Sashe 18
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read
mata akinta ta huta suci abinci.Haka suka kama hanya suka nufi aya sashen,yayin da Zulaiha ta juyo da kallonta ga Maryam tana fa in"ke kuma ba 'yar anace ba,wallahi sai kin gudu da afafuwan ki a yau basai gobe ba,dan azabtar dake zanyi son Raina tunda kika za i zama inda nake,a tarihin aurena da sirinji babu wani an uwansa daya ta a zuwa mun,tunda dama an marigayiya na aura,tunda ko kika taho ganin kwaf,to daga yau ki ke zaki dinga duk wani aikin gidan nan,yanzu ma nasan kun kwaso yunwa,dan haka maza tashi ki ora abinda zamu ci dan ubanki". Sosai Maryam ke dariya kafin ta tsaya tace"lallai ma Anty zulai,banso kika jawo hanyar da zan nuna miki kala ta ba,wallahi tunda kikace haka to ke sai kin gwammaci baki fa a ba,dan in Kuna da me aiki,to daga yau zaki maye gurbin ta,dan haka yau ki shirya sai kinyi dakan sakwaran sadaka"...... Comments yayi aranci zanyi sharar azumi a group alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *KHADIJA USMAN* (Real ta maigari) *____________________________________* AINUWA RITER'S SSOCIATION ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* Zulaiha bata bawa maganar Maryam muhimmanci ba tasa kai ta wuce angaren ta.Da kallo Maryam ta bita kafin itama ta suri jakarta ta mara mata baya,amma kafin ta cimma ta harta bu e bedroom inta ta shige. Tsayawa Maryam tayi tabi akin da zulaiha ta shiga da kallo,tsawon lokaci tana kallon akin,zuwa can taja doguwar wafa kafin ta tunkari aya daga cikin akunan data gani jere guda biyu,kawai sai ta yanke shawarar afkawa aya daga ciki.Ta da e tsaye tana mai arewa akin kallo,kafin ta girgiza kai tana me ara yabawa da tsananin kyau da tsarin gidan.Kan gadon akin ta zauna jagwab tare da sauke numfashin gajiya,dan ko ba komai ta gaji wallahi.Sam mahaifiyar su Maryam bata wani damu da tursasasu suyi Sallah ba,hakan yasa sam ba kowanne lokaci take samuwa ba.Batajin yunwa dan tun a jirgi sunci kayan kwalam ba laifi.Zamewa tayi a gurin ta shiga shirgar barci wanda ba ita farka ba sai gab da magariba.Da salati auke a bakinta ta mi e tana yin mi a,kafin ta nufi wata ofar dake cikin akin, wanda take kyautata zaton ban aki ne.Wanka tayi ta fito da rigar da ankwali a hannunta,zanin kuma shi ta auro,wannan karon anyi sa'a dan tana saka kaya ta dauko hijabi da shimfi a wani ankwalin ta ta tada sallah. Bayan ta idar ne ta mi e ta nufi bangaren da taga an bawa Ummu.Shima part in iri aya ne dana Zulaiha,hakan yasa ta shiga wasa ofar da tunanin ta Jazuli yana nan,duk da batada tabbacin inda take wan wasawar nan ne Ummu take.Ta jima tana buga Kofar kafin taji arar bu ofar daga aya bangaren.Ummu ce tsaye sanye da hijabi ta tsaya tana kallon Maryam ,ganin ta i cewa da ita komai ne yasa ita Maryam in cewa "in shigo ne ko in koma amarya?".Batare da tace mata komai ba ta juya amma tabar akin a bu e,hakan ya tabbatar mata da ta shiga kenan. A gefen gado ta tarar da Ummu zaune,duk da taji haushin abinda tayi mata yanzu amma hakan bai hanata yaba tsaruwa da kyan akin Ummu ba.Ummu dake zaune tana shafa mai alamun wanka tayo Maryam ta kalleta tace"Amarya bakya laifi duk haushin nawa ne har yanzu baki