Sashe 27
Yar Caskale Part 1 Complete Hausa Novel.doc · about 11 min read
us sukayi a tsakanin su,inda cikin lokaci
ani suka shiga dariya tare da sakin fuska suka shiga yiwa Maryam sannu da zuwa,shima malam a nasa
angaren lokaci
aya ya saki ransa ya shiga yiwa Maryam sannu Dukansu kamar zasu goyata.........
_Nagode da addu'ar ku ga mahaifiya ta, Alhamdulillah ta samu lafiya cikin aminci da yardar Allah_
alamin khady*
*'YAR CASKALE*
( _Sanadin bakin uwa_ )
*NA*
*KHADIJA USMAN*
(Real ta maigari)
*____________________________________*
AINUWA
RITER'S
SSOCIATION
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
A ranar aka kama kazar
aya daga cikin kazar
ayyaba
ar gidan Laraba aka dan
washewa Maryam ita,ranar dai zamu iya cewa Maryam ta samu
ar girma,dan ko daga
angaren su salame ta samu tarabar ruwan randa mai sanyi,tare da kunun tsamiya a ta
aice dai an karrama maryam,dan har
angaren surukan malam Maryam ta samu tarba.Hirar yaushe gamo aka shiga yi tsakanin Maryam da Laraba da bayan rabuwa kuma.
Kuma koda dare yayi ma an
ara kawo mata mala-malan tuwo da miya ta musamman,wanda hakan yasa Laraba taji da
in yadda aka nunawa Maryam.A
akin Laraba ta kwana,dan dama kwanan zuwaira ne yau sai gobe ne zai koma
akin Laraba.
*************************
Yau tun safe mutan gidan suka tashi da aiki,domin dai
akin yara a da,dan yanzu duk sun girma basa kwana cikin gida,nan malam yasa aka share duk wata dau
a sannan aka wanke sumintin
akin.Abinda ya
aurewa Laraba kai yadda taga daga malam har yaranshi dasu salame sunata barin jiki wajen gyaran
akin,ga kwa
asa da akayi anata shiga dashi
akin,amma ganin ba'a kasa da ita ba yasa ta kama bakinta ta tsuke,dan ita tunda sahibar ta na gefen ta tana
ara bata shawarwari.
*************************
Su kuwa su malam tsab suka gama ha
a gadon
asar da za'a azabtar da Maryam,bayan an gama malam ya samo musu mafitai
wansu da kwarkwatar yara da jikoki aka dinga fifita lakar wai danta bushe zuwa daren yau,aikuwa cikin
anin lokaci sai gashi kasar tana ta shan iska.
*************************
Dare mahutar bawa,yayin da dare ya fara yi kowa yake neman gurin dazai aza kafa
ar sa bayan yaci ya
oshi,a sannan ne malam ya shigo
akin laraba da sallama.
Dukan su ita da Maryam suka amsa masa sallamar sa dan hira suke yi dama,tuni sabira tayi bacci a gefen shimfidar da Laraba tayi musu ita da Maryam,dan Maryam tace bazata kwanta kan gadon da baba malam ke kwana ba,amma a zahirin gaskiya ba haka abin yake ba,ta
i kwanciyar ne wai dan kar Laraba ta mur
ushe ta.
Cike da fara'a malam ya nemi guri ya zauna yana sakin murmushi kafin yace"oh ni wannan uwa da
a zance ko kuma ya da
anwa ne,ko
awa da
awa?"
Murmushin luv Laraba ta sakar wa malam tace" ai mu komai ma a kiramu dashi,dan nikam banda aminiyar data wuce Maryama ta".Ita kuwa Maryam dariya mai sauti tayi kafin tace"ai ni baba malam Anty Laraba mamana ce ai ni uwa na
auke ta".
