Sashe 14
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read
take jin kamar ta kama Maryam ta yi ta irka. ************************* Suna gab da fita gari suka ga tawagar mai gari buguzun -buguzun sun nufi hanyar gidan malam.Su dai basu juyo ba suka auki hanyar Kano. Sun shigo Kano da yamma baban Maryam ya ce da malam Garba ya an tsaya zai siye wani abu,aikuwa ba jima da fita ba sai ga shi ya dawo hannunsa ri e da zabgegiyar dorina mai baki biyu.Ita kanta Umma ta yi mamaki amma ganin fuskar nan tashi a ha e ta tabbatar ransa ace yake.Su ma kansu su Maryam da Isma'il sun tsorata da ganin wannan bulalar ,amma haka dai kowa ya ha iye in jinshi har suka isa gida,yayin da Baban Maryam ya shiga yiwa malam Garba godiya nan suka shiga gida. aramin farin ciki Maryam ta shiga ba ganinta a gida,ai kuwa da sauri ta shige akinsu da umma ta bu e yanzu.Sai da ta sha birgimar ta akan katifarta sannan ta tashi taje kiran da ummanta ke mata. Yau kam umma an nutsu,domin nasiha ta shiga yiwa Maryam da ta nutsu ta daina rashin ji, aikuwa Maryam ta zama kamar mumina,yayinda take ta Allah-Allah umma ta gama ta je ta kama ummita ta yi mata dukan da ta yi al awarin za ta yi mata. ******** Sam ba ta samu sami hanyar fita ba sai bayan magariba da babanta ya fita Masallaci daga can zai wuce gurin sana'arshi,sai mamanta kuma ta shiga sallar magariba. Ko da ta shiga akin umma ta iske ba ta ciki ashe tana kicin,aikuwa idonta ya sauka kan bulalar da babanta ya siyo nan ta sureta ta fito a guje.Umma ba ta lura da ita ba sai Isma'il,shima hanya yake nema ya gudu dan kar ya je makarantar dare shiyasa bai tona asiri ba. ****** Direct gidansu ummita ta nufa.Cikin sa'a har ta shiga ba ta gamu da kowa ba.A tsugunne take da hijabi a jikinta tana ibar ruwa a randa tana zubawa a buta.Sai da ta daddage iya arfinta ta shimfi a mata bulalar. Da sauri ta ago tare da furta "wayyo Allahna! dan azabar saukar bulalar da ta ji,ta waigo dan ganin waye ya yi mata wannan aika-aikar. Aikuwa suka yi ido hu u da maryam,ita ma Maryam in waro ido ta yi dan ganin wadda ta daka wato Rakiya....... alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *Na* *KHADIJA USMAN* *__________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_Dumin shiga shafin,mu na Bakandamiya dana shudin rubutun nan na kasa_* https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association *____________________________________* Ganin Maryam tsaye yasa Rakiya fa in"kam bala'i,yau ga naman danake jira ya kawo kanshi har gida,na rantse da Allah yau bamai kwatar ki a gidan nan wato annoba ta dawo ko? " Hahaha! Rakiya ta saki dariyar mugunta,bayan ta shafo inda Maryam ta zarkwa a mata bulalar taji kamar ma gurin ya aye. Itako Maryam ba aramin tsorata tayi ba,dan harga Allah ko da ta saba da duka da kuma tsokana, to abin nata bai kai ta daki manya ba,dan haka cikin karayar murya tace" dan Allah Baba Rakiya kiyi ha uri, wallahi ba ke nayi niyyar duka ba,ummita nayi niyyar zanewa dan nayi al awarin dukan ta duk lokacin da muka ha u,da naga hijabin jikinki na auka itace,ban san cewa anko kukayi ba". "Ai kinga maryam,idan