← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 22 OF 34

Sashe 22

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Tana fitowa ta hangi Zulaiha tana yayya fawa kanta ruwa,dariya ce ta kufce mata data araso gurin,ganin ara ce cikin bahon da ruwan ke ciki,da zarar tayi dakan ta gaji gumi ya tsatstsafo mata saita iba ta watsa,Ita Maryam sai yanzu ma ta tuna da sunyi ciniki ma ashe,dan haka cikin nuna halin ko'in kula tace"Sannu da aiki Anty zulai,da kin ha ura da aikin nan dan naga kamar yafi arfin ki".Da sauri zulai ta tattaro arfinta ta aga ta aryar ta bugawa doyar dake cikin turmin wai duk dan ta nuna jarumta,dayake ta aryar sabuwa ce bata gama gogewa ba nan take wani sartse ya shige mata hannu wanda taji wani zugin azaba,amma saboda jarumtar data siyawa kanta sai kawai ta ago ta aryar da doyar ta fara dakuwa ta ma ale a jiki,aikuwa sakwarar ta fa o kasa.Da sauri ta sunkuya dan ta kwashe taji Maryam tace"Zaki lalata aikin in kika ta a,dan haka duk wadda ta zube babu ita a lissafi,yanzu maza tashi kije ki kawo ku in da kika ce zaki bayar zanje jejin are kukan ka in kaiwa su tsirwata su siyo kayan aiki". Kamar umarnin uwarta haka ta tashi ba musu ta nufi cikin falon da zai sadata da akinta,itako Maryam ta kalli tulin doyar dake asa wadda ko dafata ba'ayi ba,ta kalli tukunyar dake kan wuta ga aton turmi,kawai sai ta zube a gurin tana dariyar mugunta dan ganin yadda wasu matan kesa kansu a wahala saboda ba in kishi.A haka Zulaiha ta fito hannunta ri e da damin ku i ta mi awa Maryam,banda Zulaiha a ru e take da ta fahimci tsoratar da Maryam tayi ganin ku in,domin tunda take bata ta a ganin makamancin su ba,hannu na rawa ta mi a ta warce,ita ko Zulaiha dataji har kartar ta Maryam tayi gurin kar ar ku in,abinda yasa ta zame gani takeyi kamar aljanun suka hauro,dan taji kamar farcen umbar aljanun ne ya karceta,dan haka ta gaggauta komawa bakin aiki kamar wadda aka sa dole Itako Maryam cikin jakar hannunta ta shiga tura ku in dan duk a ru e take da ganin su,dan haka tasa kai hanyar da zata sadata da ofar fita daga gidan, bata ko bi takan Zulaiha ba data koma aikin yayyafa wa kai ruwa,shi kuwa mai gadin gidan yana ganin ta nufo ofa ya bu e mata dan dama yare ne kuma kun san yare da girmama wanda suke aiki a ashin su.Ko da ta fita sai ma ta rasa abin yi,dan haka ta la e jikin wata fila ta gidan ta dinga le en ku in tana ara zaro ido tare da farin cikin kasancewar su a matsayin nata,tabbas akwai shagali dan bazata atar da su a banza ba ,zuwa zata yi su tada koma a ita da iyayenta dan haka ya zamar mata dole ta koma gida gobe. Number Jazuli ta shiga laluba ta matsa masa kira,sai da ta kusa yankewa kafin ya aga yace "Hello sister tonon silili, ya akayi ne?" Sai da ta an yi dariya sannan ta bashi amsa da"in ba rashin gaskiya ba meye abin tsoron tonon sililin?" "Ai saboda tsaro ne ranki ya da e kin san halinku ku mata sai da alaye" "Hum naji wannan,yanzu dai ba dogon surutu yasa na kiraka ba ,gida nake son tafiya gobe". Tashi yayi daga kishingi en daya ke a inda yake kafin yace"Ah haba dai wane irin gida kuma?"ce mishi tayi ita kawai tana son tafiya ne,ganin hakan yasa shi cewa ta bari ta kwana biyu mana a rakata gurin da zata caccashe .Ganin duk bayanin da take masa yana ta goggocewa yasata cewa"kai gara dai in fa a maka gaskiya,kakar mu ce ta mutu babar babanmu". Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ya maimaita sannan yace "yaushe hakan ta faru ? "Wasu wallar ganin dama ne suka zubo mata kafin tace". yanzu aka fa a min". "To Allah yaji anta,bari nasa a nema siya miki ticket gobe kibi jirgin safe sai ki wuce ko?" Dan nima ban da e da dawowa ba ai da tare zamu je da amarya ayi gaisuwa gaba aya". Shiru tayi a zuciyarta tana fa in"ai yanzun ma kai ne bazaka je ba,amma wallahi ita sai ta je ko kwana aya tayi" shi kuwa jin tayi shiru ne ya auka ko duk alhinin mutuwar ne, dan haka ya shiga ara bata ha uri. Tunani Maryam tayi akan taje kasuwa ta siyowa ummanta da ita kanta tsarabar leshi an lagos,dan haka ta karkace kai tace"Dama yaya ina son Zuwa kasuwa zanyi siyayya" "Siyayyah kuma sister ? Ke da aka yiwa rasuwa kuma me zaki siya?" "Likkafani"ta bashi amsa. "Likkafani kuma?" Duk fa in Kano babu sai ke dake nan zaki tafi musu dashi?" "To ai kaine kayi min wata irin tambaya,naga dai wanda ya mutu ya riga ya mutu,kuma kaga da farko ba yanzu nayi niyyar tafiya ba sai ga mutuwar nan ta gitta,ai ko banje musu da tsarabar komai ba na kai musu tsabar leshi a rabawa an zaman makoki". "Leshin za'a rabawa an zaman makokin?" "Eh mana, ko kana mamaki ne?" Rasa ma abin cemata yayi,dan haka yace "ah ah" kawai,nan take fa a masa gata ta fito yazo yakai ta inda zata siyo Driver'n sa ya turo ya auke ta,a wani gurin sha atawa ta sameshi nan Maryam ta shiga raba ido, musamman data dinga ganin yare masu igil- igil in sicket ,sai wasu hausawan mu da suma kayan dake jikinsu dai abin ba'a magana,bisa dole ta takura sa akan su tashi suje kasuwar kada a rufe,shi kuma yace mata ai ba'a kasuwa zasu sayi kayan ba super store zasu je dan haka ta zauna tasha ko rabin lita ne,ganin da gaske ne yasa an kawo kwalaben giyar yasa ta fara nemar ma kanta mafita,dan haka cikin sauri ta lalubo wayarta a jaka tana fa in"bari na kira Anty vitafoam inka in ha a ku,tace idan nazo in baka zakuyi magana". Wata zabura yayi yace"Ya akayi tasan zamu ha u dake? Ba dai kin fa a mata ina shawuwa ba?" Ya karasa maganar yana tsareta da ido.Ganin firgicin da tayi a idonshi yasa ta fahimci lallai ba aramin tsoron Zulaiha yake yi ba kamar uwarshi,dan haka tace"Ni ban fa a mata ba,na fara fa a mata sai tayi ba i ,Ni kuma na shirya zan fito ta ganni ta tambaye Ni ina zani,tunda nasan anyi mutuwa kawai sai nace kai zanje in fa awa akwai abinda zaka siya a kai katsina,shine fa tace idan mun ha u in kiraka wai tanata kiranka bata samu". Directly ya gane karya Maryam ta samba a masa,saboda sanin tsananin kishi irin na zulaiha,kuma yasan inba haukacewa Zulaiha tayi ba,babu yadda za'ayi ta bawa wata mace damar kasancewa dashi harta bata sa o,kuma tasan cewa budurwa ce,kawai dai ya fuskanci kamar gurin ne yayi mata girma,duba da yadda take alamu sun suna koda tana dan cakewa to sai da ananan wari,kawai dai tace masa tana zuwa gurare ne dan karya raina ta,amma yasan ba mamaki ma kangwaye suke la ewa su zu i wi-wi insu.Ganin anyi mutuwa kuma kada ya takura mata ya shiga ha inta yasa yace mata"kyale ta kawai ai yanzu zamu koma gidan idan na kaiki kika siyi abinda zaki siya".Sai da ta sauke ajiyar zuciyar da har sai da Jazuli ya kalleta amma ta basar,nan suka fice daga gurin. ************************* Tunda Maryam tayi waya a gaban ta kuma ta fice zuciyar ta ta kasa samun nutsuwa,ganin hakan yasa ta mi e tazo bakin taga yaye labulen ta la o,sai kuma ta hango Maryam in suna magana da Zulaiha ,bata ara shiga firgici ba sai da taga Zulaiha ta shigo da sauri ko lura da ita bata yi ba har ta fito hannunta ri e da bandir in 1k guda biyu ta fice da sassarfa ta mikawa Maryam.Jikinta ne ya hau kyarma ta koma da baya tana mayar da numfashi tare da tunanin jarabar data jawowa kanta,dama taji ana fa in faman da umman Maryam in keyi da yaran nata,sam basirarta ta toshe yasa ta jawo Maryam jikinta,gashi yanzu dan tsabar rashin mutunci ta jone da kishiyar ta,banda ma tsinan taka ya akayi cikin kwana biyu har suka saba? To ku in me ta bata?" Tarin tambayoyi ta dinga ma kanta wanda bata da amsar su,ganin ba amsa yasata komawa aki ta lalubo wayarta ta matsawa maman ta kira.Bugu daya ko taji an aga da alama wayar na hannun maman ne."Salamu alaikum" amsa sallamar tayi kafin ta shiga tambayar mamn sauran mutanen gidan da gaijiyar taro,duk da taji kamar damuwa a muryar Ummu amma sai ta ala anta hakan da ko Ango ya maida amarya cikakkiyar mace,dan haka bata tsaya tambayar ta ba ta jefo mata tambayar "ina mijin naki da abokiyar zaman taki ince dai duk lafiya ba wata matsala? ina maryam? "Ummu bata san lokacin da kuka ya kwace mata ba ta shiga fadawa maman ta duk abinda ke faruwa harda arin gishiri ,sai dai ta oye abinda ya ha ata da Maryam in tun farko.Ran maman ya aci sosai nan ko ta shiga zazzago bala'i tana fa ar zata kira umman Maryam ta fa a mata lallai Maryam ta taho gida domin bazata kashe ma ar ta aure ba dan nuna ba in cikin Allah ya bawa Ummu gidan hutu duk cikin dangi ita Jazuli ya gani yace yana so,dama tasan kowa ba in ciki yakeyi da ba'a ce ana son ar sa ba.Haka ta shiga fa a tana cewa lallai Ummu ta yiwa maryam kaca-kaca kafin tayi mata korar kare ,hakan ya sanyaya ran Ummu kafin suyi sallama ta kashe wayar tana tuna samfurin rashin mutuncin da zata yi mata. ************************* Zulaiha abu yayi amari,domin dogon wando ne a jikinta yanzu da farar shimi mai siririn hannu sune kayan data sake dan kara himma wajen daka sakwara.Ya zuwa yanzu ta jigata iya jigata, domin bata ko iya daka biyu a lokaci aya,sai dai inta daka sau aya ta tsaya ta yarfe hannu ta huta kafin ta kuma ci gaba,mai gadi da sauran ma'aikatan gidan suna kallonta amma ba halin suce wani abu,domin dai sunga sabon salo a gidan ogan nasu. ************************ A wajen da aka tanada dan ajiye motoci driver'n yayi parking,Wanda hakan yabawa su
Chapter 22 · 0% Book details