← Book details Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 10 OF 34

Sashe 10

Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

amsa masa dan sun hango shi amma basu kalli fuskarsa ba.Jin sunyi shuru yasa shi magana cikin fa a"wai bakwa ji ne ina muku sallama kunyi banza dani?" Batare da sun ago inba salame tace"kabari ka ha iye naman daka unso a bakin naka tukun ,inka kammala cinyewa sai mu sami zarafin tanka maka. Ran malam ya aci dan duk abin matan nasa,bai ta a fuskantar irin haka dasu ba,ko rikicin su sukeyi in yayi musu tsawa suna shiga taitayin su,amma ya fuskanci yanzu raini ya shiga tsakaninsu,dan haka cikin kakkausar murya ya shiga yi musu fa a.Babu wadda ta tamka masa a cikin su,dan sunga acin ran da basu ta a gani ba.jin yana fa an amma a cunkushe ,yasa Zuwaira agowa da nufin bashi ha uri,aikuwa tayi katari da fuskar malam. zaro ido tayi,sannan ta kalleshi cikin sauri tace" Ala gafatta me ya sameka a fuska haka?" Salame da maganar Zuwaira tasa ta kallon malam in itama,aikuwa saita she e da dariya ta shiga tafa hannuwa tare da ranga aramar gu a "lallai wani kaya sai amale,wannan shi ake kira tafashi ka a miyar farin shigar girki,Ni da mandali,lallai yau malam kasan kayo aure, ashe mu duk sau i muka bi ar ma yau kayi babban kamu,ah lallai na yadda namiji baya tsufa da son duniya da yin ara'i,amma inba haka ba ina sauro ina Giwa,Ni wallahi na auka ma yadda wajen yake haka cikin ma,ashe hangen dala bashi ne shiga birni,su uda an tafi kwa ayi gashi nan ana shirin gamuwa da ajali" ta arasa zancen tana dariyar shakiyanci. Cikin rashin fahimta Zuwaira ta kalli salame tace"wai ni yaya me kike nufi da Wa an nan maganganun naki ne?" Dariya salame ta kuma sawa kafin tace"haba zuwai sai kace aramar yarinya,ki kalli Ala gafatta da kyau zakiga hannun mata ya shiga aka sashi a kwana,ki dubi can,tayi mata nuni da kan igiyar da Laraba ta shanya kayan ta,ai da gani kin san kwanan zancen,dan haka malam Barka da arziki dan an samu abinda ake nema,sannan kuma Barka da tsira da rayuwa...." Bata arasa ba malam yakai mata wani harbi da afa ta kauce da gudu ta fa akinta,itama Zuwaira hakan tayi,yayin da malam ya shiga masifa yana ball da komai na gabansa.Nan ma salame ta le o tana fa in "ina ni ina tsayawa sabon ango mai ji da arfi ya bugeni,ah ah bada ni ba,kai dai ka tsaya ayi maka inda bazaka iya ramawa ba,amma mu bazamu bari can a ime ka ba ,mu kuma kazo ka rama a kanmu" nan tajawo windon ta rufe ruff ganin malam ya nufota. Shikuwa malam yarasa meke damunsa kwanakin nan,"anya kuwa ba yarinyar nan ce Maryam ke da aljanna ba tabar kanta ta dawo kaina ba".tabbas da sake,dan haka dole yaje yayiwa kanshi ru iya yanzu. A hanyarsa ta shiga akinsa na zauren ya ha u da Maryam zata shigo"cikin daka tsawa yace"ke Dan ubanki daga ina kike?" Gyara tsaiwarta tayi sannan tace"Anty Laraba ce ta aikeni wai inyo cefane a dafa maka kaza?" "Au to to Haka ne, i maza kikai mata dan nasan tana can tana jiranki hanzarta" harta juya da ledar dake hannun ta sai.kuma tace"to baba malam ta yaya zaka ci naman? Naga kaji ciwo a bakin?" "Ke ban son shegantakar banza,idan an dafa kya ga yadda zanyi inci tunda ai ba bakin aka ciremun ba" "To