Sashe 28
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 6 min read
"Ki sa
awa uwarki shegiyar yarinya,duk yadda akayi baki azabtu ba shiyasa kika samu bakin magana harki kwaikwaiyi Muryar Allah gafarta" cewar Salame data matso bakin
ofar.
Iliya
an gidan malam kuwa cewa yakeyi,"ai mu gama da ita anan gobe mu kaita gonar baba ta bayan gari sai ta nometa tsaf,sannan mu maidata gidan ubanta,yadda ko su iyayen nata bai zama lallai su shaidata ba in sun ganta".
Daga can cikin
akin kuwa malam da ba
in ciki da takaici duk sun
umeshi yana daga bakin
ofa yace"Iliya! Iliya!Iliya! Kaga dai sau uku na kiraka ba tare dana jira amsawar ka ba ko? Wallahi muddin baku bu
eni ba na fito saina yanke
anyen hukunci akanku,ciki kuwa harda tsine muku albarka".
Suna shirin yin magana suka tsinkayo Muryar Laraba a bayansu tana fa
in,Ayya kam ni hayaniyar me nake ji ne haka?"
Dukansu ba wanda yace da ita
ala.Shiko malam jiyo kamar Muryar Laraba yasa shi fa
in"yauwa habibiya ta ,kin gansu nan haka kawai sun sato ni a
akinki dan wai suna ba
in cikin in kwana sun zo nan sun kulleni ,gashi ba lokacin sanyi ba amma sun kawo uban garwashi ga cinnaku da kunamai sai kace kabarin fir'auna,nayi-nayi su bu
eni amma sun
i,dan haka ki bu
eni kinji muzza ta,su kuwa ki barni dasu hukunci na dasu sai bayan na fito".
A fusace Laraba ta nufi
ofar dan jin Muryar sahibul
albinta a cikin wahala.Zuwai dake bakin
ofar tasa hannu ta tare, ganin haka da Laraba ta gani ne,wato nufin zuwaira bazata shiga ba,aikuwa ta jawota kamar taja igiya ta fya
a da
asa,dama sauran yaran salame da ita sun san karon ba da
i,tuni kowa yaja baya,ko kafin zuwaira ta samu zarafin mi
ewa tuni Laraba ta daki
ofar langa-langar ,aikuwa sai alhagar ta fincike,sai ga malam tsuru kamar kurwa,idanun nan kamar an gasa masara,duk da darene amma hasken fitilar da Laraba ta haska ya bayyana azabar da malam yasha ba ka
an ba.
Da sauri Laraba ta
arasa gareshi tana fa
in"innalillahi! malam meya sameka haka? Me ya fito dakai ma har ka shiga
akin nan,ba Maryam kace an gyarawa ba?"
Malam da tiririn azaba ya gama ratsashi ya kalli Laraba a wahale yace"Kinga kamani dai kawai mu fita a wannan
akin na azaba kisa a nemo Ubale sharifi yayimin addu'a a bayana da mazaunai na,dan nasan duk sun kwaile yanzu".
Cike da tashin hankali Laraba ta sunkuya ta sa
i malam daya callara uwar
ara ta nufi
ofa dashi.Matan malam da yara kuwa tuni sukayi tsilli-tsilli dasu da suka tabbatar ta tabbata malam ne a
akin,To garin yaya hakan ta afku? Kenan ina ita Maryam
Basu gama tunanin ba sukaji malam na cewa"Saukeni a hankali
ar aljanna in karta musu rashin mutunci sabon salo".Laraba kuwa a hankali ta saukeshi,dan tana son jin me yake faruwa.
Daga inda malam yake yake ya kaftawa Iliya dake kusa dashi duka yace"
an iska marar mutunci,wato kaine shugaba a wannan harkar ko? Dana koyar daku dabarar azabtar da mutum irin na mutan da nace daku a kaina zaku gwada?"
Duk da dare ne amma sai da Iliya girgiza kai,batare da malam ya damu ba yaci gaba"wato kuna son ku karasa ni kuci gado ko? To wallahi a hir
inku yadda naga auren ku sai naga na Nana
ayyaba,kai wallahi duk wuyar dana sha kowa sai ya
ana
fiye da ita a gidan nan".
