Sashe 57
Zakisan Ko Ni Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su tawa na komawa gida mami ta tambayeta abinda wannan Matan ta fada mata amma tace bakomai, duk juyin duniya taki fada mata, mami part dinta ta koma tana cewa
"Kanki..." Tawa shiga part din da take tayi tashiga bedroom ta dinga kuka, nan take tafara Dana sanin amince wa Salem don gani take har ya auri sauran ukun kuma tasan dole zaa nuna mata banbanci, tana cikin kuka Salem ya kirata, kin picking tayi, saida ya bata 3 miss call Sannan ta gyara muryan ta tayi picking, tana cewa
"Hello.." Salem ya gane da akwai abinda ke damunta, tambayeta yayi da sauri abinda ke damunta amma taki fada mashi, dasauri ya katse wayan. Nan take ranshi ya bashi kilan su Umma suka fada mata wani Abu. Kiran Umma yayi tana picking yafara cewa
"Umma.. Dan Allah me kuka fadawa Tawakaltu?..."
"Dan ubanka ni kake fadawa wannan maganan?... Ubanme tace maka an fada mata?...." Ammi salati ta farayi ta kwace wayan daga hannun Umma
"Shanyayye..ni na fada mata..." Ta maimaita mashi abinda tafada mata sannan ta cigaba dacewa
"Shine Dan kilibibi har ta fada maka?...to wani auren har kayi angama...." Afusace Salem yace
"Wallahi ammi in har kikasa wannan yarinyan ta fasa aurena... Sai na daure dukkan yaran ki...har da wannan banzan na Sudan..." Yana kaiwa nan ya katse wayan shi. Ammi fashewa tayi da kuka tana cewa
"Shikenan Mun rasa wannan Dan arzikin...Dan wannan maganan danayi yace Sai ya kulle dukkan yarana...$" Umma dai batace kala ba saidai kawayen Umma ne keta salati suna cewa Sai an tashi tsaye kanshi, shuwa kam relaxing tayi kan leather seat din cikin jet tana murmushin jin dadi.
Abangaren ameera kam tunda aka turo mata photo din Salem da tawa ta ida fidda rai gaba daya don ba karamin matching dinsu tagani ba, ko kadan bata aduan Allah ya hadata da kishi da wannan don komai nata kaman ita tayiwa kanta, photo dinsu Wanda suka sa jean da riga ta bude tana kallo, kallon hannuwan Salem dake cikin aljihun wando tawa tayi, fuskanshi ta kalla taga irin kallon da yakewa tawa, irin kallon nan na in bakeba Sai rijiya, tabe baki tayi tare da tsaki ta ajiye wayan, kaman an sinkareta takara daukan wayan ta hau Facebook nan ma hotunansu ta cikaro dashi, gani tayi ana cewa is the best African pre wedding pictures of the century, tsaki takaraja ta ajiye wayan
"Wai meke damunki ne?..." Hinde ta tambayeta, Dan murmushin karfin hali tayi tana cewa
"Nasan nan da kwana 21 yanzu ina gidanmu..." Tafada hawaye na taruwa idonta, dukkan su shuru sukayi kowa yana tunani
💛❤💙💚💜
Yau sauran 1 week traditional wedding, already anyi booking din dukkan manyan hotel dake kwara, in short har small hotel akayi booking saboda rashin wuri, all arrangement is in order ranan kawai ake jira, tawa kam takoyi abubuwa da yawa Wanda in ni Zuwairat zan ce za fada maku Sai ya cinye kusan 20 pages, har traditional dancing da party dance ta koya kuma kudirat ta fada mata ranar wedding dinta tayi rawa sosai don is her day and she promise herself nothing is standing in her way dukda maganan ammi bai bar yawo cikin kunnenta ba amma her sweet hubby promise daga ita Sai ita, hmmm, yanzu final lesson dinta kan sex ne da yanda zata biyawa mijinta desires yanda ko ya auri wata bazai ji yanda yasaba ba.
Salem na zaune compound dinshi shi kadai yana cikin jin annashuwa cos gani yake he can't be happier, horn akayi ya maida eyes dinshi don ganin masu shigowa, mai gadi na bude gate ya hangi white range rover na shigowa , daure fuska yayi don yasan mima ce, mai gadin na kulle gate ya kirashi, da gudu guy din yazo wajen shi, nuna shi yayi da Dan yatsa Sannan yace
"Wallahi kana bari karuwai suna shigo min gida Sai ka rasa aikinka...from today no lady should enter my estate without my permission.. Am I clear?..."
"Yes sir...am sorry sir..."
"sorry my white ass...fall out" yafada yana kallon nima data nufoshi da wani katon wrapped carton, relaxing yayi yana kallon ta, karasowa tayi wajen shi ta ajiye carton din Sannan ta gaisheshi, kallonta yayi batare daya amsaba yace
"What are you doing here"... Banayi maku warning keda wannan tsigaggan kar Ku kara shigo min gidaba?... Ko raping dina kika kuma zuwayi?"... Mima Dan murmushi tayi lta zauna kandaya daga cikin seat, bata ida zamaba ya daka mata tsawa
" come on sit up your second hand ass from my seat!..."
"haba slim..."
"Ubanki barawone slim.... Nace what bring you here?"