idan tayi yaji fa?" Ta jefo masa tambaya."Ko uban yaji tayi ba abinda zai hanamin cin naman nan". "To idan.......,ke jakar ubanki nace,zaki wuce kikai kayan miyan ko kuwa saina zo,wallahi kadai wannan wannan yarinyar da magana a gurin nan,kima je ki ha a kayan ki,dan nasa fa awa ubanki yazo ya aukeki,dan haka ki zama cikin shiri". Batare data arasa saurarar abinda yake arasa fa i ba tayi cikin gidan da gudu.inda bata zame ko ina ba sai akin Laraba,ta tarar tana shara nan ta samu guri ta zauna ta mi awa laraba ledar dake hannunta tace inji malam yace a kawo mata.Cike da farin ciki Laraba ta ka ar,ko da ta bu e sai taga rogo,aikuwa tayi murna dan ta kwana biyu bata ci ba,nan ta baje tace Maryam tazo suci tace ta oshi,itako ta cinye abin ta dan dama yunwa takeji.Sai da ta gama nan Maryam ta kalleta tace"Ina na baba malam in?" "Me kenan?"cewar Laraba. "Rogon mana,ce Miki fa nayi ki raba biyu ki ajiye masa nasa". Cikin marairaice murya Laraba tace"wallahi banji ba,amma kije gida kicewa babarmu ta dafowa malam rogo" "Kam bala'i, cewar Maryam,ai wallahi ba ruwana dan kafin ma inje gidan ai yazo ya tambaye ki,kije kice masa nice ban fa a Miki ba,ya dakeni Ni kuma inda ya sakeki,kawai ki tashi ki kamo wannan kazar taki budurwa a dafa masa,dan dama dazan shigo naji yana cewa wani abokin sa shi kaza yake son ci,mai romo da an yaji-yaji.Yauwa wai ni Anty meye yasameshi a baki naga ya daddauje ya kuma kumbura?" "Wallahi fa uwa yayi ina fa a Miki, kwanukan Nan Kuma na jere suka fa o masa,danma na shafe mishi da minsileta na gasa masa da ruwan umi" Dariya Maryam ta shiga yi tuni muguntar Tata ta motsa,jin wai babanta zaizo ya tafi da ita,ai yaseen saita yi na karshe.Dan haka ta kalli Laraba tace"Ai Anty ba minsileta zaki shafa masa ba, Wannan baya warkar da ciwo da wuri,loko zaki kawo a siyo masa,sai ki shafa masa yanzu kafin kazar ta dahu Kinga ya an ji dama saiya cinye kayar sa,amma yace irin ta rannan yake so wadda tayi masifar yajin nan" "Ke Maryam yaushe yace Miki haka,bayan kince abokin shi yake fa awa". "To ai nima bance Ni ya fa awa ba,ji nayi nima,dan haka tashi mu kamo kazar in tafi da ita bakin kasuwa a gyarota, sai in taho Miki da lokon daga can harda ma kayan miya.". Haka ko akayi suka kwamuso kaza,sannan ta bawa Maryam ku in gyaran dana loko dana kayan miya alamin khady* *'YAR CASKALE* ( _Sanadin bakin uwa_ ) *NA* *KHADIJA USMAN* ( _Real Tame gari_ ) *____________________________________* AINUWA WRITERS ASSOCIATION* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* _________________________________ *ALHAMDILLAH! Wannan shafin dukansa sadaukarwa ne ga Admin of admin wato yaya Hayat,ina farin cikin tayaka murnar ara shekara, Allah ya aro shekaru masu albarka,arzi i da dukkan nasaran rayuwa,kasancewa cikin amincin Allah da tabbatar dukkan alkhairinsa* _HAPPY BIRTHDAY TO YOU YAYA HAYAT,ADMIN OF ADMINS_ _____***************_____ A ta aice dai,saida Maryam ta taya Laraba duk abinda Yakamata,idan tayi wani abun sai Maryam tace baiyi ba ta gyara,haka dai ta biye mata har suka gama dafawa malam kaza mai yaji da romo. Wanka kuti Laraba ta auka,Maryam ta callara mata aurin an kwali,tace irinshi mamanta takeyi in tayi