Sashe 11
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammar yafara kokarin guduwa Yar Cara's tabuga wata attishawa tace Dr miyafaru ne?
Ammar nagwada hannunta yace kiduba hannunki kiga duka kwana ukku amma karaya tashafe kamar bakiyiba kijifa kigani..
Moopy ta tsirama hannunta ido saikuma tasaki murmushi tace karka damu doctor ƙudurar Allah bata inda bata zuwa, nima abun yaban mamaki gaskiya bantaba jin ance karaya tawarke kwana ukku ba, amma in nayi la'akari da ubangiji mai jine mai ganine to sai hakan yadaina bani mamaki, Allah shiyabarma kanshi sani da har nawarke cikin kwana biyu dan nason shine maiyi ba mutum ba.
Ammar ya share hawayen tausayin dasuka zubamai na moopy , dan yafahimci akwae aljannu jikinta wanda ita kanta batason dasu ba, yace sannu kanwata Allah yabaki lfy.
Moopy tace bkm yayana nikeda gdy da har katako kafarka kazo gidana dan kaga lfy yata Allah yasakama da Alkhairi.
Ammar yace bakomi kozan iya zuwa ganinki duk sadda nasamu lokaci?
Moopy tace sosaima duk da nima ba mazauniya bace gsky, inazuwa masana'anta. Na inakuma zuwa tasha inyi jigilar mutane indawo.
Ammar ya kalleta cikin mamaki yace to sana'ar taki bata isarkine dasai kin hada dazuwa tashane?
Tace aa inasamu sosai Alhamdulillah, zuwan Tasha kuma ba ra'ayina bane na mahaifiyatane.
Ammar ganin karya kureta yanaso yabi komi ahankali yasanya yace Allah sarki, yar kanwata saina sake zuwa bani number wayarki mudunga gaisawa.
Ta Äakko babbar wayarta tabashi tace gashi kasanya taka saika kira.
Ya karba yafara kallon wani photo ta datai maseefar kyau kamarma ba akasar tayishiba" yace kanwata kinyi kyau sosai amma ba anan kikayishi ba ko?
Tace eh ba anan bane naje dubai ne acen nayi.
Yakalleta zaisake magana yayi shuru bayaso yakureta yayi mata sallama yatafi.
Bayan wata Äaya wata irin shakuwa mai tsanani tashiga tsakanin Ammar da Moopy, kullum suna tare da ita shida fahad sosai Ammar ke tausayinta dan zaman dayayi da ita ya fahimci batada matsala batada fada batada bakin ciki tana da alkhairi duk da har yau baitaba tambayarta komi dan gane da itaba yamaso yasamu lokaci ishashe yatambayeta kozata iya fadamai wacece ita...
Fahad zaune shida Moopy tana fadamai insha Allah zata fito aranar 11-8-2023 fahad yayi murna yai tsalle yace Moopy kenan saura sati biyu in na fahimceki ko?
Takadamai kanta tace eh hakane in Allah ya yarda.
Fahad yace amma zaki saki zazzafa ko dan bama masoya tukuici ko?
Moopy tace ajane wannan insha Allah.
Ammar zaune shida Irfan gidan tshohuwa "Ammar nafadin wlh tallahi wannan yarin yar kadauki alhakinta dakake kallonta matsayin yar duniya kamulace takiÄan tashi abunda zaibaka mamaki duk wanna ZAMAN TASHA datake mahaifiyartace kesata dan dai abunda nakasa fahimta anan shin taya za ai uwa tasanya yarta halin kunci da bakin ciki.
Irfam yatabe baki yace wayasani ko magana tahawomata kainifa yarin yar nan ko akafa aka dauraman ita wlh zan kwance in yar, bantaba ganin halittar dana tsanaba sama da ita fatan danike Allah yabayyanama masoyiyata tasoni ta amince dani takarbi soyayyata inasonki Moopy so mai tsananin gaske nayarda na amince koke kuturwace zan iya zama dake dan fatana da burina narayuwa inxama kamarki sanadinki naki aikina nazabi zama mawaki ko Allah zai hadani dake Allah masani..
Ammar yasaki saki yace anama maganar yarin yar nan kaikuma kana kawo magana wata mawakiya cen miye hakane?
