Sashe 14
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna shiga napep baba yacema inna Wallahi tallahi Hauwa batada hankali kawai dan munga zatayi banna mun takamata burki shikenan saikuma ta dauki tsanar yarin yar da bataji bata gani ba.
"Inna tace sai hakuri tinda mu muka mata laifi.
Suna isa baba ya sallami mai napep suka shiga gida! ko wannansu turus yayi ganin Ammi tsaye tana surfe, tayi wankanta tsaf kamar ba itaba..
Baba ya d'anne bacin ranshi!"yace sannu Hauwa, kinji diyar karaya ta samu a'kafada, gatanan dan Allah bata abincinta sai kibata magunguna.
"Ammi tasakarmai wata shegiyar harara" tare da cewa lallai kam ka isa, ko yanzuma wayon zaka sakeman, to wlh yanzu ba lokacin wannan bane, lokacine na sana'a tinda kasamu na haifemaka, no-no kuma mahaifiyarka da kuka hada baki da ita sai tabata tinda itama naga akwai like ajikinta.."
Baba yadauketa da mari!"yace lallai hauwa kincika tsintacciyar magen da bata mage" mahaifiyar tawa kike fadama haka, wadda ta d'aukeki diya bata ban-banta ni dake ba, nakawomata maganar zan aureki bata wani kawo kushenkiba, kasancewar bamuson asalinki ba, haka ta amince na aureki na zauna dake babu ruwanta da shiga sha 'aninmu shine yau kuma zakiyi tsaye kina gayamata magana, mike damunki?
"Hauwa tace eh naje nafada dan ni yanzu batada mutunci ko kadan a'kwayar idona," tinda tayi tsaye ta shekoman karya to wlh duk wani kimarta yazube a idona..
Baba yasake dauketa da mari! yace toshikenan dama darajata kikeci kikoma kangon dakika fito na sakeki saki daya..
Sosai jikin Ammi yayi la'asar kasancewar tason batada inda zata ta raɓa, amma bata nuna ba saima cewa tai shikenan na huta wlh dan tafi nono fari, wannan yar Aljana diyar taka dai bazata kwanta akirjinaba, tashige daki ta dakko kwarya ta juye surfenta ta koma ta zauna bakin gado ta raf'ka tagumi.
Inna tai salati tace haba "ÆŠan nan" miyayi zafi haka? abu harda saki kamar wanda baida addini, ai dakabarta da halinta duniyace.
Baba zayyi magana mahaifin shi yashigo yatambayesu lafiya yagansu a'tsai-tsaiye" anan inna takoramai bayani shima jikinshi yayi sanyi baice komiba sai sallama dayayi bakin kofar dakin Ammi, ko amsawa bataiba shima baidamuba tinda yason takan zancen, haka yatura kai yashiga yaga Ammi zaune tazuba tagumi".
"Kaka yace barka hauwa ansamu karuwa Allah yaraya ta akan sunna, najin wani labari banji daÉ—i ba, amma a'matsayina na mahaifi awajenki ina mai haÉ—aki da Allah kiyi Hakuri basu kyautamakiba amma dan Allah kiyi hakuri ki shayar da yarki.
Ammi namasifar jin nawin baba batace komiba!! saida baba ya daÉ—e yana lallashinta kana tace na amince, amma da sharaÉ—in za adinga ban É—ari-biyar duk sati.?
Baba yace babu damuwa insha Allah za abaki.
Tace na amince.
Baba yamata godiya yafita yama su inna magana suma suka amince da haka nan" inna tashiga É—akin ta mikama Ammi jinjira.
Ammi ta figi diyar har saida tasanya kuka.
Inna tace ayi hakuri abita sannu.
Ammi tawatsa mata harara! tare da fiddo nono ta dan nama jinjirar har akan hanci, da sauri inna ta mike tana fadin waike hauwa baki da hankali ne? karfa ki manta kudi za abaki.
