Sashe 20
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsohuwa duka jikinta yad'auki rawa ta fara la'luben Aljuhun data jefa key din kofar, da kyal ta ganshi rawar da hannunta keyi yasa takasa bude kofar, kawai ta saki kuka tare da dawo'wa wajen Ammar da kanshi na kasa har lokacin hawaye yake," tace Ammaru."
Da sauri yatashi tsaye zai magana! Tsohuwa ta sanya iya karfinta ta kai mai naushi a kirji, tare da fadin kai kam akwai dan banza sai kai man zaune kana kuka, kamai da idonka kamar bututu gidan mai sai zuba yake, kanajin an'ce yan wuta a'gidana baza ka iya tashi ka bud'emamu muga a'bunda ke faruwa ba, in sukaja mana bala'i fa? kafa sani sarai bamu da nisa da Makabarta..
Ammar ya dafe saitin data naushe shi ya karbi key din ya bude kofar, zai dawo ciki ya zauna Tsohuwa taja hannunshi da karfi tare da fadin mai jego ma taci ubanta, shikenan bazaka fitaba sai ni ka keso in'fita, da zaka lallabo kadawo ka zauna?
Ammar "yace haba Tsohuwa kin'son haukan Modibbo sarai, yanzu haka bawani abu bane kawai za'izo ya d'agama mutane hankali.
Timm!!! Sukaji an'fado dakin!!da sauri Tsohuwar ta tashi zata ruga modibbo yace garkame-garkame Ammar yan wutane Wallahi sai turiri suke..
Ammar ya da kamai tsawa tare da fad'in wai su waye yan wuta ne?..
Tsohuwa daga bakin kofarta "tace ka leka mana kagani, katon banza kai, ka tsaya palo kaki fita...
Ammar ya zura takalmanshi Moopy ma ta bishi a'baya, daga nesa Tsohuwa taga Moopy ta bishi aguje ta fito tana "fadin Wallahi baki isa ba, saikin karasaman, dama rabo na da kuka na dad'e ina bukatar in'tsiyayyar da duk wasu hawayen da suka taran ma sukai datti,sabbi nike so su taran'man. takamo hannu Moopy ta rike gam har suka karasa harabar gidan, inda suka ga ba mai Gadi sai kofa a wangale.
Ammar ya kwalama Modibbo kira tare da "fadin kai Modibbo fito banga kowa ba".
Jin anyi magana yasanya Modibbo daya shige cikin la bule fitowa har harabar gidan,"yace Wallahi Amiru Yan wuta ne miye riba ta in nai maku KARYA.
Ammar zai magana sukaga wasu Samudawa su biyu suna shigowa, sunsha uniform dinsu jajjaye suka doso wajensu," Tsohuwa ta rike kugu tana fadin AA dama kune yan jahanama ne ko yan lazza ..
Daya daga cikinsu "yace Auzu billahi" haba Inna, ya daga shigowarmu zaki ai'bantamu mu yan gyaran wuta,ne..
Modibbo "yace karya kuke ceman kukai yan wuta ne ku".
Daya daga cikin su "yace kam bala'i muzakace ma Yan wuta? lallai baka da hankali,da bakina da naka nacema yan gyran wuta ne, Alh Khabir ya ai'komu zamu kara maku Waya guda wadda bazaku taba rasa wuta ba, kullum zaku kasance cikin haske, shine zakace nace ma Yan wuta .
Tsohuwa 'tace au Yan wutan dai kenan, da gaskiyar Modibbo ..
D'an Nepa ya gilgiza kai tare da cewa Bulama mufara a'bunda ya kawo mu, wancen Mahaukacin zai b'ataman rai, kason kiwon kauye ne .
Wanda a'kacema Bulama yayi dariya suka fita suka d'akko dogon Tsani suka shigo dashi, Tsohuwa ba tace komi ba, hakama Ammar idonshi a kasa yake Moopy kuma hawaye kawai take,hannunta na cikin na Tsohuwa tai mata mugun ruko..
Sun kai tusani wurin daya dace su had'a wayar bulama da yafi tsawo da kwari, ya haye cen sama, ya yinda abokin ai'kinshi ya rike tsanin sosai dan gudun samun matsala .
Daga sama Bulama "yace Basho sai ka kawo'man flower zan d'aure wata waya nan.
Wanda aka kira da Basho "yace to sakko ko lafiya lau zaka iya tsayawa..