Afusace Irfan yace Moopy ka kecema cen lallai Ammar bakada mutunci wlh to kazo ka isheni dazancen banzar yarinya kullum kaje kadawo ni nasakane karka sakeman maganarta wlh inba hakaba wlh zanbar maka dakinnan mtssss.
Ammar yace kayi da Äan halak indai wulakanta mutum ne abun yinka wata rana saika nemi alfarma wajen wanda kake ganin bakomi bane yakasa maka wlh irin kune har kuka sai kunyi akan wayanda kuka wulakanta ni bantaba ganin laifin yarin yar nan ba, saboda nason cewa duk abunda kefaruwa laifinkane ba nataba.
Irfan yace banasanin kanaaonta kana kaunarta sainaga anÄaura maku aure da uta yanzu anan zan son karshen kauna kake mata.
Ammar yace wlh tallahi baccin inada wadda nikeso takesona da kana nan zaune zanje in auro Moopy dan nason tadace dani 💯amma ko yanzu ba ason abunda Allah yayiba..
Afusace Irfan yatashi tare dashako wuyan Ammar da mahaukacin karfi yace wacece ka keso wannan Yar ZAMAN TASHA......
25/03/2022, 22:27 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸
NA UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
"Ammar ya fisge rigarshi da k'arfi daga shakar da Irfan yamasa yace lallai Irfan baka da hankali akan nafaÄama gaskiya bayan kaikake gani wazai iya auranta to ni ammar dan uwanka abokinka nizan aureta dan nahango abubuwa masu mahim manci dan gane da ita wan da kai ba zaka tab'a hango hakanba tin da kad'auki dokin zuciya kasama ranka yakarasa" yana hankad'a Irfan yafice yana sakin murmushin da shi kad'ai yasan manufarshi.
Irfan" yafasa wani mahaukacin ihu tare da watsi da kwalaben turarukan da ke saman mirro yafara fad'in "Ina baka isaba Wallahi bazaka aureta ba in dai ina numfashi karasa abar so sai yar ZAMAN TASHA ubanmi zaka tsinta akanta bayan bata da ce da kaiba".
Tsohuwa dataji ihu tayanko aguje ita da Modibbo, da yazo kawoma tsohuwa s'ako, shima yasaɓo ledarshi yabiyo tsohuwa suka shigo dakin IRFAN tsohuwa tayi kan shi tana salati tace wai kai IRFANU lafiya kake kuwa wannan wane irin iskancine zaka cika nan gida da ihu miyasameka?
IRFAN "yace ina ruwa ko da Ni hadda kwasoman wancen mahaukacin kika shigo da shi.?
Modibbo ran shi yaɓaci yace kai Irtam daga abun arzik'i kwana na nawa ban lfy ko gani bakaiba ɗazu ina zau ne naji yan jari bola na tallah Wallahi da yake inasonka Kai kafadoman arai harma nasaima wannan abun" yafara ki aniyar fiddo abun cikin leda"
Tsohuwa da IRFAN suka zubamai ido suna jiran suga mi zai fiddo
Modibbo yace shegen abun da yake babba ne ya yi bukin cikin ledar yafara ledar da karfi sai ga zabgegen po duk ya ƙoɗe ya lalace hadda marfinshi....
Tsohuwa tasaki salati tace Modibbo mizakayi da poo?
Modibbo yayi dariya yace banawaba ne inba'cin abunki tsohe wannan ɗan ƙugun nawa mai kama da na jariri yaza ai inzauna ai Yaman yawa Wallahi yallab'ai Irtam nasai wa saboda kinga intace kullum kashi sauyi cikin wando duk kayanshi zai ta ziddawa tinda ba iya wanke zau na shiyasa bakowa wannan inyayi ke kakarshi sai ki d'auki nawin jigilar poo ɗin" ya k'arasa yana murmushin daya ƙara fiddo yar kanka uwar fuskarshi irinta mage ..
