Sashe 26
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 9 min read
ar titi
ira dai na tsaye bata ce da Maryam komai ba,domin dai bata fahimci mai take nufi ba.Ita kuwa maryam ganin Laraba
arama ta kafeta da ido sai ma yatsan ta data tura a baki tana tsotsa yasa Maryam
in kuma cewa.
"Kenan bayan lalurar zama Wada harda tsotsar hannu kika koma,kai amma Anty Laraba na tausaya miki,inada ya
inin asiri akai miki aka tura miki jariran aljanu ko wadanni,amma ko waye yayi miki wannnan aikin bazamu ta
a yafe masa ba kuma sai mun
auki fan......"ke
ayyaba! Tsayuwar me kikeyi anan ne,maza wuce gida kice innarki tasa miki
ankwali,ke halitta ba ka
an ba amma a dinga barinki haka kara zube".
Maryam ta juya kallonta ga mai maganar,aikuwa idonta ya sauka akan Iliya
an gidan malam mijin basira ,Cikin sakin fuska tace" Lah yaya Iliya ashe kaine".
Kifkifta ido ya shiga yi yana son tuno Ina ma yasan mai wannan Muryar da fuskar amma iya tunanin sa ya kasa tunawa,sai dai tsananin farin cikin ganin matashiyar
ar gayu kamar wannan ta nuna ta sanshi yasa shi
arasowa yana washe baki tare da fa
"Masha Allah baiwar Allah am sai dai ban shaida ki ba wallahi".
"Ni ce fa Maryam,
ar abokin baba Garba na malam,wadda ta ta
a zama gun malam".
Tuni mutanen dake tare da malam suka tuno wacece Maryam,yayin da malam
inma ya mi
e yana zura takalma ya
araso inda suke tsaye da Iliya da Maryam yana ta washe mata baki,yayin da har Laraba
arama ta bar gurin Maryam bata lura ba kwai Muryar malam taji yana fa
in" wai kina nufin Maryama dai dana sani
ar wajen shu'aibu,yarinyar da tayi zama gurina nan dan koyon tarbiyya?"
Maryam juyowa tayi tana fa
in "Lah malam kaima baka gane Ni ba,ni banga abinda na canza ba da aka kasa ganeni,amma Ni duk wanda na gani ina ganeshi,dan ko Anty Laraba kallo
aya nayi mata na ganeta".
Malam dake tsaye zuciyarsa na lugude yace"Kaga Iliya maza
auko mata kayan mu
arasa ciki ayi batun yaushe gamo.Haka ko akayi,nan Iliya ya
aukar wa Maryam wasu kayan itama ta
auki jaka
aya,yayin da malam keta fa
in suyi sauri su shige ya dinga ka
asu kamar awaki,Maryam dai tsakanin ta da driver sai
aga hannu yana ta mata alamar zai dawo ita kuma tayi masa alamar zai ko sha tusa
abinda Maryam bata gane ba suna shiga zauren gidan malam ya tattaro kyauren langa-langar zauren ya rufe ruf.
************************
Duka matan zaune suke suna suna shan fura,Laraba dake tsaye tana
aurawa
ayyaba
ankwali tana mata fa
an kada ta cire inta cire zata fa
awa yaya Iliya ya zane ta nan suka ga iliyan ya shigo da jakunkuna biyu, suna
arin tambayar shi daga ina kuma wannan kayan Maryam tayo sallama.Gaba
aya suka juya kallonta,dan son tuno Ina ma suka san mai wannan suffar,a bangaren Laraba ko tuni ta gane Maryam,dan ko ya Maryam ta zama to bazata
ace mata ba,amma duk da haka dan ta tabbatar sai da tace
"Maryam"
"Na'am Anty Laraba,ashe zaki gane ni,"
Ai da wata irin murna Laraba ta janye
ayyaba ta nufi Maryam,tana zuwa batayi wata-wata ba ta sun kuceta ta shiga juyi da ita kamar ta
auki mage cike da farin ciki.
Salame da Zuwaira da suka mi
e cike da
umbin tashin hankali,yayin da suka dubi inda malam ke tsaye yana kallon abinda ke faruwa tsakanin Laraba da Maryam,yayin da lokaci zuwa lokaci Laraba ke juyowa ta kalli malam tana sakin murmushin farin ciki,shi kuwa malam sai dai ya gallaro mata harara,dan har abada bazai ta
a mantawa da ta'addacin maryam agareshi ba,duk da tayi masa silar alkairi harya samu
iya mace,amma sharrin ta agareshi yafi alkairin yawa,idan ya tuna ba
ar azabar dayasha a baya ya kalli Maryam a yanzu,sai yaji inama ya jawo ta yaita rafka mata itace har saita daina numfashi,shi kam bai ma san jarabar data dawo masa da ita gida ba,bayan tuni ya sanarwa maigari cewar Maryam ta riga mu gidan gaskiya.Haka ma a bangaren su salame,ji sukeyi kamar su jawo Maryam su cuccu
a mata jiki da ruwan zafi tafasasshe kana su burshine mata jiki da karara dan tuna wahalar da suka shafe shekara sunayi,duk akan laifin data jawo musu.
Da hannu biyu malam ya tallafi ha
arsa yayin daya zubawa Maryam ido ita da Laraba dake ta murnar ganin juna,shi kuwa sai ya shiga tuna abinda ya faru shekaru biyar baya,gamuwar su da maigari.........
*_MU TUNA BAYA_*
_kuyi managed mamana ba lafiya ina hanya kullum._
ALAMIN KHADY*
*'YAR CASKALE*
( _Sanadin bakin uwa_ )
*NA*
*KHADIJA USMAN*
(Real ta maigari)
*____________________________________*
AINUWA
RITER'S
SSOCIATION
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Lokacin da motar su baban Maryam take
arin fita daga unguwar sai ga tawagar gidan maigari sun nufo gidan malam,basu damu da sanin ko su waye a motar ba ,burinsu kawai su dangana da gidan malam su tattaro shi daga shi har iyalinsa da kuma wannan hatsabibiyar yarinyar data sa yau mutuncin maigari ya
ebe.Ko da suka
arasa sukai ta kwa
a sallama da kyar malam ya sami zarafin fitowa,dan ya gama yanke shawarar duk wanda yazo neman Maryam a dangin Iro zai ce ta mutu yanzu ciwon ciki ya mur
ushe ta iyayenta ma sun tafi da ita za'ai jana'izar ta a garinsu.
Yana zuwa yayi ido biyu da nalado,wani Bafaden mai gari ne bashi da mutunci,malam na ganin shi ya gyara zaman hular kansa yana fa
in"Barka da zuwa na lado,fatan dai ba wata matsala ce bace na ganka da yamman nan".
Sai da nalado ya karkace tare da gayyato duka samfur
in rashin Mutunci kafin yace"Lafiyar ce ta kawo haka,kayi maza da hanzari ana nemanka a fada cikin gaggawa".
Cikin rawar murya malam yace"to...to..to ina fatan dai lafiya dai ko?"
"Idan kaje kaji koma me kayi,dan haka fito muje ana jiranka".haka malam yabi su har zuwa fadar maigari,suna zuwa suka iske fada cike da duk mazan gari,dattijai da matasa.
Maigari na zaune yana ka
afa,karan hancinsa manne da plasta,yayin da goshinsa ya ajiye wani malolo kamar
uli.Daga yanayin da maigari yake ka
afa kasan ba mutunci,a hakan ma dan ana ganin mutuncin malam ne shiyasa ko da aka zo dashi bai sa an fara cin zarafin sa ba.
Sai da ya
ebi lokaci kamar bazai yi magana ba zuwa can ya kanne ido ya kaikaice yace" ba wani dogon bayani zan tsaya yi ba alaramma,duba da duk ana tare anyi wasa tare,gashi har girma yazo ana tare,kawai abinda nake so dakai,wannan hatsabibiyar yarinyar da akace a gidanka take ita zaka mi
omin,domin in duk duniya zasu taru yau bazasu hanani yiwa yarinyar nan yankan rago ba,dan haka tun yanzu ka kira iyayenta ka sanar dasu cewar Allah yayiwa
ar su rasuwa domin ko kalar makarar da zava sata bazasu gani ba,duka za'a ha
a a binne ta da ita.
Zama malam ya gyara,yayin da zuciyar sa ta shiga lugude,saboda yasan halin Buba maigari baida mutunci tun zamanin
uruciya,dan haka gara shima ya fa
a masa abinda yayi niyyar fa
awa duk wanda ya tambayi maryam,Sai da ya
ara gyara zaman da yayi ya sunkuyar da kai sannan yace"Allah ya taimaki maigari, yarinyar dai da kake magana a kanta a halin da ake ciki yanzu Allah yayi mata rasuwa,dan tana shiga gida
azu ta yanke jiki ta fa
i ashe fitar rai ne, shikenan yanzu haka ma iyayenta sun tafi da ita zasu binne abarsa a can gida".
