← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 17 OF 34

Sashe 17

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Gyaran murya Jazuli yayi kafin ya kalli Maryam yace"Alhamdulillah baby,gaskiya naji da i da Allah yasa kika fahimtar dani ko wacece amarya ta,ashe hali yazo aya,dan ni inma ina an korawa amma lokaci zuwa lokaci,dan inayin komai da taka tsantsan dan kar Madam ina ta sani,dan haka yanzu tunda amarya ta sani ai shikenan,kinga an fahimci juna sosai,amma batun wannan hodar da kika bata yanada kyau a ajiye ta sai ranar da ta tare a gidana,so in dan wannan ne ku busa haya i kwai zaku an sami carji, maganar kuma zuwa club dan Allah a auki hutu,ku bari in anje Lagos zan kaiku m anyan clubs muyi celebration in aurenmu acan".Yana kaiwa nan ya mi e yana fa in" bari na tafi,dan abokai na nacan suna jirana take care baby" ya arasa maganar yana me ran wafowa ya sumbaci gefen kumatun Ummu,wanda yanda ya mi o bakin yasata saurin rufe ido ta da auke numfashi.Itako Maryam tun ganin yanayin da yayi kiss in yasata mannewa jikin kujera.Haka yazo ya wuce Maryam yana cewa"babu ki kulamin da amaryata pls". Rasa ma abin cewa tayi illa sakin baki tayi tare da gya a kai,bayan shi tabi da kallo harya fice,sannan ta dawo da kallonta ga ummu,wadda har yanzu idonta yake a rufe.Tasowa Maryam tayi ta dawo kujerar da Ummu take ta dafata tana fa in"hay baby, bu e idonki mana ai ya tafi,ko duk shaukin daya antaya ki ne,tab al ur'an kada ki bari ku ha a baki da shi danyin kiss,wallahi wannan bakin nashi matu ar ya ri e le enki ko harshen ki,hmmm! Kin zama sorere bama sorry ba,Gara ki barshi iya kumatun yafi..." Buge hannun ta Ummu tayi cike da masifa tace"wallahi kedai ban ta a ganin da iya irinki ba,wato ma ni sai yanzu nake ganin haukana dana yadda dake, Allah ya isa tsakanina dake,kin atamin suna a gaban mijina gashi yanzu zai dinga aukata a 'yar shaye-shaye,wallahi sai kin san kinyimin haka, saina sa kin fahimci do iyar walwa ce dake sakarai kawai,wallahi duk laifi na ne ma duk da yadda naganki bahamagiya amma na yadda cewa zakimin maganin damuwa ta,tana kaiwa nan ta mi e a fusace da niyyar barin falon. Jawo ta Maryam tayi ta dawo baya kafin ta kalleta sama da asa tace"ashe dama ke da iya ce Ummu,na auka ke in mai fahimta ce,na auka zaki tsaya ki nutsu kice a ara nemo miki wata mafitar, tunda wannan hanyar ma taimakon ki tayi,tunda har yanzu kin san wasu munanan halayyar da abaya baki sani ba,ke bakya shan komai,amma shi yana sha,bakya zuwa club,amma shi yana zuwa,tunda kin fahimta mai zai hana ki tsaya a nemo miki hanyar da zaki ku uta daga aurensa,amma kin tsaya kina gayamun magana daga miki abin arziki". A fusace Ummu tace"Uwar uban abin arzikin da kikaimin,kije ki ri e taimakon bana so,wanda ma kikai min ban tafe ba". "Ni kike yiwa Allah ya isa daga taimakon ki?"cewar Maryam a fusace. "Eh in an miki in,ai daga yau ke ba 'yar uwata bace ke in abokiyar gaba ta ce". Dariya Maryam ta shiga yi tace"tab amma Ummu kinyi kuskure,ko kin san cewa tunda na taso ake cemin me bakin uwa,wallahi da kin san kalar samfurin rashin mutunci na wallahi da baki nemi yin fa a dani ba,amma tunda kice haka to a kafta,duk wanda ya ragawa