Bakin ciki"yasa tsohuwa buɗe ɗan bakinta tare da matsawa kusa da modibbo yak'in data cika bakinta da shi tazubamai afuska ta ce "Allah ya isa tsaka ina da kai lodoji kake ko dabba dan ubanka ni zaka Bama sarautar wankin kashin gardi to Wallahi bari kaji Modibbo duk ranar dakasakeman wanna ɗanyen hauka Sai na haɗaka da wata k'atukar mota tabi tasaman ka shege da haƙora kamar masara" bakarufeman baki yakaima bakin modibbo bugu ɗaya saki yana kallonta" modibbo yasa wata tsuwwa yace "haba tsohuwa mai hannun karfe minaimaki za ki sanya bisashen hannunki ki daki bakina dankinga bala'inki kamar rijiyar kasuwa awawake shine kikeso nima nawa ya wa wake" tsohuwa zatai magana sai jin tas!! tas!! tassss tayi IRFAN na wan ke Modibbo da mari "Modibbo ya yi maseefar gigicewa bai san sadda ya yi kan IRFAN ba takaimai wani mahaukacin naushi ga kirjinshi tare da sake dawowa baya baya yak'arsa da gudu ya ɗane IRFAN ya yaye cen saman wardrobe ɗin ɗakin yana hawa yana sumewa......
Ammar mafita daga gidan ya wuce gidan Moopy anan ya isketa ita da Fahad da mai aikinta suna fira dan duk duniya batada wa'yanda sukafi su acewarta suna sonta suna kulawa da ita ta d'auki inma matsayin uwa ta d'auki Fahad matsayin uba ta dauki Ammar matsayin ƴaƴanta bayan ya yi sallama suka amsa suka gaisa Ammar ya yi shiru ya baza tagumi sosai Moopy ta damu dan tasan shi da barkwanci yau kuma babu abin da yacemata cikin natsuwarta tace Yaya na miyafaru naganka cikin damuwa dan Allah, yau ina cikin matsanancin farin ciki ƙagare nike kazo in nemi shawaraka sai kuma kashigo haka?
Ammar yasauke ajiyar zuciya yace bakomai Moopy kawai banjin daÉ—i ne wace magana kikeso kifaÉ—amin haka ne?
Moopy bad an ta yar da ba ta dai shareshi ne kawai tana ganin cewa kila sirri shine bai shareta a...
Tayi murmushi tace "an dama Ya'Ammar inaso infaÉ—ama cewa zan bayyana ma al'umma kaina yake gani kuma wace shawara zaka bani..?
"Ammar ya zuba mata ido zuwa cen ya nisa ya ce ban fahimci za ki bayyana Al'umma kanki ba mikike nufi ne?
Moopy tafaÉ—a kanta tare da faÉ—in afuwan Yaya na namanta ban,faÉ—amaka kanwar taka mawakiya ba ce amma kayi hak'uri magana ke bata kawo haka ba ina fatan ka fahimceni.?
Ammar ya zaro ido yana Mik'ewa tsaye ya ce ke kina nufin mawakiya ce ko kece MOOPY da gari ya d'auka za ki bayyana dama kece mawaki yar nan to ya haka?
Moopy tai dariya tace "kai Yayana duk ka riki ce nice dai wannan mawakiyar da ake maganar taki bayyana kanta awannan karon ina da buk'atar masoyansa su ganni ido da ido shiyasa nayi alkawarin bayyana masu kai na insha Allah.
Ammar yace Allahu akbar kabiran Bari inzo kanwata tasiri key sunayi a'guje yake tafiya har tashiga mota Yahaya da gudu sai gidan tsohuwa yana shiga ya zar ce dakin IRFAN inda yagan shi zau ne bakin gado idon shi har lokacin jajir "Ammar ya duka tare da kamo hannun IRFAN ya rike yace IRFAN kayi hak'uri Sanni abinda kakeso yan zu mikakeso inyima yarin yar amma alfarma É—aya nike nema awajenka inaso inma wata tambaya duk amsar dakabani naka alkawarin nikuma zan bi abin di kakeso da farko dai inaso intambayeki miyasa kakeson mawakiyar nan Moopy?
IRFAN yace hakanan nikeson ta nima ban san da liliba tin da naji muryarta makami da sonta ba don nadama raina wata rana zamu iya haduwaba amma ina mai tabbatar ma Moopy ta ko kuturwace zan sota zan kuma iya zama da ita..
Ammar yace to ina Moopy ka ƙaddara rayuwa yasanya tazama kamar wannan yarin yar daka ƙaryata hannu itama yazamana tana ZAMAN TASHA ya zakayi kenan?