Sashe 83
Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
The next day as usual tayi preparing tarban Khalid kama kullum, wanka tayi ta saka kaya masu kyau amma ko kadan babu kwalliya a fuskan ta, asalima idanuwanta sun kumbura ko kallon ta mom batayiba. Da kam baice kala ba don mom tayi briefing dinshi kan abinda ke faruwa kuma ya fada mata don Khalid na abokin Salem ba zai hana aure atsakanin shi da Ameera ba saidai in Ameera batason auren shi. Amma mom ta jaddada mashi kan ya fadawa Ameera ta fidda mijin aure. Haka akayi don bayan sun gama lunch alokacin an jera abinci dakin saukan baki dad ya kira Ameera ta sameshi dakinshi, tana zuwa ya fada mata ta fidda mijin aure shuru tayi bata ce komai ba. Dad sallaman ta yayi tana komawa daki Khalid ya kirata ya shaida mata ya iso, jiki ba kwari ta yafa Vail dinta taje wurin shi yana tsaye jikin motan shi looking more handsome than ever, murmushi karfin hali ta sakar mashi Sannan ta kaishi sakin saukar baki yaci abinci kaman babu abinda ke faruwa don sam bata nuna mashiba, saida ya gama ya kalleta ta yana murmushi
"Baby kaman idanuwanki sun kumbura..." Itama murmushi tayi
Sannan tace
"Dan Allah inason ka fadamin alakar dake tsakanika da sir Salem..." Kaman an sokawa Khalid arrow yaji don he never see that coming, da sauri ya kalleta
"Angel what are you talking about?..." Ya tambayeta muryan shi na rawa kaman mara gaskiya, Sai lokacin ameera ta daure fuska, yanayin ta ya bawa Khalid tsoro don baisan such beautiful face yana Iya turning pale haka ba. Mikewa tayi cikin nutsuwa
"To shikenan... I thought you are truthful but am wrong..." Dasauri Khalid ya rike mata hannu
"Baby am so sorry..." Bai idaba ta kwace hannun ta, cikin tashi hankali ya fara cewa
"Baby am sorry for keeping it from you... Salem has been my closest and childhood friend..." Kai Ameera ta gyada mashi ahankali,
"Very good... So nasan kasan abinda ya faru tsakanina da Salem..." Khalid dake sweating ya gyada mata kai
"I know everything... Baby am sorry for all that.. I should have told you the truth..." Murmushin karfin hali Ameera tayi
"Wallahi ba komai..." Khalid kallon ta yayi don tabbatar da ba komai amma he knows something is wrong, Ameera dake tsaye har lokacin tace
"Nidai yanzu hakuri nakeson baka..." Da sauri Khalid ya fara cewa
"No!... No....pls don't do this to me...wallahi tunda Salem ya bani labarin ki na fara sonki...son da nakeyi maki yasa nayi forcing dinshi ya bani takardan ki bayan ya shaida min bashi da raayin zama da mata biyu...pls ki yafemin kar ki barni...pls..." Ya karashe maganan kaman zaiyi kuka
Murmushin takaici Ameera tayi wato itace topic of discussion dinsu, ita Ameera suka maida abin chanji, wato shi Salem baya sonta Sai ya barwa abokinshi dayake sun dauketa mara galihu
"Dan Allah kar ki rabu dani saboda Salem...." Taji Khalid nacewa, murmushi ta karayi daka ganta Sai ka rantse abun bai dametaba
"Nagode da sonka agareni...amma it can't..." Da sauri Khalid ya sa hannun shi kan bakinta
"Pls don't say it... Pls I beg you..." Ahankali ta cire hannun shi daga bakinta sannan tacigaba dacewa
"Kayi hakuri.. Allah zai baka wacce ta fini..." Kai ya fara girgiza mata
"Dan Allah karki bari laifin Salem ya shafeni..."
"Nidai kayi hakuri kawai,.,,..I can't marry my ex's best friend..."
"In kinason in rabu da Salem I can forget about him amma kar kiyi min haka...you are the best woman for me...nasan son da nakeyi maki zai chanza min yanayin rayuwa...."
"Kawai kayi hakuri... Yau zan fadawa sultan ya aiko iyayenshi..." Tafada tana kokarin fita, da sauri ya tari gabanta yayi kneeling,
"Baby look at me..." Ya umarceta cikin sanyin murya, ba musu ta kalleshi, ahankali yafara cewa
"Zan fada maki dirty secret dina Wanda ko gidanmu babu Wanda yasan ina da wannan hali..." Shuru yayi ya hadiyi wani Abu Sannan ya cigaba dacewa
"Ni mazinaci ne!...I have slept with numerous women...." Gaban Ameera ya fara dukan uku2 tana kallon how innocent his face looks,
"Amma tunda na ganki na fara nadaman halina...tunda na ganki na daina ganin ko wacce mace da kyau ko wani abu... Your love alone change me..in kin zama matata it will change me for ever..zaki samu ladan haka...please don't leave me..." Ameera shuru tayi tana neman hanyan bi, gani take yana iya raping dinta, acikin zuciyanta tana tausayin shi in har abinda ya fada mata gaskiya ne amma har ga Allah bazata iya zama Matan aminin Salem ba, da kyar ta samu courage ta fara cewa
"I know there is another woman out there for you... Pls am sorry..." Wiwi Khalid ya fara kuka kaman yaro yana cewa
"I can't love any other person.. Ke nakeso...if I loose you I loose my life... Dan darajan manzon tsira ki rufamin asiri.. Pls don't dump me ..." Ameera bata taba ganin saurayi yayi kneeling gaba mace yana kuka ba sai a film. Amma gashi yau a very handsome and flamboyant guy is kneeling before her not only begging for her love but crying for it, kura mashi ido tayi tana tunanin irin kalan zuciyanta, tanason Khalid likewise sultan and most of all Salem amma har kullum tana godewa Allah da Salem bai gane tanason shiba kuma auren Khalid will ruin her, tasan Salem bazai rasa zuwa gidansu ba likewise ita da Khalid zasuje gidanshi, she's very sure that she won't be able to handle that.