huce ba?" Banza Ummu tayi da ita amma still Maryam in batayi shiru ba taci gaba"Gaskiya ne Ummu,ni a ganina Yakamata ki zubar da makaman ya in ki akaina,dan ni dai wallahi ko'a jikina,idan kuma kin i to kanki ke kika sani,danma kin rainamin hankali meye abin zafi a abinda nayi miki,da yanzu ba ke ba hawa jirgi bare shigowa cikin wannan tamfatsetsen gidan,kai wallahi ma godiya Yakamata kimin,ai da banyi abinda nayi ba da yanzu kina kan bakanki na fecewa da wanda kike so,amma yanzu gashi nan anga jibagariyon gida su hajja Ummu anyi la was za'a kwankwa i jar Miya da soye".Haka dai tai taiwa Ummu sha iyanci,wanda daga arshe ran Ummu a ace ta juyo tace"Ke Maryam dakata mun haka,wannan ai iskanci ne da rashin Mutunci,Gara ni auro ni yayi naji na kuma yadda zansha jar Miya,ke kumafa sarauniyar 'yan kwa ayi,ai kowa yasan abinda yasa kika ma ale kika biyo ni,saboda haka ki rubuta ki ajiye,idan kifin gwangwani ya dawo wallahi gobe zansa ya maida ke gida,kada kiga kina 'yar uwata,bana wasa da abinda yake mallaki na,yanzu ni matar gida ce kuma amarya,wadda bana laifi,dan haka zan gwada miki ikona a gidan nan". Dariya Maryam tasa kafin tace"badan ba kyau raba sunnar ma'aiki ba,wallahi da sai yi sanadin da Jazuli zai sake ki,amma duk da haka sai na sa kinyi yaji".Tana kaiwa nan tasa kai ta fice ta zauna a falo. Har Zuwa isha'i ba wanda ya fito hatta Zulaiha,tana shirin tashi kenan sai ga Jazuli ya shigo tare da wani yana binsa a baya da ledoji ni i-ni i.Yana ganin Maryam ya shiga washe mata baki,yayin da ta shiga mai kirari wanda yasa jin kansa tamkar zai fashe dan girma.Kar ar ledojin hannun yaron yayi yana fa in ya koma bakin aikinshi, aya daga jikin ledojin ya mi awa Maryam yana fa in"Ga abincin ki anwata,bari na arasa ga uwargida a bata nata ko".Sauri Maryam tayi tace"haba kai kuwa yaya ango,ai ba girmanka bane,kai dai kawo nakai mata,kai kuma jeka ga amarya". Kamar mai nazari ya tsaya yana kallonta,kafin ya waiga ya kalli sashen Zulaiha,katse mishi tunani Maryam tayi ta hanyar fa in"kawo mana tunanin me kake yi kuma? In tsoronta kake ji ka kawo Ni nasan me zan fa a mata".Haka dai sukuku ya mika mata ledar ya tafi angaren amarsu,amma zuciyarsa fal da tunanin masifar Zulaiha da zai fuskanta. Maryam na ganin ya shige ta saki wata munafukar dariya kafin ta sa i ledar ta nufi angaren zulaiha. akin da taga ta shiga jiya itama shi ta shiga,inda tana zuwa ofar akin ta mur ofar bako knocking,Sam hankalin Zulaiha baya ga ofar yana ga wayar da takeyi inda take cewa"humma! ai kawai ki kyale su awata,wannan karon duk sai na ci ubansu,ba sun tashi sun aba masa mata ba harda wata shegiyar budurwa aka ha ota,ai bari kawai,na fa a miki bazasu kai labari ba Dukansu zan ka a su".shuru tayi kafin daga baya ta kwashe da dariya tana ara fa in"yau in nan zan kwana da shiri,gobe muyi sammako zuwa gurin gobe da nisa ayita ta are,dan yanzu ma jiransa nake yi ya shigo in hanashi zuwa akin shegiyar amaryar,banda son kai irin na namiji sai da ya gama cutata ya dinga bani maganin hana aukar ciki,wato yanzu da yaga bazan iya haihuwa ba shine yaje 'yan uwansa suka bashi mata ita ta haihu ko? To wallahi sai dai a rasa gaba aya,ai dama na fa a musu