← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 25 OF 34

Sashe 25

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 4 min read

abin yake muje nayi maza na sauke ki dan cikina ya an yamutse, inama kika ce zaki?" Yamutsa fuska tayi kafin tace"Ni an gawo ne sunan garin ko an marke na dai manta". "Sai dai ko an marke,shine nan kusa ma yake nasan garin dan mai garin ma kusan kawu yake a gurina,dan ya ta a auren jikar aminiyar kaka ta"Zaro ido Maryam tayi Dan tama rasa abin cewa,illah lulawa duniyar lalubo dangantakar dake tsakanin driver da mai gari,amma kam anyi Sarkin an kalan dangi anan,ba dai tace masa komai ba dan batajin yin maganar yanzu,kawai sai cewa tayi "kasan limamin gari?" "Ni Ko nasan malam mamuda na salame,mijin zuwaira ango ga Laraba tirela". Zaro ido Maryam tayi tace"duk ya akayi kasan su haka?" Yarinya ai shi in da kike magana babana ne,domin kuwa ni abokin ansa ne iliya". "Kai amma naji da in ha uwa dakai,ai can gidan zani nima kakana ne". "Kice ke in ta gida ce,maza shiga muje amma gidan gaba zaki shiga dan bayan nan ban yadda dashi ba,anan wa anda ke guma mana tusa suke a zargina" Haka dai Maryam ta bu e gidan gaba ta shige driver'n na shirin jan mota suka ji ana "wait driver! Dan haka ya dakata suka le o kai shi da Maryam. aya daga cikin matan da suka zauna da Maryam a baya ne ta sunkuya tare da dafe gwiwar ta.Cikin cije le e ta kalli Maryam dake gaba tace"yiwa driver'n magana yazo ya bu emin kinji,dan wallahi basir ke damuna,gashi nasha mangwaro azu da su kantu,inaga su suka birkita min ciki,ai ba aramin taimaka mana kayi ba daka bamu damar zagawa,Allah yasa ba'a tsaremin guri ba,ko kuma ma Gara na zauna gefen taga Zaifi........"Bata arasa abinda zata ce ba taji muryarsa kusa da ita dan bata ko ji lokacin daya fito ba har ya ara so inda take ba,sai ji tayi yace"Ai dole ki bu aci gefen taga danki samu damar ci gaba da surnano mana tusa mai guba,to Allah ya toni asirinki dan haka wallahi bazan aukeki a mota ta ba,in kuwa kika matsa daga nan ofishin an sanda zan kaiki su turamu kotu dan shiga ha in mutane da kika yi" Ai tunda taji ya ambaci kalmar an sanda ta mi e tsaye tare da sa ar buhunta tace" Me yayi zafi,nan da rugar Tanko ai ba nisa sai in arasa da afa ma,dan haka Allah ya baka ha uri" ko tsayawa jin ta bakin sa batayi ba ta sa i hanya,shi kuwa ya raka bayanta da harara yana jan dogon tsaki yace"Starbit kawai(stupid ) Haka ya koma ya iske Maryam zaune tana ta aka dariya yaja mota suka mi *************************** Garin na nan yadda yake ba abinda ya sauya,illah wani an abin da ba'a rasa ba.Kamar yadda ya fa a da gaske yasan gidan malam in,dan kuwa har ofar gida ya kaita,yayin da yara keta murnar ganin mota.A haka Maryam ta fito shima driver ya fito ,yayin da malam da wasu mutane dake zaune suna shan inuwa dan ba karatu suke ba an tashi suka zubowa gurin ido har Maryam data fito.Shikuwa driver tuni ya bu e but yana fitowa da Maryam kayanta har ya gama ya arasa inda su malam yana gaishesu. A cikin yaran da suka ga zuwan motar suka falfala cikin gidan malam suka ce anyi ba uwa daga birni,aikuwa yaran gidan na lungu da sa o suka dinga fitowa. Tana arin neman yaron dazai shigar mata da kayan idonta ya sauka akanta,sanye cikin doguwar rigar atamfa kan nan baka ko gane wane irin kitso ne,domin yayi jajir dashi,ti i-ti i ta araso inda Maryam ke tsaye ta zuba mata ido. Matsawa baya Maryam tayi cikin dafe irji tace"Na shiga uku! Anty Laraba wace irin lalura ke damunki kika koma Wada........ alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *KHADIJA USMAN* (Real ta maigari) *____________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassoc iation *____________________________________*
Chapter 25 · 0% Book details