← Book details Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 94

Sashe 18

Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar tawa tashawo kan mami ta barta ta fita, kuma cewa tayi kar ta dade, powder banquet ta shafa fuskanta tare da wet lips, fuskanta yayi kyau sosai abinka da baka ta shafa farar powder
"Kwalliya me kike?" Mami ta tambayeta, da sauri ta dan goge fuskanta sama2
"Mami ba kwalliya nakeba" ta amsa mata
"Mami na tafi"
"To". Fita tayi ta hangi motan cikin duhu. Tana zuwa wurin motan ta dan kwankwasa glass din motan, dan bude motan yayi
" oremi come in " yafa yana kallon ta, makale kafada tayi don har cikin ranta tsoron shi take don yanda yake magana yasa take tunanin shi rikkeken dan iskane
"Ka fito waje" tafada mashi, dan murmushi yayi
"Kiyi hakuri ki shigo mu fara kai dinkin sai mudawo mu tsaya cikin sauron" Tawa tsaya tayi kaman mai tunani sannan ta ida budewa ta shiga, dan runtsunawa tayi sannan tace
"Good evening" kallon ta ya tsaya yi na dan lokaci sannan yace
"Evening.. Kiyi hakuri inata damunki.."
"Bakomai"
"Shall we?" Ya tambayeta
"Eh..dan mikewa zakayi kadan gidan babu nisa" tafada batare da ta kalleshiba, wani irin kwarjini yakeyi mata,
"To..nagode oremi" tada motan yayi ya bi inda tace.

Haka ya dinga bin hanyan data nuna mashi har suka isa kofan gidan mai dinki,
"Ya isa" tace mashi ahankali, Dan wuri ya samu yayi parking sannan yafito itama ta fito, bayan motan ya bude ya dauko atampopin cikin wata babban Leda ya mika mata tare dacewa
"Gasu" amsa tayi ya kara hadawa da hannunta,
"Ka fara kuma ko?" Tafada tana dan hararanshi," murmushi kawai yayi, ta kara cewa
"Bari inshiga inji yanda zaayi"
"OK love" tawa batace komaiba ta shiga gidan tare da sallama.

Bayan kaman minti sha biyar ta fito tayi mashi sallama ya amsa sannan tace
"Tace duka riga da skirts ko da zani?" Dukda cikin duhu suke bai hanashi kurawa lips dinta idoba, imagining bakinta cikin nashi kawai yake
"Wane iri kike so ayi mata?" Ya tambayeta
"Duk Wanda kakeso, saidai riga da skirt yafi riga da zani tsada.."
"To kawai ayimata riga da zani" naga ameera tana daure zani. Batace komaiba ta koma cikin gidan, few minutes later ta fito
"Tace each zaayi 500 Amman tunda na sauri ne 600 zaka bada.."
"Haba daga yau zuwa alhamis dinne emergency?.. Gaskiya ki gayamata tadan rangwanta.."
"Ai da 700 tace da kyar ta yarda ta rage naira Dari".
" to naji nawa dukan kudin? "
"3600" hannu yasa cikin aljihunshi kaman zai fiddo kudi dukda shi kanshi yasan baya ajiye kudi cikin aljihu
"Babu kudin.. Bari in shiga induba cikin motan in gani" yafada yana shiga motan ,wani wuri yabude ya dauki rap din 1k ya zari guda biyu yanayi yana kallon ko ta ganshi. Fitowa yayi ya mika mata kudin
"Ga abinda ke gareni ranar Thursday zan kawo saura sai mu amshi dinkin" tawa tsawa tayi tana kallon kudin
"Daganin kudin nan suna da yawa inda kafiddo su..kawai ka bada sauran ka huta "Dan daria yayi
" agurin Wanda ya bani kudin ba ?Amman Ni dukan su kenan"
"To shikenan" tafada tare da komawa cikin gidan.