zaki dinga gwagwiyar dutse kina antara kina ban ha uri wallahi bazan ha ura ba.Marabin da a dakeni yarinya tun ina rigimar yaye,sai gashi yau da 'ya'yana zagada-zagada kin shaulamin tsumagiya,to wallahi yau kisa a ranki mai watarki ko cikin uwarsa ba'ayi ba bare asa ran haihuwarsa". Maryam na shirin magana baban ummita ya shigo yana gyaran murya"Assalamu alaikum.wai duk ina yaran suke ne aka bar gidan kaca-kaca,kullum ina fa an wannan azantar taku amma kun i ragewa bare insa ran zaku daina,ke Asiya ce nan ko ummita? Maza kawar da turmin can gefe dan Allah". "Ai malam ba Asiya bace ba ummita bace, yarinyar nan ce tamba iya wadda muke nema ruwa a jallo,itace ta shigo dan tsabar tsaurin ido wai zata zane ummita shine ni tahau lodata kamar ta sami 'yar ta". Haska fitilar hannunshi yayi da kyau,aikuwa yayi ido hu u da maryam shima.Jikinsa har rawa yakeyi dan tuna abinda yarinyar tayi musu,wanda silar hakan har sai da suka kai ara gun me unguwa sannan suka sami salama ga tsokanar da mutane ke musu,dan ko sararin fita basu da shi.Dan haka batare daya ce ala ba ya nufi ofa dan ya rufe,nan yayi kaci is da duka yaran nashi zasu shigo kamar sun san abinda ke faruwa. Sai da suka gama shigewa kafin ya mayar da ofar ya rufe,domin dukansu basu san abinda ke faruwa ba.Shiyasa ganin babansu na rufe ofa sun auka halin ne ya motsa,dan haka ba wanda yayi yun urin cewa wani abu dan sun san hali.Ganin Maryam da sukayi tsugunne gaban mahaifiyar su dan an kawo wuta haske ta ko ina yasa Asiya fa in"wa nake gani kamar Maryam in Huwaila?" Cikin sanyi ta furta "Ni ce Anty Asiya". "Bala'i,wato yau ni in ce Anty? Lallai ma yarinya,har kinyi laushi tun baki kar i hukunci ba, Inna ko kin fara azabtar da ita ne?" "A'a ni ban ta ata ba,dama ku nake jira kowa yazo ya fanshe haushin shi na tsawon lokaci,ku aukar mana fansar abinda tayi mana". Jamilu babban an gidan Rakiya yace"Ni dai abinda nake so in mata shine:A samomin manyan usoshi da guduma zan buga su a jikinta shikenan". Caraf Raliya mai bi masa tace,Ni kuma bayan ka buga usar zan bi in zazzaro su sai in buga mata allurai sannan nasami adda na sassare kan alluran tsinin kuma na jikinta". Asiya ce ta gyara tsayuwar ta itama tace" a'a Anty da yaya,ku bari saina fe e fatar ta tukun tsokar ta bayyana in samu cokali nasa a wuta inbi naita ona mata a sassan jikinta". "Ummita ce tace bayan duk kunyi wannan ni kuma inta cizonta har sai ta suma ta farfa Rakiya ce tace yauwa 'ya'yan albarka,ni kuma bayan duk kun kammala wa annan abubuwan,sai in samo buhun ara a ebe rabin arar sai a sata a tsa iya a loda mata arar a samanta shikenan". "Ni kuma zan auketa na kai ta bayan gari na jefar a bola kunga mun fanshe haushinmu".cewar baban su ummita. Tunda suka fara ambato nau'ikan azabobin da zasuyi mata ta yankewa kanta shawarar mutuwa tun kafin su kashe ta,dan iya tsurewa ta tsure. Rakiya ce ta nufota tana fa in" dan ubanki taso jamilu yafara nasa aikin amma sai me? Ga dai Maryam ri e da bulala amma shuru kake ji bata ko motsi,a an razane Rakiya ta kamo hannunta sai ta jishi a sake,dan haka cikin alamun tsoro ta juyo ta kalli sauran dake tsaye tace" malam ina ganin fa kamar yarinyar nan ta mutu fa". Zaro idanu duka sukayi kafin baban ummita yace"ta mutu kamar yaya ? Ya fa a yana me arasowa inda Maryam in ke kwance.Hannunsa yasa saitin hancinta yaji babu alamun iskar numfashi dan haka a ki ime yaja baya yana fa in"shikenan Rakiya kun kashe 'yar mutane,dama ni tun shigowa ta na lura yarinyar bata numfashi ban dai fa a bane sai yanzu dana tabbatar,dan haka kun jawa kanku masifa ni wallahi ba ruwana" ya fa a yana me ja da baya. "Ah ah malam,wallahi sai dai ko in tsorata tayi zuciyarta ta buga lokaci aya to amma ai bamu ji arar fashewar komai ba,kuma ma ai lokacin daka shigo da ranta da lafiyarta malam kada ka jaza mana laifi mu ka ai,kawai asan abin yi tunda imu-imune". "Ke Raliya maza kinga goyata kiga yadda za'ai". A firgice ko Raliya ta juya baya aka kima mata Maryam sannan Rakiya da sauri ta auko zani aka tare kanta dake reto."maza sa hijabinki ku Kaita soron gidansu ku ajiyeta,dan gidan su babu yawan shige da fice maza kuje Allah ya rufa mana asiri". "Inna to ya za'ayi da azumin da akeyi idan an kashe mutum?" Cewar ummita. "Ke rabu da ni,ai rabawa za'ai kowa yayi nasa kuje dai ke Asiya ki raka Raliya". Ko nauyin Maryam Raliya bataji ba haka suka bu e gidan suka fita, kasancewar an shiga sallar isha'i yasa ba wasu mutane a wajen har suka arasa ofar gidan su Maryam. Sai da suka tabbatar babu wanda ya lura dasu sannan suka shiga zauren,da sauri suka kamata suka sauke tare da kwantar da ita,wanda har yanzu bulalar na hannunta suka juya suka fice da sauri. Suna ficewa Maryam ta bu e idonta dan tabbatar da ta ku uta,ganinta a zauren gidansu yasa ta mi e ta shige gida.wannan karon ma bata sami umma a tsakar gida ba,dan haka ta shige akinsu ta kwanta tayi luf tana tunano irin azabar dataji su Rakiya na fa in zasuyi mata,lallai mutanen nan basu da imani,kenan da ta mutu da gaske haka zasuyi mata,aikuwa saita san yadda tayi ta koya musu hankali. Tana nan kwance taji umma na kwala mata kira,alamun tunda ta fita umma bata nemeta ba kenan,hakan yasa taji wani sanyin da i na ziyar tar ta. Haka ta tashi ta fita,umma tace tazo ta auki abinci taci(kuskure na biyu damu iyaye mata kiyi,yakamata ace mahaifiyar Maryam ta nemeta tun azu danta gabatar da Sallah kasancewar takai munzalin da in batayi ba za'a iya dukanta,amma kunji ta abinci ma takeyi).haka ta fito taci ta oshi tana ta tuna abinda zatayiwa su Rakiya gobe.Isma'il ma bai shigo ba sai arfe goma da yasan babansa ya kusa dawowa. ************************* Da asuba baban Maryam ya tashi ya fita Masallaci.Tun tashinshi shi da umma Maryam ta farka,aikuwa ta shige akin ummanta ta tarar tana ban aki dan haka ta kai dubanta kan sallayar da umma ta shimfi a taga aton farin hijabin umma data ajiye dan gabatar da sallah.da sauri Maryam ta auke ta koma akinsu. Tasan gidan bu e yake,dan haka tana ganin ummanta ta shiga aki ta zura da gudu ta fice. Sai da taje ofar gidan su Rakiya tasa hijabin yayin da ta tura ofar amma saita jita a ame. Bubbugawa ta shiga yi iya arfinta.Su Rakiya da sukayi kwanan zaune suka jiyo bugu kamar za'a alle ofar.bisa