← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 29 OF 34

Sashe 29

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 6 min read

8
Zai iya cewa bai ta
a jin ba
ar azaba irinta wannan lokacin ba,domin shi marabin shi daya
one ma tun yana shan nono,dan yaga wani tabo a gefen cinyarshi alamun na
una yana kuma da tabbacin wannan tabon bada wayonshi yayi shi ba.Ya jima kwance rufda ciki,ga kuma bur
in cizon da cinnakun sukai masa,dan ma inda Allah ya taimake shi gurin dayake jin ra
in idan ya shafo baya jin ya kwaile sai dai yaji dai zafin.
Tunawa da abinda ya jawo masa wannan masifar yasashi fashewa da kuka mai sauti,gashi ya kulle kanshi a
akin bare a samu mai rarrashi,duk da yaransa da matansa ya karta musu warning akan duk wanda yazo kusa dashi, saiya
ebe masa albarka.A yanzu ne ya
ara tabbatar da shu'umancin yarinyar nan Maryam, ko kuma yace na gardawan tamba
un aljanun dake kanta,dan baida ko tantama aljanu ne da yarinyar, aljanun ma masu bakin iyaye,tunawa da duk abubuwan da suka faru tun daga farkon zuwanta gidan har barinta da kuma dawowarta yasashi
ara sautin kukan nasa,Sai da yayi mai isarsa babu mai rarrashi.Yana a hakan ne aka kira sallar asuba bai samu ya ko runtsa ba,dayake akwai
orai a
akin haka ya samu ya jawo wata
warya ya lalla
a yayi fitsari ciki kafin kuma ya dawo yayi alwala a wata daban,dan bashida zarafin fita waje kada ayi abin kunya a masa
llaci.
Da
yar ya iya yin sallar ya jima yana addu'ar samun sau
in wannan azabar dayake sha,yaso yayiwa Maryam zama na musamman tare da ja mata Allah ya isa lodi-lodi,amma daya tuna hakan bashida kyau,cikin karaya da Muryar kuka yace"Allah ya shirye ki mairo,dan in nine ubanki gara na dasa miki bom kiyi
unar
akin wake
kowa ya huta.Haka dai yaita sambatun sa dan bacci ma ya gagara,dayaga ba mafita, kawai sai ya mi
e ya
auko ledar gawayinsa ya
auko kasko ya zuba a ciki.Kananzir ya
an yayyafa na fitilar
wansa sannan ya kunna wutar,a haka harta kama sannan ya jawo wata leda nan dake gefe.
Duk wani nau'in turaren dake ciki sai da ya
iba ya zuba a ciki,nan da nan haya
i ya turni
akin,wai shi duk dan kawai ya kori aljanun Maryam da suka biyo shi,dan yace ba mamaki sune suke shan sigari su fesa masa haya
in a inda yake jin ra
i shi yasa yake ta jin zafin na da
uwa.
Ganin fa idan ya zauna zai mutu ko ya suma yanda haya
in nan ke ambaliya,banda uwar atishawa ba abinda yake yi,kuma daya motsa jikinshi sai yaji zafi,hakan yasa ba shiri ya rarrafa ya bu
ofar ya fito ya zauna
ofar
akin yana tari.
A haka Laraba tazo ta sameshi,cikin ki
imewa ta
arasa gurinshi tana fa
"Na higa uku malam! Wai meyake damunka haka?"Dai-dai tana zuwa kusa dashi tare da dafa bayansa dan ta bubbuga bayansa.
Ai kuwa wata gantsarewa yayi tare da sakin kukan azaba yana fa
in"bar ta
awa amarya,ji nake fatata kamar ta jarirai dan rashin
wari".
"Ai maganinka kenan Allah gafatta,yanzu da tuni
ar mutane ce cikin wahala,daga zuwanta ziyara,kai yanzu ma banda abinka baban wannan
ar ko laifi Maryam tayi maka ai ka
yaleta ko dan alkairinta garemu...."
Wata zabura yayi kafin yace"Wane alkairi kuma? Ke dai ce tayiwa alkairi,amma ni kullum cikin tsunduma ni take a kogin azaba,wallahi yarinyar nan ko? Hmmm....bari dai kawai nayi shiru,dan kar inyi mata baki aga
ar mutane tazama guguwa".
"Malam kenan,aikuwa kokai tayi maka alheri kawai dai ka manta ne,itace fa tayi silar aurenmu,sannan gashi na haifa maka muradin zuciyarka
ayyaba".
"Um gaskiya ne itace silar fa aurenmu,tunda kuwa hakane ai sai ki shirya gaba,dan ita zata kuma zama silar auren
ayyaba,tunda itama tayo gado,kinga kuwa itama auren ai sai an mata hanya,ko kuma idan ita Maryam
in tayi aure ta haihu sai
arta tayiwa ita
ayabban hanyar tunda kinga abin Zaifi bada kala"ya karasa maganar yana galla mata harara.
"Au malam magana kake gayamun a fakaice ko me?"
"Ko
aya,ina ni ina fa
a miki magana,kinga ni ra
in ma ya lafa,dubamin kiga bayana ya salu
e?"ya fa
a yana juya mata bayan.
Da kamar bazata kulashi ba dan maganganun shi sun bata haushi,sai kuma ta le
in taga bai tashi ba,dan har tabon cinnakun ma Sun baje ba laifi.
"Ba abinda yayi,ka daina jin zafin ne?"
"Eh badai sosai ba gaskiya,maza kamani muje ciki in samu in karya".
Babu bata lokaci kuwa ta kamashi suka shiga ciki ta kaishi
akinta,a zuciyar shi yana yaba halin Laraba dan akwai ladabi da biyayya kuma ga ha
uri,Allah yasa dai
ayyaban shi ta samu miji da wuri kar tayi nauyin jini irin na Laraba,duk da dai shi jinkirin sai ya zame masa alkairi tunda koba komai ya kwashi gara
asa.
Koda suka iso
akin basu iske Maryam ba,hak malam ya zauna yana tunanin yadda zai kora Maryam gida A yau
in nan basai gobe ba.
*****************************

