← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 24 OF 34

Sashe 24

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

dallaro mata siririn gwalo motar su ta harba titi zuwa airport. Suna zuwa basu fi minti goma ba aka sanar da matafiya masu zuwa kano su shirya aka fara kiran passinger's Maryam ta antaya sama lulaye. Basu wuce awa aya ba suka sauka a filin sauka da tashi na jiragen sama wato Aminu Kano international airport,inda su Maryam aka dinga gwalli da salo,dan wannan karon kam ta kashe kwarkwatar idonta. Wayar dake cikin jakarta ce ta au tsuwa ta shiga laluben ta, number babanta ta gani da sauri ta aga cike da farin cikin son sanar dasu gata ta dawo,sai dai tana daga wayar abinda ya daki kunnen ta shine" Sai kinci ubanki muddin kika sake kika sake kika dawo gidan nan,ba dai kinje kin gama jamin magana ba har kina nema kisa zumuncin mu ya lalace....ji tayi an kar i wayar taji Muryar babanta yana cewa,"duk abinda kike ki tarkato ki dawo tunda can in ba gidan ubanki bane,za kuma ki dawo ki sameni" itt....aka kashe wayar Sauke wayar tayi a kunnenta ta shiga tunanin ina mafita? Dan tasan wallahi muddin taje gida tofa kashinta ya bushe,dan a yadda taji Muryar ummanta tasan ranta a matu ace yake,ga Abban ta data san halinsa sarai yanzu duka yakeyi na arin mahaukaciya.Ganin tana tsaye a filin jirgin gashi ita ba sabawa tayi ba kuma duk mutane kowa na sabgar gabanshi,kawai sai tabi ayarin masu fita wajen itama.taxi in data gani jere suka tambaye ta ina zata? Kamar mai nazari da tunanin wani abu na an lokaci kafin ta saki murmushin daya bayyana ha oranta tace "tasha". Ba musu kuwa suka saka kayanta a but suka sulale da ita zuwa tashar ofar wambai,tunda suka iso tace motar Jigawa zata hau,da kanshi driver'n taxi in daya kawota ya fita ya samar mata motar Jigawa,inda mutum uku suka rage mota ta cika.basu wani jima ba kuwa motar ta cika a ka tashi haramar tafiya. ********************** Tunanin bada alar da aka sha shekarun baya ya dawo mata,idan har zata tuna wasu abubuwa da suka faru a baya tabbas yazamar mata dole ta waiwayi Anty'n ta Laraba,ba wasu shekaru bane masu yawa,amma ta an manta da wasu abubuwan kasancewar ta mai bala'in iriniya da tsokanar tsiya,tayi abubuwa da dama,wanda ita kanta zata iya cewa akwai ranakun daya kasance batayi abinda zai jawo magana ba kuwa? Tunawa da tayi ko ya aka are da maigari da Iro mahaukaci? Ai kodan ta koma taga wace cakwakiyar ake ciki dole ta koma.Sosai ta maida nazarin ta ga hanyar tare da maida tunainta baya dan samun damar sanin inda za'a sauke ta, tunawa da sunan garin su malam yasata sakin murmushi yayin da wasu mata dake gefenta suna ta faman ciye-ciye ba autawa.Siririya kuma arniyar tusa mai bala'in warin da aka saki tasa ta saurin dawowa daga duniyar tunanin data lula.......... alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *KHADIJA USMAN* (Real ta maigari) *____________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* Kowa a motar toshe hancinsa yayi babu wanda ya sami zarafin magana.A haka tafiyar ta kuma mi awa mai surnano tusar ya kuma sakin ta,wannan karon kam