wani tsakanin mu to Allah ya isa,na rantse sai kin gwammaci dama bamu ha a komai dake ba,badan ma wani tunani danayi ba,da yanzu na laka a miki dukan da sai an aga auren nan,amma so nake yi ayishi dan akwai tanadin dana miki".Tana kaiwa nan tasa kai ta fice tabar Ummu tsaye,wadda bayan fitar Maryam ta ta e baki tana fa in"nama fasa saina auri kayana,dan na lura ba in ciki kikemin sai yanzu nasan wautar da nayi na fa a miki abinda ke raina,amma ai nayi maganinki ko yanzu"tana kaiwa nan itama ta fice. ************************* Haka akaci gaba da shagalin biki,wanda yayi armashi har izuwa yau da aka aura aure,wanda duk wani abu na biki da Maryam akayi shi,duk da basa magana da Ummu,kuma tana ta yada mata magana in sun ha u,amma hakan baisa ta nuna mata taji haushi ba,kusan duk 'yan uwansu babu wanda ya fuskanci abinda ake ciki,wanda ya zuwa yanzu Maryam saida tasan yadda tayi ta kar i number Jazuli,kuma sun saba sosai.Dayake sai washe garin aura aure za'a wuce da amarya,kuma a jirgi zasu tafi ita da ango,dan anan funtua akai mata jere inda yake sauka shida matarshi in sun zo.Lokacin da amarya keta zumu in tafiya,dan yanzu ta sadakar,saboda yadda mamanta taita kwa aita mata tarukan jin da in da zata samu,tace kuma itace zata haihu a gidan dan matsalar daga matar jazuli take.Bawanda yasan da Maryam za'a tafi legas,dan ita mamanta ma harta ha a kayanta so take Maryam in ta shigo itama tace ta ebo nata suyi haramar zuwa gida.Kawai sai ga jazuli yazo yana fa in Ummu Kulsum ta shirya da wuri,dan 12:30 jirginsu zai tashi.Cike da zumu i ake ha a mata 'yan kayanta,aikuwa sai ga Maryam itama da nata jakar,kawai sai ji sukayi tace da ita za'a tafi inji Jazuli.A cikin iyaye babu wanda ya nuna wata damuwa,gara ma umma tace ita bata so Maryam ta je zuwan me zata yi kuma.Haka dai maman su Ummu Kulsum tace bazai yiyu ba,ai taga jinin Maryam da Ummu yazo aya,dan haka tunda har mijin yace taje a barta taje kawai.Ita kuwa Ummu a fusace ta kira wayar Jazuli jin wai da Maryam za'a,amma amsar daya bata yasa tayi shuru dole,dan ce mata yayi ai Maryam yake son yakai clubs masu zafi,dan yarinyar 'yar hannu ce sosai. Haka dai suka shirya tafiya,inda Maryam tayi sallama da umman ta, itama Ummu haka,nan driver'n sa na nan yakai su airport.Kasancewar Jazuli bai san abinda ke tsakanin Maryam da Ummu ba,shiyasa bai damu da rashin hirar dayaji basayi ba,ya auka kawai ita Ummu alhinin barin gida ne.A jirgi ma shi da Maryam sukai ta shan hirarsu,wanda Ummu taji kamar ta tashi ta bu e window na jirgin ta turo Maryam ta fa o ta karya wuya kowa ya huta. Sun isa Legas lafiya,yayin da driver'n Jazuli yazo aukar su a airport.Tunda suka iso gidan Maryam ta baza idanu tana arewa gidan kallo,dan tunda take bata ta a shiga kwatan kwacin ko mai kama da irinsa ba.Lokacin da driver yayi parking a inda aka tanada dan ajiye motoci Dukansu suka fito.Dukansu kallon su suka maida ga wata ifirillin mata kuma bushashshiya,wadda taci kwalliya cikin riga da sicket na wani material jaa da ba i,a tsaye take zam kamar an zana one da lucky,hannun nan da jikin nan tarin jijiyoyi ne a bayyane kamar tiyo,fuskar nan kuwa a shamile gefe da gefe kamar an dasa mata dankalin