Tana fitowa Suka fara dawowa, kin gudu yayi don mai tafiyan kafa yafi motan shi gudu, kallon ta yayi sannan ya kalli hannuwanta daka kan cinyanta, ahankali ya kai hannunshi daya ya kama mata hannu, daga kai tayi ta kalleshi shima ya kalle ta tare da daga mata gira daya, ahankali ta zare hannunta daga nashi, mai makon ya dauke hannunshi sai ya dora matashi kan cinyanta suma tureshi tayi,
"Haba tawa..meyasa kike yimin haka... Kawai dan na dan tabaki kike turemin hannu?... Kodai baki sona yanda nake sonki..." Tawa galla mashi harara tayi,
"In ina sonka sai ka dinga taba?...haka ya kamata kenan?.." Dan murmushi yayi
"Please ki dan kara harara ta..don idanuwanki is making me horny." Tawa kara tamke idanuwa tayi, yacigaba dacewa
"Nidai kawai baki sona...don nasan yanzu masoya har romancing juna sukeyi...hakan zan kara dankon soyayyansu.." Tawa kauda kanta tayi tare da dan tabe bakinta
"Duk halin maza daya...dukan su kokarin su su shiga cikin pant dinmu mussanman mu da ba yarensu ba" tafada cikin ranta.
"Ai yau sai naga halinki" shima ya fada cikin ranshi. Kallon ta yakari ya dan shafa hannunshi bayan wuyanta, da sauri ta dauke mashi hannun
"Please banson irin wannan wasan kabari"
"Haba kiyi hakuri, sonki kesani hakan..please feel my heart beat" yafada yana kama hannunta, kan kirjinshi ya dora hannunta
"Kinji yanda heart dina yake gudu saboda ke?" Tawa kokarin cire hannunta tayi Amman ya riketa gam.. Sai taji da gaske zuciya shi harbi yake da sauri, Amman tantirin maimakon yabar hannunta kan kirjinshi sai yafara gangarawa da hannunta kan cikin shi, tawa tsayawa tayi tana kallon ikon Allah, shima kallon ta yake yama mance tuki yake, yaga tsoro kwance kan fuskanta Amman bai bar kasa da hannunta ba, yana zuwa wurin belt dinshi Tawa tayi saurin fixge hannunta
"Ka tsayar da Mota" tafada da sauri kaman mara hankali,
"Why?" Ya tambayeta yanayi mata lustful look, shi da niyyan wasa yake mata Amman har ga Allah jikinshi na amsawa
"I said stop the car!" Ta kara fada cikin tsawa, Salem Dan murmushi yayi batare daya tsayar da motanba yace
"Haba oremi... Sai kace wata yar kauyen?..don kin dan tabani wani abune?..yanmata har sucking sukeyiwa samarinsu..its nothing..common sweetheart we are in the 21 century.." Tawa bata saurareshiba
"Nidai nace ka tsaida motan.." Dan wurin da babu kowa yayi parking Amman sai ya kulle kofan. Tawa naganin yayi parking tayi kokarin fita Amman kofan kulle, kalle2 tafayi taga wurin babu kowa
"Me haka please" tafada kaman zatayi kuka. Salem kara kashe murya yayi
"Minti zamu sha" yafada tare da kwantar da seat din kujeranta, Ido tawa ta zaro
"Please kayi hakuri.." Bata gamaba taji Hannunshi kan boobs dinta sannan fuskanshi daidai nata, zata bude baki tayi Magana ya hade bakin su waje daya, shure 2 tafarayi, Salem kam dake cewa gwadata zaiyi sai yafara fita hiyyacinshi, nan take yaji kaman ya cire kayan jikin ta yayi abinda bai taba yiba, don tunda yake bai taba jin ya fita hayyacin shi kaman yauba. Tureshi kawa tawa take, Amman banda kara romancing dinta babu abinda yake, kuka tawa tafarayi don gani take yariga ya gama daita, hannu yafara turawa cikin pant dinta, kaman zaki ta tureshi ya koma baya, kallon idanuwanta dake subda hawaye yayi, har lokacin bai bar kantaba Amman yacire hannunshi daga jikinta, sai nishi yake ahankali yana kallon tawa dake kuka kaman ranta zai fita,
"Am sorry... Ba halina bane..please forgive me" yafada kaman baison magana, tawa bata saurareshiba ta cigaba da kuka, ahankali Salem ya koma kan seat dinshi, tawa gyara skirt dinta tayi tacigaba da kuka, Salem haushin kanshi yafara ji don sai ya tsinci zuciyanshi yana yi mashi zafi
"Please stop crying.. Am sorry" yakara fada sannan ya tada motan, bai tsaya koina ba sai kofan gidansu. Yanayin parking ya fito ya bude mata murfin din mota, har lokacin tawa bata bar kuka ba kuma idanuanta rufe gam, tanajin ya bude kofa tayi saurin fitowa, saida taga tafito sannan ta Dan goge hawayenta tafara cewa
"Allah yaisa tsakani na da kai..sannan Allah yaisa tsakanina da zuciya ta data kamu da sonka sannan ta yarda dakai...abinda ka yimin bazan taba yafe makaba...kumani ba irin ka bace kaje chan ka nemi irin ka..daga yau kar kakara zuwa gidanmu and don't call me again" tafada cikin kuka sannan ta kama hanyan shiga cikin gida
"Please am sorry.. I don't mean anything I did .." Tawa bata saurareshiba ta shige abinta, ahankali Salem yakoma cikin motan shi, magagganun tawa sai dawo mashi suke, yasan tunda yake bai taba yunkurin tabawa yarinya pant ba, yasan kullum yana da control kan irin wannan case din don sau dayawa shike takawa yanmata birki in yaga suna wuce gona da irin
"Amman nice yau nake niyyan saka hannu cikin pant din yar mutane... Tawa kina da control over me...ban taba jin abinda najiba yau...ya Allah kabani tawa amatsayin matata..." Yafadawa kanshi, yafi minti ashirin wajen sannan ya koma gida. Direct first aid box ya bude ya sha Maganin shi sannan ya kwanta don wani irin ciwo maranshi ke yi mashi, wayan shi ya dauka yayi dailing number tawa Amman ringing ya dinga yi ba ta dauka ba. Sake dailing yayi Amman yajita switch off. Kwantawa yayi duk ranshi babu dadi, da kyar ya samu bacci yayi gaba dashi.

