Sashe 6
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Irfan zaune yana tinanin tayanda zai bakantama yar caras yarasa abunda zaimata dazata son cewa ruwa ba sa'an kwandobane, wani tinanine yafadomai arai yasaki murmushi tare datashi yabude wadrobe dinshi dake sahake da kaya yadakko wani boyel black doguwar rigace sosai harkasa dan tsawon rigar É—aya da wandon, yawan datamaine yasashi ajeshi dan tsohuwa tamai dinkin Sallah yason kuma badashi masifane yadakkoshi tare da p-cap da bakin maks yasamu bakin glass dinshi yahadasu yafita dasu yasanya a'bayan mota yana jiran lokacin daya É—iba yacika.
***********
Sosai rana tatake sosai haratakai inda "yar caras take kwance jikinta yayi rudu rudu ga mugun zafin da bazaka fahimci na rana bane ko-ko na zazzabi bane, a'hankali tafara motsawa tare da buɗe idanuwanta dasuka mata jigip, sosai take jin raɗaɗi ajikinta tabude idanta fess tai saurin rufewa dan rana takashemata ido, cikin sauri tafara kokarin mikewa tsaye amma ina hannunta daya yai wani uban nawie, cikin sauri takai takai kallonta agun hannu dasauri tarintse idonta dan hannunta yayi wani mahaukacin kunburi yayi sasir sai walkiya yake kamar yashamai,a'hankali tamike tare da tallabo hannun dake azabar zugi babban tashin hankalinta ganin hannun na reto.tasaki kuka tare dafaɗin shikenan Ammi nah kinkaryaman hannu innalillahi wa inna ilaihi raji un Ammi dami zan nemomaku a'bunda zakuci taya zanbarku kwana da kwanaki ina jinya kukuma mizakusama cikinku.,saida tagaji dan kanta tayi kokarin mikewa tsaye tare da tallabe hannunta da mai lfy tafara tafiya tanajin jiri jiri na daukarta ahankali tafita daga gidan tare da tsallaka titin sosai jikinta kerawa ga irin azabar datakesha tana tsallakawa tafaɗa motarta tare da fashewa da kuka, tana faɗin tabbas Ammi tinda kika karyani nayarda dabatunki nacewa zaki iya kasheni Allah kaine shedata Allah kaganar da mahaifiyata a'bunda yake dai-dai. ta lallaɓa taɗora hannun akan cinyarta tafara tuka mota a'hankali da hannu ɗaya, sai zufa ke karyomata tama rasa ina zata ita baƙawaba ba kowaba, shin wama yakamata takira tace yataimakamata ko Fahad zataima waya, yazo yataimakamata tana zuwa bakin rowl din ganeral hospital takasa tukin ta'dauki wayarta takira number Fahad,bugu biyu ya ɗauka tare dacewa haba "MOOPY tin dazu kenike jira wlh ga mutane sai shigowa suke nason sarai bakyaso aganki nadakatar dasu ke kuma kinki zuwa.
Cikin kasa da murya dake nuni da azabar datakesha tace kataimakaman fahad, kazo kadaukeni ka kaini asibiti banajin daÉ—in jikina dan Allah.
Dasauri yamike tsaye tare da fadin MOOPY baki lfy innalillahi kina ina? Tace ganin nan wajen general hospital.
Dasauri yace jirani bari inzo sai inbarma abas wurin.dukda tana cikin ciwo saida taji farin cikin a'mbatar Abbas dayayi "tace yazone? Yace eh bari dai inƙaraso.tace to amma karka fadamai zakaxo wajena kason zai tashi hankalinshi saika karaso "yace ok
Cikin lokaci saiga Fahad yakaraso akan a'caba dasauri yakaraso cikin motarta tare da budey gaban motar yace fito muje inkaiki asibiti ko wannan zamushiga yanunamata ganeral hospital? takadamai kanta tare dazubamai jajayen idanuwanta tace inmunshiga banson sadda zanga likitaba.
Yace fito to muje wata sadda tazo fitowa ya lura da sungumemen hannunta data tallabe.
Cikin zaro ido yace ke mufeedah accident kikayine?
Taƙaɗamai kai tare dafaɗin aa, dan som bata iya karyaba.
Yace miyasamu hannuki faduwa kikayi?
Nanma tacemai aa.
Yace nace miyasameki ne?batacemai komiba tasamu tafito ta isa wajen mai zaman banza anan tacemai dan Allah budeman inshiga inajin jirine.
Dasauri fahad yazagayo yabudemata cike da tausayawa yace sannu MOOPY Allah yabaki lfy.tace ameen ngd.
Fahad yace "Zango Othopedic" yakamata muje dan wannan hannun naki karayane.
Tace to tana cije baki.
Cikin yan mintina suka karasa wajen dan danan aka kawo whell chair a'kacema yar Cara's tahau ashige da ita dakin theater takadamasu kai dan zuciyarta fal tsoro. "Fahad yace haba Moopy kihau mana kuje aduba hannun nasakeyin tsami kinjiko?
Tace to fahad amma banson mizasumanba ne .
Yace karki damu Allah zaifito daku lfy.
Tanaji tana gani a'kashiga da ita nan akafara ciremata kayan jikinta wata sst tadauki rigarsu tasamata tare kwantar da ita akan gado tace tsayani inzo yanzu wanda zaidiba hannun naki zaishigo insha Allah.
Yar cayras tace bkm ngd da kulawa. tana kwance shuru shuru har zuwa wani lokaci ga hannunta sai zafi yake tana wannan tinanin taji anbude kofar anshigo wannan sst ce tashigo tare da fadin kiyi hkr wlh Dr IRFAN din baya nan yanada uzuri amma ga doctor Ammar nan zuwa insha Allah.
Yar Cara's tace kai jama'a yanxu bazai iya aje nashi uzirinba yaduba
Majinyaci, lallai wannan bawan Allah yadauki duniya dazafi ceton rai baifiyemai komiba tafada cikin muryar galabaita.
Sst tace ke yishuru da bakinki wlh wannan dan iskan mutum ne,, kawae yabude clinic dinnan amma ashekara inyayi xuwa goma ashekara to tabbas a'jinjinamai yanzu haka rabonshi da wurinnan wata hudu kenan, tinda yazo yaÉ—ora wata mata data karye cinya danshi gaskiya inyayi aiki wlh zakiga shape shape yayi yagama kuma babu zafi baitaba É—ora mutum ba ace baiba, amma dr Ammar akwae mutunci da wasa da marar lfy kuma yan uwan junane amma wancen girman kai wannan kuma saukin kai.
Suna magana saiga Dr Ammar yashigo da saurinshi tare dafaÉ—in afuwan sst kinjini shiru inacen ina fama da abokina yaxo yadubata yace akwae shirin dayake yau bazai fitaba, sorry madam yafada yana kallon "yar caras data kauda kanta ko kallonshi bataiba.
.cikin sauri yasa hand gloves yafara daukar allura tare da isa tawajen datake yakama hannunta yana kallo tare dafaÉ—in sannu yam mata faÉ—uwa kikayine?
Takadamai kanta har lokacin bata bude idontaba.
Yasake cewa bakya maganane?
Ahankali tafara bude jajayen idonta dasukayi luhu luhu saboda azaba tasaukesu akan kyakyawar fuskarshi.
Shima murmushi yasakarmata tare dafaÉ—in wow yau nayi gamo da matan hurul ini masha allyah bi ahsanil khalik.
Tayi murmushi tare dajuyawa gudan gefen,"Ammar yace yam mata kijuyo muyi magana mana dan isan abunda ke damunki dan bansaniba fahimtata ko zaizama gaskiya inkuma kinaso muje a'yimiki photo to saimuje basai natsaya tambayarkiba.
Takadamai kai tare da bude zazzakar muryarta tacemai duka na akai, aka bugaman icce ahannun, yanaman zafi, yanaman nawie, kana ya kumbura banajin daÉ—in shi baki É—aya.
Sosai Ammar yashagala da kallonta dan tabala'in burgeshi gata da ganinta kaga yarinya mai natsuwa marar hayaniya uwa uba zallar kyau da Allah yayota dashi, yazubamata ido tare dafaÉ—in waya dakeki kina budurwa gaki baki da hayaniya ko rashin ji gareki?