💛❤💙💚💜
Please duk Yoruba datasan yanda ake royal traditional wedding ta rubatamim ta wannan number
08106102727
Please in details Sannan da English don in gane. Kuma via WhatsApp
❤💙💚💜💛
ZAKISAN KONI WAYE
❤💙💚💛💜
®zuwairat( ummu Maryam)
5⃣7⃣
*Alhamdulillah.. Basan ina da masoyaba Sai jiya,..hmmm I was so surprised.. In short speechless...bansan ZAKISAN KONI WAYE have many fans ba Sai jiya...basan yana daga cikin litattafan da ake karantawa ba Sai jiya... Fans bazan Iya kiran sunan Ku ba daya bayan daya... Amma those that text me..those that chat me..those that call me.. I love you die** 💋💋.
*Dan Allah kar Ku mantani ko na daina novel cos you guys are wonderful. Thanks for the love and affection. Allah ya barmu tare da Ku ameen.*
"Nace ubanme kike anan ko saina sa guards dina sunci maki uwa?..." Yafada cikin fada, mima Dan bata rai tayi kadan Sannan ta kuma sakin murmushi don inda sabo sun saba,
"Atleast can I sit?.." Ta tambayeshi, disgusting look ya watsa mata sannan yace
"No...keep standing... Tell me why you are here.." Gyara tsayuwan ta tayi sannan ta fara cewa
"Daman Dana kiraka in congratulating dinka kan aurenka Sai baka daga ba...so I came personally to congratulate you on you wedding..." Bata idaba Salem ya saki darian rainin hankali yana cewa
"Wai she came personally to congratulate me..kaman wata shegiya... Go on..inajinki.." Saida ta Dan yimi mashi hararan kasan ido Sannan tace
"Kuma I brought something for you bride to be..." Salem kura mata ido yayi
"In ba don you abuja ladies are so stupid ba...in kika kira mutum bai dagaba.. It simply means you are not welcom..." Kallon carton din yayi Sannan ya nuna shi da Dan yatsa
"Meye cikin wannan" mima Dan tabe baki tayi
"Gift..."
"Open it.." Ya umarceta atakaice,
"Haba slim.. In bakaso in tafi da kayana..."
"Dama ce maki nayi ina so?... Kuma tunda kin kawo Sai kin bude nagani.. Cos you girls can be dangerous..." Mima Dan turo baki tayi ta kalli wajen motanta ta daga wa drivern ta hannun alaman yazo, Salem dai bai ce komai ba relaxing kawai yayi kan resting chair yana back and front ahankali, driver na suzuwa mami ta umarceshi ya bude kwalin, har ya duka Salem ya kalleshi
"Kai go back... You open it..." Ba musu driver ya koma cikin mota. Mima tsaye tayi
"Said open it...I don't have all day..." Ya daka mata tsawa, ahankali mima tayi kneeling gaban kwalin tafara budewa, tana gama budewa ta tura kwalin gaban Salem yanda zaiga abinda ke cikin kwalin, da sauri yayi baya da kanshi
"Bring it out...." Yayi commanding dinta, bata musaba ta fiddo uban lingerie masu kyau da tsada, Salem kallon su pant da bra din yayi ya kwace da dariya, Dan girgiza kai yayi Sannan yace
"Gaskiya ina tunanin kin fita bukatan su...so ki maida kayanki..amma fa Nagode..." Dan kuntun tsaki nima taja
"Kika kara jamin tsaki Sai nasa ancire maki hakora...now pack those filth from my house..." Da sauri tayi packing dinsu ta dauki kwalin ta mike ta bar wajen shi.
Mota ta saka kwalin Sannan ta dawo wurin shi, Dan nesa dashi ta tsaya Sannan tafara cewa
"Kasan ni har yau ban bar mamaki ba..duk yanda kake wulakanta classic ladies.. You end up with a restaurant attendant...." Bata idaba taji an rike mata bayan wuya, tana shuyawa taga daya daga cikin guards din Salem ne , majed, Ahankali Salem ya mike ya ne kusa daita har lokacin hannun majed rike da bayan wuyanta
"Kinga wannan food seller is better than you entire generation..." Wurin kunnenta yaje Sannan yace
"And she's a virgin..." Yafada cikin kunnenta Sannan yace
"Majed.. Kasata frog jumps for the next 30 minutes.. If she resist deal with her.." Yana kaiwa nan ya bar wajen.
❤💙💚💛💜
Rana bata karya Sai dai uwar diya taji kunya, tau sauran one day traditional wedding, tare da Khalid da sauran abokanshi goma suka isa Kwara, Khalid yaso yanayin garin cos bai taba zuwa, hotel da akayi booking donshi da friends suka sauka. Bayan an kawo masu sunci sunsha Khalid ya like wai dole su shiga palace don yaga Tawakaltu.
Kafin su shigo motoci suna jiransu. Palace sukaje amma Salem bai samu ganin tawa ba. Daga karshe Haj kudirat amsan wayan ta tayi ta kashe. Sai practicing suke, palace ma cike yake da family dinsu tawa, batasan tana da gataba Sai yanzu Dan kaman kwai aka maidata.
Family din Salem ma hotel da aka amsan masu suka kwana , shuwa kam har da kawayen ta ta gayyato haka ma ilham, duk dingin Abba are present. Kayan list kam already suna kwara amma baa isa dasu ba don cewa akayi wurin traditional din zaa kaisu. Kowanne bangaren Nada special anko.
*The main day*
Wani katon hall ne Wanda akalla zaici mutane Dari biyar akayi decorating. Wurin yayi haduwa har ta karshe. Wurin rabe yake into two part, na daya family din Salem Sai dayan bangaren family din, zagaye da wurin kam guys ne sunsha black suit kowanne da black speck, ga yan jarida nason leka wurin amma an hana, yan nta da AIT .
2:pm akasa zaa fara amma tun ten wurin ya shika da mutane yan video coverage sunfi goma.