Jim haka yasanya ammi saita kanta taba yarinyar takama a'yunwace, ko 5mnt bataiba Ammi ta kwace abunta tare da bankama inna ita tace kuma so ukku zan dingabata arana in kun yarda..âœï¸
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜
NA UMMY AYSHA
💘â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
🅿ï¸?3ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
"" Inna tace "bakomi Allah yasanya hakan yazame mata "
Alkhairi." ta É—auki jaririyar na kuka ta tafi da ita É—akinta tabata zam-zam tasha, bacci yaÉ—auke ta tana sauke ajiyar zuciya, haka a'kaita rayuwar har sati yazagayo baba na ya yanka katon ragon suna a'kasama jaririya suna mufeedah" Inna bata iya kiran sunan dan sunan tane sai taceman mufee, haka rayuwa taita tagiya har a'kayi arba'in, "Inna keta fama zaryar asibiti har na warke" har lokacin kuma baba bai maida Ammi ba, ita ma bata bukaci hakanba, su Baba ma basucemasu komi ba, ga sana'arta ta fura tanayi ta d'auki abunta taje tasiyar tadawo takwashi jinjirar ta bata nono shape-shape takama gabanta."
"Mufeeda nada shekara É—aya ta yaye kanta" dan mugun tsoron Ammi take, ganin yan da take bata nono tana zaro mata daka dakan idanunta, dalilin da yasanya tsoron Ammi mai tsanani cikin zuciyar yarinyar" .
Inna na fahimtar Moopy ta yaye kanta itama taji daÉ—in hakan! haka taita kula da yarinyar tai fess tai maseefar kyau, gata fara sol ga gashi irin na fulani dan daka ganta kaga mahaifiyarta, kowa a'layin nasu sonta yake hakanan sai azo ace anzo ganin balarabiya Inna" itakuma moopy tai ta washemasu dan bakinta tana dariya tana kallonsu, har sugaji sutafi, ko kad'an bata zuwa É—akin Ammi itama Ammi babu ruwanta dasu."
Bayan shekara biyar.
Yakama Moopy nada shekara shidda a'kofar gidansu akwae islamiya da a'keyi tsakanin mangariba da isha'i.
"Inna tafita da kanta taima malamin magana!! ta roki alfarmar ta nason moopy tadinga zuwa, malamin yace bakomi sai tazo.
Haka Moopy tafara zuwa kasancewar bata tashi da hayaniya ba ga tsoro yasa babu ruwanta da kowa, haka tamaida hankalinta sosai wajen koyan abunda yakaita cikin ikon Allah kuma tana ga newa".
Baba ya É—auketa yakaita primary ta gwamnati a'kasa ta aji É—aya."da ta tashi inna zata shiryamata zata fiddo ta waje shikuma baba yamata rakiya har bakin get din makaranta su
Moopy nacika shekara goma takara girma kamar yar shekara 15 dan akwaita da jikin girma gata da tsaf'ta kullum cikin sututa take dan baba na maseefar ko ƙari, duk wai kyalle da ya yi dinki a'kace an'barmai sai yahaɗashi yan da zai bada style na daban ya ɗin kama moopy, yara har kwatance suke da ɗunkunan da moopy kesawa" .
"Wata laraba da bazan mantata ba a'rayuwata"
Gari yayi luf_luf ya yi ba'ki ƙirin da hadari! na sanya kayan makaranta na nashafa mai nafito waje in shafa powder," aguje na ruga ɗakin inna n'ahau tadata" ta kallan taman wani murmushin da narasa gane na miye!! nace Inna lfy kika tashi da murmushi haka ne?
Ta kallan tace bakomi "takwarata" kina da bukatar wani a'bune?
Nace" aa Inna ba'zanje makaranta ba, bakiga garin ba akwai hadari, kwara muyi kwanciyarmu muyi bacci kema baccin ki keji ko?
Inna tai murmushi tace bana fatan ki zau na gida moopy, saboda kina jarabawa kuma damuna ta nisa kina iya ganin hadarin bai sakkoba saidai yasaki iska, dan haka sanya rigar sanyinki kiwuce kitafi kinjiko yar albarka, Allah yamaki albarka yabaki hakurin juriya da mahaifiyarki yasanya kizama abun da Al'umma zasuyi a'lfahari dake ".
Na kalleta cike da mamaki!! nace "Ameen inna miyafaru ki ketaman wannan addu'a ne?
"Inna ta saki dariya tace yo sai wani abu yafarune yar nan" fatan nike maki, fatan Al'khairi arayuwarki!! ta tashi zau ne ta d'auki wata sarkar wuyan ta, ta a'zurfa tasak'alaman awuya!! tare dacewa kema ki sanya kamar yanda mahaifiyata ta sanyaman."
Na ansa jiki a'sanyaye ina kallon inna.
Inna ta tashi tare da kamo hannuna ta sanyaman naira ashirin tace gashi kisayi aya sai kicin ko?
Nace ba Baba zaiban ba?
Tace "kedai karba wannan na inna ne bana Baba ba, Allah ya dafamaki ya haska rayuwarki moopy na".
Nace Ameen uwata abun alfaharina .
Inna"tayi dariya tace wato kin kwaikwayi Baban ki ko?
Nai dariya nace eh mana.
"Inna takamo hannuna tayoman rakiya har soron kofar gida tana É—a gaman hannu, tace ki ruga moopy kila ayi ruwa kinji ko.
"Nace to Inna" nashiga shagon Baba na na iskeshi yana dinki!!anan yaban hamsin yace in ruga makarata dan yadai na kaini yanzu ina gane hanya.
Haka na tafi ina waiwayen Inna da har lokacin take tsaye tana É—a gaman hannu.
Bayan nashiga get din makarantarmu nasamu kowa yashiga aji nima a'guje nayi ajinmu nazauna .
Ina zama gari ya ƙara ɗin kewa yazamana kamar duhun mangari ba, anan kawata Sadiya dake kusa dani tace "mufeeda bukar dama munzo da fitila ji yan da gari ya yi, haka taya zamuga abunda a'karubuta mana.
Ni dai bance matankomiba haka nan naji gabana na'bugawa da mugun ƙarfi!! haka nai zau ne gari nata sake rinewa zuwa cen a'kafara wasu irin kwala-kwalan yay'yafi, kankace mi ruwa ya kaule kamar da bakin kwarya, sosai ake zuk'a ruwa da tsawa mai karfi, sosai hankalina ya tashi Inna kawai nike tinani!" ina tinanin tanacen ita kad'ai dama Ammi wata ce dasaitashiga ta ta yata zama, Amma nason bazata iyaba, tanacen wajen talla rta dan yan zu tabar tallar fura saita gwanjo.
Haka naita tinani ga babu malam ko guda acikin ajin, hakanan Inna ta hanani kwanciya ta gida, gashi nason kaka na masallaci yan zu, dan in yafita karfe goma baya dawowa sai bayan la'asar.
A'takaice ruwa bai daukeba sai kusan a'zahar, suka dan É—auke suma ba duka ba ana yay-yafi, a'dai-dai lokacin da bugun kirjina ya yawaita bantsaya komiba kawai na hau taga na dire, sadiya na tambaya ta ina zani?" ko kallonta ban ba fatana in isa ga Inna ta da bani da kamarta" haka naita tafiya gaba na na tsananta bugawa har na iso wajen get, anan mai gadin mu ya taso yana faÉ—in ina za ki? ko kallon shi ban ba nabi ta karamar kofa na fara tafiya ta cikin sauri-sauri har na fara hango kofar shagon baba na, na ganshi a'bude cikin sas'sarfa hade da gudu-gudu na karasa shagon. Baba na zau ne ya É—aga kanshi sama na fado shagon!! a'razane ya kalleni tare da fadin Moopy ya dai?miya faru? lfy naganki yanzu ko antashi ?
Nace aa baba Inna nikeson in'gani.
Baba yazaro wayarshi yaga a'shema12:34 ko 1 bata ida ba! yace Moopy gudowa kikai?
Nace eh Baba ba a'yimana komi ba.
Baba yace shikenan .
Nace Baba wallah nan ina fad'uwa yake!! na nunamai kirjina..
Baba yace saikita maimaita Innalillahi wa inna ilaihirraji un, dan nima nawa haka yakeyiman tin É—a'zu ".
Nace bari inshige gida .