← Book details Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 32

Sashe 3

Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna tafiya Ammar yacema "IRFAN" Maza ya akai hakan tafaru? mikayimata? Indutsi na,magana to IRFAN ma yatanka. haka sukatafi bawanda yasake magana .sun nufi hanyar le-out adakile IRFAN yace kaini gidana na goroba road.Ammar yakarya kwana tare da nufar hanyar dazata sadasu, da goruba roud, cikin yam mintina suka iso. suna isowa suka fara kokarin shiga get din gidan IRFAN opposite dagidan aka bude get wata mota tasheko da gudu, da baya baya jikake kwassss ta daki bayan motarsu IRFAN, atsorace sukajuya amma ga mamakinsu mai motar ko tsayawa baiba afusace IRFAN yacema Ammar dawo nan, cikin sauri Ammar yafita daga motar baki daya ma, daga inda IRFAN yake yafada mazaunin driver yayima motar key tare dabin bayan motar data bige tasu da gudun bala'i sosai suke gudu da motoci harsuka kawo titin dazai kaika kwado, mammalakin motar daya daki tasu IRFAN taleko dakanta tare da dagama IRFAN yatsu biyu alamun suci gaba.
Wani irin zaro idanuwa waje irfayn yayi ganin fuskar wadda taleko ta glass din motar yace jar ubaaa dama....🖊�
25/03/2022, 22:11 - Khadeejaht Salisu Fari: ❤️💘❤️💘❤️💘❤️💘
ZAMAN TASHA
❤️💘❤️💘❤️💘❤️💘
Ummy aysha
💘❤️💘❤️💘❤️💘❤️
🅿�7️⃣&8️⃣

Dama macace tasashi, wannan mahaukacin gudun, aiko sai yaci ubanta, dagudu ya murza motar dandanan saigaya yacimmata, lokaci daya motorsu suka jera, yasauke glass dinshi, tare da fadin mahaukaciyar, inaceke wawiya, dabakison aikinkiba zakima mutane 'banna, bazaki tsaya kibamu hkr ba banza kawae, mahaukacin babanki yabaki mota sai iskanci kike cikin gari ko?

Afusace taja wani mahaukacin burki jin zagin dayayima mahaifinta, shima yasamu wuri yayi parking sanye take da atamfa brown mai kwalliyar milk tasanya jikka da takalma milk cikin wata tafiya dake cike da kasaita wadda sai mace takai takawo, takeyinta cike da natsuwa, takaraso wajenshi, tare da bude sit din mai zaman banza, taimai kallon ido cikin ido tare dashekewa da dariya tace au kaine dama? tafada tama nunashi da yatsanta tace bantaba ganin wawan mutum kazami kamarkaba, kasan aikin danayi acikin awanni ukku dasuka wuce, lallai kacika babban wawa kazami yanzu haka kake fama da kwatami afuskarka? har yanzu bakasamu ruwan wankewaba kazami kawae, "Dan karya" baka da ko sisi sai burgar banza mtsss kacika mota da tsami, ahaka zaka zageni to kaje gidan tsohuwa taima wanka watakil warin jikinka cikin kashi goma kasamu ukku yafita, tayi tsaki tare da neman fita daga motar.

Cikin tsananin fushi da zallar bacin rai ya fizgota, tare da dankwafar da ita daga sit din datake kwokarin mikewa, tinda tafara magana zuciyarshi kemai zafi akaro na biyu, takeso taci bulus kenan,yadaga hannu tare dason dauketa da mari. kamar wasa yaji ancabke hannushi, taware tafin hannunta, tare da fiddomai duka idanuwanta waje tace kull, karka kuskura wannan kazamin hannun naka dabai da tsarki yasauka akan kamilalla fuskata, inba hakaba awajennan wlh zanma kyawawan maruka guda biyar cur, kuma ba shegen daya isa ya hanani dan ninan dakake gani cikakkiyar yar ZAMAN TASHA ce, wlh tafada tama yarfe hannushi daga nata cikin sauri yasaki wata yar siririyar kara dan bisa giyar motar tabugamai hannunshi kamin yayi magana tafita daga motar tare da leko da kanta tace sanholon namiji kawae raggo.

Cikin isa tafara tako d'ai d'ai!! ba tsoro ba shakka take tafiya cike da natsuwa, tashika shagwon Shaban Super Market dake kusa da inda suke ta amso ruwan roba guda, da ledar omo guda, tajuye gabaki dayan omon hannunta tare da kiran wani yaro, dake bakin shagon tace zuboman ruwannan, yaron yakarba yana zubamata tana gamawa tazaro dubu biyu tabashi tare da yarfe hannuwanta tafara shinshinawa ,saikuma tayamutsa fuska tare dafara tafiya, cike da natsuwa tafada motarta tafigeta aguje tana tafiya sosai takejinta cikin nishadi, karansu na biyu ita da "DAN KARYA" acewarta.

Bakin cikin dabaida misali, baida farko baida karshe, wulakancin datinda yake, ba a'tabayimaiba yau daya yarinya karama tabata, duk wani farinciki da walwalarshi ta yau, afusace yace wlh wlh karonmu dake na ukku bazaimaki dadiba, daga yau zamu sanya kafar wando daya dake, saina yagaki, nayaga duk abunda kike takamadashi, alkawarinane saina binciko koke wacece, daga baya zan wulakantaki, in watsaki, a idon duniya, banza mai fuska biyu. yafada afusace yana juya kan motarshi yakoma goruba road, Yana zuwa ya iske Ammar tsaye yana waya, sai zagaye yake kai dagani wayar namai dadi, aguje IRFAN yayo kanshi cikin wani mahaukacin tsalle Ammar yakoma gefe tare da cewa tsohuwa zankiraki anjima yadatse wayar .

IRFAN yafito afusace ko rufe motar baiba yafara buga get din gidan da mugun karfi, da sauri maigadinshi yadakko baka yace aiko yau zanci uwar masu kama tsintsayen yallabai, wlh saina sakarmasu baka ga idanuwa inyaso infara haukan karya daganan inyi kauye, cikin sand'a yabude kyauren tare da labewa yana ganin ansanyo kafa daya, baima kula da kowayeba yasakarma IRFAN wani wawan duka adaidai saitin kirjinshi. wata uwar kara IRFAN yasanya tare da dukewa kasa yana laluben kirjinshi, take idanuwanshi suka koma jajawur dan sosai yaji naushin da akakaimai, cikin dariya mai gadi yafara kokarin rife kofa, batare daya juyoba yace kowane shegene yau yaji tafin maza, yajuyo dan duk tinanishi wanda yabuga yaruga mizaigani maigidanshine duke, kasa tare da rike kirjinshi idanshi yakoma kamar wuta da sauri maigadi yace innalillahi mai gida waya tulloka tasama munshiga bakwae.

IRFAN yatashi tare da yo wajen dayake,ganin haka yasanya mai gadi faraja baya tare dafadin haba mai gida katsaya mana, yakake yo wajena?IRFAN yaci gaba dabinshi harsuka jingine da get, yashake mai gadi tare dafadin ubami naima kaiman wannan dukan? mai gadi dayaji bala i yace wlh nasanya buzun cen gidanne, cikin maseefa IRFAN yace butar shayine ba buzu ba, kai wlh kana bakauye jayili dan kauye baka isa karainaman wayoba, sakarai kawae, yafada yana kwala keyar mai gadi da get,afusace yafada cikin gidan tare da sanya key yabude palon kai palon yahadu kaidagani kasan bawai palon yakubayi bane dan komi yaji cikin sauri sauri yafara taka matattakalar dazata sadashi dasaman benen dakin, ashe kallo na sama ba kasaba,palon yahadu iya haduwa yana shiga yafada toilet yafara dirzar jikinshi duk inya tafa fuskarshi saiyaji kamar bata fitaba, sosai yake wanka maganganu datayimai nadawomai fes akanshi, saida yayi wanka goma kana yafito yana fitowa yyi saurin shiryawa yagabatar da Sallah, tare da dannan number bala driver, bala na dauka IRFAN yace ka bincikoman asalin yarinyarnan dako wacece ita nan da sati biyu zan baka million daya.

Jin abunda yace yasa bala cewa angama yallabai bazanma kaiba wlh, yafada cikin zumudi IRFAN yadatse wayar tare da sakkowa kasa anan ya iske Ammar nata kallonshi hankali kwance, IRFAN yazauna kusa dashi tare da fadin nifa yunwa nikeji wlh muje muci abinci gidan tsohuwa mana, Allah yasanya tayi abunnan .

Ammar yadaure fuska tare da kauda kanshi gefe, yace karka sakeman magana tinda kai inkayi fushi baka iya control din kanka, jibifa dazu daka bugeni abanza, naitajin ihun mai gadi ashe kashi kabashi dayamaka mi?
IRFAN yace kai share kawae kaji tashi muje gidanta insata yiman dan wakenan. Ammar yace audaxu da inagayama daga gidanta nike batanan bakajiba kenan?

To batanan taje gidan kawu balele..🖊�
25/03/2022, 22:12 - Khadeejaht Salisu Fari: ❤️💘❤️💘❤️💘❤️💘
ZAMAN TASHA
❤️💘❤️💘💘💘❤️💘
UMMY AYSHA
❤️💘❤️💘❤️💘❤️💘
🅿�9️⃣&1️⃣0️⃣

FREE NOVEL

Cikin mamaki yace wlh tsohuwa tayi nema ma kanta masifa,amma ba laifinta bane laifin driver daya kaitane,sai naci ubanshi yanzu ko wlh tinda nafadamai duk inzata fita yatabbatar yafadaman.

Ammar yace aiko daka dauki alhakinshi dan shima yana bacci tabude gidan tafita, saida ta isa kana takirashi tana dariya wai ansashi tsaranta tamai wayo taitafiyarta, ina dalili a ajemata bakin driver kullum fuskarshi na maiko kamar sabon quli,bazata kara yarda yafita da itaba.

Irfan yace aikaji matsalata iyayi, ina ruwanta da ba'kinshi? Allah yakyauta ai danta ziddamana da mutuncine, amma jibi zanshiga wasa CHAMA
PARK dole inbiya indawo da ita, dan banson wazai dingaman girkiba kamin taga dama dawowa.

Ammar yace duk dai zafin kanka kasan tsohuwa tadameka ta shanye wlh, inkuma kace zakaimata fin karfi kasanta sarai, har kwara kabi da ita ta lalama sai kasamu abunda kakeso cikin kwanciyar hankali.

"Irfan'yace kai kyaleta kaji tashi muje gida.

Washe gari tinda safe yar Cara's" tadauki wanka na mutunci cikin dakeken lace dinta read and black, komi najikinta yakasance black tindaga takalminta harzuwa glass din idonta, cike da yanga ta dakko key din black din motarta kirar benz tayi mata key tare da fita daga gidan, kamar jiya hanyar kwaɗo tabi Saida tayi tafiya mai tsayi ta parker daidai wani makeken get, daga samanshi ansamai suna MOOPY STUDIO& ZOO PARK tadanna hon, cikin sauri wani buzun mutum ya leko ta karama ƙofa, ganin motar uwar ɗakin shine yasashi komawa da sauri tare da wangalemata get din Baki daya,

"Yar Cara's tadanna hancin motarta cikin yalwataccen wurin daya gaji da haduwa tayi parking wajen da akayi dan adana motoci,tare da zuro fararan ƙafafuwan ta da suke cikin Black din takalma dasuka sake fiddo asalin kyan fatar kafarta,ahankali takwaso takaddunta dake sit din Mai zaman banza tare da jikkata tafito,cikin fara'a dabantaba ganinta afuskartaba takaraso wajen mai gadi tare da duƙawa har ƙasa tace baba habu Ina wuni, ya aiki fatan kana lfy.

Cikin fara'a baba habu yace Alhamdulillah É—iyata yagida ya rayuwa ina É—an uwana Haruna?

Tasadda kanta ƙasa tare dafadin baba Alhamdulillah yana nan lfy Lau shima, yanacen yana dafa shiyi kamar kai, tafada tana nuna butar shayin dake kan garwashi sai tafasa yake ga kamshi sai tashi yake.yace ai ɗiyata mu buzaye bamayi Saida shayi, Zaki zagane wajen dabbobin ko Sai anjima? dan sosai ansamu ƙaruwar abubuwa Hajiya ko yau na fidda ƙwai yakai dari biyu a'wajen kaji nan, kifaye kam mu bada kwali biyar gidan ALH KHABIR HAIFAN kudin na wajen Alh Fahad.

Tace Masha Allah baba haka akeso Allah yataimaka, amma yau bazan zagaba dan badewa zanba zanje TASHA.

Cikin tausaya mata yarinya da rufin asirin ta amma hatsabibiyar uwarta tamaidata yar ZAMAN TASHA, ina amfani wasu iyayen dake amfani da girman matsayin da Allah yabasu su ƙuntatama yaransu.

Tace bakomi baba bara inshiga ciki,saina fito insha Allah.
Chapter 3 · 0% Book details