driver'n sai da ya tsaya ya lailayo wata uwar ashariya tare da tsinewa uwar mai tusa,amma duk da haka babu fa wanda yace umhum alamun dai mai tusar bazai bayyana kansa ba.haka dai akaita zunduma tusa mai azabar wari,ganin har yanzu mai yi bai bayyana ba yasa driver'n samun guri yayi parking a gefen hanya yace"Dan girman Allah na ro eku mai yin tusar nan ya taimaka ya bayyana kansa,wallahi Ni zan mayar masa da ku in motar sa in sauke shi anan salin-alin ya karasa tunda mun kusa".Nan ma ba wanda yace kanzil hakan yasa driver'n ufula yace a fusace"Shikenan tunda mai yin tusar bazai bayyana kansa ba wallahi in aka kuma sai na sauke kowa ,dan bazaku kashe Ni tunda sauran rayuwa ta ba".Yana kaiwa nan yaja motar da mugun gudu har sai da kawunan mutane ya gwaru,ita kam Maryam dariya ma ta hanata magana harda kwalla.Wadda tafi azu wari aka kuma yowa,hakan ya tilastawa driver'n ambatar innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Bayan ya ara bu e gilashin motar,ba in cikinsa aya daya kasance babu mai tanka masa,sai Maryam daya ke ganowa ta madubi tana ta aka dariya,lamarin daya ara hasala shi kenan.Yana shirin yake hukunci wani warin tusar ya kuma dakar hancinsa,kuma dan Bala' i kamar dan shi ka ai ake yinta,dan yafi kowa jin warin,a tsakiyar titi ya taka wawan birkin daya tada hankalin kowa.Ganin duk sun ru e yasashi fa in "wallahi ko mai tusar nan ya bayyana kansa ko in tsaya tirela ta mur ushe mu". Nan fa hayaniya ta kaure aka shiga ce-ce ku-ce,masu maganar cewa mai tusa ya bayyana kansa kada yaja musu nayi,masu kuma na fa in a bu e musu su fita,dan basu shirya mutuwa ba.Su kuwa masu motar dake tahowa sai dai su kauce musu sun auka lalacewa motar tayi. Mai yin wannan tusar fa baida niyyar fitowa hakan tasa mai motar fitowa ya cake ya na e hannu a kirji.Maryam da sai yanzu ta sami zarafin magana dariyar ta lafa ta le o sit in gaban ta tacewa wani ya taimaka yayi mata magana da driver'n. Da sauri yace "driver ka bu e an samu mai yin tusar".Maryam ta so yin magana amma tunawa da tayi da abinda ta shiryawa mai yin tusar dan haka share.Direver ya ziro kai yace"Wane an marasa imanin ne a nuna min mai tusar " "Ni ce bu e in fita"cewar Maryam dake unshe dariyar ta. Da saurin sa ya shiga mazaunin shi yana fa in" yarinya kin taimaki wasu,amma da wallahi sai dai mu tabbata anan muddin mai tusar bai bayyana kansa ba"a haka yana mitar har ya samu ya ganagaro da motar zuwa wajen da zaiyi parking mai kyau.Yana tsayawa ko kashe motar baiyi ba an motar aka yowa Maryam caaaa musamman matan nan da suke tare a baya tunda motar sharoon ce.Ita dai bata ce ala ba har sai da driver'n ya bu e mata yana kiran"fito macuciya uwar aukar ha in bil'adama". Sai da ta fito ta kalli driver'n tace" to ai sai a fitomin da kayana ko?" "Yanzu ma kuwa" driver'n ya fa a yana zagawa ya kashe motar ya ciro mukullin tare da fa in"zo ki nunamin wanne ne kayan naki?". Sai da tazo yana arin bu ewa tace" an tsaya kaji" wata uwar harara ya banko mata kafin yace"me kike nufi? Ko tusar zaki kuma yi ne?" "Ah ah" ta fa a cikin asa da murya tace"ba fa Ni ke yin tusar ba,naga ne