Khalid Sai hawaye kawai yake yana cewa
"Ki ceci rayuwa ta daga hallaka... I know I don't deserve you amma rashin ki zai jawa rayuwa ta matsala... Pls pity me..."
"Dan Allah kayi hakuri......" Da sauri ya kara girgiza mata kai.
"Bazan iya hakuri ba....just know what to do with me...."
"Ikon Allah..." Ameera ta fada cikin ranta, yanzu data sanin kan waya ta fada mashi batare da yazo ba, kallon yanda ya tare hanya tayi
"Wallahi nasan hakan zai fi zame mana alkhairi...."
"Babu wani alkhairi...I won't survive with out you..." Yanda yake hawaye yasa itama Ameera ta fara hawaye tana cewa
"Kayi hakuri..." Bata idaba shima yace
"Kiyi hakuri..."
"Pls..." Yakara katseta da
"Pls kiyi hakuri..." Daga inda yake kneeling yasa hannun shi ya goge mata hawaye, Ahankali itama ta goge mashi hawaye,
"To ka zauna...." Ta fada ahankali, girgiza mata kai yayi
"No...Sai kin yafemin..." Yafada wasu hawayen na zubowa, ahankali tace
"Na yafe maka..." Kallon idanuwanta yayi,
"Then will you marry me?..." Ya tambayeta yana kallon idanuwanta, shuru tayi takasa cewa komai
"Pls in har kin yafemin ki aureni..." Gaban Ameera dukan 33 yake, har lokacin shuru tayi
"Ko dan na fadamaki ni manemin matane?..." Ya fada cikin sanyin murya, ahankali ta girgiza mashi kai,
"Ba don haka ba...nasan in na aureka nayi jihadi kuma in ka shiryu sanadiyata zan samu lada...amma I can't marry anybody..." Da sauri ya kara tare mata baki
"Pls don't say it... Ki taimaka min...wallahi zan rabu da Salem... He won't be at our wedding... He won't come to our home... Ba zan Kara hulda dashiba..." Girgiza kai tayi
"No...please.. Just understand..."
"I can't understand anything...except if you told me you don't love me..." Yafada still yana hawaye. Ahankali Ameera tace
"Let me think about it..." Da sauri ya kara girgiza mata kai
"No...last time kince you will think about it.. Pls answer me now..."
"Pls give me more time..."
"Bazan bar wurin nan ba sai kin bani amsata..." Yafada yana rike hannun ta, Shuru tayi ta rasa abun cewa, Ahankali ya Dora hannun ta kan chest dinshi
"Feel the way my heart is beating for you...." Aikam da gaske his heart was beating faster than normal, rike mashi hannu tayi
"Pls stand up.." Makale kafada yayi
"Not until you give me my answer...".
Sunfi minti ashirin a haka bata bashi amsa ba shikuma bai tashi ba,
" kanason amsa? " ta tambayeshi, ahankali ya daga mata kai
"Then pls stand..." Bai kara cewa komai ba ya mike gwaiwanshi Sai ciwo sukayi mashi, har lokacin bai saki hannun taba, matsawa yayi dad daita Sannan yace
"Pls ki tausaya min..."
"Ka bari Sai next week inkazo...nayi maka alkawarin zan baka amsanka..."
"You promise?..."
"Promise..." Ta amsa mashi ahankali, sakin hannun ta yayi alokacin kanshi nayi mashi wani irin ciwo
"Then bazan bar Kano ba sai next week..." Ido Ameera ta zaro
"Haba no..ka koma aikinka..." Makale mata kafada yayi
"No...Sai bayan kin bani amsa zan tafi..." Ya amsa mata. Hira suka danyi kadan Sannan yace zai tafi saboda yanda kanshi ke sarawa, rabonshi da hawaye har ya mance amma yau gashi yana kuka saboda mace shida yanmata ke kawo Kansu kyauta. Rakashi tayi har bakin mota ya shiga ciki Sannan ta koma cikin gida jiki ba kwari.
Khalid na shan corner ya tsaya kasancewan yanzu da kanshi yake zuwa, wayanshi ya dauka ya fara dialing number Salem