Bangaren tawa kukan zuci kawai take don bata Iya yi mami tajita, bakin ciki kaman ya kashe ta, wai ita yau mutum yazo har kofar gidansu yayi molesting dinta, hawaye kawai take, mami taji tana shessheka ta tambayeta Amman tace babu komai.

Wacegari Monday, tunda wurin aka chanzawa Salem fuska ya tafi restaurant din da tawa ke aiki, wuri yasamu yayi parking yadan gangara, daya daga cikin masu aiki wurin ya kira tambayi tawa Amman akace mashi yau batazo aikiba, jiki ba kwari ya bar wajen ya tafi gidansu.

Tawa da matsanacin ciwon kai ta tashi, idanuwanta sun kumbura sosai, da mami ta tambayeta abinda ya samu idonta sai tace ciwon kan da takene ya jawo mata kumburin idanuwa.
Mami tace tayi zamanta kar taje aiki dukda tasan suna bukatan kudin. Yan plates ta dauko zata wanke mami ta hanata, tana cikin ajiye plate din hawaye ya zubo mata, baki mami ta bude
"Tawa ...INA kika bi mutumin jiya?...tawa hala kinje ki yarda mutunci ki?" Tawa kara fashewa tayi da kuka
"Aa mami.. Kaina ke yimin ciwo sosai"
"Karya kike..tun jiya na lura da yanayin ki..oya shiga ciki" tafada tana nuna mata kurya, Tawa tasan abinda zatayi.
"Mami wallahi ba abinda akayimin..wallahi bai yimin komai ba..."
"Shiga ciki nace?!" Mami ta daka mata tsawa, ba musu ta shiga ta kwanta ta cire pant dinta don tasan abinda mami zatayi. Mami dukawa tayi ta buda kafafunta ta dubi gabanta kaman wata nurse sannan ta koma gefe.

Hmmm Aladan mami kenan
"Tawa me akayi maki kike kuka tunjiya?"
"Mami ba komai...kaina ke ciwo" ahankali mami ta jata jikin ta tafara rarrashin ta
"Kbele...ki kwanta zan dafa maki abinci kici sai in baki magani".
Chapter 18 · 0% Book details