Sashe 12
Zaman Tasha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
IRFAN yamakamai Harara yace wannanma ba zai taɓa kasancewa da Moopy ta ba dan ban sonta ba amma zuciyata ta aminta da son da nikemata kuma zan cigaba da sonta har karshen numfashina muddun kana so ina amsama tambayoyi ka kadainaman zan cen ƙaruwar yarin yar nan""
Ammar yace karka mayar da abun fitina har yan zu tambaya nikemaki kuma bakaban amsava shin ina MOOPY takasance yar ZAMAN TASHA ya zakayi.?..
Afusa ce IRFAN yace zan daure in lallaɓa ta ta dai na ina nagani ga dalilin dayasanya take ZAMAN TASHA zan maye mata gurbin abun ta hanyar bata dukiya mai ɗunbin yawa innaga tayi kasuwanci amma Moopy da take ma mawakiya yau she zataji halin wannan yar iska mai junnu cike da kai kai Wallahi kidahumin namiji kawa zai sota mtssss."..
Ammar yayi murmushi yace ɗan uwa inzakak'i abu kakishi ƙaɗan watarana zai iya zama abin da zakaima maseefar kyau harya kai kwanakin dazaka iya rasa ranka akan abun ni dai haka in zaka iya taimakawa Moopy ka wannan baiwar Allah ma kataimakamata tin da bakason dalilinta na kasancewarta yar ZAMAN TASHA ba".
IRFAN ya ce ba zan ba Moopy ta da ban take wannan ma da ban kai wakilai miyasa za kazo ka isheni da wasu magana ganun ban zaba haka kawai kasani gaba kamar yar.......kan yakarasa sukaji dam gabansu bakaramin razana sukayi ba musamman IRFAN daya tuno zagin dayakema yar caras ga aljannunta kila sukaj
Modibbo yasakko yana zare ido yanufo wajen IRFAN yana yamutsa hannunsa yana wani ɗan Iskan yare ga haƙora shi sai gaba yake yiwa da shi yafara cakuma IRFAN yana yare...
Afusace IRFAN ya hau kai mai duka dan yawon iskanci ne Dan ya tsoratashi da kyae Ammar ya amshi modibbo daya daÉ—e da komawa sabuwar suma aka kwantar da shi Palo IRFAN ya dakko key din motarshi yafad'a ciki tare da mata key bai zame ko inaba sai gidan Moopy yana zuwa ya isketa zau ne harabar gidan tana rubutu a littafi atsiyace yayi kanta har Sai da ta furgita ta daka tsalle ta koma gefe tare da dafa kirjinta tace ko lfy yaya Ammar dan taga motar Ammar nazuwa da ita.
Afusace IRFAN yafito yakarasa wajenta bai tsaya komiba ya fizge ta tare da shararamata mari kamin taÉ—ago yasake kasheta da wani marin idonshi fal hawayen daya kasa sanin kona miye yace matsa yar ZAMAN TASHA natsaneki Wallahi tallahi ban iya zama dake na awa daya bansan dalilin da yasa kikeman tsaye cikin raiba akoda yau she zan iya rantsuwa dacewa ke mayyace yin haduwaba dake bankara farin cikiba shine kike kokarin kishigo rayuwar É—an uwan to Wallahi Wallahi babban kuskuran da zakiyi kenan rayuwarmu ki yar da Ammar yafurtamaki so har ki amince Wallahi da hannun a zan kasheki......
Tind a ya wanka mata maruka tayi suman wuci gadi musamman kunna ta É—aya da ya yi wani dumm...
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
ZAMAN TASHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
NA UMMY AYSHA
â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜â¤ï¸ðŸ’˜
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
,,,,,Agalabai ce ta Äago jaja yen idanuwan ta tazubamai su" ta ce bawan Allah minai maka kaman wannan maru kan minai maka?
Afusa ce Irfan yace "Ubanki ki kai min, natsaneki Wallahi kawai sai kice kina son ɗan uwa'na yakasan ce da ke, karuwa da ke ƙazama mai yawon TASHA kina jigilar garada saboda gaki kidahumar mahaukaciya" ya yi tsaki tare da barinta tsaye idonta kamar ya yi a'man wuta. Irfan yafaɗa motarshi yakoma gidan tsohuwa yana shiga ɗakinshi yaga Moopy zau ne akan gadonshi ya furgita ba kaɗan ba amma bai nuna ba' saima cewa ya yi "Wallahi yau koni ko ke dan ubanki na zageki ubanki nace,babban kus'kuran dazakiyi kiman irin na ran nan wallahi saina jimaki ciwo"...
