabiyomata tadaga kanta sama tare dafadin inda hali Dr ka warwareman daurin nan dan na matukar tsanarshi wlh, inma baka warwareba wlh wlh yau bazan kwana da wannan abunba acikin gidan nan. takarasa tana zaroma Ammar jajayen idanuwanta.
Da sauri Ammar yafara warware daurin jikinshi na rawa dan gani yake aljannuta ne zasu taso, cikin sauri ya warware hannunta tare da fadin to kawo insake maki wani.
Moopy tazubamai jajayen idonta" tare da kaÄamai kanta tace ya warke duba kagani takarasa tana gwadamai da idanuwanta.
Ammar yakai kallomshi wajen hannunta yazaro ido tara dasakin wani mahaukacin ihu.
Agidan Ammi kimanin kwana ukku ulcer Amina tataso, dan babu abunda zasuci dan Ammi batada wayan sana'a kawai tafi ganema moopy tanemo tabata tana binta da tsinuwa, kamar wasa kullum saita zuba idon ganin moopy amma shuru tin abun baya damunta har yazo yana damunta dan batada bukatar daya wuce tazo ta kwashi Amina tatafi da ita asibiti, ga jikin Amina yamugun tsananta dan ko biyar Äin dazata saima Amina ruwa babu.
Amina dake kwance sharaf sai kuka take tana fadin Ammi ruwa ruwa!! Abani ruwa mutuwa zanyi.
Ammi tafashe da kuka tace kiyi hkr bari inÄan leka inga wazan samu yasamomaki. "tana fita sukaci karo da Aminu zaishigo gidan yaganta a gigice yace ya akaine ?
Ammi tace Aminu taimaka kaje kayi dako kasamomana abunda xamuci wlh matsananciya yunwa nikeji, kaduba yar uwarka kagani mana tana cikin hali.
Aminu yace yo kawai ga hanyar sauki muna kwance ana ciyar damu kin karya mai abun wlh babu inda zani, ya gifatata ya wuce yana zuwa wajen Amina yatadota tare da Äauko awara guda biyu cikin ledarta yataso Amina yace meenah taso kici.
Agigice Amina ta tashi yasamata awarar abaki duka ta turata, yakara samata Äayar abaki yace zan dinga samomana abunda zamuci nidake karmuba waccen Ammin kinji ko, kinga tacemana takarya yaya Moopy itama intanaso taje tasamo ko?
Amina takadamai kai tace "Aminu" ruwa yazaro pure water yafasa yabata ta shanye takwanta tana maida nunfashi yatashi zai fita. Ammi dake tsaye tanajin duk abunda sukace tace yanzu Aminu bazaka iya bani awara ba ko gudace in kai bakin salati nima?
Yace yo eh keda kike babba sai nabaki kema kije kisamo.
Ammi tafashe da kuka....
Masoyana ina gaisheku inamaku fatan alkhairi dafatan kunyi juma'a lfy what's app dina ya lalace nayi nayi in mayar yakiya zakuga na canza no amma ina tinanin bude sabon group insha Allah ngd da kulawa
25/03/2022, 22:27 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
UMMY AYSHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
🅿ï¸?2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Ammi tace bakomi rayuwace Allah yamaka albarka Aminullah yar uwarkuce na faÉ—a nakara faÉ—a, ba nasonta na tsaneta tsakanina da ita tanemo kawae tabani tafaÉ—a É—akinta tare da daukar gyalenta tafita tafara bulayi kota samu na abinci, amma abin haushi yanda tafita haka tadawo ta iske Amina nata juyi tsakar gida tafashe da kuka tare dafaÉ—in Allah katadaman diyata..