Sashe 17
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baba yayi dariya yace iyye Uwata wato kin'son gidan wani zaki kenan kina nufin mizakiyi da gida kina mace ko, hahhah yayi dariya nima n atayashi ina rufe fuska...
Baba yace to shawara da nikeso muyi dake a'nan shine a'barmaki wajen duka ko-ko kinaso a'sayar da rabi a'barmaki rabi?
Na buÄe baki zanyi magana kenan wani Babban mutum yayi parking d'in motarshi yana kallona, kallo mai cike da kurullah har yakasa daurewa yafito ya k'araso wajen mu yayima Baba sallama.
Baba ya am'samashi tare da bashi hannu suka gaisa .
Mutumin ya kalleni na kalleshi tare da É—aure fuskata na juya gefe.
Mutumin yajuyo wajen Baba yace bawan Allah wani abu kuke nema a'wajen nan ne?
"Baba yace aa nazo ganin filin nan ne."
Mutumin yace ok nagane, ko saye zakayi?
Baba yayi dariya yace aa nawa ne na kawo ya'ta ne ta ganshi saboda halin rayuwa, dan ita kadai Allah yabani.
Mutumin yakalli Baba cike da tausayawa yace Allah sarki! dan Allah malam in na kane kasai damanshi Wallahi nima zagaye nike Äana zai dawo daga kasar waje, inaso in mai gini danshi bayason cen gidanmu yace wai ma'aikata ke a'kwai kwara ake'É“eshi.
Baba yakalleni yace Uwata kinji wata magana, yaki kace dan magana na hannunki?
Nace Baba duk yanda kayi.
"Baba yace ma mutumin gaskiya wannan filin yanzu na bama ya'ta bani da iko dashi," sai Abun da tace.
Mutumin ya kallan yasakar man murmushi tare da cewa dota zaki sayarma baban ki filinki?
Jin Abun da yace yasani sunkuyar da kai, dan yacikaman fuska banson sadda nace eh Abba na siyarma ba..
Dagashi har Baba suka zaro ido yace dagaske yata.
Nace tabbas kuwa .
Mutumin yakalli Baba'na yace tokai malam kaji ko ka amince.
Baba yace eh na Amince Alhaji, farin cikin ya'ta shine nawa, amma a'shawarce inaso in fara dubam ata wani anan dan gaskiya inaso tazauna a Unguwar nan dan wajen baida hayaniya.
Alhaji yayi dariya yace to in hakane faduwa tazo dai-dai da zama, ga wani fili cen opposite da nan, bai kai wannan ba nawa ne, dashi zan gina mai to amma naga wannan yafi girma, in da ita macace kuma gidan wani zata in har Abun yamaka ka karɓi wancen din nikuma sai in amshi wannan d'in sai in maka ciko.
Farin ciki marar musultuwa ya bayyana a'fuskar Baba'na, take ya amince da maganar mutumin.
Haka Alhaji nan ya É—aga wayar shi, ya kira wata number yayi magana ya kashe, dan danan muna tsaye sai ga wasu mutane sunzo, suka fito mutumin ya kallesu yace kuyi ma filayen nan kudi bil hakki.
Dillalan suka shiga suka dud'duba suka tsallaka suka duba nashi anan suka dawo suka ce Alhaji wannan babbar gona ce, Abun da kudinta zai kama munaga million sha biyar ko sha hudu, shikuma filinka zai iya kama wa million biyar ko hudu da rabi.
"Alhaji yayi dariya yace to masha Allah, yanzu kai malam yana nufin Baba'na kenan, yace kasayi filina million biyar nikuma zansai naka million sha biyar in'yaso sai in maka cikon million goma.
