Sashe 16
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 7 min read
Isma'il sai gyaran Allah kawai,dan shaye-shaye kam ba'a magana.Baya sata amma shan kwayoyi iri-iri ya iya da busa haya i ga rashin kunya.Ita kuma Maryam tsokanar masifa da cin bashi Da gudunta ta fito daga akin tana kiran"Umma! Ummana! Kina ina? Ga waya ana kiranki" Umma da sauri ta fito daga kicin tana fa in"waye yake kirana?" a mata wayar Maryam tayi,dan inta tsaya fa a mata harta yanke ma.Kara wayar tayi a kunnenta tana fa in"Assalamu alaikum".daga nan kuma ta shiga washe baki hira ta au da i,dan zuwa can ta shiga fa in"insha Allah muna nan tafe,zasuji Allah ya sanya alkhairi" ta arasa dai-dai tana sauke wayar a kunnenta. Cikin washe baki ta kalli Maryam tana fa in "Yaya Basira ce,wai bikin ummul-kulsum za'ai ita da an gidan yaya Rabi'u dama ai na da e da sanar dake za'ai musu ha in zumunci shine wai bikin nan da kwana goma,kinga ko ai dole mu shirya tafiya funtua". Cike da farin ciki Maryam tace"kai! Amma naji da in bikin nan ko ba komai zamu shoshala" Haka dai suka kasance cikin farin ciki a wannan rana,koda baban Maryam ya dawo umma ta fa a mishi yayi taya su murna.Tun daga ranar aka shiga kiciniyar tafiya jihar Katsina........ _ina jin da in comment inku fans_ alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *Khadeeja usman* _Real tame gari_ *____________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* *_KADA KU BARI YA WUCE KU BAKU KARANTA BA,IN HAKAN TA FARU TO WALLAHI BA RUWANA.KU KUNSAN CEWAR SHAHARARRIYAR UNGIYAR NAN WADDA TA DA E TANA ANTAYO MUKU HA U KUMA INGANTATTUN LITATTAFAI,WATO KAINUWA WRITERS ASSOCIATION.YANZU MA KU SHIRYA,DOMIN WANNAN KARON ZAFAFA NE MASU ZAFI SUKA SHIRYA KAWO MUKU,KU DAI KUSHA AMARAR SUBURBU AR KARATU AKAN FARASHI MAI RAHUSA.MARUBUTAN WARARRU NE WA ANDA SUKA SABA ANTAYO MAKU LITATTAI MASU MATU AR DA I,IRINSU_* _RASHEEDART USMAN_ *Ummu nasmah* A cikin litattafin ta na ANIN ZUCIYA BIYU* _HALEEMATU HASSAN_ *Leemat* A sabon labarin ta mai taken *LAIFIN WA?* _Mazan ko matan_ Tare da _FAUZIYA AUWAL ALIN BABA JINGAU_ *'Yar mutan jingau* Ta Suburbu o muku *DAMUWA MUGUN CIWO* Harda _NA'EEMA SULAIMAN_ Zata antayo muku *SAI NA AURETA* Ga kuma _MARYAM UMAR_ *Maman yusup* Harda ita a Suburbu o muku nata mai taken *KYAUTAR ZUCIYA* *_SABODA TSABAR KARAMCI IRIN NA KAINUWA SHIYASA TA SASSAUTA MUKU KU IN KARATU,DUK GUDA BAKWAI NE AMMA ZAKU KARANTA SU AKAN FARASHI ME RAHUSA ,GAMAI BU ATAR DUKA ZAI BIYA NAIRA_* 7-500 6-450 5-400 4-450 3-350 2-300 1-200 Ga masu biya ta account zasu tura ta 0448266382 Hadiza Usman Muhammad GTBANK ga masu tura katin waya ma zaku tuntu aya daga cikin wa annan nombobin,bayan kun tura zakuyi screenshort ku tura shaidar biyanku. 08147537180 09035027743 08106795647 08176841985 Ga 'yan Niger kuma zasu tuntu i wannan number 84506476 Sai mun jiku masoya ************************* Tun asuba suke shirin tafiya,koda gari ya waye dukansu sun shirya tsaf har Isma'il yace zashi,yayin da baban Maryam yace sai jibi ranar aurin aure zaizo insha Allah. A daidaita sahu ya samo musu yakai su har tasha,Maryam nata murnar tafiya funtua dan tasan sune na gaba-gaba .Sosai baban su yayi musu fa a akan kiyaye duk wani rashin ji musamman Isma'il me 'yan zu e-zu e.Sannan yayi musu sallama suka tafi. Sun auki hanyar Katsina cike da farin cikin ganin 'yan uwa.koda suka isa garin rana tayi sosai haka aka shiga murnar ganinsu,yayin da Maryam ta shiga tambayar ina Ummu Kulsum amarya akace mata suna gidan Anty Habiba yayar ta,dayake ba nisa Maryam tasan gidan aikuwa da saurinta ta tafi gidan,inda ta iske amarya da awaye da sauran 'yan uwansu mata sa'anninsu.Da farin ciki a fuskarta ta nufi Ummu dake zaune tana dannar waya,wadda ganin Maryam yasa ta ajiye wayar suka tashi suka rungume juna .Sunyi murna da farin ciki sosai kafin aka shiga hirar duniya,sai dai abinda Maryam ta fuskanta sam kamar Ummu bata cikin walwala,dan haka taja hannunta suka shige uwar akunan anty Habibah.Suna shiga suka zauna gefen gadon dake akin sannan Maryam ta kalli Ummu tace" sister wai