Wata mahaukaciyar kara IRFAN yasanya jin an ɗauke shi da gigita tacen mari, tare dayin majajjawa da shi aka fesa'shi da kasa, baisan sadda yace wayyo baya na, amma dan ƙarfin hali fatanshi yamike tsaye yara ma' daya zo tashi zaiji juwa ta kwasheshi sanna yaji an wanke shi da mari, haka akaitaima Irfan akaimai kaca_kaca fuskarshi tai sunfum daga karshe yaji wata murya irinta tsoho ana fad'in ka kiyaye halshenka, in kaƙiya nikuma zanbaka wahala kaɗan kenan a'bunda namaka,tass a'ka tsillamai mari dole yakware baki yana zunduma ihu dan abun yafi ƙarfin tina nin'shi" aguje Tsohuwa da Ammar suka shigo ɗakin Tsohuwa na faɗin "Wallahi yau IRFANU sai ka koma gidan khabir ba zaka zau na man gida ba, haka kawai lokacin da zan huta amma kazo kana isata da ihun banza"..
Bakinta yarufe ganin yar caras tsaye da ƙafafuwan ta tazubamasu ido, ga IRFAN zau ne kasa yana rike da fuska mamaki yakama Ammar duka yau she yabarota gida to ya akai tason gidan kaka su? mikuma ya hadata da IRFAN? cikin sauri yakarasa zai taba IRFAN "MOOPY ta dakamasu tsawa cikin muryar tsaffi tace "kuyi maza ku fita daga ɗakin nan wallahi yan da ya wulakanta yarin'yar da bataji bata gani ba yau sai yaban bace tsakanin Aya da tsakuwa". tass aka sake kwashe Irfan da mari...
Tsohuwa tace kam bura uba yau ga bala'i, "Yar ZAMAN TASHA yau ni zakiyima É—an yen kai? jikan nawa kika mai dama fuska haka kamar ta mataccen rago ?haka kika wulakantamai fuska, aiko inke iskace ni guguwa ce wallahi, Tsohuwa ta cire zanan'ta daga ita sai É—an siket dinsu na a'tamfa da suke sawa, ta cire rigarta tare da jan É—an kanfan ta saman kwanta cen kirjinta, ga Äan kwali ta dan Æ™ara ga kai" Ammar ya yi saurin juya'wa yace haba dan Allah Tsohuwa miye hakane?dan Allah kisanya kayanki mana....
Tsohuwa tace in banyi dan beba kenan kallan risilin É—in da nike yata shi a'banza, ta bude kafafuwanta tare da miko hannunta tafara faÉ—in shigoni,Aljani dan ubanka shege tsohon kwarto, jikin yarin ya zaka shiga kayi kwance tanayi tana matsawa .....
Moopy tasaki wata mahaukaciyar dariya da tasa zannuwan gadon dake saman wadrobe ɗaya yayi tsalle yafado saman kan Tsohuwa, take dankwalinta yacire saiga kanta daba gashi ya bayyana kamar touch light, batason sadda ta sume saman gadon IRFAN ba, Ammar ya yi kanta yana salati" IRFAN kam yatashi aka mayar da shi tare da sake sakarmai marin da ƙarashi yasanya Tsohuwa falfaɗowa tana faɗin ɗan Allah ina mai motar daya bugeni, Allah yatsine maka Driver,wayyo kaina Wallahi mai motar kwakwa ya bugeni tare da jefo man buhun kwakwa busa kai, Ammar yace kiyi hkr taso muje kihuta tsohuwa tace to likita ina kayana suke..
Ammar yabata zanan'ta harsun kai bakin kofa Tsohuwa tace "likita kaini É—akin hutu saika kira yan uwana suzo suyi jinyata" wayyo kaina!!.
Suna fita IRFAN ma yawatso da gudun bala'i Moopy ma tabiyoshi tana kawo tsakiyar palon tai wata irin faduwa tare da fashewa da wani mahaukacin kuka..
Da sauri Ammar ya kwantar da Tsohuwa tare da yo waje da gudu, yaga moooy nata burgima kasa tana rike kanta, da sauri yafita waje yafaÉ—a Masallacin kofar gidan Tsohuwa, anan yaga malam Hamza yace Malam dan Allah muje ka taimakan kanwata bata lafiya"..
Malam Hamza yace "ashsha to muje. haka suka sanya kansu har palon Tsohuwa malam Hamza nashiga Moopy ta kwala kara anan yafara mata karatu dan da'nan tafara wata a'tishawa ba haka malam uhamza yaso ba yaso su bayyana amma sai sukayi saurin ficce wa...
A'zabure Moopy ta tashi tana kallon kanta tare da kayklon wajen da take tarike kanta tana fad'in ya Allah.
Ammar yakaraso wajenta yace "sannu k'anwata Allah ya baki lfy, zau na ki huta"..
Ganin Ammar yasanya hankalinta kwantawa" tace "yaya Ammar mineke anan? kana nan gidan waye? waye wannan mutumin? tanuna malam Hamza.
"Ammar yace karki damu gidan kakar mu kike, itama batajin daÉ—i Amma yanzu zata taso, zau na kihu ta anjima sai in mayar dake gida kin jiko?
" Moopy ta ɗaga mai kanta tare da fad'in "Shikenan yaya. inda take ta zame ta kwanta kasa tare da cure kanta take kam bacci ya yi gaba da ita gwanin tausayi .. "Malam Hamza ya gilgiza kan shi tare da faɗin Wallahi Al'janine kanta da alama ɓatamai rai akai, Amma ku barta ta huta dan dole jiki ya yi ciwo". ya yi ma Ammar sallama yafita.
IRFAN yataho zaishiga É—aki yatsaya yana kallonta, bata taba bashi tausayi ba sai yau, ashe ita kanta ba tason tana wani a'bunba duk É—aukarshi da gangan take yi da kuma iskanci, haka yashafata ya wuce yana hada hanya yana shiga d'akinshi yatsaya yana kallon kunburarra fuskarshi, kamar wan da ya yi haÉ—arin jirgin kasa" yana tsaye Ammar yashigo ya kalleshi tare da fad'in "IRFAN bazaka daina shiga shirgin yarin'yar nan ba ko? kana wahala kana wahalar da ita, koka son cewa ita kanta tana shan bakar wahala duk sadda iskan jikinta suka tashi, IRFAN kaji tsoron Allah" Ammar yajuya yafita...
IRFAN yabishi da kallo bai ce komi ba yafita.
Tsohuwa da Moopy lokaci guda suka tashi bayan la'asar, tsohuwa ta ganta ba kaya sai dan kanfai, tasaki salati tare da faÉ—in ko uban wa zaiman fyade daya cireman kaya hadda ba rinsu gefe, ta tashi taji kanta yamata nauyi kamar an'mata ran'kwashi tace "wash Allah a'daddafe ta zira kayanta ko kallabi batasaba dan kanta mugun nawii yakemata" tafito falo anan taga MOOPY na murzar ido sai mika take,, da sauri Tsohuwa takarasa wajenta dan sai yan zu ma ta tino a'bunda yafaru tace yar cakwal kece yau a'gidana, yal banza a'she a
Al'jannu gareki har suka bugaman bushiyar kwakwa A'kaina, kota ina kaina yayi malolo,kingani ta duka tana "gwadama MOOPY kanta..
Moooy tace *inna ina wuni ashe gidan kine nan waya kawoni nan.?.
Tsohuwa tace yo wani gundumemen Al'janine kika kama irfanuu kika lallasashi wai miyamaki?
Cikin mamaki Moopy tace "nikuma tsohuwa waye haka ..?
Tsohuwa tace kinci gidanku" É—an kyakyawan jikana mana, ai ina faÉ—amaki kowa kasawa ya yi da Al,jannun naki saini, yo dana kai mai mahaukacin naushi saigashi take yakoma kamar halawa yabaje kasa, shine nima yahaÉ—a sidda baru yajefoman buhun kwakwa busa kai" takarasa tana murmushi..
Ammar yashigo yana fad'in "sister sannu ya jikin?.