cewar shine baya haihuwa,ashe abinda na fa a baiyi aiki ba"shiru tayi alamun ana magana acan zuwa can kuma tace,shikenan goben zan kiraki ta kashe wayar,juyowar da zatayi sukayi ido hu u da Maryam . Gabanta ne ya fa i,dan tanada tabbacin yarinyar ta da e a tsaye,alamu sun nuna taji duk abinda ta fa a kenan,dan haka cikin alamun rashin gaskiya tace"me ya kawoki akina babu ko sallama,ko an fa a miki haka ake shigowa mutum aki babu neman izini?" Dariya Maryam tayi kafin ta nufe ta,tana mi a mata ledar tace"abinda ya kawo ni mijinki ne ya aiko ni,sai kuma rabon inji matsalar ki in taimaka miki". Cikin rashin fahimta Zulaiha tace"taimako kuma,ta yaya?" "Ta yadda naji kina fa a wa wata matsalar ki,ni in nan da kike gani ba aramar boka bace,na kashe na haukatar,nayi farra u,ke duk wani rashin mutunci da rashin imani ina aikata shi,duk da ke in da wahala in iya taimaka miki,saboda tsantsar rashin mutuncin da kika yimin jiya,a tunaninki abin arzi i ya kawoni,to ni in kashe aure nazo yi,kuma ina son yin aikin a gidan ne,ba kowa nake son fitarwa ba,sai amaryar ki,kuma a akinta zansa abin,tun kafin nazo aljani an duna ya fa amin irin samfurin rashin imaninki,ban gamsu ba,dan nasan baki kaini ba,shiyasa na yanke shawarar zuwa in binne abinda inta fita daga gidan nan,ko gidansu bazata ba sai asar Chaina zansa an tsito ya kaita,kuma in rufewa kowa baki kar ya tambaye ta a manta da ita. Jinjina kai Zulaiha keyi,a zuciyarta tana aiyana baiwa irin ta Maryam,shiyasa akace kada ka wula anta mutum,domin baka san ta inda zai maka rana ba,gashi ashe magani ne yazo mata har gida,dan haka ta gyara tsaiwa tace"Zo ki zauna kinji anwata". Girgiza kai Maryam tayi tace"Ai ina kan wani aiki ne,a tsaye zan kwana yau". ara gamsuwa da bayanan da Maryam tayi mata,lallai ita in mai sa'a ce,tunda ga magani har gida.Sosai ta shiga lalla a Maryam akan ta zauna,amma tace ita sam tana kan aiki ne,hakan yasa tace ita zata koma akin data sauka taci gaba da abinda ta fara.Har ofar akin Zulaiha ta rakata,sannan ta marairai ce murya tace"amma anwata naso ki kwana a akina saboda in warware miki matsala ta kiji sosai". " Kada ki damu,zulan Jazuli,nasan komai,dan kwari i ya fa amin matsalar ki tun ranar da na fara ganin ki,yanzu dai bari naje naji yadda za'a ullowa lamarin".Har cikin akin Zulaiha ta shigar mata da ledojin dan harda natan data kawo mata ta ha a mata.Itako Maryam yunwa takeji,da kyar Zulaiha ta barta akan gobe tunda asuba zata fa a mata abinda aljanun sukace inta hau bori,tana fita Maryam ta raka bayanta da harara a fili ta furta"bushashshiyar banza".kafin ta jawo duk ledojin ta bu e taga duk abinda ke ciki,dayasa zuciyarta farin ciki,dan ita dai ba wannan ne irin cimar data saba ci a gida ba,Hasalima sai su kai wata guda kafin suci kaza in kasuwa rayiwa babansu kyau.Haka ta zage ta dinga dagwiyar kazar ta da sassanyar hollandia yoghurt,tana ci tana sanyawa Jazuli albarka. ************************* Tunda asuba zulai ta fito ta nufi akin da Maryam ta kwana,cikin sa'a Maryam in ta tashi tana ban aki zulai ta dinga wala sallama. Maryam dake toilet ta jiyo sallamar zulai a fili tace"yar Mayu 'yar wahala,da kin san kalar u ubar da zan gana miki