Salame dake tsaye gefe guda tace"kaji malam da wani zance dan Allah,daga ganin abinda ya faru ai kasan tsautsayi ne kuma duk shirinka ne,inace nan kalla yace ga shawarar da za'abi tunda yarinyar a da
in innar
ayyaba zata kwana kai kace ga dabara,kwa
ayin ka ya kaika aka je aka
wamuso ka ta rufta dakai,shine zaka huce a kanmu".
Laraba dake tsaye ta kasa fahimtar su ta kalli Iliya tace"Wai me yake faruwa ne
an inna?"
Babu
ata lokaci ya shiga labarta mata duk abinda suka shirya yiwa Maryam.Tuni ran Laraba ya
aci ta kalli malam tace"ashe kaine hugaban mugayen,Allah ya
ara wallahi,yarinya
ar kirki irin albarka amma ka hirya yiwa wannan u
uba sai kace a
ar boko haram ka kama,to ai gahi nan ita bata salu
e ba kai ka sale,sai su yaya salame su kula dakai,dan nidai banda sannu ba abinda zai kuma ha
amu".Tana gama fa
ar hakan ta juya tabar wurin tana me ham
arin zuwaira dake gefe da
afa.Shi kuwa malam ganin Laraba ta tafi ta barshi ya
ara hasala shi,domin dai Laraba na sonshi tare da bashi kulawa,ga ladabi ga biyayya,dan ko shi ya
ata mata rai sai ta bashi ha
uri,amma silar yarinya nan me
ebabbiyar albarka yau harshi Laraba ke cewa zata ba abinda zai
ara ha
asu,to ko asiri yarinyar nan tayi mata ne? Haka dai dinga zancen zuci shi ka
ai ko kafin ya ankare duk gurin ba kowa bai ma san lokacin da suka fece ba,haka ya lalla
a ya nufi
akinsa na zaure yana wayyo Allah.
****************************
Maryam na zaune
akin Laraba ,bayan ta fito da wata daga cikin tsarabar data yiwa su ummanta ta bawa Laraba harda leshi,sannan ta kama kan
ayabba ta tsefe mata ta wanke shi fes,ko karyawa basuyi ba ta zauna tana mata kitso,Laraba data shigo
auke da kofi a hannu da kwano ta ajiye gaban Maryam tace"To maryama a saki kan nan a karya ko?"
"Ai Anty kawai ajiye abincin nan dan wallahi sai na gama kitson nan."
Duba Laraba takai ga kan
ayyaba da aka matse da sunan kitso ,ga kitson kuma
anana wanda tana ganin badai a iya tsefeshi ba sai dai asa reza kawai a re
e,da ganin kitson kasan da zafi,amma dayake
ayabba nada dauriya wasan ta ma takeyi,ita kuma Laraba na gudun tayi magana Maryam tayi fushi dan haka tayi yadda Maryam tace,bayan ta ajiye tace"bari naje naga jikin malam koya ya kwana,da dai nayi fushi amma ya zanyi? dole naje na ganshi".
Kallonta Maryam tayi tace"baya da lafiya ne?"
"Hummm ai shi ya jawa kansa ciwon a garin a jawo miki da tuni kece kwance ana miki sannu".
Zaro ido Maryam tace"kamar yaya Anty Laraba?"
Babu
ata lokaci kuwa Laraba ta shiga rattabawa Maryam labari,nan da nan Maryam ta mi
e tsaye
ayyaba ko dan murnar an saki kanta tu
i-tu
i tayi waje da gudu,nan Maryam tace.
"Kice Allah ya so ni,da tuni nice a kundin azaba,amma duk da haka ba matsala inada maganin
una idan kinje kin dawo sai in ha
a miki aje a shafa masa".cike da jimami Laraba tace to bari taje taganshi.
Tana fita Maryam tace,"ai wallahi baba malam,loko zan ha
a da gishiri a burshine maka bayanka.........."
alamin khady*
*'YAR CASKALE*
( _Sanadin bakin uwa_ )
*NA*
*KHADIJA USMAN*
(Real ta maigari)
*____________________________________*
AINUWA
RITER'S
SSOCIATION
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation