← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 20 OF 34

Sashe 20

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 4 min read

ko shi waye ba,yanzu gashi nan ita kanta amaryar tasa jiya daya shigo da kwalba aya dansu kwal e tace ita ta tuba tun tuni,shima ya daina,dan haka yayi mata al awarin bazai ara ba,amma ga wannan fitinanniyar zata addabe shi,haka dai ya fa awa Machel abinda yake so,inda ya shigo da gudu ya dur usa,nan fa Zulaiha ta shiga fa a mishi duk abinda zai suyo mata harda babban turmi da ta arya,duka kowa a gurin ya cika da mamakin me zata yi da duk abubuwan data lissafa amma banda Maryam data san tsiyar data shuka.Shikuwa Jazuli yana son tambayarta Amma Yana tsoron masifa dan haka yaja ba insa ya tsuke dan ya lura a kumbure take ka an take jira ta fashe,shiyasa ma ya za i ya gaggocewa abinda Ummu takeyi masa.Ba'a wani auki lokaci ba aka kawo musu abin karin da suka bu ata daga inda suka saba order su saya,Maryam a zuciyarta tana jinjina rashin Mutunci da iya samun guri ga an talaka. *****""""""******"""""****** Duk wani abun bu ata data nema an kawo shi yayin harda gima-giman murhu da tukunya kuma duk sababbi,ga itace suma,wanda tun a gurin hura wutar ta fara azabtuwa,amma saboda tsabar taurin rai da sa kai taci gaba da hurawa harta kama,duk ita ka ai ta dinga jigilar ora doyar,tunda ance a a'ida babu mai tayata,tun kafin aje ko ina ta fara jin wuji-wuji wajen gyaran kayan miya haka dai ta daure wasu harda hancinsu ta ha a marka Haka taita firar doya tana jefawa tukunya itama wata bata gama ferewa take jefawa tukunya,ganin zata wahala sosai yasa ta tuna ashe fa ba lallai a rana aya zata gama ba sadakar ba,kai koma rana aya ne tunda dai Maryam in bata gani bari tayi coge ta dafa guda hamsin ta dake su kawai tace tayi duka. Ita kuwa Maryam sam tama manta da wata wai ita Zulaiha,tunda tayi kari me kyau ta shige akin data sauka ta kama she a baccinta hankali kwance. ************************ Ya zuwa wannan lokacin idan ka kalli Zulaiha sai kayi dariya son ranka,domin fa da gaske takeyi dakan sakwarar takeyi,ya zuwa yanzu hannunta banda zugi ba abinda yake yi wani gurinma harya uri ruwa amma ta i bari sai dai ta tsaya ta huta,gashi ko kwata batayi ba,iyakar wadda ta daka bata wuce biyu ba,itama bata daku ba,haka ta kwashe ta,ta kuma zuba wata akanta take yanzu. Maryam kuwa wanka tayi ta shirya cikin riga da siket na atamfa ta fito falo,anan ta ga Ummu anci kwalliya an hakimce a matsayin amarya,sannu tayi mata,amma ko kallonta batayi ba illa ma jan tsaki da tayi tace"mutum kamar maye ga shegen kwa ayi,anzo an li e mana a gida an hana mutum ya sakata ya wala,to Gara ma ki fara shiri dan yau sai kin koma gidanku aje can asha kokon safe ba chips da kwai da shayi ha in kauri tare da farfesun kayan ciki". Maganganun ta sun sosa ran Maryam tayi niyyar tamkawa amma kome ta tuna kuma sai tayi shiru ta gya a kai ta tashi ta koma aki,ita kuma Ummu ta raka bayanta da harara. Bata wani jima ba sai gata ta fito cikin shigar ta mai kyau dan ta ure adaka ne,sai baza amshin turarenta takeyi ta fito falon,a nan ta samu Ummu inda ta barta,a fili tayi dariyar mugunta sannan ta fito da aramar wayata Samsung kamar zata yi kira tasa a kunne.Tsawon wasu sakonni tace"Yauwa mijin mace biyu na shirya fa tun azu har kwalliyar ta tsofe na sake wata inata jiranka baka zo ba"Shiru tayi alamun kamar ana magana a aya bangaren .Wata dariya tayi kafin ta kuma cewa"Kai mijin mace biyu,kai kaga wankan da aka kashe maka,yanzu dai duk ba wannan ba,fatan an tanadar min mai zafi,dan nafi son kaina ya auki carji yadda ya kamata ,gani nan na fitowa sai ka kira mtanka ka fa a musu uzurin bazaka samu dawowa gida da wuri ba harda su amarsu".Tana kaiwa nan ta danna wayar kamar ta kashe dama ba wata wayar kirki bace maxfone ce 116 itama ta umma ce tayi mata arfa- arfa.Kallon Ummu tayi da take mata kallon tuhuma ta sakar mata shu'umin murmushi kafin tasa kai ta fice daga falon,bayan ta sa a mayafinta a kafa a........ alamin khady*
Chapter 20 · 0% Book details