Sashe 60
Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A palace kam babu irin shawaran da tawa bata shaba cos daga reception zasu wuce yola cos aladansu gidan uwar miji ake kai amarya. Daman ana daure aure ango ke tafiya da Matan shi amma reception ya hanasu, tawa kam tayi kuka har ta godewa Allah haka mami don gani take zaa rabata da better halve dinta, kneeling tayi dukkan family natayi mata adua. Da kyar akasamu ta bar kuka akayi mata wani irin marvelous makeup, wani katon kwali aka dauko aka dauki wani white gown mai kama da wedding gown aka saka mata, gown din flowy back gareshi don tsawon bayan shi bai misaltuwa, Sai tafi minti biyar tana tafiya bayan bai kai karshe ba, manyan gidan inda ake reception suka tafi da kyar aka samu mami taje don cewa tayi bata Iya zama atafi da yarta.
Yanmatan suma hamsin sunsha purple gown, ana gamawa tawa kwalliya ta zauna bakin gado Sai tunani take wai yanzu she's married to Salem, in ta tuna the sex part Sai gabanta ya fadi. Su Salem na zuwa aka fada mashi Iyawo tana daki har dakin yashiga su kuma yanmatan suka shiga motocin dake waje.
Bakin gado ya ganta da alaman batasan an bude kofa ba cos she is deeply lost in thought, godiya ya karayi ga Allah don she looks so gorgeous
"Wify..." Da sauri tawa ta daga kanta, tana kallon shi tayi sauri dauke idanuwanta daga kanshi cos ba karamin kyau yayi mataba. Hannu ya mika mata, ahankali ta mika mashi hannu ya mikar da ita, rungume ta yayi
"Alhamdulillah.. We are married... Habibty we are legal for each other... I just feel like riping of this clothes... I just feel I can have you now..." Fada in a whisper, itadai batace komai ba. Gani tayi hug din ba mai karewa bane
"Sugar.. Zamuyi late..." Sai lokacin ya saketa suka bar wurin.
Already a five star hotel din da zaayi reception yayi full ango da amarya kawai ake jira, kowa ka gani kasan yan boko da yan hutu ne, duk yan ZAKISAN KONI WAYE fan 1 and 2 were present, Sai yan Zuwairat novel 1 and 2 were also on the high
table, wasu matured ones among ummu Maryam page are present amma sauran suna chan suna suburbudan junansu da zagi. Sara da sawwama kam baki su bai rufuwa, kidin instrumental kawai ke tashi don Wanda yake nesa da wurin zaisan something important is happening there.
Ango da amarya na zuwa yan jerida suka taresu amma Salem yace masu su bari Sai bayan reception suyi interviewing dinshi da matanshi. Jerawa sukayi Salem da tawa gaba Sai kowanne guy da budurwa daya, suna zuwa bakin gurin Salem ya saki hannun tawa yashiga cikin hall din da gudu, saida ya kai karshen hall din Sannan ya tsaya ya fuskanci tawa ya yafara rawa yana yi mata alaman da hannuwanshi ta taho gareshi murmushi ta sakar mashi Sannan ta fara rawa tana zuwa gareshi ahankali, wani irin mahaukacin liki ya farayi mata, nan aka dau clapping Dan take kowa ya fara rawa da budurwan da suke tare da kyar mc ya samu suka zauna Sannan aka fara abinda ya kawosu, wani katon cake suka yanka tayi feeding dinshi da akace yayi feeding dinta babu kunya ya saka cake din a bakinshi Sannan ya duka ya kai bakinshi saitin nata ta amsa daga bakinshi kaman ta nutse katsa don kunya, Sai sukayi exchanging zobe don wedding planner dinsu cewa tayi ba Sai Christian ke bawa matansu zobe ba. Lokacin bada gift ga amarya da ango, kusan mota goma aka basu Sai kuma manyan kyautuka masu tsada gaske. Sai bayan sun zauna aka bawa yan jaridi dayan gidan TV yi masu tambaya, tambayoyi aka dinga yi masu Salem ya dinga amsawa don ita tawa already abin duniya ya isheta, ga tausayin kanta da take, ga mami ta fara missing, ga ciwon da kafanta keyi mata saboda high heels Sannan ga Salem da ya rike mata hannu cos in ba rawa suke ba to hannun shi rike da wrist dinta.
Daya daga cikin ya yan jaridan yace
"Sir wannan auren na biyu ne ko?.." Murtuke fuska Salem yayi
"Kai kayimin na farkonko?.." Da sauri guy din ya girgiza kanshi
"No sir...kawai da akwai jite2 kayi aure last few months..." Dan baki Salem ya tabe Sannan yace
"That was a misconceptions of information... Ai in zanyi aure is not something that will be secretive kaman yanzsu ai kowa ya San am married... So duk wannan is a rumor..." Salem dake zaune bayan shi ya gallawa keyanshi harara
"Makaryaci..," yafada cikin ranshi,
"To Allah ya bada zaman lafiya..." Inji daya daga cikin news men
"Ameen.." Salem ya amsa mashi yana kallon fuska amarya.