Sai da maigari yaja aji tare da shan
amshi son ranshi sannan ya
ago ya kalli malam a kaikaice yace"Aikuwa banyi farin ciki ba daya kasance yarinyar nan ba azaba ta ce ta kashe ta ba,kasan kuwa mai ta aikata mun,yanzu haka na sami karaya a hancina ga goshi na da nake fatan Allah yasa ba
walati bane ya shige ciki ba, sannan Iro sai da ya jera kaf iyalan gidana yace sai sunyi masa rawar sangaya, haka suka dage sukai ta ti
ar rawa amma dan iskanci na mahaukaci katuwar bulalar ice ya samu,da sunyi sai yace ba dai-dai bane,ba babba ba yaro ba mace ba namiji ya dage yaita ti
ar su duk ya jijji musu ciwo kafin a samu
an gidan su suka zo suka kama shi,dan haka yanzu kaima dole ne ka kar
i hukunci,ba kai uban kangararru ba,kuma ka rasa akan wa zaka gwada baiwar ka ta gyara ba sai akan mata,a irin haka kaja an kawo maka jinsin arnan farko da basu san dai-dai da rashin sa ba,Ni dama tun muna yara nasan a garin shegen karambanin ka wata rana sai ka jawo wa kanka,to ga irinta nan ai zaka kar
i hukunci a hakan ma dan nine zan maka sassauci saboda sanayya.Daga yanzu har zuwa ranar da yarinyar zata cika shikera
aya da mutuwa zaka dinga zuwa fada sau uku kana neman afuwa,sannan zaka matanka zasu rin
a yiwa Matana aikin gida,tunda matanka uku kowacce da nata aikin,
aya zata dinga dakan fura kullum,
aya surfen abinda za'a dafa kullum,sai ita kuma wannan
atuwar amaryar taka ta gidan
ato,zata dinga sissike rumbu guda kullum ,sannan yaranka maza zasu dinga mun noma tare da fadawa na tsawon shekaru uku "
Jin abinda maigari ya zayyano yasa malam saurin kallonsa,yana shirin yin magana nalado yace"kai alagafarta kiyayi kanka,maigari ya gama yanke hukunci,kana cewa tak ana
ara tsaurarawa" bisa dole malam yaja bakin sa ya tsuke,amma can
asar zuciyarsa yana jin yanzu koda ace yarinya a gaban iyayenta tana ha
iyar sigari ne ta kora da fetur da ashana, wallahi bazai kuma kar
a ba,dan haka yanzu zai je ya ka
ar kowa gaban iyayenta,suma sun kasa ina ga shi da bai haifa ba.(Ni ko nace sai yau kasan haka malam
Haka dai aka samu malam aka dinga masa tijara da fa
a masa nau'ikan hukuncin da zai kar
A take a gurin aka ha
a malam da fadawan maigari suje su taso
eyar matan malam su zo su fara bauta,haka kuwa akayi malam yana tafe yana
ara jawa Maryam Allah ya isa.Sai dai tunda suka iso malam ya rattaba wa matansa bayani Laraba tayi tsalle ta dire tace taga uban da zai zo yasata tayi bautar da ba lada,ko ta kan malam bata bi ba ta sa
a hijabin ta ,duk da ko zazza
in da take ji da baibar jikinta ba haka ta le
a tace wa su nalado suje su cewa maigari bazata yi abinda yace ba,kuma wallahi in aka takura mata sai ta sussuka matan sa a turmin a madadin hatsin,kuma duk wanda ke jinsa shi
in wani hege ne to yazo ya tafi da ita,haka taita bambami ba wanda ya kulata dan sun san zuri'ar gidan
ato badai
arfi ba.
Ko da suka koma suka fa
awa maigari abinda Laraba tace bai jata da nisa ba,dan yasan halin
an gidansu tsab,sai yace kawai an
ara jibgawa su salame aikinta.
*************************
Tun daga wannan rana su salame da duk wani a gidan malam ke bauta gidan maigari,dama tuni malam ya tattara ya mayarwa da kowa
arsa.
_wannan shine abinda ya faru bayan tafiyar maryam_
___________________________
Sam babu farin ciki a fuskar malam na ganin Maryam ,illa ma sa
a da warwara da yakeyi a zuciyarsa da tunanin ta wace hanya zai azabtar da Maryam,ko ya huce daga abinda ta jawo masa da iyalansa.
A
angaren zuwaira da salame ma haka abin yake, domin ji sukeyi kamar su kamata suyi ta yagar namanta
anye har saita
are,dan a iya shekarar da sukayi suna sussuka zasu iya cewa kaf garin nan ba wanda basu sussuka hatsin rumbunsa ba,dan shela maigari yasa akayi kowa ya dinga kawo sussuka gidan malam in Yana bu
ata.
******************************