Nida Baba duk muka É—imau ce Jin zancen miliyoyi, Baba yace an'barmaka Alhaji nan da nan akai komi, mutumin yace in ba damuwa mu bishi gidan shi ya bamu kudin. haka muka bishi ba tare da far'gababa, yabamu kudi cike da manyan jikku na na bacco, anan Baba yakwashi kudi mai yawa yabama dillalan'nan ya masu sallama suka rabu tare da shedama Alhaji zaikawo ta'kaddu shima a'bashi nashi, muka yo gida nida Baba'na munata murna, muna zuwa mukayi shagonshi dan bamu da inda yafi nan, shine wajen sirrinmu.
_Muka shiga nida Baba muka kulle, nan na fara tsalle ina Baba munyi kudi wallahi ."
"Baba yayi dariya yace Uwata kinyi kudi dai, wannan duka na kine wallahi babu a'bunda zanyi dasu, inaso in- in ganta rayuwarki dan nason mahaifiyarki bata sonki, duk ranar da akace bani a'doron duniya zata iya am'fani da wanna damar taga ta kassara rayuwarki, shiyasa nima na zabi wannan damar dan in in'gata rayuwarki..
Nan na fara kuka ina mamakin wani irin Uba Allah yabani, da bai damu da rayuwar shiba kamar yanda ya damu da rayuwa ta, bata farin cikinshi yakeba ta farin cikina yake..
"Na duk'a k'asa ina ma Baba godiya yace in tashi in zauna muyi magana ta fahimta."
""Haka na zauna ina kallonshi nace Baba ina jinka.
"Yace Uwata mizakiyi da kudinnan?
Nace Baba ina so kabiya makka kaje, kanan ina so infara sana'ar saida kaji dan inason kiwo Wallahi."
Baba yayi dariya yace kai Uwata badai shirmeba, to tsaya kiji shawara ta a'nan.
Naji zan'je makka ko dan sauke farali tinda Allah yabani iko amma tare zamutai dan bazan tai in barki ba, abu na biyu zan gina maki wannan fillin, sannan zansai maki wani filli dazai zamana kamar gidan gona ne, za a'samaki tsun'tsaye ko wane iri,tinda ga kan shanuwa har Abun da yakawo tan'tabara zansamaki kinji ko Uwata.
Nai tsalle na rungume Mahaifina na mai godiya, nace Baba to Ammi fa.?
"Baba yace ai'kinji tace haihuwa zatai ,sai mun dawo muga ni."
Nace to Baba da kudin dinki na a'gyaramana wannan gidan namu mana.
Baba ya amince! tin a'ranar da yamma yakira wasu suka shiga suka ga Abun da ake bukata sukayima Baba lissafi yabasu kuÉ—i suka fara yo sayayya.
Washe gari Baba yacema Ammi ta shigo shagon'shi za a'É—anyimana gyare- gyare, Ammi tace Allah ya kiyaye ta zauna kusa da ni, tai tafiyarta tallar ta ko kunya babu, ga tsohon ciki dan ma tana do guwa ba a'gani sosai.
Sosai akaima gidanmu gyara nagani na faÉ—a har kyaure aka canza, aka fidda É—akin Ammi, dana Baba da nawa, ga tiles wajen yasha kai kudi sunyi, rana daya a'kayi a'kamana har fenti , da daddare muka shiga muka samu muka kwanta, washe gari nida Babba mukaje kasuwa mukayi sayayya a'kasama Ammi gado da kujeru, nikuma ka tifa babba, Baba ma ka tifa kawai ya saya sai yasaiman babbar waya yasai karama yasaima Ammi ma karama, atakaice dai sabuwar rayuwa muka fara dan har kayan kallo yasaiman yar karamar tv ta bango da star time yama kalaman.
Koda Ammi tadawo taga yanda a'kaima É—aki ta daka wani tsalle tare da bugo ashar tace wai ina kuka samu kudi haka?, ku kayi wannan gyaran hadda wani gadon munafurci kuna nufin kudin wakar ne ko-ko.