ana shiga ha in mu dayawa sai naga tunda anyi-anyi mai tusar ya bayyana kansa ya i bari in taimake ka in rabaka da kowa na motar,inya so ka kyale Kowa anan jikinsa ya fa a masa su karasa da afa". Jin abinda Maryam in tace"yasashi sakin fuska yace" yauwa to yanzu na fahimce ki ar gari,to amma ta yaya?" "Fara bani ku in motata dana biyaka daga Kano tukun"cewar Maryam tana mi a masa hannu. inta Cass ya mi a mata itama tace ya matso yaji,kamar mai ra a ta fa a mishi abinda za'ai sannan tace amma shi zai arasa da ita inda zata yace ya yadda muddin za'a fitar mishi da mai tusar nan a mota. Hayaniya suka jiyo a motar dan haka sukayi saurin zagayawa,ashe tusar aka kumayi aikuwa abinda Maryam tace ya fa a shi ya fa a yace" ku dakata tunda dai abin nan yazo da haka,ba mamaki mai yin tusar nan lalura yake ji,dan haka kowa ya fito ya kewaya bayan ciyayi mai lalura yayi wanda ma bai ji duk ya zaga,tunda duk wanda ya rufawa wani asiri Allah zai rufa masa sai an an jinkirta in an zaga in". Kafin ma ya gama kora jawabi kowa ya fito in,suna shirin tafiya yace "Ah ah fa kowa yazo ya auki kayansa ya ri e a wajensa dan nima zagawar zanyi,ai ba'a bar motar haka ba guri ba kowa ga kaya".nan ya bu e but masu kaya suka auka amma banda Maryam dayake ma tafiyar duk ba ta masu kaya bace inda akayi sa'a kenan. Tsit kake ji kowa ya kewaya baka hango kowa saboda tsawon ciyawa(Ni ko nace ko dai duka an motar ne ke sakin tusar dama kashi suke ji "Wayyo Jama'a kowa ya fece damusa zaki da kuraye,cewar Maryam data keto a guje,aikuwa Nan fa ganye ya fara ka awa saboda zurawar da mutane suka hau yi,yayin da wasu da basuyi nisa da titi ba suka fito a guje suka mi i tuti tazuge a hannu ga buhu aka wasu kuwa ma da suka san ba wani kayan arzi i suka ri o ba,a gurin tsugonnon suka barshi suka sai ta hanya,babu wanda zai ce ga inda suka nufa ,haka kowa ya kama gabansa,yayin da Maryam ke tsaye bayan bishiya har yanzu tana kiran zaki da damisa,driver kuwa tun lokacin da Maryam ta ambaci damusa da zaki ya ane saman bishiya jiki na kyarma,ganin duk kowa ya watse ba kowa Maryam tayi shiru ta shiga raba idanu,mi a wuya ta shiga yi tana son gano inda driver'n yake amma bata ganshi ba,kamar ance ta aga kanta sama ta hango shi can ololuwar bishiyar ya ame wani reshe ya rufe idanu yana ta motsa baki kamar wani pastor.Da arfinta tace"Ka sakko sun koma daji" jin hakan yasashi saurin bu e ido kallo asa,sai da ya tabbatar da Maryam in ce kafin ya fara kiciniyar sakkowa.Ko da ya diro asa sai ya kama rarraba idanu kamar yana neman zakunan ne.Ganin hakan yasa Maryam ri e ciki tana dariya tare da nuna shi.Sai da tayi mai isarta kafin tace"Kai yanzu inda da gaske ga namun dajin nan nima ina zan samu zarafin fa a muku,ai kawai takai-takai kowa ya ceci kansa,dama fa rama mana nayi akan azabtar damu da suka yi da tusar nan shiyasa, yanzu dai shiga Mota muje dan wallahi nafara jin yunwa". Ajiyar zuciya driver ya sauke kafin yace "Kai wannan yarinya amma anyi ja'ira,wallahi yau duk haddar dake kaina sai da nayi bitar ta,dan neman taimakon Ubangiji,yanzu dai tunda haka
Chapter 24 · 0% Book details