← Book details Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 94

Sashe 19

Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Salem nazuwa ya aika yaro a kira mashi tawa. Baa dadeba yaron ya dawo yace mashi bata nan. Yasan karyane, kara trying number ta yayi Amman still kashe. Komawa yayi jikinshi a mace.

Still da yamma dawowa yayi still akace mashi bata nan, wani yaro yagani yafito daga cikin gidan, kiran yaron yayi
" abokina ina tawa take"
"Anty tawa ta nan bata da lafiya.." Yaron yana kaiwa nan yakara gaba.

💙❤💛💚💜

Abangaren ameera kam suna chan suna dilka da gyaran jiki har na over, yau Monday suka ciki wani babban eleganza
💛❤💜💚💙
ZAKISAN KONI WAYE
💛❤💜💙💚

®zuwairat(Ummu maryam)

2⃣2⃣

Wanda ake saida kayan masu tsada, ameera da kawayenta guda goma shiga suka sayi English wear kala daya su duka wai zasu dan hada dan karamin party. Sun kashe kudi sosai don kowanne skirt da riga 25k yake banda takalma.

Mom ameera kam haka nan tadan gayyaci family suzo ranar Friday da Saturday adanyi gathering don ita bata taba ganin wedding irin wannan ba.

💚💙💜💜💛❤

Haka Salem ya kare tsayuwanshi yabar gidan ya koma, duk kammanin shi ya chanza
"Sir are you alright?" Abdul ya tambayeshi sanda ya shiga falo yana tafiya kaman kazan dakwai ya fashewa
"Do I look sick to you?..." Ya tambayeshi yana yimashi wani irin kallo, da sauri Abdul ya girgiza mashi kai, Salem nuna Abdul yayi da dan makullin motan dake hannunshi sannan yace
"Wallahi kayi aduan in samu abinda nake nema...inba hakaba yanda ka kawoni wannan forsaking town din da koma haka nan... Consider your self unemployed!" Ya na kaiwa nan ya wullawa Abdul key din yayi hanyan Bedroom. Abdul bude baki yayi yana kallon Salem kuma at the same time gabanshi na faruwa don yasan karamin aikin Salem ne.

Salem kwantawa yayi yana tunanin tawa. Wayanshi ya dauka ya kara shiga trying number ta, am still bata kunnaba. Test ya rubuta mata kaman haka
"Habibty am so sorry, please forgive me, I promise I won't touch your finger nails again until its legal, please am missing you.. We need to talk" ya tura mata. Kwanciya yayi yana jiran reply dinta Amman shuru har 10 na dare, juye2 ya dinga yi don jiyake in bai ji muryan taba bazai Iya bacci ba.
"Its difficult to be in love.. Duk tabi ta takuramin zuciya..hmm wai dan na Dan taba boobs dinta..." Dan daria yayi daya tuna abinda ya faru daren jiya, cije lebenshi na kasa ya dan lasa yana daria shi kadai kaman Mara sense
"Ni da mata ke so in ketasu...ni akeyiwa fushi dan na taba..." Dariya ya karayi
"At least yanzu nasan da akwai mata masu class." Haka ya dinga surutu kaman mara hankali har bacci barawo yayi gaba dashi.

Wacegari gari Tuesday tawa ta shirya ta tafi wajen aikinta Amman har lokacin bata bar takaicin abinda Salem yayi mata ba, data tuna sai idanuwanta sun ciki da kwalla.
"Me ke damunki ne naga kaman kina tunanin wani abu" wata mai suna Zara ta tambayi tawa, kaman mai jira nan take idanuwa ta suka kara cikowa
"Wallahi Zara kaman in kashe kaina nake ji.."
"Me ya sameki?" Ta kara tambayan ta , ahankali tawa tafara cewa
"Wai wannan taxi driver din dana baki labari kwana kin baya yakusa ..." Tana kaiwa nan ta goge hawayen dake gangaro mata
"Tawa meya faru?..please ki goge hawayenki kar madam ta ganki" tawa ta cigaba dacewa
"Mutumin ya kusa raping dina!" Idanuwa Zara ta zaro
"How?" Nan tawa ta bata labarin abinda ya faru sannan tacigaba dacewa
"Zara he touched my boobs..he squeeze my precious boobs...Zara boobs din da nake kokarin karewa...Zara har pant dina ya ..." Kuka yaci karfinta tayi shuru, matsawa kusa daita Zara tayi
"Kiyi hakuri.. Daman nagaya maki mazan hausawa nan babu abinda suke so kaman su batamu...mussanman mu da ba yarensuba..gani suke mu lalatattune..alhalin kowa da irin halin shi..please stop crying he's not worth it..." Zara hannu ta saka ta goge mata hawayen fuskanta
"Kaman shine yazo nan nemanki jiya..." Zara ta fada mata, Tawa tsaki taja
"Jiya sau biyu yana zuwa gidanmu"
$"ki rabu dashi kawai " Zara ta gaya mata, ahankali tawa tace
"Zara he's my first love.. Zara bani da luck..Wanda nafara so Dan iskane...komai nawa babu saa.." Kuka ya kara cin karfinta
"Please don't say that.. Ko kina son nima kisani kuka" girgiza mata kai tawa tayi
"Then stop crying..goge hawayenki kiyi murna da bai samu abinda yake nemaba...please tashi muje mu gama kwace abinci kafin madam tafara fada" ba musu tawa ta goge hawayenta tamike suka fara aiki Amman daka gan yanda take aiki kasan da akwai abinda ke damunta.

Tunda Salem yadawo daga masjid ya koma ya kwanta, bai tashiba sai 10:15, a hargitse ya tashi yashiga bathroom yayi wanka, fitowa yayi daure da towel ya nufi palour fuskanshi babu walwaka ko kadan, Abdul dake zaune ya kalla
"Get that crippy makeup artist here in 30 minutes" yana kaiwa nan ya koma ya shirya ya kwanta yana jiran zuwan mai gyara mashi fuska, guy din bai zoba sai 11:20, balai Salem ya dinga yi kaman su suka aikeshi ya tabawa tawa boob da pant. Ana gama mashi ya dauki makkulin mota zai fita
"sir bakayi breakfast ba..the dinning is set..." Abdul ya fada mashi Amman Salem wani mugun harara ya bishi dashi sannan ya fita , still yau restaurant ya fara zuwa ya tambayi wata ko tawa tazo
"Eh..amma tana chan bayan restaurantl..bari in kirawo ta.." Da sauri Salem yace
"No please.. Ana bari ashiga wurin?"
"Eh" budurwan ta amsa mashi. Dan zagayawa yayi ya hangi tawa zaune tayi tagumi tana wasa da kwaran tsuntsiyan dake hannunta. Dan nesa da ita ya zauna, har lokacin batasan yana wurin ba,
"Sallam.." Bai idaba yaga tayi tsale ta tashi, tana ganin shi ta hada rai batare data ce komai ba ta bar gurin
"Tawa..please wait..am sorry.." Bata saurareshiba ta shigaba da tafiyanta shikuma sai binta yake yana kiranta Amman ko juyawa batayiba ta shige cikin restaurant. Duk ya mance da mutane wurin, har cikin restaurant zai bita wata gingimemiyar mata ta tareshi
"Oga what do you want?" Da alaman mai wurin ce, kallon cikin restaurant yayi yana cewa
"I want to buy food"
"Go inside costumer" ta fada mashi, yana shiga ya ga tawa zaune bayan wani canter sai goge hawaye take, kallon koina yayi yaga ba kowa yakarasa inda take, ahankali yace
"Habibty am so sorry.. In dukana zakiyi kiji sauki please hit me..Amman wannan silent mood is killing me.." bai karasa ba tawa ta goge hawayenta sannan ta mike, gabanta ya tare
"Amman kilan da akwai wani abu dake damunki...cos dan abinda nayi maki bai isa ya saki hakaba.." Maganan shi kara batwa tawa rai yayi ta bi ta gefen shi ta fita. Salem tsayawa yayi aka jera mashi abinci, har lokacin bai bar kallon kofan da tawa ta fitaba.
Hada fuska yayi ya tsaki tsoki sannan yace
"Fuck you" yana kaiwa Nan ya bar restaurant din ya koma gida.

💚💙💛❤💜
Yau alhamis aka fara shagalin biki gidansu ameera, ba laifi family sun hallara, don gidansu cike yake da mutanen arziki don yawancinsu don mom ameera sukazo, su ameera kam ta kara fayyau don ba karamin gyara akayi mataba, duk Wanda ya ganta sai yakara kallon ta don yanda take sheki. Suma ameera shasu suke gidan anty Sadiya don yan mata banda girgiza ukwu babu abinda sukeyi.

💚💙💜💛❤
Tundaga wannan ranan bai kara zuwa gidan ko restaurant dinba Amman badon bayason ganintaba don kullum da tunanin ta yake kwana yake tashi.
Abdul ba karamin fada yake shaba kuma shi baisan hawaba bai san sauka ba Amman kanshi Salem ke sauke fushinshi.
Chapter 19 · 0% Book details