Baba yayi banza da ita ya kyale, tagama Abun ta ta shige É—aki tayi shuru,.muka kulle É—akunan mu mukaje shagonshi da yasanya shima akaimai gyara muka ga komi yatafi dai-dai,nan yaceman muje mukaima wannan mutumin takaddu "haka mukatafi mukaje har gidanshi muka kai mashi Yayi ta kallona har yakasa hakuri, yace ma Baba wai Amma auta ce ko? Naga duk inda zaka malam saida ita .
Baba yayi dariya yace aa Alhaji ta fari ce, na zaɓi hakanne kawai dan na tsuwata da kuma kwanciyar hankalinta .
Alhaji yajinjina ma Baba sosai yana ganin duk yanda ya keson É—anshi ga wanda yadamashi yashanye.
Baba yace yawwa Alhaji dan Allah kukuka son ta kan gari, inaso zan saya ma Moopy wani fili tana buk'atar tayi gidan gona
Alhaji yace abu yazo cikin sauki inada wani fili a'nan kwado in kunada buk'ata sai muje kuga ni tinda bana komi.
""Baba yace muje!!! haka mukata fi mukaga wannan filli ba laifi babbane sosai kuma a'bakin hanya yake, Baba yace Moopy kina son nan? nace eh Baba wallahi ina so dan wurin yaman fiye da wancen na goruba.""
""Baba yacema Alhaji yallabai wannan yamata tace.
Alhaji yace" ba matsala Amma wannan million daya nasaye shi satin daya wuce, kana iya maidaman kudin.
Baba ya duka yanama mutimin godiya, Alhaji ya É—agoshi yace bakomi Wallahi mun zama É—aya, bani ma number wayaka? Baba yabashi sukai sallama.
A"Takaice sanadin hakan shak'uwa da yawa yashiga tsakain su har sukazama Aboka komi Baba zayyi saida shawarar Alhaji nan,da har yau banson sunan shiba.
Baya wata biyu anyi nisa da fara ginaman wannan gidan, inda Alhaji yadauki nauyin masu ginin dan masu yima yaron shi sune sukeman nawa, dan har an'kusa rufe kwano sama, anyi komi hada bene nace inaso dan ina maseefar son bene.
Muna zaune shago muna Äinki nida Baba sai ga wata dalleliyar mota tayi parking akusa damu, mukai tsaye muna kallon mai motar har ya bude yafito,
Tare muka mike tsaye nida Baba nace yaya Rafel........âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
NA UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ðŸ’˜â¤ï¸
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
🅿ï¸?3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
"""Rafel daya zama Babban mutum ya kalleni cike da mamakin girman danayi Ya ce "Moopy kina lafiya ashe haka kika zama!."
"Na sakar mai murmushin da in kaga inayin shi to da Mahaifi na ne, na gaisheshi "ya amsa," na kalli sa'shin da gudan yake d'ansu biyu ne, in ban manta ba shine mai latsa computer nan, na gaida shi ya amsa min cikin kulawa..
"Baba Ya ce" sannun ku da zuwa yan samari."
"Rafel ya sosa kanshi dan yama manta da Baba.." Ya ce" yawwa Baba "ina wuni".
Baba ya amsa cikin kulawa tare da basu wani table yace su zauna akai.
Basu musa ba suka zauna" Baba yabude Äan fridge din da yasaya saboda masu kawoman d'inku na, ya d'akko ruwa ya d'ora akan flat yabasu, "sukayi godiya suka fasa suka sha.
Bayan sun gama "Rafel yayi gyaran murya tare da du'kawa kasa yada fa kafafuwan Baba Ya ce "baba a'karo na karshe nazo neman Alfarma awajan ka... Baba , dama tasamenu zamuyima wani babban d'an siyasa waka, "Baba duk macen da tazo zamuyi tare sai in raina ma sautin ta, "Baba dan girman Allah kataima kaman Wallahi Mu Marayu ne nida k'ane na ka ganshi nan sunashi Fahad, Muka d'ai iyayen
mu suka haifa...In Allah yataima ka mamu bakaramar samayya zamuyi ba...