lafiyarki kuwa?,naga wannan ranar ta farin ciki ce agareki damu baki aya,amma mu muke farin ciki ke kuma fuskarki na auke da damuwa,dan Allah ki sanar dani abinda ke faruwa kinji 'yar uwa". Kuka Ummu ta fashe dashi ta fa a jikin Maryam,sai da tayi na an lokaci sannan ta ago ta kalli Maryam kafin ta ara maida hankali ga wayar ta tana danne-danne,zuwa can ta mi owa Maryam wayar tace "kalli kiga". ar wayar Maryam tayi tana me kallon fuskar wayar.Wani narkeken mutum ne ba irin,idanun nan nasa jajir dasu,yayin da yayi murmushi fararen ha oransa gabza-gabza sun bayyana,kan nan ba hula kamar madubi.Zaro ido tayi waje ta kalli Ummu tace"Na shiga tara ni maryama! Ina kika samo wannan bawan Allah mai matu aukar hankali,wanda inka kalleshi dolenka ka ara yabawa da girma da udirar Ubangiji". Kasancewar Ummu ta fahimci Yaren da Maryam ke nufi yasa ta fa in"wai shine mijin da zan aura". Wata uwar zabura Maryam tayi sannan ta kalli Ummu tace"amma kin san da haka kika barni inata arewa halittarshi kallo,nasan ranki ya aci dan Allah kiyi ha uri". "Ke dayalla can,na auka kin fahimce ni ashe ke wani gurin kika tafi daban",cewar Ummu tana share wata kwallar. "Yi hakuri sister na,ban fahimci inda zancen ki ya dosa ba,amma yanzu fahimtar dani"Maryam ta fa a tana gyara zamanta. Ummu ce tace"kin sai san yadda muke da baba Yahya daga Ni har ku gaba aya,ban san me ake ciki ba,inada wanda nake so,kwatsam rana aya sai ga shi wannan Jazuli ya dawo daga Legas ,marabinma Ni da in ganshi ankai shekara goma,tunda kin san a Legas yake aiki,har matarshi dayake aure acan suke da zama,sai wannan karon yazo ganin gida,tunda ya ganni yaje ya sami mama da maganar tare da yi musu arin nera,tun daga ranar ita da baba sukace dole shi zan aura,Maryam muninsa bai dame Ni ba,amma fa baya haihuwa,kuma mugun bagidaje ne,yanzu na rasa yadda zanyi wallahi..."Ta arasa maganar tana sharce hawaye. Dariya Maryam ta shiga yi son ranta kafin tace"Tab! amma kema Ummu anyi wawiya wlh,Ni wallahi in bana son mutum ba wanda zai gane,dan wallahi da kanshi zai zo yace ya fasa aure na,amma ke yanzu in tambaye ki,shin kin shirya aurensa ma'ana kin ha ura da za inki ko yaya?" "Wallahi har yanzu zuciyata ta i aminta da hakan,na tsaneshi wallahi". "Tazo gidan sau i,ai dama Ni bai Sanni ba,dan haka kirashi a waya yanzu kice yazo bayan magariba zaki ga me zai faru,tunda kamu na yamma ne dama". Zuciyar ta cike da fargaba ta matsa mishi kira ta fa a masa abinda Maryam tace ta fa ************************* Dai-dai sun rako wasu awayen Ummu Kulsum da suka zo,suna shirin komawa sai gashi yazo.Bayan ya kirata ya fa a mata haka suka je suka sameshi,dama tuni Maryam ta fadawa Ummu duk yadda zata yi in sunje. Lokacin da Maryam ta ganshi a zahiri,ashe bataga komai ba a waya yanzu take ganin halitta. A zaune yake cikin mota yayi dirgijaja dashi,a haka suka mishi sallama,nan fa Maryam ta kara kallonshi a ranta tana furta Allah mai girma. A sitroom in gidan Anty Habiba suka zauna gaba aya,yayin da Maryam ta kalleshi tana mi a gaisuwa ya amsa cike da fara'a. Shiru ne ya biyo baya zuwa can Maryam tasa hannu a hangbag in ta ta ciro aurin farar hoda guda biyu ta wullawa Ummu tare da fa in "ga kaya nan sister a fara caskalewa,dan nasan angon shima an hannu ne,kuma maganar da zamuyi tana bu atar sai an au carji, gaskiya yau ki shirya da wuri zuwa birthday in 'yar akuya,kin san a bikin 'yar uwai duk kece kika cinye mana gasar shan giya,to yauma ki fara carji daga gida,ance ansa gasar duk wanda ya shanye kwalba goma to dashi Za'a tafi spain wajen gasar shan ta can,dan anada tabbacin duk wanda ya iya cin gasar nan zai iya ciyo mana ta can,kinga ko ba komai kin ara kankaro mana darajar mu 'yan Nigeria masu shaye-shaye,ga kuma mijin naki naga shima an hannu ne,a wane club kuka ha u ne? Dan Ni ban sanshi a club in da kike shugaban ta na _kinfi arfin kowa_ ba.......... Banjin da i kuyi managed alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *KHADIJA USMAN* (Real ta maigari) *____________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________*