Ta lumshe idonta tare dafadin aa Ammi nace.
Ya waro ido tare da faÉ—in mamanki kenan ? Kai bazai yiyuba mahaifiyarki zataimaki wannan dukan yafada yana nuna shatin damtsen hannuwanta da wurin duk yayi shatin icce.
Cikin bacin ran tambayoyin dayakemata tafara kokarin mikewa zaune da sauri yasanya hannunshi yamaidata tare dafaɗin kiyi hkr in nadameki duk cikin aikinane, yadauki kayan aikinshi yafara taɓa hannun tare da lura da inda kashin yakarye yadauki allura kashe zafi yayimata cikin lokaci yafaramata aikin cyiie da kwarewa yanayi yanamata firar dazata daukemata hankali, kimanin awa ɗaya yagama mata tare da nade hannun yacemata zaku dawo nan da sati biyu muduba mugani ,tace ok "ya sarkafomata dazaran bandejin ta wuyanta tare dafaɗin Allah yabaki lfy kanwata.
Tace ameen ngd da kulawa nawa zamu biya kudin aikin?
Yace karki damu kuje kawae aini yanzu yayankine ko bakiyin yayan dani?
Tai murmushi tare dafaÉ—in ni na isa, amma aikaga hakkinkane kafadaman dan Allah.
Yazubamata ido tare dafaÉ—in humm lallai kinbugu, tashi kutafi Allah yasawaka yasakai yafara fita. itama tasakko saiga sst nan tashigo tamayarmata da kayanta suka fito.
Da sauri fahad yataso yace Moopy yajiki?
Tace Alhamdulillah muje ka kaini gidana.
Fahad yace haba Moopy bakida hankaline dazaki tafi gidanki? kekadai inwani laluri yakamaki yazakiyi kenan? "tace karka damu Allah dayatsaraman haka shizaiban mafita.
Badan yasoba suka nufi hanyar gidanta harsunkusa tatuno alkawarin dataima wannan mai cikin "cikin sauri tacemai yakaita wajen unguwarsu dan Allah zata bada sako.
Baice komiba yajuya da ita har unguwar su Ammi tana nunamai inda zasubi har suka iso gidan humaira "tacemai akwae kudi wurinka kam?
Yace mata eh dan yau ansha kasuwa kimanin dubu dari biyu dawani abu akayi.
Tace Alhamdulillah bani dubu dari please.
Yazaro yabata yana mamakin abunda zatayi dasu. "cikin cije baki tafita daga motar hannunta da allura tafara saki sai mugun zafi yakemata tashiga gidan Humaira ta iskesu zaune sai dariya suke Humaira nayagar tsokar nama tana bama mijinta.
Yar Cara's tasake sallama a'karo na biyu dan talura soyayya kawae suke" anan suka lura da ita Humaira ta taso dasauri tare dakokarin rungume yar caras.
Mijin humaira daya lura da hannunta mai ciwon yayi saurin cewa Humaira karki rungumeta bata lfy.
Cike da mamaki ta tsaya kallon hannun yar Cara's da aka nan naÉ—eshi da bandeji cikin tashin hankali tace miyasameki kawata?
Yar caras tai murmushi tare dafadin tsautsayi zuwanai inji yajikinki yana mai gidan.
Humaira tace jikinmu Alhamdulillah gamu munatajin daÉ—in mu na abunda kikabamu Allah yabiyamaki bukatinki na alkhairi. "yar caras tace Ameen zuwa nai inbaki wanna tabata dubu dari tace ga wannan kisamu ragon dazakuyi suna dashi saikuma yan abunda baza arasaba sainaji dama dama zanbiyo insha Allah, Allah yabamu lfy baki daya.
Humaira tace Ameen, amma kibar kudinki na jiyama suna nan ajiye wlh.
Yar caras tace karkidamu duk taimakon kaine Allah yasaukeki lfy" tacema mijin humaira sai anjima.
Yace to ngd Allah yabaki lfy kema.tace Ameen ngd, "Humaira taÉ—ebo mata naman mai yawa dakyal takarba tayi gdy tafita suka zauna suna mamakin yarinyar nan mai hankali da natsuwa tana fita "fahad yaja motar sukayi gaba.
**********