"Au haka ne abin" cewar malam ya fa
a yana dariyar shima bayan ya nemi gurin zama,"naga alama kam,shi yasa ma na shiryawa mutuniyar taki tarba ta musamman,dan haka nasa aka gyara mata can
akin dan taji da
in bacci,saboda naga alamar kamar zata kwana biyu".
ata fuska Laraba tayi kafin tace"wane irin kuma an gyara mata
aki malam,sai kace wadda tazo zama,ah ah indai dan nice ma na ha
ura na barwa su yaya salame kai,kawai kaje ka dinga kwana har ranar da Maryam zata tafi".
Cikin nuna kulawa malam yace"To amma kina ganin ba'a shiga ha
inki ba idan akayi hakan?"
"Ni ba wani ha
ina da aka shiga,kaje na yafe"
"To shikenan ya fa
a yana me mi
ewa tare da fa
in sai da safe ya fice.
Sai bayan fitarsa maryam ke nunawa Anty Laraba abinda tayi ba dai-dai bane,tare da sanar da ita cewar taje ta bawa malam ha
uri ya dawo ita zata je
akin ta kwana,ai ba'a gwale mutum in yayi gwaninta.Haka Laraba ta mi
e tabi umarnin
aramar uwar ta taje dan bawa malam ha
uri amma bata same Shi ba Dan haka ta juyo da tunanin komawa anjima ka
Shikuwa malam na can yana
us da dukkan iyalansa,yana fa
a musu yadda suka yi da Laraba,tare da sanar dasu yadda za'ai su
auko Maryam su sanya ta a
akin azaba.Nan malam yayi musu sallama ya tafi
akinsa na zaure ya zauna yana jiran azo a sanar dashi in an
wamuso Maryam dan yaga yadda zata jajjagu.
*************************
Jin shiru ne yasa Maryam tayiwa Laraba sallama tace bari taje ta kwanta
akin da aka gyara mata,ita kuma Laraba jin malam shiru yasa ta yanke shawarar binsa
akinsa na zaure tunda Maryam
in ta gudu ta barta.
Da sallamarta ta shiga
akin,dan tunda bataji muryarsa a cikin gidan ba kuma taga
akin da haske tasan yana nan.
Yana
arin rataye babbar rigarsa a jikin raki yaji sallamar amarya mintin zuciyarsa.A ciki-ciki ya amsa wai shi a dole yaji haushi abinda tai masa,ita kuma ganin haka yasa tayi murmushi ta
arasa inda yake, kasancewar tasan halin mijinta kuma tasan hanyar rarrashi nan take kuwa malam ya hau network aka sasanta.Daga nan kuma tace ya tashi su koma cikin gida,ba musu kuwa ya bi bayanta suka antaya cikin gidan.
A shimfidar da
ayyaba ke kwance nan malam ya yada zango,ba yadda Laraba batayi ba akan ya koma gado ya
i,haka ya kwanta bayan ya jawo hannun
ayyaba dake bacci kamar gawa dan ta gado uwarta,in sun kwanta ko kansu za'a yanke baza su farka ba,a haka bacci ya kwashe malam,itama Laraba ta
ane gadon ta ta mirgina sai bacci.
*****************************
Maryam na fita daga
akin Laraba,kawai sai kewa da tuna baya suka dame ta, maimakon ta tafi
akin da aka tanadar mata,kawai sai ta tafi
akinsu na da inda sukayi zaman almajirici.Da wayar hannunta ta ta haska
akin da tayi sa'a a bu
e yake,tayi mamakin ganin buhun a shimfi
e ga katifa a dakin a jingine ko na waye oho.Dayake a gajiye take,kawai sai ta yadda katifar tabi takai ta kwanta.