Bulama yayi dariya yace haba kamar wanda ya fara aiki yau, miu ai sai dai mu gwadama wani ai'kin nepa Wallahi.
Basho "yace to ai shikenan" ya saki Tsanin ya fita da sauri.
Wata irin dariya ta kama Modibbo dan wani abu ya tino, da sauri yabi Basho ya rufe get din,duk su Tsohuwa suna cen duniyar tinani basu lura ba.
Modibbo ya zagayo ta cen bayan gidan harya isa wajen tsanin, Bulama bai lura ba yana ta yan wake-waken shi tare da kod'a kanshi,na su gwanaye'ne. Modibbo ya lalla ba ya dinga hawan Tsanin a'hankali har ya rage saura step biyu ya cimma Bulama, Modibbo yayi wani murmushi tare da d'aure fuskarshi a'hankali" yace kai Bulakus ka taka man yara'na da Matata na ba y'arta no-no, kabi tasaman ta yau zan cirema no-no uwa kam tinda kai mahaukashi ne, ya 'karasa cikin maganar su ta Fulani..
"Jikake kurrrr cikin Bulama yawani irin juya, dan bakaramin furgi ta yayi ba, yafara k'ok'arin juyowa
Modibbo "yace juyowar ka dai-dai take da makanshewar ka dan buhun ubanka.
Jikin Bulama ya fara rawa dan ya tabbatar Aljannun ne ba mutum ba, saboda ko kad'an baiji haurowar Modibbo ba, saboda Modibbo baida nawie
Bulama" yace wattaba'una ma tu-tula shayad'iya ala mulku sulaiman....
Modibbo "yace kana kara magana zanyi majajjawa da kai in she'ka ka da k'asa, wato kazo gidan mu shine harda cema 'Dan gidan mahaukashi makaryaci ko? bakai kace yan wuta bane?
Bukama "yace Wallahi hakane Ifritu" amma kayi hakuri bazan kara ba.
Modibbo "yace to ya labarin no6no matata daga Ratattaka Rabi da tsani..?
Bulama yace wallahi bansani ba Ifritu, amma zan sawo mata kindirmo kasuwa sai a'sanya ciki in'kaita asibiti a'juye sai a'd'inke....
Wata mahaukaciyar dariya Modibbo yasanya, tare da fadin au dan banda kishi sai in'bari a'taɓata ko?yanzu ni keso ka biya ta in'ba hakaba zan je gidan ka in ciro na matarka in'dasamata yanzu.
Bulama ya kece da kuka yace haba Ifritu Minal Jinnu dami zanji? da rashin haihuwar da batayi koda kayan a'latun da zaka cire? dan Allah kayi hakuri bari in sauka nabar ma aikin WALLAHi.
Modibbo ya daka mai tsawa "yace WALLAHI ka juyo saina makanta ka har a'bada, kashi gaba da ai'kinka d'an banza,da wani ɗuwawunka kaaua kasa kamar na kura, ubanmi yasa kake ɗaure Dan ƙugunka? Saboda kai ga kwarto ko...
Bulama "yace Wallahi dokar ai'kice sai muntura rigunan mu cikin wando, munsanya belt ɗin nan mun ɗaure ƙugun mu...
Modibbo" yace to kwance dan ubanka tinda ba dokar Allah bace, maza kwance." da sauri Bulama hannunshi na kyarma ya fara jawo rigarshi da mugun karfi,yama manta da sama yake," jikake rugugum Tsauni ya zame ya faÉ—o, wani irin ihu Modibbo ya saki daya jawo hankalin duk wani wanda ke gidan, dan kuf towar da sukai shiya fara yo kasa Bulama ya biyo sh,i take ya sume, dan suma ba tama Modibbo wahala.
Tare Ammar dasu Tsohuwa harda Moopy suka ƙaraso wajen da tsauri, suka iske Bulama kwance ya rintse ido dan shi yatabbatar ma da shikenan tashi ta kare, Yafado busa katifar Al'jannu," Ammar yayi kanshi yana f6adin innalillahi wa inna ilaihirraji un, faduwa kai ne? Ina abokin aikin naka.?
Bulama yayi shuru dan yason yan uwan Ifritu ne ke mai tambaya .
Ammar ya k'araso wajenshi tare da dan marin kuncinshi amma Bulama bai motsa ba.