Itako Maryam
akin data kwana jiya ta koma ta
au hijabinta ta fice siyen loko,ta siyo ta dawo tana can
akin tana jiran.laraba ta dawo ta bata gishiri ta kwa
a ayiwa.malam azabatul ula.
Tana zaune ta hango Laraba na shigowa da malam,sai da ta bari sun shige sannan ta fito dan amsar gishirin.
Tana zuwa tayi sallama
ofar
akin,ai kuwa malam yayi wata iriyar zabura da saida Laraba ta maida shi zaune sannan ta amsa.Tana zuwa taga Maryam
in tsaye tace,
"Har kun gama kitson ne?"
"Ai ta gudu na nemeta ban ganta ba,dama cewa nayi ya jikin baba malam
unar ta tashi kuwa?"
" A'a kinga anyi Sa'a bata tashi ba ma,gashi can ta lafa masa ma karyawa zaiyi".
Cizon yatsa Maryam tayi jin abinda bashi taso ji ba,amma ba yadda ta iya taso yau malam sai yayi fitsari a wando wallahi,amma saita ce akwai gaba ai indai tana nan.
Laraba ce ta katse mata tunani da fa
"Ki shigo ki masa sannu ,duk da dai ma zuciyar musulunci,amma da ai ko kallonshi ba zakiyi ba".
Koda suka shiga sun tadda malam kwance,ga kuma kokon da Laraba ta ajiye masa ya tungule,shi kuma malam
in idanu rufe kamar yana bacci.
Cike da mamaki Laraba tace"to! ikon Allah,har kayi bacci kuma daga fita ta,ga kuma kokon ya zube,inaga baccin da bai samu yayi jiya bane shi yasa "nan ta shiga kicinkyar goge gurin da kokon ya
are.
Maryam dake tsaye tace"bari in fita in
an zaga gari kafin ya tashi daga can ma zanje gidan innarki in gaisheta".
"To saikin dawo,dama kuwa bata san kinzo ba idan ta ganki zata ji da
i". Nan Maryam ta juya ta fice.
Tana fita malam ya bu
e ido ya tashi zaune,cike da mamaki Laraba ta dubeshi tace,
"Dama ba bacci kake yi ba ashe?"
Sai da ya gyara zamansa kafin ya kalleta yace"Idanu na biyu,kina so in
ara arangama da ita ban san wa
anne
an iskan bane akanta yanzu da sanyin safiyar nan,gara ai inyi likimo abina yafimin kwanciyar hankali".
Dariya Laraba tayi kafin tace"ashe dai su malam anji jiki,kai amma dai....."katseta yayi ta hanyar fa
in,"kinga ni banason shirmen banza,maza inda kokon nan ki
ara zubomin wani".
Mi
ewa tayi tana me
ara ci gaba da dariya,inda malam ya bita da idanu harta fice a fili ya furta,
"Ikon Allah Sarki buwayi gagara misali,mai hallitar bawa yadda yaso,yanzu dai dubi matar nan tawa duk da
ewar da mukayi amma bana bambamce dariyarta ko kukanta,dan duk a yanayi
aya take yinsu".
_BABANA BA LAFIYA INA BARAR ADDU'AR KU_
alamin khady*
*'YAR CASKALE*
( _Sanadin bakin uwa_ )
*NA*
*KHADIJA USMAN*
(Real ta maigari)
*____________________________________*
AINUWA
RITER'S
SSOCIATION
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Chapter 29 · 0% Book details