Around 4pm aka gama kneeling sukayi gaban manya suka dinga kwasan albarka, daga baya yarike hannun tawa don su tafi aikam fixgewa tayi taje wajen mami ta dinga kuka daman mami kuka hartayi ta gaji duk yanda yanuwan mami da zasu raka amarya sukayi su cireta daga mami kasawa sukayi Salem tsaye bayanta yana kallon ikon Allah
"Bakisan da maminba kika amince?..." Yafada cikin ranshi, Khalid Dan matsawa yayi kusa da kunne Salem yace
"Guy tsoron ride din da zakayi mata take...shege zai wani zumudi kake kaman watarana bazata ishekaba..." Salem murmushi yayi yana girgiza kai Sannan ya duka ya kama kafadar tawa ya mikar daita, tare suka je gaban jet Sai kuka take kaman ranta zai fita, riketa yayan mami tayi Salem ya saketa, cikin jet suka shiga da sauran Matan Sannan Salem ya juya Sai ya hangi usman, babban Dan ammi, karasawa Salem yayi wajen shi
"ashe kazo..." Salem ya fada mashi
"Eh mana...ai ana gobe traditional dinku nazo..."
"Ok...daman inason ganinka...I want to tell you to warn ammi...she should stay away from my wife...." Bai idaba Usman ya katse shi
"Haba Salem..." Hannu Salem ya daga mashi
"Just warn her...in ba hakaba zan dauki mataki kan dukkan Ku..." Yana kaiwa nan ya bar shi nan tsaye.
💛💜❤💚💙
"Wallahi Sai ka fadamin inda ka kaimin yata...." Inji mom dake tsaye shakare da wuyan rigan dad tana kuka kaman ranta zai fita
"Salima meye haka?... Kina haukane?..."
"Eh hauka nake..ka fadamin inda yata take...kayiwa ameera aure batare damunsan magabatan Wanda zata auraba..kuma gashi Wanda ta aura yace bai taba aureba...wallahi ko ka fadamin inda ka kai yata ko kuma inkaika ga hukuma...." Dad kokarin kwace wuyan riganshi yayi amma bai samu hakanba
"Haba Salima ..wannan maganan da yayi shi zai tada maki hankali?... Kisan halin maza da karya....kilan bai fada mata yana da aureba...." Kai mom ta girgiza
"No way...there is more to this story...no man can deny my ameera in public kaman yanda yayi denying yata...ameera ta is like a diamond da kowanne namiji da ya aureta bazai Iya boyetaba...kawai tell me inda yata take...." Tafada cikin kuka mai ban tausayi Sannan ta Kara shakareshi daman mai hakuri bai Iya fushiba, Sai kuka take wai dole ya fada mata inda yakai yarta
"Haj...dan Allah ki sakar min wuya... You are hurting me.." Ya fada ahankali don tausayin matanshi yake kuma yana tunanin halin da ameera take ciki, ahankali ya riketa suka zauna
"Haj...wallahi sir Salem ya auri ameera...."
"Ban yardaba..yanzu da sir Salem yayi aure ai duk duniya sun Sani...lokacin zinariya ta ko lefe baa kawoba Sannan babu danginshi ko daya..kuma gashi yace shi bashi da aure...."
"Dan Allah karki tada hankalin ki saboda wannan maganan.,.. Kuma da kikace bai kawo komai ba ni nan nace kar ya kashe sisinshi..."
"Allah yaisa tsakani na da kai...ka bada diamond dina sadaka..gashi yayi mata kishiya zata zama abun gori...to wallahi zaman lafiya mu da kai shine ka fada mashi ya sakar Mani yata..."
"Bazan Iya fada mashi hakaba...remember he's the boss of my boss... $" tsaki mom taja
"Ko ka fada mashi ko kuma in fadawa iyayenshi su fada mashi..."
Yau wayata wajen doc ta yini, sorry for the late update
💚💙❤💛💜
ZAKISAN KONI WAYE
💙💚❤💛💜
®zuwairat(ummu Maryam)
6⃣0⃣
*Happy sallah, wishing all my fans a blissful season*
_Wannan shafin na dauke da abubuwa da Wanda bai da aure is not suppose to read, so please for masu aure kawai_
*😀 😀 eh harda Ku iyayen sun ganin first night*
Sai bayan 5pm jet ya isa yola daman gidan tatul yake da yanuwa da abokan arziki cos Umma babban yinin biki ta hada aranan, tana saukowa daga cikin jet tare da yan rakiya aka fara kuda sai wani yaro daga cikin jikokin ammi ya dauki dubu daya ya saka cikin ruwa ya fara shafa mata ga jikinta cos aladansu kenan, sai aka ajiye ruwan ta saka kafafunta ciki Sannan ta shiga falon kneeling tayi ta gaida Umma har lokacin bata bar kuka ba, amananta aka damkawa Umma kan ta dauketa amatsayin ya ba surukaba, Umma rungume tawa tayi tana wani jin dadi cikin ranta dukda ba haka tasoba, Umma dariya tayi ta kalli kawayen ta tace
"Nima dayi daughter in-law..." Kuda Matan sukayi tare dacewa
"Mun gani kuma Salem ya Iya zabe..." Su ammi kam ko ajikin su, daya daga cikin dakin dake part din Umma aka sauketa su shuwa da ilham kam baki har kunne don su dadi sukeji zasu samu wata karuwa, yayyen mami da su Haj kudirat sallama sukayi zasu tafi nan kuka tawa ya kara tsananta
"Haba sis..ki bar wannan kukan mana...ai we're one already.. Sai kinfi jindadin zama da mu..." Shuwa ta fada mata cikin harshen Hausa, Haj kudirat wurin kunnenta taje ta kara bata shawaran yanda zata rikita Salem. Sannan suka koma cikin jet kan cewa zaa kaisu abuja su ga mazaunin tawa Sannan a maidasu Kwara. Abinci aka jerawa tawa cikin dakin da take amma kuka ya hanata ci.