A yayin da dare ya tsala iyalan malam na nan la
e suna jiran dare su
ara jin tsit,sai da suka gama shirin su tsab kafin suka afka
akin Laraba cikin san
Malam da bacci yayi da
i cike da mafarkin suna wa
a shi da Laraba da rawa,su Ram Charan da puravu deeva da su prabsh ne
an rawa,dai dai ya cilla Laraba sama a mafarki ya cafe aka cafe Shi shima,amma tsabar farin ciki da da
in mafarki yasa malam bai farka ba.Su kuwa suka fito dashi bayan sun yafa masa uban zanin gado,aikuwa malam ya da
a lafewa,dan a duniyar mafarkinsa yanzu shi Laraba ta
auka,a haka har suka
arasa dashi
akin inda har matansa suna
ofar
akin suna jira,yayin da suka bu
akin suka shiga basu yiwa malam masauki a ko'ina ba sai a kan wannan shiryayyen gado da akaiwa yayyafi da ruwan cinnaku da kwarkwasa,yayin da
asa n kuma aka
awata shi da kaskon garwashi day cika da garwashi kamar za'a kaza.Suna dire malam kuwa da sauri suka watsa barkono cikin garwashin suka fice aka ja
ofar aka rufe ta baya,a dai-dai nan malam ya bu
e idonsa..........

8
Zaune take ta zuba uban tagumi tana kallon miyar dake tafasa a zahiri,amma idan ka lura sam hankalinta baya tare da ita.
Sallama yayi amma sam bata amsa ba,nan ya shiga maimaitawa sallamar nan ma shiru,har saida yazo kusa da ita sosai ya
an bubbuga hannunsa biyu kafin tayi firgigit tace"Alaikassalam malam yaushe ka shigo ne? Wallahi sam banji shigowar ka ba".
"Dama ta ina zaki ji shigowa ta,bayan kin afka duniyar tunani,nasan dai tunanin bazai wuce kan waccan yarinyar ba ko?"
Murmushin takaici tayi tace, wallahi kuwa malam akan ta ne,narasa yadda zanyi da
acin ran da Maryam ke sakani,yanzu yaya Talatu ta kuma kirana tacimin mutuncin da ban ta
a tsammani daga gareta ba,tana cemin wai ga Ummu nan ta zo gida amma zasu mayar da ita gobe,muddin mijin bai kar
eta ba wallahi sai tayimin cin mutuncin da saina gwammaci da bamu fito ciki
aya ba,kuma duk silar Maryam malam,ta yaya bazan shiga damuwa ba malam?"
"To yanzu damuwar ita ce mafita kenan a ganinki? Kima jira muga isowar ta gidan lafiya mana,tunda kin san a tafiyar mota ,sai muyi mata fatan isowa lafiya,dan wallahi Ni kaina wannan karon bazan ko raga mata ba,nagama yanke shawara ma aurar da ita zanyi cikin watan nan kowa ya huta".
A
an razane ta
ago ta dubeshi tace,
"Aure fa kace malam? Yarinyar da ko saurayi bana tunanin tana da shi,to wa zata aura?"
"Koma waye ta aura ba abinda ya shafe ni,idan tana da wanda take so nayi bincike akansa na tabbatar mutumin kirki ne zan bata shi,idan kuwa babu to ko ke ko kuma ni cikin
an uwa mu duba sai asan abin yi".
"A'a wallahi malam, sai dai naka dangin,amma ni ba dai nawa ba,haka kawai in kaiwa mutane jaraba da kaina a zo ana fa
amin magana,gara dai kai can ka nemo da kanka ya
are a kanku,dan ni wannan
ar iskar yarinyar ban san ma me zan kirata dashi ba,annoba ko........"Katseta yayi ta hanyar fa
in"dayalla dakata shashashar banza kawai,yanzu ke da kanki kina aibata
iyarki ina ga wani kuma,harna gaji dayi miki fa
a akan wannan bakin naki amma kin
i ji bare ki daina,to shikenan ni naji zan
auke ta na bawa wanda naga dama,ba'a danginaba ba'a naki ba,tunda har kin mata baki kada inje in bayar a nawa dangin a samu matsala zumunci ya ta
u,yanzu dai bari in Kira ta inji tana ina tukun dan tafiyar mota ce,gashi ba muda lambar shi mijin Ummu Kulsum
in bare mu kirashi muji ko yaushe zata sauka".Yana kaiwa nan ya ciro waya ya kira number wayar Maryam amma a kashe,haka dai yaita gwadawa amma amsa
aya ce a kashe,ganin zai
ata lokaci ya kuma san tafiya daga Legas zuwa Kano ba wasa ba,sai hankalinsa ya
an kwanta,dan yayi tunanin ko suna daji ne inda ba network sosai.