" Ammar ya lura kamar busa kafar mutum Bulama yake, yasa karfi ya turashi, tare da fadin kai tashi ka dan ne a'bokin ai'kinka, ya sake tura Bulama da karfi,tare da kamo fuskar na K'asan.
Amnar ya zaro ido yana fadin Modibbo yaushe kazo nan ne?
Modibbo bai mason kasar da ya keba" aguje Ammar ya É—akko tiyo na ruwa ya kunna yafara ma Modibbo da Bulama wanka, take Bulama ya mike tsaye yana rike kanshi yana fadin Alhamdulillah yan agaji sunzo..
Modibbo jin ana mai wanka kota ina da ruwa ya fasa gigitacen ihu tare da fadin ai'shikena abun yazo, gani tsirara ana man wanka
Gawa, Nashiga ukku ni Modibbo, yanzu a'haka za'atadani a'cikin Kabari, Malam Dan Barno, yaceman duk abunda ka mutu kanayi dashi za'atadaka, gashi nazo ƙeta na mace, wayyo Allah nah..
Jin yanata sambatu yasa Ammar dakamai tsawa tare da fadin wai miye haka,kake ma mutane hauka, bazaka buÉ—e idon kaba?
Modibbo "yace taya zanbude idona bayan na zama Gawa.
Tsohuwa da tin É—azu tai tsaye batace komiba, ta karasa wajen butocin dake kusa na masu gadi,ta dauko lamba ukku tana zuwa ta kwalama Modibbo busa kai,tare da faÉ—in ubanka! kasa a'nata asarar man da ruwa..
Modibbo yayi Saurin bude idonshi tare da rufewa dan ruwa kawai ke shigarshi, Ammar nacen na kallon Moopy dake duke har lokacin tana kuka, yama manta da Tiyo a'hannunshi yana fesama Modibbo ruwa.
Da kyal Modibbo ya ruga gefe tare da faÉ—in Amma Amiru bakada mutunci, kamar kasamu Gobara sai fesaman ruwa kake, jibi yanda cikina yakoma kamar kududufin garinmu, kayiman tatil yau dole na inje asaman robar fitsari ko nasamu saukin bala' in nan na yawan Bawali...
Bulama dake gefe yana maida numfashi, yasamu da kyal yatashi zai tafi.
Tsohuwa "tace kai Huhulahu dama baka iya ai'kinba kahau Tsanin?
Bulama "yace aa ba haka bane Wallahi, na hau ban kula ba ashe ramin turwa na taka, shine nai masu ɓanna suka jehoni..
Tsohuwa ta zaro ido tare da fadin kaji Kazubi Dan Kazzabu, ai'na nike da Turwa iye? Dan Yarinya?ina naga Turwa? agidan nawa?
Bulama zai magana modibbo yace"
Nine nan na jefo shege, É—azu ba makaryace yaceman ba gaban ki.
Ammar yayi tsaki tare da cema Moopy muje anyi Sallah..
Tsohuwa "tace ma Modibbo ai'ko gayanan ka gane kai Azzalimine, dan gabaki É—ayan fuskar ka ta wulakance ta koma kamar ta kurciya Wallahi, dama ai'ni nason da walaki goro a'miya, kai-kai Modibbo kana ban wahala Wallahi shege gashi ka'ki tafiya sai kace d'ana, kullum fama nike dakai..
Tinda Tsohuwa tafara magana Modibbo ke kallonta yana kallon sama, dariya ta kufce mai yafara nuna Tsohuwa yana nuna sama..
Tsohuwar ta kai kallon ta saman dayake nuna wa bata ga komiba sai Yar Moli-Moli
Tsohuwa" tace kai dan ubanka mikake gani wanda mu bama gani?
Modibbo yakara kwashewa da dariya "yace Wallahi kanki nike gani kamar na namijin Moli-Moli cen ,ashe haka kike in'baki da d'an kwali hahahahahah...
Tsohuwa ta zaro ido tare da nuna kanta, tasaki kuka tajuyo taima Ammar magana taga wayam babushi babu Moopy, take ta manta da maganr Modibbo ta watsa da gudu waje danta ga ko fita sukai, tana buÉ—e get Basho ya kunno kai yana faÉ—in wannan wane uryin iskanci ne,kunbar mutane nata buga gida.
Tsohuwa "tace ubanka, wayaji ka matsa kaban waje da cikinka kamar tukunyar rodi,nace kaga wasu sun fita..?