kwalliya,ta ta a tambayar mamanta ya sunan aurin,tace mata aurin fati Muhammad.Haka dai tasa Laraba a kwana. Babu yadda Maryam batayi ba akan Laraba ta bata naman nan takai wa malam,amma Laraba tace ah ah,ita zata kai masa da kanta.Hakan yasa Maryam nuna jin haushinta amma sai taga wannan karon Laraba ko'a jikinta,hakan yasa ta tashi ta koma gefe tana ta tunanin yadda zata ullowa Laraba taci naman nan,dan Laraba wannan karon kai tabawa Maryam ita kuma taci afafun ta ajiyewa malam kaza sukutum.Da farko Maryam bata damu ba da Laraba ta bata kai,dan tasan ita zata cinye kusan rabin kazar ko duka ma,sai kuma gashi Laraba ta gwanya mata. Haka taita sa a wa lokacin Laraba ta shige aki,dan haka ta ta tsaya jiran ta fito.Koda Laraba ta fito da hijabinta tana niyyar sawa nan Maryam ta tareta tana fa in"ai karma ki wahalar da kanki Anty,yanzu malam ya aiko yace a fa a miki gashi nan shigowa.Jin hakan yasa Laraba saurin aukar langar ta ara gogewa ta fa aki,tare da auko turaren ta samfur in wanda na fa a muku a baya ta ara fesawa.Itako Maryam tashi tayi ta nufi akin zauren na malam.sallama taitayi amma shuru ba'a amsa ba,kawai saita yanke shawarar le ewa taga ko baya ciki ne.Tana yaye labulen ta hango malam lullu e da bargo yana haya i,sallamar ta kumayi, nan ya yaye duk ya ha a zufa da kyar ya amsa mata,"Baba malam meya same ka? Ko bakin naka kake gasawa ne da haya A kaikaice yake kallonta a zuciyarsa yana fa in"kaji min shegiyar yarinya,ko ma meye ai ke nake yiwa,dan idanma aljanar kanki ce ta dawo kaina to na mayar miki abarki, kuje can ku arata da iyayenki,dan gobe goben nan kina gidanku i War haka,ko ubanki bai zo ba Ni zan kaiki"amma saiya saki murmushi yace,"Eh bakina nake gasawa ko na an ji dama". "To da zafi ne naga ka kwa e fuska zakayi kuka?"ta jefo masa tambaya. "Yaushe zanyi kuka kuma Maryam?" Ya fa a yana ara fa a murmushin sa". "Gashi nan yanzu ma ka ara alamar kuka zakayi da yawa".Sai yanzu ya lura da abinda take nufi,wato murmushin dayakeyi shine kukan,nan da nan ya mayar da fuskar ya ha e sannan yace" ke tashi ki bani guri dan gidanku,ba nace ma ki ha a kayan ki ba,me kika tsaya yi kuma har yanzu. Gyara tsagunnon tayi tace"dama Anty Laraba ce ta aikeni nayo mata cefane,nakuma kai kaza aka yanko tayi maka farfesu,shine yanzu ma tace inzo in kiraka,ince maka komai ya kammala" Murmushin yakuma niyyar yi,tunawa da abinda Maryam zata kuma fa i saiya ha e kayansa yace"ina nan zuwa kinji jeki fa a mata". Aikuwa da sauri Maryam ta koma ta fa awa Laraba cewar ga malam in nan shigowa fa,bayan ta sanar da ita wai ta ora ruwan umi ta ara gasa masa bakin. Haka Laraba ta tashi da arin jikin ta ora ruwan umi,shikuwa malam bai samu shigowa ba dan yaga magariba tayi saida ya tsaya yayi sallar magariba da ishsha. Itako Maryam koda tabar akin laraba angaren matan malam ta tafi,babu wadda ta kula ta,dan sun san 'yar akin Laraba ce yanzu.Ganin nan in babu wani farin jini,yasa ta koma akinsu gurin 'yan uwanta,nan suka shiga hira har magariba suma kowa ya tashi yayi sallah. Ko da malam ya shigo ya tarar da wannan Gara,ga amshi nata tashi,saida ya lumshe ido,tare da ha iyar miyagu,duk da bakinsa da ciwo,amma
Chapter 10 · 0% Book details