A gurguje yayi wanka ya nufi gurin sana'arsa, bai ko sake bi takan Huwaila ba,dan ta
ata masa rai.
Ita ko Huwaila burinta bai wuce tayi ido hu
u da Maryam ba,tayi mata lallasar tishin yajin tsoffi,dan haka take ta alla-alla Maryam ta iso gidan.
(Basu san cewa Maryam tuni ta yiwa garin su Laraba tsinke ba
***************************
______________________________
Yana son tantance inda yake ne,shin wancan mafarkin dayake yi ne zahiri,ko kuma tozali da yayi da rufin kwanon
akin yara dayasha ba
ar yana,dan dai yasan
akin amarya Laraba ba haka yake ba,shar yake da fenti,sannan saman
akin yasha ledar nan da akeyi makwafin silin.Bai gama tantance a inda yake ba yaji zafi na ratsashi a mazaunan sa,da matu
ar sauri ya dira a gadon kai kace wani
an biri ne a yanayin tsallen da yayi gurin saukar, cinnakun da suka manne masa ne a jikin riga tare da kwarkwasa suka shiga mallara masa cizo,baya ga ra
in daya ke ji a bayansa.Sai yanzu ya banbance inda yake,cike da mamaki da tashin hankali ya shiga kwa
awa yaransa kira,dukan su dake la
e bakin
ofa dama suna jiran suji ihun Maryam su bayyanar mata da asirin zuciyarsu na abinda suka shirya akanta.
Salame dake bakin
ofa ta ri
e baki tace"Kajimin shegiyar kinibabbar yarinya,harda kwaikwayon Muryar malam,to ai ko Muryar ubanki zakiyi wallahi bazamu fidda ki ba sai kin gama salewa tare da kwailewa tukun,shegiya ba
ar fitinanniya ,ai wahalar mu ta shekara guda sai mun fansheta bayan kin gama gasuwa mu tattara ki mukai tasha malam ya bada sa
onki a kaiwa iyayenki
ar jarababbu".
Dai-dai nan malam ya kuma callara ihu tare da fa
in"Kai Ayuba ku bu
e ni ba ita kuka kawo
akin azaba ba ni kuka kawo dan ubanku".
Murmushi zuwaira tayi tare da cewa" oh ni wannan yarinya anyi shu'uma,dan Allah dubi yadda take kwaikwayon Muryar malam kya rantse da Allah kice shine da gaske".
Malam dake jiyo maganar zuwaira cike da
acin rai da kuma azabar daya ke ji,dan tuni ya cire rigar jikinshi ya karka
e yace"Inba ni ba ne zuwai to malam Idirasa ne ko wa?"
Da sauri zuwaira ta matso kusa da
ofar tace"Kiji ni da hegiyar yarinya har sunan ubana kin sani kenan ,kai wannan yarinya sam bata da ladabi".
Malam daya kuma
umewa da haushi yace wallahi zuwai idan baki daina fakewa da yarinya ba kina zagina muddin na fito saina saita miki hanya zuwa gidanku,kai duk ma wanda da sa hannunsa aka kawoni
akin nan duk sai na sa
a muku......."
*Shararru bakwai daga taskar kainuwa*
Rasheedat Usman
anin zuciya biyu_
Fauziyya Auwal
_Damuwa mugun ciwo_
Halima Hassan
_laifin wa?_
Farida Abdullahi
_Arnan Daji return_
Momin Ahlan
_Itace zuciyata_
Nimcy luv
_Saina aureta_
Kada ku bari a baku labari domin samun wa
annan da
an litattafai akan 500 gaba
aya saiku tuntu
eni ta 08103271722 sai kunzo muna maraba da masu siyen
aya ko sama da haka
Kuyi managed banda lahiya wallah maleria ta kammin
awamin kady*