turawa,Masha Allah Kam akwai hanci da maganai zarkwa a-zarkwa a,ansha mai anyi au tare da zama tamkar jikin damisa dan yadda man yayi mata.Da muguwar yanga da yau i ta nufo inda suke tsaye,tana arasowa ta fa a jikin Jazuli tare da sakin ajiyar zuciya,wadda hakan da tayi yayi dai-dai da fitowar Maryam,aikuwa da sauri ta koma mota ta ziro kai bayan ta zuge glass.Ji tayi tace "You are highly welcome my sirinji " wannan karon daga Ummu har Maryam rige-rigen matsowa sukeyi kusa da su,inda ita Ummu tayi arfin halin jingina da mota,yayin da ita kuma Maryam ta ara so kusa dasu tana le awa.Jazuli ne ya kalli Maryam yace"sweet sister ga madam Zulaiha,uwar gidana kenan,amma dai mu arasa daga ciki ko,ina amarya ta,ko saina zo na auke ki ne?" A sukwane Ummu ta iso gabansu,batare da Maryam ta sami zarafin cewa komai ba suka antaya cikin gidan,matar da aka kira da Zulaiha kuwa,banda harara ba abinda take narkawa Maryam da Ummu har suka arasa ha en falon gidan,wanda yake auke da sashe uku,biyu iri aya, ayan kuma bai kai biyun girma ba,da alama akunan matan gidan ne dana mai gidan.Jazuli da kanshi ya nunawa Ummu angaren ta,nan Maryam ta kalleshi tace"Ai yaya kawai kaja amaryarka ku shiga daga ciki,ni ina daga angaren Anty zulai,dan kar inje gan amemiya dani in hanaku sakewa,ke.kuma ummu asha shagali lafiya".Tana gama fa in haka ta tsaya raba ido dan bata san angaren amarya ba ko na uwar gida. Murmushi Jazuli yayi kafin yace"ai bama shige ba tunda wuri haka,bari dai na nuna mata angaren ta da kuma gurin da kema zaki zauna.." "A' a yaya,nifa bazan zauna angaren kowa ba saina Anty zulai,dan haka ma ni ayi hattarar nunamin tun kafin na zube muku dan nagaji wallahi". "Tunda gidan ubanki ne ba dole kice ga inda zaki zauna ba gayyar tsiya".Cewar Zulaiha a fusace taci gaba"wato ma harda kirana da sunan da nafi tsana wato zulai ko? To bari kiji ya zuwa yanzu na fahimci wacece amaryar da aka kawo mun ,ke kuma 'yar rakiyar ganin kwaf to kin gani ki kama gabanki,dan Jazuli nawa ne Ni ka ai ,ba auren zumunci ba ko auren mutunci ne sai na nuna muku iyakar ku daga ku har dangin naku da basa sona". Kallon sama da asa Maryam tayi mata kafin ta sheke da dariyar sha iyanci,sai da tayi me isarta sannan ta kalli Jazuli dake tsaye yana rarraba jajayen idanunsa tace"Kaji fa yaya abinda zulai ke fa i,ka fa a mata mu ba tashin hankali ne ya kawo mu ba,munzo ne mu samar maka 'yan dagwai-dagwai tunda naga ugun nan nata bazai iya haihuwa ba dan tsaf zata rabe biyu,dan haka ni a angaren ta zan zauna,inba haka ba wallahi zan tona". Dukansu zaro ido sukayi kafin Jazuli ya kalli Zulaiha yace"Kinga my vitafoam ki kyaleta ta zauna a inda tace in,dan itama anwata ce, 'yar goggo na ce ta Kano anwar baba,dan haka kinga itama ai duk aya ne". Wani murmshin mugunta Zulaiha tayi,kafin tace"it's ok my sirinji ,babu matsala ta zauna in ai anwar mu ce gaba daya,dama na auka ita in kawar amaryarka ce in taya ta kishi,dan naga tafi amaryar taka kyau",ta fa a tana me gallawa Ummu harara,wadda ya zuwa yanzu jikinta yayi sanyi,ji take yi kamar ta kama maryam ta lulluma mata wu a kowa ya huta.tana a haka dai Jazuli ya kalleta yace suje ya nuna
Chapter 17 · 0% Book details